Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya fahimci inda ta sanya ma gaba, sannan ba kuwa take nema ba sai wadan da tasan sun san Kansu, wannan dalilin yasa suka Wauki lokacin mai tsawo tsakaninta da Ummi harka suna da wasu halayya iri Waya.

Motarta ta bude sannan ta shiga, bayan ta rufe ta mio hannu ta mashi check Win, cikin izza tace"Nagode, da fatan baki manta alkawarin da mukayi ba?"

Gaban Hajiya Amina ne ya faWi data tuna wani alkawarin da suka ma junansu na babu rabuwa har abada sannan kuma babu rival tsakaninsu, murmushi ta mata sannan ta Waga mata kai, bayan ta Waga mata hannu ta nufi cikin gidanta, kwafa Ummi tayi sannan tace"Akwai wani abu a kasa"




*_Ana tare ai..._*
[7/23, 9:04 PM] prince_s_square: *KASAITATTUN MATA*
_(Labarin Mata Ukku)_


*NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION.*


_Mallakar._
*BILKISU BILYAMINU*


*_While on this ride called "Life", you have to take the good with the bad, smile when you're sad, love what you've got and remember what you had. Always forgive, but never forget. Learn from your mistakes, but never regret. People change. Things go wrong. Just remember, the ride goes on._*



*43*



Gyaran murya Hajiya Asama'u ta yi sannan ta fara da addu'a wadda sukanyi haka a dukkan lokacin da suka shirya wani gaggarumin mitin irin wannan, a cewarta duk barikin da zakayi to kumai zai faru ka fara saka Allah gaba, kuda zata waSe da kai to abubuwan sukan zu maka da sauki, bayan an shafa addu'a sannan ta mie tsaye bayan ta gyara wani karamin gyalan data yafa a saman kafaWunta wanda dashi da babu duk Waya"Abinda nake san wannan kungiya har ilayau ta fahimta shine, akwai kura-kurai masu dama waWan da suke faruwa kuma duk akwai saninmu munayin shiru ne saboda bamu san takura maku, bawai dan muna tsoro ba, dan kawai a zauna lafiya, a zahiranci munsan zamu iya kashe mutum, ba damuwarmu bace, kuma dan mun kashe mutum kamar mun kashe kiyashi ne tunda babu abinda zai faru, amman duk ba wannan bane fatanmu, su muke a gudu tare a tsira tare, kuma wannan mitin mun shirya shine badan kuwa ba sai dan ke"

Ta nuna Nuwaira da hannunta tace"Ke Nuwaira, saboda zuwa yanzo bansan abinda kika Wauke kanki ba, bayan kume kike taama dashi damu kika yishi, nayi mamakin yanda hankalin ki kwance kika turu photan wata yarinya cikin group, bayan kuma mu bamu san yarinyar ba, asali ma bamuyi mata ragista da ungiya ba, saboda haka ki kare kanki, idan mun gama dake zamu kuma wajan Ummi harka ita ma akwai matsalar da za'a tattauna a kanta"

Kallo gaba Waya ya kuma kan Nuwaira wadda har zuwa yanzo afarta Waya tana kan Waya, girgizata ta farayi saboda ranta ya matuar baci da Ma'u data furta an tara waWannan riWa riWan matan musamman saboda ita, kai ta kauda sannan ta gyara zamanta, murmushi ta aje a saitin Ma'u sannan ta kwaSe fuska"Momy bansan dalilin da yasa har yanzo ake mani Waukar aramar yarinya yar shekara 10 ba, wannan shi ya nuna bani da yancin kai na kinan, da ake maganar kume na zama ta dalilin ungiya na zama, _yes_ bazan musa ba, amman kuda na zama wata tsiya ta dalilin ungiya ai amfani ake dani ana samun kudin, kuma ni har yanzo ar ungiya ce, saboda inda ba haka ba babu abinda zai kawoni nan a yau da nake da muhimmin abunyi"

Kallanta ta aje a saitin Hajiya Asama'u tace"Ina da damar da zanyi yanda nasu da rayuwata, tunda zuwa yanzo ba kan wata nake ba ballantana a kafa mani doka, asali ma babu wacce tasan rayuwar da nake yi a halin yanzo, soo please Momy kibarni mana"

Tashi ta yi sannan ta yamutsa fuska tace"Ni zan wuce na barku lafiya"

Tashi tayi akan afafuwanta cikin izza da asaita take tafiya gaba Waya kuwa bakinshi a sake saboda yanda ta gama datsama Momy Ma'u magana, tana haka amman maganganun yau sunfi na kullum tsayama kuwa a rai, duk da kuwa ya wana da sanin rashin arziki irin na Nuwaira da Ummi harka amman abun nata ya wuce yanda kuwa yake tunani.

Murmushi Ummi harka tayi sannan tace"Momy nima zan tafi sai mitin na gaba dan wannan yar gaban goshinki ta gama dashi" kuwa yasan magana ta aje mata.

Itama hanyar fita tayi cikin isa da aji, irin na an book kuma goggagun mata masu ji da kyau da haiba, hayaniya ce ta kaure a babban falon da ake gudanar da mitin din, kuwa na faWin albarkacin bakinshi.

Nuwaira Na shirin buWe kofar motarta, Ummi harka tace"In bazaki damuba muyi magana mana"

Wannan shine karu na ukku da suka taba magana a rayuwarsu tun bayan faruwar abun da ya assasa tsananin gaba tsakaninsu watau Hajiya Amina.



*FLASH BACK.*



Dakyar Hajiya Amina ta samu ta shawu kan Nuwaira ta amsa tayinta, bayan ta Wanka mata makuWan kuWin da ita kanta bata san yanda akai ta mallaka mata su ba, da wata mota wadda allaSai ya aiku mata, hawanta Waya ta barma Nuwaira ita, soyayyace mai taSa zuciya take gudana tsakanin Nuwaira da hajiya Amina, idan akayi duba da idan Hajiya Amina tana son mace tana mallaka mata kumai nata ciki hadda hakurinta da hillata irin tasu na tsaffin mata, a zamantakewarta da Nuwaira har kissa sai da ta haWa dan ba aramin wahala tasha ba kafin samun soyayyar Nuwaira, a maimakon tayi iko da Nuwaira tunda ita ke biyan buatun ta amman Nuwaira ke iko da ita, abubuwan suna faruwa kamar ubangida da yaranshi, duk wani raini na Nuwaira Hajiya Amina ta Wauka kuma tana matukar uari wajan ganin abubuwan basu faru ba tsakaninsu na fushi ku Sata rai, da haka ta samu ta shiga zuciyar Nuwaira tayi Kane-Kane, har aka kai matakin da Nuwaira bata ganin kuwacce mace da gashi inba Hajiya Amina ba, sosai Hajiya Menunu zata tasa Nuwaira tana rusa mata kuka na fitar hankali akan zata iya rasa kumai nata indai ita Nuwairar zata dinga kula wasu matan a waje, hakan ke sa Nuwaira na tausaya mata.

A cikin sati ukku Ummi harka ta gane abinda yasa Hajiya Amina ta rabu da ita saboda Nuwaira ne.

Rantane ya Saci da abinda akai mata, bata kai mace bani da aka kure ta da cewar YallaSai zai dawo kawai dan a mallaki macen da tafi tsana a a gaba Waya duniyarta, lallai sun dauku bala'i da kuWinsu zata zame masu tashin hankali a duniyar su, wadda suke shaatawa, bata da wani zaSi sai na tunkarar Mommy Ma'u, kai tsaye gidan Hajiya ma'un tayi ma tsinke a fusace ta shiga gidan bayan tayi parking mota cikin tashin hankali ta shiga gidan, da afa ta buga kofar Wakin baccin Hajiya Ma'u, wasu matasan an mata ta gani suna aikata masha'arsu suda Hajiya Ma'u, rai Sace tace"Mommy waWannan an iskan su fita zanyi magana dake"

Duba da yanayin da ta shigo da shi yasa Mommy basu umarnin fita, kikam tayi har ta gama shiryawa daga kumai data tuje na jikinta domin shakatawa da dawalan yaran mutane, zama ta gyara sannan tace"Ummi ya akai kika shigo kamar an maki albishir da mutuwa?"

"Dalla tsaya Mommy, daman nasan baki sona tunda har zaki iya rabani da farin cikina, ku kinsan Hajiya Amina a yanzo itace macen dana ke auna kaf duniyar nan, amman saboda munafunci kika haWa ta da wannan jakkar yarinyar azama, wadda cikin mata ba kumai bace face tinkiya, Mommy nawa Sweetheart ta baki kika haWata da Nuwaira?, mommy zan maida maki ninkinsu sau goma ki taimaka mani mommy itace rayuwata"

Durushewa tayi ta kama kafafuwan Hajiya Asama'u tana fidda wani sautin kuka mai tada hankalin wanda abun ke faruwa a gabanshi, kuka take tana ara jadadda mata Hajiya Amina itace kumai nata zata bada dukkan abinda ta Mallaka domin Hajiya Amina ta dawo gare ta.

Tausayinta Hajiya Ma'u taji, kamu kafaWunta tayi sannan ta zaunar da ita bakin gadon, daga bisani ta sanya ta cikin rikonta tana shafa bayanta tana lallashinta.

"Sorry baby Ummi kwantar da hankalinki kumai zai zama dai-dai"

Daga rinarnun idanuwanta tayi tace"Mommy ya za'ayi kumai ya zama dai-dai tunda ta mallaki abinda nake auna, mommy ina sonta, ita nake so, Hajiya Amina, nake so."

Kamar an tsikareta haka ta tashi sannan tayi hanyar fita daga Wakin sai da ta Wura hannunta akan masangalin ofar sannan tace"Zan kashe duk wanda ya rabani da ita"

Juyuwa tayi ta kalle Hajiya Ma'u sannan tace"kuda kuwa kice Mommy"



*_Ana tare ai....._**KASAITATTUN MATA*
_(Labarin Mata Ukku)_


*NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION.*


_Mallakar._
*BILKISU BILYAMINU*


*_Don't waste words on people who deserve your silence. Sometimes the most powerful thing you can say is nothing at all._*



*46*



Kasa tashi tayi domin bata san yana lura da kumai nata ba, shi irin mutanan ne waWan da bawai zasu rayu da kai bane ba tare da suna saka ido a wasu lamura naka ba, tashi yayi domin ya bata waje ta shiga bayin, a karan farko da Aisha ta tsinci kanta cikin jin kunyar wani Wan adam a rayuwarta, bata san dalili ba da hakan ke faruwa tsakaninta da Abdulwaheed sosai take sarewa akan wasu lamura idan tana tare da shi.

"Zan Wan fita bazan jima ba zan dawo, duk wanda yayi waya ke Wauka"

Can asan maushe tace"ok sir"

Baki ya taSa shekarunta sunkai 25 she is mature sosai tana da wasu abubuwan da yake da muradi wajan mace, musamman yanayin basarwarta yana san mace mai irin wannan siffar, a saman kafafuwanshi ya fita daga office Win gaba Waya, tashi tayi ta shiga bayin domin kama ruwa daddaWan amshin shi ne dai cikin bayin iska ta zua ta fesar sannan ta ara zuar iska har sai da taji fitsarin na niyyar wace mata sannan ta dawo hayyacinta da sauri ta gabatar dashi, ta gyara jikinta sannan ta fito, bakin tangamemen photanshi ta tsaya tana kallo tana kissima iyakar a dadi kyan da Allah ya halitta nashi, sannan ta ara aje dubanta inda suke shida matarshi da yaranshi su take taga shida matar tashi wa yafi wani kyau, murmushi ta aje bayan ta shafu fuskar Musleem a hankali tace"He looks like his Father, and he is handsome ever I see"

Daga bayanta taji ance"Gaskiya bakimin adalci ba, ai nafe Musleem kyau"

Saitin ta ya dawo yace"Duba ki gani fa"

ar aramar dariya tayi sannan ta aje kallanta a saman fuskarshi sosai ta ara hango zahirin kyanshi da ya kasance kusa da ita a yanzo, fatar jikinshi irin mai mugun kyan nannance, kai ta kauda sannan tace"Gaskiya ya fika kyau"

Da sauri ta juyu ta kusan haWe gaf din dake tsakaninsu wani yanayi mai matuar wahala ya Warsu a zuciyoyinsu, a kaf gaba Waya rayuwarshi yau itace rana ta farko da yayi kusance da wata mace bayan Adda Maryam, tsintar kanshi yayi da kasa matsawa, murmushi mai lafiya da tsada ta aika mashi sannan ta turu baki yanayinta sai ya ara jefashi cikin wata duniya mai matuar wahala, yana san mace mai shagwaba da yanayin yarinta, bai ankara ba yaje ta kamu hannunshi guda Waya ta damtse cikin nata da wata rikitarciyar murya tace"Please Ka bani wannan yaran ina san yara Allah, zaka bani?"

Idan uwansu suka sare da juna wanda gaba Wayansu bugun zuciyarsu ya cigaba da aiki a lokaci guda, shi ya fara kauda kai bayan ya janye hannunta daga cikin nashi, a hankali ya taka ya kuma saman kujerar da take mallakinshi ya zauna, jingina yayi da kujerar sannan ya lumshe manyan idanuwanshi a hankali yace"Shekarunki nawa?"

Daga inda take jingine da bango da ta samu madugara dashi tun bayan musayar bugun zuciyar da suka samu ta gagara tsayuwa tace"Bazan wuce 25 ba"

"Miyasa bakiyi aure ba?"

Bata tsammaci wannan tambayar zai mata ba, baisan ita din kuwacce ba da bai tambayeta dalilin rashin auranta ba, tasan baisan ba aure bane a gabanta yanzo, a wata zuciyar tata ma tana jaddada mata auran ma bazatayi shi ba, kai ta Wauke sannan tace"Zanyi idan Allah yasu"

Idanshi ya tsaida saman nata sannan yace"Wanda ke kawo ki ba shine zaki aura ba?"

"Ba shine ba, bana san kuwa ni"

Kallanta yayi sannan ya sauke idanuwanshi saman kirjinta da ugunta, fam yaga kumai ya kai dai dai, idanuwa ya lumshe sannan ya buWe ya saukesu saman Wan karamin bakinta sosai ya kasa samun wadan nan jikin matar da yake aure, idanuwanshi ya kara tsaidawa saman nata da ta maidasu kananu saboda wata irin buatuwar Abdulwaheed data dirar mata, bakinshi take kallo tana tunanin idan suka hadu da nata yanda al'amarin zai kasance, gyara zamshi yayi saman kujerar sannan yace"Idan kika samu mai sanki zakiyi aure?"

Idanuwa ta wara mashi sannan tace"Idan kuma bana sanshi fa?"

"Zaki so shi ma dan ba kalar mazan da zaice yana san mace bani ace ba'a sanshi"

Baki ta tura sannan ta tashi gada jikin bangwan bayan ta duba agogon hannunta wanda ya nuna karfe12:40am, saman kujerar ta ta kuma, kallanta yayi yanda take juya wadatattun maxaunanta wanda suke qualities na farko da yake san mace dasu.


*FLASH BACK*



Yau Hajiya Maryam ke da miji ta kammala kumai wanda ya zama al'ada a gidan aje kumai inda ya dace, sannan shirya kumai inda ya kamata, sannan tanadar da kumai a lokacin da ya dace, wannan shine tsarin gidan wanda Itama Kaltum ta kuya daga kuyarwa da ta samu daga Hajiya Maryam, wanda zaman nasu gwanin ban sha'awa da fahimtar juna, hakan yasa hankalin mammallakin gidan ya wanta yake jin kamar shi kaWai ke aure hankali kwance babu hayaniya sai soyayya da shauwar juna, duk da Hajiya Maryam tana da kishin da tsayawa misaltawa babban al'amari ne, amman duk da haka tana dannewa saboda babban girman da Kaltum take bata bai bari ta nuna kumai duk rashin haurin ta kuwa da kishinta ga jikinta har yanzo ta haura ta daina Waukar Kaltum din a matsayin kishiyarta sai anwarta kuma ta lamuntar ma kanta cewa ta jikinta ce, a hakan kawai zata iya danne kishinta.

Sallama Kaltum tayi a falon Hajiya Maryam sannan ta nemi waje ta zauna bayan tace"Aunty barka da hutawa"

"Yawwa kaltum, ya Wan naki bai dawo daga islamiyar ba?"

"Yanzo dai nake sa ranshi insha Allahu tunda shidda tayi"

Murmushi Hajiya Maryam tayi sannan tace"so nake Alhaji ya dawo idan mukaci abinci muje mu Wauku Maryam"

Kai Kaltum ta sauke asa tana murmushi saboda bata san Hajiya Maryam ta gane yanayin farin cikin da take, a hankali tace"Aunty ngd da dinbin mutuncinki a gare ni, Allah ya bani ikon kyauta ta maki"

"Ameen" sukaji ance daga wajan shiguwa falon gidan, tashi Hajiya Maryam tayi ta isa inda yake jawota yayi ya sanyata cikon rikonshi bayan ta amsa jikkar hannunshi, a kunne ya raWa mata"Kinsha kyau, yau zan sha mai tunda ango nake"

Dariya sukayi gaba Waya sannan ta janye jikinta daga nashi saboda tasan Kaltum tana wajan, bata san duk wani abu da zata shiga hainta duk da bata nuna damuwa a bayyane amman bata san a asan zuciyarta ba, shahsen shi ta nufa domin aje mashi jikkar.

Kusa da ita ya zauna har suna jin Womin jikin juna sannan ya saala hannu ya shafu irjinta can asan murya yace"Nayi kiwarki da yawa Allah, inasan kasancewa tare dake babyna"

Narkewa tayi a jikinshi sannan ta dura hannunta saman fuskarshi ta shafa"Yau Aunty ke da kai duk yanda nake kewar mijina dole zan haura"

Jibi muna tare ai, zan sha lagwada kinsan sosai nake samun natsuwa a gare ki babyna I love you"

Sai tin kunnanshi ta kuma tace"I love you so much badly Sweethoney"

Dan janye jikinta tayi sannan ta gyara zamanta, murmushi yayi musamman da ya fahimce kuwacce tana uarin ganin ba'ayi ma ar uwarta rashin adalci ba, kuma basa san abinda zai sa suji haushin junansu, daWi ya ziyarce duniyarshi da ya samu mata irin wadan nan.

Da sallama Abdulwaheed ya shigo rie da alqur'aninshi a hannunshi har asa ya dua ya gaida Abbanshi da Aunty Kaltum Win shi, Kusa da ita ya kuma yace"Aunty ina Mommy?"

Kanshi ta shafa sannan tace"Tana zuwa yanzo ta shiga Wakin Abbanka"

"Ok"

"Muje ka canza kaya, sannan kazo kaci abinci kaji My Abdul?"

"Ok Sweet Aunt"

Tashi sukayi ita dashi sannan ta kashe ma maigidan ido Waya, bayan ta wadatashi da murmushin kwantar da zucuyar ma'abota shauin juna.

Hajiya Maryam ce ta shigo sannan ta kama hannunshi tace"muje ka canza kaya sai azo ace abinci"

"Ok queen of my heart"

Hannunsu saale suka shiga Wakin asalin shi maigidan, kafin a canza kayan dai sai da aka lalata wasu mintikan wajan ganin an faranta ran juna daman shi sabanshi ne idan ya dawo daga aiki bai iya taSuka kumai sai ya tabbatar da ya sauke hain dake kanshi, sai ya tabbatar da sun samu natsuwa gaba Wayansu, sannan zai saka ma cikinshi wani abu, to yau ma haka ta kasance kamar kuda yaushe. Bayan kumai ya kammala sunyi wanka sannan suka fito domin cin abinci, a nan suka iske Abdulwaheed da Kaltum suna ara karatun da aka masu a makaranta yana karantawa tana gyara mashi, tashi suma sukayi aka haWu ana cin abinci ana hira ta yau da kullum, bayan sun gama aka sauka asa ana kallon tashar Sunna TV a inda ake lacchar zamantakewar aure, Wan gyaran murya Hajiya Maryam tayi sannan tace"Abban Waheed daman idan ka gama zamu je a Wauku little Maryam, ta dawo nan gidan su zauna da yayanta Abdulwaheed"

Kaltum ya kalla sannan ya aje dubanshi akan fuskar Hajiya Maryam sannan yace"Lallai yanzo na zama Wan kallo kinan bama kuyin shawara dani, wai miyasa kuka ware ni ne? Anyways zan aru wata ni kuma sai mu haWa kai da ita, tunda abun haka yake"

Dariya suka saka dukkansu, sannan sukace tuba suke, tashi sukayi suka rankaya gidansu kaltum domin Wauku Maryam.



*_Ana tare ai...._**KASAITATTUN MATA*
_Labarin Mata Ukku_


*NAGARTA WRITTERS ASSOCIATION*

_Mallakar._
*BILKISU BILYAMINU.*

*_Most men hate their fathers for getting another women after their mothers but they're actually heading in the same direction, dating 3 girls at the moment......_*


*_Vote me on whatpad @Bilkisubilya_*




*52*



Zuwa yanzo sosai Nuwaira ta kama zuciyar Minal ta yadda babu wanda take gani da mutunci sama da Nuwaira, idan akayi la'akari da yanda ta mallaka mata kumai nata, sannan ta maidata makarnta Kaduna poly da taimakon wani babban propesa wanda yake kwaWayin ganin ita Nuwairar ya samu abinda yake so tunda shi mutum ne mai kwaWayin mace ar gayu mai kyau da aji, sannan ta mallaka mata motar guda Waya daga cikin motocinta wadan da suke mallakinta, yau Asabar Nuwaira da Minal suna zaune a falo, Minal tana kwance saman jikin Nuwaira suna ara jaddada ma junansu babu fa abinda zai rabasu Indai ba mutuwa ba, bayan Nuwaira ta gama hure kunnan Minal akan aure wata hanyace ta bata lokaci da takura rayuwa, shi kanshi namijin ma gaba Waya, wannan dalilin ne yasa taga bata kula maza dan basu isa kumai ba sai yaudara, sosai Minal ta gamsu da dukkan maganar da Nuwaira ta aje a dodon kunnanta, kuma ta gamsu musamman yanda ta tashi taga yanda mahaifinta ya azaftar da mahaifiyarta Allah ya amshe rayuwata amman mahaifinta shine mafi kasu a ciki da matar babanta, wannan shine abinda ta ginu a kanshi kuma ta yadda cewa namiji baida amfani a wajan mace da kumabtaimakonbhuWubar Nuwaira inba ka yaudarai ba baida wani amfani ga duniyar mace.

Laila ce ta fito daga ita sai wani aramin _bonshort_ da wata aramar vest jikinta, Waya daga cikin kujerun Wakin ta nema ta zauna bayan ta Wauke remot ta canza daga tashar data iske ta maida wadda ranta ke so, kallanta ta maida saman atuwar plasmar data kusa cinye rabin bangon falon, ku inda Nuwaira da Minal suke bata kalla ba dan bataga dalilin da zaisa ita Nuwairar ta kawo yarinya ta aje suna aikata kayan Sarnarsu a cikin gidan da basu taSa kwana da namiji ba su Kansu sai dai su fita, bata san mai ta taka ba da take da _Confidence_ din aje yarinya a gidan ba.

Kallanta Nuwaira tayi sannan tace"Allah sarki Laila tawa, bansan dalilin da yasa kike mani kallan banza ba, Ku akwai wani abu da nayi maki?"

Banza da ita Laila tayi ta cigaba da Kallanta, mur ta ara sha dan ta kusa kai maurar da zata tata mata rashin arzikin, dan Ku kusa bata san ganin Minal a cikin gidan, basu saba kai karar junansu ga kuwa ba amman da ta haWata da mamallakiyar gidan Aisha Beauty"Wai Laila mai nayi maki ne?"

Ranta bace ta waiga inda suke tana kallan yanda Minal ta waome Nuwaira kamar damanbtare aka haliccesu, mugun kallo ta aje ma Minal sannan kuma ta gyra shan murWin fuskarta kamar an mata albishir da yanzo zata mutu, kara lalata fska tayi sannan tace ma Minal"Keeeee... Ta shi ba mu waje zamuyi magana"

Da Wan tsoro Minal ta tashi, da sauri Nuwaira ta kama hannunta kashe mata ido Waya tayi sannan tace"iyi wanka inzo mu shiga gari kiyi yawa kinji?"

Kai kawai ta Waga mata, sannan ta haura sama dan bata hango akwai sauki a fuskarta Laila ba, idanuwanta ta maida kan Laila bayan ta gyara fuskarta daga fara'ar da take ma Minal zuwa bata fuska"Bansan dalilin da yasa kika tsani yarinyar nan ba Laila, ku ince kika saka mani ido a lamurana, ba tun farkon ganinki da wannan yarinyar kika canza mani, bayan kuma ba haka muke rayuwa ba mai yasa Laila?"

Baki Laila ta taSa sannan tace"Nasan kinsan duk iskancin mu ba mu kawo ato nan gidan muyi kumai dashi, amman bansan dalilin da yasa kika kawo yarinya cikin gidan nan kina lalacewa da ita ba, iyakar duniyarki ban taba saka mani ido ba saboda haka ki nema ma yarinya wajan zama tabar wannan gidan"

"Wait, Laila bansan ina zantukan ki suka dusa ba"

"Ina nufin ki sama maku wajen iskancin naku amman ba nan gidan ba, abinda nake nufi kinan nasan kuma kin gane"

Baki Nuwaira ta taSa sannan ta tashi ta haura saman binan dan bata da amsar da zata bata. Idan banda Lailar ta rainata har wani iyakar zata nuna mata da gidan, ita wadda take da mallakin gidan tasan ba zata hana ba, amman bata san dalilin da Laila bata san zaman Minal gidan ba, a iyakar shekarun da sukayi da ulla aminci su ukkun wannan shine karu na farko da suka fara samun matsala ta gaske ita da Lailar, akwai kyakykywan aminci tsakaninsu wanda kansu a haWe yake.

Minal ta iske bakin gado tayi shiru tana tunani, da sauri ta isa inda take ta kamuta ta sanyata cikin rionta a hankali

Please Login or Register in order to submit comment