Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zama Allah sarki, surikinshi ya amshe kumai daman yana mashi ne dan diyarshi da ya bashi aure, ita kadai ya haifa a duniya, wannan soyayyarce ta shafeshi har gashi yanzo ya shiga sahon da ake damawa dashi, da sauri ya kara gaba ya shiga mota ya nufi inda zai amshi katin da zaibar kasar a yau ba sai gobe ba, addu'a yake yana tuke na Allah yasa akwai jirge mai tashi yau.

Bata Laila yake ba dan bama ita ke gabanshi ba, kuskuran da yayi yake san ya gyarashi yau ba sai gobe ba dan idan kumai yq lalace to shikam ya tashi fanko.





*_Nagarta writers association._*
[6/22, 11:29 AM] * +234 703 338 8648, : *KASAITATTUN MATA*
_(Labarin Mata Ukku)_




*NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION*



_Mallakar_
*BILKISU BILYAMINU*



*_Life has taught me that we should never get too attached to anyone unless they also feel the same towards you, because one sides expectations can mentally destroy you._*




*23*



Kumai ya kammala na barinshi kasar, baima kara tuna wani hotel din da suka shafe kwana goma ciki ba, daman kumai nashi ya dauka dan daman tunda ta kira ta fara bala'i yasan dole yau yabar kasar indai yana san kwanciyar hankali, gaban shine ya fad'i daya tuna furucinta na ya dawo ya saketa bazata zauna dashi ba, da sauri ya tallafe goshin shi ya sharce jibin da ya kewaye ilahirin fuskarshi, sannan ya jingina da jikin kujerar filing jirgin yana jiran awa dayar ta idasa cika ya fada su kama gabansu.

Jin shuru babu shi babu alamarshi yasa Laila kiran wayarshi, amman kememe yaki dagawa daga karshe ma sai taji wayar a kashe, tsaki tayi sannan a bayyane tace"Dan iska, zaka saman ne ai"

Awa daya ta cika an fara kiran sunaye zumbur ya tashi ya isa daf da jirgin, mutanan da aka kira basu wuce mutum goma ba aka kirashi, da azama ya fada dan gaba daya tashin hankali ya. kewaye duniyarshi, baisan wani al'amari zai riska acan ba saboda ya kwana da Sanin irin sababin Murja matarshi, da mugun kishi, kumatu ya tallabe yana tsenema rashin gaskiya a rayuwa, sannan macen bariki bata da wani amfani, anata shela jirge zai tashi da Sauri ya dauku wayarshi ya daddana ya turama Laila tex.

Idan kina da yanda zaki ki taho gida Nigeria, nikam na tafi zan gyara abinda kika bata, idan kuma baki da yanda zaki ya rage ruwanki daman karshen yan bariki ladama da dana sani.

Shamsu Maikwalli.

Yana turawa ya kashe wayarshi dan kada ma kafin su daga ta kirashi, kwance take tana tunanin inda sanata ya shiga har tsawan wannan lokacin bai dawo ba, sai ga sakon message ya shigo da kamar bazata duba ba sai kuma ta murgena ta dauke wayar saman wani dan binci kusa da makeken gadon,message din ta karanta sannan tayi murmushi a hankali tace"Ka dauku gishirin dafa kanka"

Waya ta daga daga bangaranta ta kashe murya cikin salon yaudara tayi sallama,daga daya bangaran ya amsa cikin dakakkiyar murya yace"My Laila ya kike?"

"Da sauki dai Dear na wallahi inasan in dawo gida yau, amman babu isarsun kudi hannunmu ina bukatar agajinka Dearna"

"Kinfi haka wajena, mai kike bukata"

"Kudin jirgi mu biyu ne"

"Kida wa?"

"Beauty"

"OK, to zan maku bokin yanzo zan aika Sale yayi kumai"

"Da ga wani nan zai ara kudin muyi yanzo sai ka tura mashi kudin kawai"

"OK babu damuwa ya turo Account number dinshi"

"OK, to nagode fa Alhajin Allah"

"Baki da matsala lailata, idan kin dawo zanzo inji ya za'ayi dan nayi kewar ki sosai fa"

"Kasan zaka samu feye da yanda kake nema ma,tunda nima ana mani yanda nake so"

Budaddiyar dariya ya aza mata a cikin dodon kunnanta, da sauri ta janye wayar a hankali tace"Sakarai kawai zai illata mani kunne"

Godiya ta mashi sannan ta tashi ta hada duk abubuwanta, ta fita, airport ta nufa, wajan da zaka yanke kati ta isa aka shaida mata babu jirgi yau sai dai gobe da safe, bata da yanda zatayi dole ta kara kumawa Hotel din ta kama daki na kwana daya, bayan tayi wanka ta shirya kanta cikin wata muguwar riga duguwa mai tsaga har cinya, amman daga bayanta tana jan kasa, gyara kanta tayi sannan tadan aza mashi wani karamin mayafi a saman kan, kasa ta sauka domin zuwa wani club na jikin hotel din, a hankali take tafiya cikin yanga da aji, kai kanka da ka ganta kasan manyan bariki ne masu ji da kansu babu warge a tare dasu, inba namijin duniya ba baka iya tunkararsu kai tsaye, a hankali take ratsa mutanan wajan bakaken fata da farare duk dai akwaisu cikin wajan, daya daga cikin kujerun wajan ta samu ta zauna, sannan ta dura kafa daya kan daya, sannan ta fidda wayarta tayi dialing number ta kanga gefen kunne, daga bangaranta tace"Nuwaira ya kike?"

"Nafi Zuma za'ki"

"Banza kina da damuwa wallahi, kina ina ne haka?"

"Ina gida mana"

"Yau baki fita sana'a ba?"

"Na samu dakwallen yarinya sabuwar jini, ina gida zan kashe arna"

"Banza mudai kada kisa a tada mana gida da gobara dan ki abun nake yana mune, duka biyun kin hada"

"Babbarku ce ni kinan?"

"Gaskiya, dan zunubin naki babba ne, kina dauka da yawa, gejinki ya kai"

"Duk ba wannan ba, tunda kuwa da kabarinshi ba tare za'a samu ba, lafiya kika kirani"

Kura mata yanda sukayi da Sanata Shamsu tayi, iho Nuwaira tayi tace "Daman bana san wannan mutumin mai kama da gwargwan biri, ki dawo muci ubanshi"

"Wallahi Nuwaira hada uwarma sai munci, bari dai in dawo zai dauki buhun iskancinshi a kai"

"Laila baki da kirki mudai mashi a hankali dan nasan halinki"

"Allah sai ya gane tunda ni zaima iskanci duk hakurin da nayi dashi amman ni zai wulakanta saboda wannan tinkiyar matarshin"

"Ai ki ina ganin kukarinki Laila yanda wannan mutumin kike mu'amala dashi wallahi"

"Kinsan Matsalar shike iya jure bukatuna, babba ne ya iya aikin"

"Daman kuma gaki akwai wuta"

"Ban kaike ba tunda jinsi biyu kika hada"

"Yanzo kiyi amfani da babban account sai ki tahu"

"Ina da kudina, bansan Beauty tasan abinda ke faruwa dan dariya zata mani tace bariki tayi farashi, and please don't say any word to her akan wannan issue din"

Baki da Matsala dani yan mata, yau zan barje gumina ne ai"

"Allah ya kyauta maki"

"Ameen Hajiyata"

Tashi Nuwaira tayi ta kuma saman ta shiga daki bayi ta shiga ta kara wanke bakinta sannan ta dawo ta haye gado kusa da Menal, hannu takai ta shafa gashin Menal a hankali tabbude idanta ta aje a saitin Nuwaira, murmushi ta mata sannan takai hannunta cikin rigarta zata kama na shanunta da sauri Menal ta mike ta sauka daga kan gadon ta kuma jikin bango tana zare idanuwa, tashi Nuwaira tayi sannan ta zauna saman gado bata fuska tayi sannan ta kauda kai tace"Wai ya akai kamar wadda na fidda ma rai"

"Ai bansan me kike so bani, saboda naga hannunki cikin rigata"

"Ke nake so Menal, kuma dole ki bani kanki idan kuma ba haka ba dole kibar gidan nan yanzo ba sai gobe ba, and kuma bazaki fita da kumai ba sai kayan da kika zo da su wadan da na dadi da watsawa bula"

"Daman kin mani kumai saboda ki cimma burinki?"

"Kwarai ma kuwa, idan kika bani hadin kai zan siya maki kumai ciki hadda mota mai tsadar gaski, amman fa shawara ta rage taki ina jiran amsarki yanzo dan insan yanda zan daki"

Kuka Menal ta saka tace"kiyi Mani kumai domin Allah idan kika lalata Mani rayuwa bansan ya zan kasanci a duniyata ba"

Tashi Nuwaira tayi ta kuma kusa da Menal ta kama hannuwanta sannan ta sanyata cikin rikonta tace"Zan maki kumai zan baki kumai, kada kiyi tunanin zan gujeki musamman idan kika bani hadin kai kumai ya faro na maki alkawarin zan rikeki da mutunci, sannan zan fiddoki mace mai mutunci da daraja zan saki makaranta ki zama mai ilimi, kin aminci Babyna"

Janye jikinta Menal tayi sannan tace"Ban taba ba gwamma in kuma rayuwata ta da, zan kuma wajan madam"

"OK, kina da zabi ai, shirya kayan ki, kuda yake baki zo da kumai ba sai kayan aikin jikinki bari in kawo maki su"

Da sauri Menal ta kamu hannunta race"Aunty Nuwaira bazaki iya taimakona dan Allah ba?"

"Zan iya mana, duk abinda na maki daga ranar dana kawoki gidan nan, zuwa yau ba taimako bane, na taba neman wani abu wajanki inba yau ba, sannan a duk matan da nake mu'amala dasu kice kwaila Mara aji sakara wadda bata waye ba, amman na jawoki kice arziki amman tunda bakisan ya zaki ci shi ba babu damuwa dubunki nema suke basu samu ba, amman kin samu zaki banzatar da damarki, zaki riski inda za'a maki kuma ai maki dukan tsiya"

Idanuwa Menal ta kara sakawa cikin na Nuwaira, gira Nuwaira ta daga mata tace"Sosai yana faruwa zai iya faruwa a kanki yan mata"

Hannunta ta janye ta fita domin dauku mata kayanta data zu dasu, tunaninta ta dauka takai can wani waje ta tabbatar ma kanta idan ta bari tabar gidan nan to babu ita babu mafarkin zama babbar mace, miyau ta had'iye saboda bata da mafita sai na mallaka ma Nuwaira abinda take so, a hankali ta kuma bakin gado ta zauna tana hango rayuwar da zatayi nan gaba idan ta zama babbar mace mai aji da daraja.

Nuwaira ce ta bude dakin ta shigo kayan ta wurga mata fuska daure tace"kina iya tafiya"

Tsabar rashin mutunci ta hango a tsakanin idanuwan Nuwaira, a hankali tace "Aunty na yadda da bukatun ki"

"No, idan kina ganin da matsala kada ki takura kanki, banda matsala ni, nema nama ake"

"Na yadda Allah"

Kusa da ita Nuwaira ta kuma ta kama hannuwanta duka tace" kada ki damu zan baki kumai na rayuwa, idan kika dauki jin dadi da zama macen da kuwa zai sha'awarki, amman sai idan kin mallaka mani kanki babu ha'inci"

"Zan maki kumai Aunty"

Murmushin gamsuwa Nuwaira ta aje a saitin Menal, sannan ta kamata suka fada gado, abubuwa Nuwaira ta fara aika ma Menal, jikin Menal rawa ya fara, saboda wannan shine karu na farko a gaba data duniyarta da take amsar irin wannan sakon wanda ta kasa bayyana yanda yake, a hankali Nuwaira take rabata da kumai na jikinta a hankali ta saki kuka tana rike hannuwan Nuwaira bayan ta rabata da kumai na jikinta, a rude Nuwaira ta lalibu kunnan Menal a hankali take bayyana mata wasu kalamai Wanda ni kaina bazan iya fada ba, jikinta ta sake cikin kwarewa Nuwaira take bi da ita, kumai ya kammala Nuwaira ta samu natsuwa da Menal, bayan sun dauki tsawan awanne suna abu daya, ruwan wanka Nuwaira ta hada ma Menal, sannan ta kamata ta sakata cikin ruwa mai zafi da karfi Menal ta saki kuka tace "Wayyo Allah na, Aunty akwai zafi fa"

"Sorry baby zaki samu sauki"

"Bayan ta gama gasa jikinta a hankali take tafiya sannan ta iso bakinta gado ta zauna, itama Nuwaira bayin ta shiga ta watsa ruwa sannan ta dawo ta isa bakin save ta dauku ma Menal duguwar riga wadatacciya ta sanya mata, sosai ta saki fuska ga Menal tana mata sannu sannan ta maidata ta kwanta, nan da nan bacci ya kwasheta, ita kuma Nuwaira wani farin ciki ne kwance kasan zuciyarta ita ma riga ta saka sannan ta kwanta saman gadon ta jawo Menal jikinta ta rungume.




*_Nagarta Writer's Association_**KASAITATTUN MATA*
_(Labarin Mata Ukku)_



*NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION*


_Mallakar._
*BILKISU BIKYAMINU*


*_He who allows himself to be arrested for a crime he did not commit will be expelled from the party, but if he resists and cones to us on a stretcher, he is a hero._*




*25*




Mejo Almustapha ya gyara zamanshi saman kujerar da suke zaune da abokinshi kuma amininshi, sannan ya dubeshi cikin murya mai raune yace"Bansan ta ina zan fara nemanta ba, bansan ina zan ganta ba, bansan wani hali zan risketa da shi ba, musamman da na ganta a Inda bai kamata ace tana wajan ba, bansan meye halinta ba Habib bansan ya zanyi ba, idan ya kasance ita din ba macen kwarai bace ba, kaban shawara Habib mana ya zanyi?"

A gaba daya shekarun da sukayi da Mejo yau itace rana ta farko da ya hango karaya a gaba daya duniyarshi, sannan baisan duk maganganun da yake ba, baisan makasudin yinsu ba, shima dan zamuwa yayi daga saman kujerar shakatawar dake kewaye da lambun wajan yace"Musty bansan me kake san cewa ba, ka fahimtar dani mana, in fahimce Inda ka dusa mana"

Kai ya kauda gefe sannan ya zuke iska ya fesar, mai zafen gaske yace"Labarine mai tsawon gaske, zan bayyana maka kumai da ya faru idan na samu kaina daga gagarumin aikin dake gabana Habib, Amman yanzo tashi rakani green view Hotel"

"Mai zakayi a can?"

"Muje dai zan bayyana maka kumai da yanda ya faru please"

Tashi sukayi a tare, suka nufi Inda Mota take, Habib ke driving din shi kuma mejo yana gefe, baisan dalili ba haka nan yake jin zufa na karyu mashi a kuwacce gaba ta jikinshi, sannan yana jin faduwar gaba a kasan zuciyarshi wanda har ya wuce gaban misali, wadda baisan dalilin hakan ba.

Wayarshi ce ta fara kuka kamar bazai dauka ba sai kuma ya dan gyara ya ciro ta daga aljehun yadin captanin da akaima aikin hannu mai kyau da tsada, sunan da ya gani saman wayar yasa ya danyi tsaki sannan ya daga dai dai saitin kunnanshi yace"Aisha ya dai?"

Daga can bangaran tace"Dear baka shigo gida ba har yanzu lafiya?"

"Lafiya lau, Ban minteka kadan ina shiguwa insha Allahu"

"OK, sai ka shigo, a tahu mana da kayan marmari please"

"Ki aika Tunde man's, bana tsamanin zan samu kaina harn in shigo da wadan nan kayan"

"Mai ke damunka wai Dear na"

"Idan na shigo zamu tattauna matsalar Aishana, saina shigo ko?"

"Eh sai na ganka I love you"

"I do, love you"

Sannan suka sauke wayar a lokaci guda, sumar kanshi ya chakuda bayan ya cire hular kuben dake saman kanshi kalar blue mai cizawa, idanuwa ya lumshe sannan ya tura leben kasa cikin bakinshi yana taunashi, sosai yake cikin tsananin far gaba da rashin kwanciyar hankalin da baisan yadda zai bayyana shi ba, baisan taya zai fara tunkarar abubuwa da dama ba da suka shigo duniyarshi ba, baisan ya zai tsince kanshi ba idan ya nemeta ya rasa.

"Wai meke faruwa da kaine haka Mejo? ina fa cikin tsoro bansan menene ke yawo da kai har haka ba, ban taba karu da yanayinka a haka ba, nasan kai mutum ne mai daukar kumai da sauki, sannan kana da juriya akan kumai, duk da bansan meke duniyarka ba, Amman na hango karaya da rashin tabbas a yanayinka, please ka zama namijin duniya mana kamar yanda na sanka a haka, inajin matse a cikin zuciyata na wannan canjin dake tattare da kai, duk mai hakuri mai wadata ne"

"Na fahimta Habib zan kiyaye, sai dai wannan karan abubuwan sunzo da wani irin salo mara madugara, bansan ta ina zan fara bayyana maka gagarumin tashin hankalin da nake ba, Wanda na kasa buye cikin matsen da nake ciki, zuciyata ta kasa boye kumai, Habib banda jarumta a irin wannan yanayin da nake cikinsa yanzo, inajin kamar bazan iya rayuwa ba Habib, abubuwa sun mani yawa, bansan ya zanyi ba Allah"

Sun isa green view Hotel sannan suka tsaya wajan inda ake ajeye motoce, marfin motar Habib ya kama zai bude da Sauri Mejo ya rike hannunshi ya tamke da karfen da baisan yayi hakan ba, har sai da Habib ya fahimce yanayin da yake ciki akwai damuwa babbab cikinshi, lumshe idan shi yayi sannan ya ajesu fes akan Habib yace"Kayi hakuri na kawo ka wajan da bamu saba zuwa ba, saboda bamu kasance daga cikinsu ba, rashin sanin yanda zanyi ne yasa bani da zabi sai na hakan, kaine dan uwana kuma aminina da kai kadai na yadda inyi abubuwana cikin sirri ka yadda zaka rike amanata?"

Hannunshi Habib ya dafa sannan yace"Kana da babbar daraja da mutunci mai girma a kasan zuciyata, zan iya rike sirrinka kuda zaka kashe dukka mutanan duniya a tuhumeka, ballantana kuma wane al'amari ne ya shigo duniyarka nasan yana da girma sosai, saboda haka baka da Matsala dani, kuda inda zamu yafi haka muni"

Murmushi Mejo ya aje a saitin Habib sannan yace"Sosai nake kaunar ka Habib, kai kumai nawa ne"

"U welcome Abokina"
*KASAITATTUN MATA*
_(Labarin Mata Ukku)_




*NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION*



_Mallakar._
*BILKISU BILYAMINU*



*_Living elone is hundred times better than living with fake people who hate you acts like loving you._*




*26*



Sunyi sayayya mai yawa ta kayan kicin da kuma kayan bukatu na Wanda zaiyi zaman wucen gadi, bakin kofar shiga kasuwar sukayi parking bayan tayi waya da saleem yace mata ta jira zai kaita gidan da aka samu idan yayi mata"Idan yayi mata banda matsala, tunda kasan bawai zaman dun sun zanyi ba, just a moment ne kawai, ina jiranka dai a wajan kawai"

Hannunshi yabdan dura saman nata yace"ina zaki kuma?"

"Zan canza wajan zama ne, zaman hotel is not deserved to me, so zan kuma gida ne, naga zaife save"

"Good idea saboda kinsan yanzo babu tsaro sosai"

"Kusan hakan"

Dan shafa kai yayi sannan ya kalle cikin idanta bayan ya shafe fuskarta yace"Amman dai yau za'a debe mani kewa ko"

"Ban gani abinda kake nufi ba"

"Nasan kinsan abinda nake nufi baby please tun sanda na fara ganinki nake kadayinki dabkaunarki, please ina so"

"Bansan me kake so ba fa"

Murmushi yayi sannan ya buge sityarin motar sannan yace"I mean ina sonki da sha'awarki a hade lokaci guda, kin gane ai"

"Ayi making deal, nawa zaka biya?"

Murmushi yayi yace"nawa zan bada kiyi mani tsadar bala'i zan biya"

"Baka da kudin da zan iya mallaka maka kaina, tsada gari ne, bana tsamani kana da kudin biyan kaina"

"Hmmm hajiya kinsan waye ne kuwa, sannan kinsan iya adadin abinda na mallaka da kai tsaye zaki yanke hukuncin bana iya biyanki, baby tsadarki nawa ne just say it kawai"

"Miliyan goma" ta fada sannan ta kauda kai taci magani, dariya ya fasa sannan ya kamu hannunta yace"yan mata baki da tsada zaki ce"

"Million goma ai ba kudi bane to me dai, zan bada ninkin haka"

"Fine, zaka samu feye da yanda kake so, but for known dai sai zuwa na samu sukuni na gama parking kumai a saban gidan da zan kuma"

"Maganar gaskiya bazan iya hakurin yau bama, bqllantana gobe Ku zuwa sanda zaki samu sukuni ba"

"Inaga hakan za'ayi dan ban shirya amsar kuwa na a irin sannan lokacin"

"Biya zanyi ba kyauta za'a bani ba, duk da dai abin akwai arha"

"Murmushi tayi sannan tace"na yadda kuma me zaka fada"

Shima dariya yayi yace"Mubar maganar wasa, baby ya za'ayi yau a sama nake ina bukatarki a cikin rikona kiban damar hakan please"

Wayarta ce ta fara kuka, dagawa tayi sannan tace"Daga bakin kofa zakaga ash din Mercedes"

Wata yar kwana ya shigo sannan ya hangeta motar da take mashi kwatanci da ita, nuna ma Mujaheed Saleem tayi tace ya bishi duk inda ya nufa, motar ya tada yana bin duk inda Saleem yabi.




*_Ayi mani uzuri ina da ayuka shiyasa bana updating kan lokaci, sannan kuma jiki da mini dan Adam yana bukatar Hutu._*




*_Nagarta Writer's Association_**KASAITATTUN MATA*[7/23, 9:04 PM] prince_s_square: *KASAITATTUN MATA*
_(Labarin Mata Uku)_


*NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION.*


_Mallakar._
*BILKISU BILYAMINU*


*_Constantly holding something in your heart against a person is a disease. Trust Allah and let it go, as the prophet (SAW) said, "Whoever gives up something for the sake of Allah, will have it replaced by something better."_*




*34*




Baki ta taba, sannan ta yi ma Kaltum sallama ta yi tafiyar ta. Ya bi bayanta, bayan ya yi wa Kaltum _pick_ a goshi, sannan ya rada mata,
"Minti kadan Babyna"

A tare suka shiga dakin da sauri, ya hada ta da bangon dakin, sannan ya daga fuskarta ya hada da tashi; sosai yake aika mata da sakwannin da suke shiga kowanne sako na jikinta. Ta san tana son jikinta, shi kadai ta fara so a gaba daya duniyarta, kuma son shi kawai ta iya, amma kuma tana jin takaici a kasar zuciyarta a ire-iren wadannan ranakun, yadda yake nisanta kanshi da ita. Kokarin janye jikinta take, amma ya ki ba ta damar hakan, kara mannata kawai da jikinshi ya yi sosai, suna samun wani _compor_ wanda yake ratsa dukkan jikinsu. Ba ta da wani zabi, sai ta sa hannuwanta duka biyu ta makale shi, sosai suke raya yan mintunan da ya rage musu ita da shi.

Kan ta ya dago ya ce,

"Ki yarda ke daya ce a duniyata... Na san kina hakuri, ki kara a kan wanda na san ki da shi... Kaunarki mai girma ce a kasar ruhina!"

kallon shi take ido cikin ido, tana so ta gane gaskiyar maganganun da yake shirya mata, wanda ko tantama ba ta yi yana fada ne don ya faranta mata rayuwa. Murmushi ta aje a saitinshi, sannan ta kau da kai, ranta na mata zafi.

"Na yarda, kuma na gode kwarai da gaske, Allah ya ba da ladar kauna!"

Sosai yake dariya, musamman da ya fahimci magana ta aje mashi. Lebe ya lasa, sannan yace,

"Wallahi Aishana kina da rigima da yawa, ban san yaushe kika fara tunanin sa zuciyata bugawa ba. Ko ma dai mene ne, na san so daya ne kuma ke nake yi wa shi, saboda haka ban da damuwa, kuma na san ke ma kin san haka, kawai rigima ke damun ki."

Jikinta ta kara janyewa sannan ta ce,

"Tana jiran ka, ka da kuma ta yi tunanin na fara shiga hakkinta."

"Kyakykyawar fahimta ce tsakaninku, ba na tsammanin za ta yi wannan tunanin."

Bai bar dakin ba sai da ya tabbatar ya saye dukkan wani tunaninta, sannan kuma ta yarda ita kadai ke yawo a duniyarshi, sannan ne ya yi mata bankwana da kalaman da ya yi amfani da su wajan bayyana mata ita daya yake ma son nan guda daya tal a duniya, kuma ta gamsu ta yarda, sai dai kishi kumallon mata, da yawancin lokuta yake kokarin danne ta gaza fahimtar matsayinta a wajen mijinta.

Ya koma

Please Login or Register in order to submit comment