Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bane.

Laila tace" Beauty baki dauka key ba"

"A dai daita zan shiga banshirya ma amsar wasu sakarkarin ba yau, amman idan na shiga a dai daita babu wanda ma yasan da zamana"

"Hakane kuma, a dawo lafiya"

"Allah yasa"




_Shikarar Bugawa_
*2018*
[4/7, 10:54 PM] * +234 809 504 3803, : *KASAITATTUN MATA*
_(Labarin Mata Ukku)_



*NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION*



*BILKISU BILYAMINU*



*5*



Minti ashirin ya kaita Karama hotel, cikin takon kasaita take tafiya kumai na jikinta rawa yake, sosai idanuwa suka kuma kanta, amman ko kallan arziki basu ishe ta ba, haka ta dinga keta mutane tana masu kwalelen Ku

Kwankwasawa tayi yazu ya bude mata tun kafin ta samu matsunni ya kai mata raruma, daman tasan haka zata faru saboda shidin bana wasa bane, sakonan da ya dinga kai mata tana maida mashi martani cikin kwarewa da sanin makanar aiki, wasu kalolin salon ta fara mashi wadanda ta adana ba kuwa take ma suba, yau tadan tsakura ta fara aika mashi, sosai ta fara jirki ta kwakwalwar dattijon mutumin, a hankali ta fara canza mai tunani daga bisani kuma suka afka tafkin da su kadai suka iya wanka cikinshi, ta gamsar dashi fiye da kuwane lokaci, ya kasa tantance abubuwan datai amfani dasu wajan ganin lagonshi, yau yasan ta kaishi final tunda har shi da kanshi ya sare sabanin sauran lukutan da shike jajircema bukatarta har sai ta nemi agajin hakurinshi.

A hankali ya janye jikinshi daga nata, wata jowa ke dibarshi, da bin bango ya karasa bayin ya sakarma kanshi ruwa, mai domin gaske a kasan zuciyarshi yana jaddada duk rintsi bazai iya barin yarinyar wani ya mallake ta ba, zai kara mata kasu mafi tsoka daga cikin bukatunta, irinta yake so shiyasa matanshi suka kasa tallabarshi, zai tabbatar wani bai shiga gabanshi ba.

Bayan ya gama ya fito ne, ya samu kujera daya daga cikin kujerun dakin ya zauna yana goge jikinshi da dan karami tawol, idanuwa ya tsora mata sosai ya kara jin tsananin sonta na yawo dashi a wata duniya, baki ya lasa sannan ya jingina da jikin kujerar iskar ac na kada sassan jikinshi.

A hankali ta bude ido itama idanuwan ta zuba mashi tana tunanin irin tashin hankalin da zai shiga idan ta rabu dashi, bata manta irin sambatun da ya dinga mata ba a mintocin da suka wuce tayi imani babbar rigima za'ayi dashi idan ya ankara da ya gama mata amfani zata barshi.

Da kyar tadan yunkura ta tashi da sauri ya isa inda take ya kamata yace"Nasan akwai gajiya tattare dake ku in taimaka maki?"

Dariya tayi sannan ta kai mashi sumba saman goshi, jawoshi tayi ya fada samanta, wani salon ta fara aika mashi dashi, wasaninsu sukaci gaba da gabatarwa har zuwa sanda ta kara tabbatarwa ya gamsu iyakar gamsu, sannan ta kyale shi, wannan karan ta rigashi tashi ta shige bayi domin yin wanka.

Shima tashi yayi ya bita bayin nan ma suka kara lalacewa wajan biyama junansu bukatunsu, sannan sukayi wanka ya naduta a tawol suka fito, saman gadan ya kwantar da ita sannan ya dauko jakkarta ya fidda mayukanta ya shafa mata sannan shima ya shafa, kaya ta saka masu fidda tsiraice, kumai na jikinta ya bayyana, sannan shi kuma ya sanya gajeran wando da karamar riga, saman kujera ya fada sannan ya mika mata hannu itama ta zauna saman kafafuwanshi.

Kyakykyawan murmushi ta aje saman fuskarta, hannu takai ta shafu gashin dake saman kirjinshi kwance luf tace"Wannan abun na matukar tafiya da dukkan tunanina"

Hannu yasa ya zagaye kugunta kam ya ri'ke kamar zata gudu yace"Tun yaushe kika fara sanshi"

Ido ta kada sannan ta kara lafewa saman jikinshi tace"Tun sanda na fara dura idanuwana a saman sassan jikin ka"

Sai da ya dura mata sumba a saman goshi sannan yace"Na dadi da sanin kina so ai"

Sai da ya shafa kirjinta yace"Amman kinsan inasan wadan nan abubuwan ko?"

Kara tura mashi so tayi sannan tace"Na shaida haka zumana"

"Na rasa ya akai kullum basu tsofa saima kara santse da laushi suke, yarinyata meye sirrin?"

Hannunshi ta kamu ta murza sannan ta dura samansu tace"Magic din hannunka ne"

Latsa su yayi sannan yakai bakinshi samansu bayan ya janye rigarta sama, sai da ya gaje dan kansa ya sake, idanuwanshi sun canza kala gaba daya ya dawo mata kamar bai amfana da kumai ba, gabanta ya fadi takai matukar gajiya bazata iya kara kumawa ba.

Cikin dabara ta janye jikinta daga nashi ta kuma daya daga cikin kujerun tace"Ya kamata mu fita muga gari fa"

"Zamu fita mana, amman ina bukatar 'kari"

Dan daure fuska tayi tace"Amman dai kasan nayi 'kukare ku?"

Tashi yayi daga inda yake ya kuma kusa da ita ya jawota jikinshi yace"Kadan ba da yawa ba, agaza mani dan Allah"

Kai ta bada bure ya hau, saboda yau bata da zabi sai na yanda yayi da ita, saboda tasan ita ma yau tasan wanke garan zatayi tas da soso da sabulu.

Kukan shagwaba ta sakar mashi a hankali yake ce mata"Yi hakuri an kusa gamawa, zan baki dukkan abinda na mallaka"

Kukan ta kara sautinshi saboda ta kara tada mashi hankali da kyar ya iya barinta, jawota yayi yace"Dukkan kumai da kike bukata in yakai abinda na mallaka zan baki shi, Aisha kin gama mani kumai na rayuwata, kina shayar dani zumar dana gagara samu a gidana, please ki taimaka kizo mu zauna inuwa daya, ki zama matata bazansu ace rayuwarmu ta kare a haka ba, tunda kinsan bazan iya rabuwa dake ba, har ita kanta rayuwar wahala zataye mani indai babu ke, sosai nake kaunarki a gaba daya duniyata please Aishana"

Bata tankashi ba ta kara kwantawa saman kirjinshi daga bisani tace"Ina bukatar kudi"

"Kamar nawa?"

"Naira miliyan goma"

"Me zaki da kudi har haka?"

"Zan fara shigo da kaya daga china"

"Shikinan babu damuwa zan bada kusa sun dara hakan"

"Sai kuma ina bukatar mota wadda ta shigo cikin sannan shikarar"

"Nayi odar motoce guda biyu sai ki dauki daya inyi amfani da dayar"

Mayaudariyar dariya ta sake sannan ta kankameshi tace"Inayinka Alhajina"

Tashi sukayi suka fada wanka, bayan sun fito suka shirya cikin wankan girma sannan suka fita yawan shakatawa da shopping.



_Shikarar Bugawa_
*2018*
[4/7, 10:54 PM] * +234 809 504 3803, : *KASAITATTUN MATA*
_(Labarin Mata Ukku)_



*NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION*



*BILKISU BILYAMINU*



*6*



Abdulwaheed Abbas babban dan kasuwa ne wanda duk yankin babu kamarshi, yana da kudin da shi kanshi baisan adaddinsu ba, Allah ya sama kumai nashi albarka saboda yana fita hakkin Allah, yana bada zakka daga cikin arzikin da Allah yayi mashi, sannan yana taimako iyakar iyawarshi, ba babba bane sosai shekarun haihuwarshi ba zasu wuce arba'in ba, kyakykyawa ne sosai mai aji da dattaku, matarshi daya Adda Maryam kuma yar uwace a gareshi, da yaranshi biyu Muslem da Rumaisa yarane masu kyau da tarbiyya kyawawa kamar mahaifansu.

Da gudu Rumaisa ta fito tana kuka tana kiran Daddynta a falo ta samesu shida Adda Maryam tana matsa mashi kafafuwanshi suna fira cikin kauna da kulawa.

Adda Maryam ce tace"Wai Rumaisa kina da hankali kuwa? wannan irin ihu haka kamar wadda aka kashe"

Sautin kukanta ta kara tace"Daddy kaga Yaya Muslim ya bugeni da bulala dan banyi homework dina ba, waini da'ki'kiya ce"

Tashi yayi daga saman kujerar da yake kwance ya kamuta yace"Bar kukan haka Rumy baby, ai Daddynki yasan ba da'ki'kiya ya haifa ba, maza kira mani Muslim din ya taho da bulalar da ya bugeki"

Dariya ta saka ta tafi da gudu tana dariya, a daki ta iske shi ta tsaya daga bakin kofa ta dafe kugu"Yaya Muslim kazo Daddy yana kiranka"

Tashi yayi ya taho da sauri tace"Yace ka taho da bulalar da ka bugan da ita."

"Dan uwarki hadda bulala kikace na bugeki ko?"

Baki ta murguda mashi tace"To wa yace ka bugan din"

Da gudu ya biyuta ta tsire, kwafa yayi ya kuma dakin ya dauki yar bulalar da ya shauda mata sau daya ya fita babban falon gidan, karasawa yayi gefen Abdulwaheed yace"Daddy gani"

"Wani dalili yasa kace ma diyata da'ki'kiya?"

Dariya yayi sannan yace"Daddy karya take mani"

"Kuma baka bugeta da bulala ba kinan?"

"Nasan dai na dan shauda mata wannan dan zaran" ya nuna wani dan zare mai kauri"Ka ganshi Daddy kuma bai kai ace ta dinga cika mana gida da ihu ba"

Kuka ta rushe dashi tace"Wallahi Daddy Yaya Muslim mugu ne haka jiya a skul wata yar ajinsu tana buguna wai dan nayi mata murgude da yazo yace mai na mata ta fada mashi shine yace ta zane ni, shine taita buguna sosai"

Adda Maryam tace"Wallahi Rumaisa ki kiyayi rashin kunya in ba haka ba zaki sha wahala a rayuwarki"

Baki ta turu tace"Kaji ko Daddy, Mommy Bata sona sai Yaya Muslim take so bata mashi fada sai ne kai kadai me sona a gidan nan"

Dariyarshi ya kunshe yace"Kyaleta babu ruwanki da ita taje ta kama Muslim din, ni kumai zan dinga fita dake shan ice cream, je shirya ki fito mu tafi ma"

Tsalle ta daka sannan ta sumbace shi a goshi tace"Ina sonka Daddy" har ta ruga ta dawo da baya tace"Irin sosai din nan fa"

Dariya yayi yace"Na gane ai, irin babban nan ba"

Dariya aka saka gaba dayansu, kai Abdulwaheed ya kada yanda murmushi, sosai yake san kasancewa cikin iyalinshi saboda irin wannan rayuwar mai sashi nishadi.

Muslim ya kuma dakin shi bayan ya gama mita ma Daddynshi cewa shima zai bishi yace a'a a maimakon dokan da yayi ma Rumaisa baza'a dashi ba ya gama mitarshi ya kuma daki, ranshi bace.

Hannu ya mika ma Adda Maryam yace"Babayna zunan mana ina da magana"

A hankali ta tashi ta isa inda yake ta mika hannunta ta kama nashi, jawota yayi ta zauna saman cinyarshi, hannunta ya lalubu dukka biyu yace"Nagode da kumai, kidin wata rahamace a gaba daya duniyata ina alfahari dake sosai babu karya"

Kara matse hannunshi tayi sannan tace"Kaka da bukatar maimaita irin wadan nan maganganun ka gama mani kumai na duniya ina fatan zaka kasance nawa har abadan"

"Nidin naki ne haka kema tawa ce har gaba da Abadan ma"

"Allah yasa haka Jaaaan.

"Hakan ne ma, amman dai bari in kara da Ameen"

"Idan mun fita mai zan siya maki Babyna?"

"Abu mafi daraja da kasan zai kayata zuciyata da gangar jikina"

"Shikinan nasan ko meye"



_Shikarar Bugawa_
*2018*
[4/7, 10:54 PM] * +234 809 504 3803, : *KASAITATTUN MATA*
_(Labarin Mata Ukku)_



*NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION*



*BILKISU BILYAMINU*



*7*


Mejo Almustapha Ibrahim Kaita, soja ne mai takama da kakinshi babban sojane, wanda duniya ta sanshi kuma take takama dashi, ya sadaukar da rayuwarshi akan al'ummar 'kasarshi hakan ya kara mashi matsayi da kwarjini wajan jama'a, babban mutum ne mai zati da haiba, yana da matukar kwarjini ga al'umma hakan yasa da yawa suke daukarshi a matsayin mai daure fuska da girman kai, yana da tsananin taka tsantsan da rayuwarshi baida yadda ko kadan, yana da dinbin alkairi ga masu bukata, matan auranshi biyu Hajiya Khadija da Hajiya Aisha manyan mata ne yayan masu ji da kudi, Allah bai taba bashi haihuwa ba sai dai yayan 'yan uwanshi dana matanshi yake dawainiyya dasu.

Yau suke sa ran dawowarshi daga Abuja, hidima ake gidan sosai kamar yayi tafiyar shekara goma bai dawo ba, kumai an gyara an ajiye kumai inda ya kamata, anyi girki kaloli domin tarbarshi shi daya, suna da matukar kishi yaka junansu shiyasa ya zama dan gata tsakaninsu saboda kuwacce fatan ta ta faranta mashi rai, ta kuma tsere ma 'yar uwarta a zuciyarshi, idan ya zauna yana tunani sai ya rasa wacce take kukarin fin wata cikin zuciyarshi sosai suke kukari wajan ganin sun bashi kulawa, hakan na matukar sashi nishadi.

Motoci hudu ne duk da wadda yake ciki biyar motar da yake ciki itace a tsakiya, dirka dirkan sojoji ne kuwanne ka kalla babu wasa a tare dashi, kuwanne jira kawai yake a bashi umarni ya cika aiki.

A guje wani tsamurmurin soja ya bude gate din gidan, haka motocin suka shigo a sukwane kuwacce tayi mazauni a inda ta saba zama.

Da gudu wani daga cikin sojojin ya fito yazo ya bude ma Mejo Almustapha kofa, sannan ya kame, cikin izza da kasaita haka ya fito cikin motar,d'aga kanshi yayi dai dai saitin inda yasan zai ganta, haka kuwa akai ita dince tsaye ta kama dan karfin binan ta zuba mashi fararan idanuwanta masu dan karan kyau da jan hankali, tsayawa yayi ya fiddo wayarshi yayi danne danne ya tura mata message.



*_Amaryata kinsha kyau, sosai na yaba da wannan 'kwalliya da akai domin ni_*

*_Aiman afwa zan shiga mu gaisa da yayarki ina nan zuwa wajan abin kaunata._*

*_Sosai kika tafi da dukkan wani kuzarina, Allah yasa kwalliya ta biya kudin sabulu._*

*_Love you always Khadyna._*



Wayar ya tura cikin Aljihu sannan cikin dabara ya sumbaci hannunshi ya watsa mata cikin hikima da iyawa, mutum biyar suka mara mashi baya har zuwa bakin 'kufar da zata sadashi da falon Hajiya Aisha, da sallama ya shiga bayan sauran sojojin sun dake a kofar shiga, hakimce ya sameta saman duguwar kujera ta dura kafa daya kan daya tana girgizata, kujera daya ya samu shima ya zauan yana Kare mata kallo, murmushi yayi yace"Wannan Fushin duk me ya jawoshi ne wai?"

Kai ta kauda idanuwanta cike da hawaye, ya kwana da sanin cewa tafi Khadeeja kishi sosai da sosai kuma yasan laifinshi weakened ukku kinan yana dawowa yana sauka dakin Khaddeja yasan wannan shine laifinshi, A hankali ya tashi daga inda yake ya isa kujerar da take zaune ta kumbura kadan take jira ta fashe, hannunta ya kamu yace"Dan Allah kiyi hakuri nasan laifina bansan ya haka take faruwa ba, nasan zaki fahimcine ai"

Idanuwa ta zuba mashi kamar tana san gane wani abun, sannan a hankali ta mutsa baki tace"Bansan yaushe ka daina bani kulawa ba Ya Musty, amman dai kasan ina sonka ko?"

Da sauri ya kamu hannunta yace"Wallahi nasan har gaban abadan banda kamarki da sanki na fara sanin ya za'kin soyayya take, please Aishana ki fahimci manufata a kanki mana nasan kinsan bana san tashin hankalinki ko?"

Idanuwanta ta juya cikin nashi sannan ta fada jikinshi tana kukan shagwaba da kissa ita a dole sai ta hautsina mashi tunani.

Ta kuwa tada mashi hankalin gaba daya ya kasa ya zai fahimtar da ita ta fahimta, wasanin da yasan sune maganinta su ya fara aika mata dasu, sosai suka fada cikin so da kaunar juna.

Yar kara wayanshi tayi alamar yana da sako, A hankali ya janye jikinshi daga nata, ya aza mata sumba saman baki yace"Zan ganki anjima ai"

Daga haka ya tashi domin isa wajan amarya yar shagali.



_Shikarar Bugawa_
*2018*
[4/7, 10:54 PM] * +234 809 504 3803, : *KASAITATTUN MATA*
_(Labarin Mata Ukku)_



*NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION*



*BILKISU BILYAMINU*



*8*



Bakin kofar ya kara iskesu suna jiranshi da hannu yayi masu alamar suna iya tafiya, kamewa sukayi alamar umarninshi ya amsu.

Da sauri ya dinga hayewa saman binan, bai ganta falo ba, cikin dakinta ya idasa, zaune ya sameta bakin gado tana danna waya, da sauri ya karasa inda take ya dagata ya sanyata cikin rikunshi a hankali ya lalube kunnanta cikin wata irin murya yace"Na tsaya lallashinta ne, kima kinsan an mata laifi ko?"

Kukarin janye jikinta take da nashi amman bai bata damar hakan ba, kunnanta ya kara laluba yace"Sati ukku kinan keki fara amsar kumai sannan a kai mata sauran, kinsan akwai jin babu dadi, right?"

"Shine ka dauki wannan dugun lokacin haka kama manta dani ko?bayan kasan bazan taba samun sukune ba sai idanuwana sun ganka, me yasa haka?"

"kinsan dai matsayinki a wajena ko, bana bukatar maimaitawa"

Sumba ta aza mashi saman baki tace"Na fahimta muje kaci abinci to"

"Ban iya sama cikina kumai sai na sada zumunci"

Hancinshi ta lakace tace"Allah ya sama lokacin nan albarka muyi dace da abinda kullum muke addu'ar samu"

"Ameen Khadyna"

Hannunta ya kama suka shiga dakinshi kayan jikinshi ta fara taimaka mashi yana cirewa suna fira cikin so da kauna, ya rage daga shi sai singlet da boxer, jawota yayi ta fada samanshi yace"Anjima zamu fita siyarya dame dame kike so?"

"Sai munje zan gani"

"Dukanku zamu fita dako fa"

Canza fuska tayi tace"Nafi bukatar kasancewa tare dakai ni daya"

"Ya yakamata ayi kinan?"

"Kuje kawai kaida ita, zuwa gobe sai mu fita nida kai harma mu biya gida Aunty Lubee"

"Hakan yayi maki?"

"Yayi mani mana"

Murgenawa yayi ya kuma samanta, kayan jikinta ya fara rabata dasu, daga ita sai sikit din ciki, hannu yakai ya taba su yace"Wadannan abubuwan sun kara girma,sannan fatar jikinki ta kara kyau da santsi ban labari mana"

Idanuwanta ta lumshi sannan ta bude so sun canza kala sannan sun wani kankanci kamar me rada tace"Allah ya halicceni saboda jin dadinka"

"Allah Khadyna?"

"Kada kayi mamaki mijina"

Dayan hannunshi ta kama ta dura saman dayan ta hada da hannunta da nashi ta matsa, A hankali ta sake wata kara duk wannan yana daga cikin nata salon, ta fara kaishi dari da Hamsun, bakinshi ya hada da nata, yayi mamakin yanda yaji kumai zan zan harma ya dara yanda yake tsammani, itama taji ya canza mata daga yanda ta sanshi duk juriyarta ta fara gagara a hankali ta sake mashi kuka, dakyar ya iya furta mata"Kiyi hakuri an kusa gamawa"

Hakuri tayi ta jure ta cigaba da maida mashi martani feye da yanda tasan yana so, kumai ya kammala a hankali ya mirgina ya sauka sannan ya jawota ta kwanta saman kirjinshi kanta ya shafa yace"Allah yashi maki albarka kin bani nishadi mara misaltuwa, ke alheri ce a wajena, ina alfahari dake"

Hannunta ta sanya ta kara zagaye gangar jikinshi sannan ta lalubu bakinshi ta hada da nata tsawan lokaci sannan ta hakura badan ta gamsu da hakan ba.

Zanin gadon ya kara jawowa ya rufesu shafa bayanta da saman kanta ya dingaye daga bisani bacci yayi gaba dasu baki daya.



*_Kaduna garin gwamna 4:30am_*




Abokina jiya na ga wata yarinya a club ta tafi da dukkan tunanina, amman fa ga alama a barikin ma ita lasisi gareta dan ba kamar sauran baci, dan banma taba ganinta ba sai jiyan"

"Ka tashe ta ko?"

"Kai ance maka ba irin sauran baci kana wani maganar an tashe ta"

"Duk ajin mace ai bata tada hankalinka abokina, wacece ita ai dai yar bariki ce ko? bata isa kerema ajinka ba"

"Aminu ina fada maka a wajan kuwa kallan banza take mashi tana watsa idanuwa tana taba baki irin kananun kwari din nan fa"

"Watau ita babbar ce kinan abokina.

Kaci manyan yan hannu sai suka dinga raba ido, gaba da gabanta"

"Nifa jiya da naga wannan halitta a gabana gaba daya na raina ajina da nake hudda dasu Faty yar'adamawa da sauran masu kiran kansu *KASAITATTUN MATA* Alhaji ina gaya maka jiya naga kaya wajan nan wallahi, amman kuma abinda yaban mamaki Saleem tazo nema, da aka shaida mata baya nan wallahi bata bi ta kan kuwa ba ta fita abunta"

Saman tibur ya buga yace"Aminu dole in ganu wannan yarinyar nema insha ruman dake tattare da ita"

"Wallahi Aliyu baka da dama duk ka wani rude dan kawai kaga sabuwa"

"Yanzo dai ya za'ayi?samu mafita kawai dan kasan bama jituwa da wannan Saleem din, ba kasan wata bura'uba bama, wai kaga yanda take juye tana juya kumai tafiya take makar tana bouncing na rantse da Allah ban taba cin karu da baby irin wannan ba duk kuwa da duk wata sabuwar da ta shigo muke ba ta masauki"



_Shikarar Bugawa_
*2018*
[4/7, 10:55 PM] * +234 809 504 3803, : KASAITATTUN MATA
(Labarin mata ukku)


Bilkisu Bilyaminu.



10


"Nuwaira bana san raina ya baci akan Ku, saboda haka stay out of this matter"

Tsaki Aisha tayi sannan ta maida hankali wajan danna wayanta, kwata kwata ta tsane shi baida hali, shi dole sai ya nuna ma mutum iko da isa, kwafa tayi sannan ta tabbatarma kanta zata gyara mashi zama inbai fita harkarta ba, kudi yake takama dasu, suna mu'amala da masu kudin da sukaci ubanshi.

Wayar Saleem ce ta fara kuka, dagawa yayi sannan yace"Ok, ina zuwa, daga can sai mu wuce ma kawai dan nagama abinda nakeyi ma"

Tashi yayi yace"Zan tafi sai goben insha Allahu"

Wayarta ta cigaba da dannawa shi kuma ya kama hanyar fita har ya kusa fita tace"Ka shigo da bakwan mana, bamu gama gyarata ba ai nasan kasan haka"

"Mai zai hana

Please Login or Register in order to submit comment