Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta hada mishi ruwan wanka,duk yadda taso karta bishi toilet din,amman ina kwasarta gaba daya yayi,zuwa ciki,gaba dayanta ya tsunumata cikin ruwan wankan.

Ayko de sunsha dramer kan a gama wankan,dan seda yamata sabon wanka,se kuka take masa.

Bayan sun fito ne daure da towel,fatima ta fice daga dakin ta nufi nata domin shiryawa,ga kanta daya jika mata se digar da ruwa yake.

A zahirin gaskiya fatima dama ta fitane a haka sabida husna tayi zaton gidado ya kwanta da itane ranar girkinta.

Ayko ilai,tana fitowa sukayi kacibus,da husna,kallonta husna takeyi baki a sake,itako wani killer smile ta saki gamida shafo gefen fuskar husna tace.

"kinga zahiri ko,cewa yayi na taimaka,nazo na kore masa kishin ruwanshi,sabida,shide jiya be gane da mace ya kwana ba"

Murmushi ta sake yi,ta kure husna da ido tace mats.

"sis anya kuwa kina shan tsuminmu na mata?"cewar fatima tana dariya.

"na maza nake sha"husna ta bata amsa a zafafe.

dariya tayi tace

"no wonder ashe ya kasa gane da macen yake tare,to yanada kyau ki nemo na mata"tana kaiwanan,ta wuce ta barta zuciya na mata zafi.

Gaba daya husna tama rasa abunyi.

Kitchen ta auka da gudu,ta dauko wuka,ta nufi dakin gidado,dake tube sintir,yana shafa mai.🀣

Allah yasa,da wandon karfe kusaπŸ˜†

Muje zuwa.

surbajo for life
[12/13, 9:25 PM] El-hajj🀣: πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*GID'AD'O BA SHEGE*
*BANE*
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

Zahra muhammad mahmud

*Mata mu kiyaye,mu adana saurin fushinmu a gidan mazajenmu,mudunga bin komai a sannu,inba haka ba muna tattare da dana sani,zafin kishi ba namu bane,kirsa ita ke kwatarki gurin kishiya,akwai kirsa ta girki,ta kan gado,ta mgn,ta tafiya,ta kwalliya,wannan tsakaninki da mijinki kenan,ita kuma kishiya,ba ruwanki da kaita gurin boka ko malam,ko kije ki hada mata munafunci gurin miji,sam hakan ba daidai bane.akwai kirsa wacce ake kira mirsisi tusar gaban siriki,itace wacce fatima keyi,wasu sunce fatima bata kyautaba,but na musu uzuri,amman ina kara jan hakalin mata,da adena bin malamai akan kishiya ta dameki,babu kyau,wlh babu kyau,akwai azaba me girma a tattare da hakan,ki kama kirsa yan mata kisha mamaki*

*Don Allah masu yimin mgn ta pc kuyi hakuri zakuga bana kulaku,idona ke ciwo,so bazan iya baku amsa ba,dan da zaran nayi posting nake sauka online,so don Allah kuyi hakuri yanzu de bana chatting pc,har se na gamsu da samun lafiyar idona,dan haka kuyi hakuri don Allah*

*Dedicated to Amina Maman Gidado*

*51-52*

Da gudu husna ta banka kofar dakin ta shiga,wanda hakan yasa gidado ya juyo adan firgice dan ganin meke faruw.

Ita ko husna ganinshi da tayi ba kayane yabata tabbaci gamr da abunda fatima ta fada,wani kukan bakin ciki ne ya kubce mata.

Tace cikin kunar rai tana daga wukar hannunta.

"zaka iya min duk wani wulakanci na jure,amman wlh baka isa kaci amanata ba aranar girkina,dan haka wlh sena koyama darasin da mata ke koyawa mazaje maciya amana"tana kaiwa nan ta nufeshi.

Ja da baya ya fara yi,baki na rawa yace.

"wacce amana taki naci,kuma da kike biyoni da wuka me kike shirin aykata min?"

"Second roud kaciya,zan maka,tunda ta farkon da aka ma bata gamsar da kaiba"cewar husna.

Wayyo Allah gidado,ay ji yayi kamar ya zama tsuntsu ya tashi sama,dakyar yace.

"ke mahaukaciyar inace,husna,?ubanwa yace miki ana sake yiwa namiji kaciya,cewa zakiyi kawai kasheni zakiyi,"

Bata bashi amsaba,sabida har cikin zuciyarta burinta ta kaddamar masa,da abinda tai niyya.

Shikuma yana ja da bayane sabida koshi mahaukacine baze iya tinkararta da wukar dake hannunta ba,dan komai ze iya faruwa.

Tuntube yayi vatare daya ankaraba ya fadi akasa,kan ya tashi tuni ta karaso kanshi.

Hakan yayi daidai da shigowar fatima dakin,bayan ta shirya,dai dai lokacin husna ta daga wukar kenan Fatima tai kukan kura,ta nufeta tana ihun.

"kin aureshine dama dan ki kashemin shi,wlh baki isa ba"

Tana zuwa tai ciki ciki da husnan,nanfa suka shiga kokawa iya karfinsu.

Da sauri gidado ya mike yasa kayanshi,sannan ya nufesu,dama fatima ce akan husna,tana duka,da sauri ya kama fatiman ya dagata,husna na dagowa batare da sun luraba,ta cakawa fatima wukar a gefen cikinta,ta zaro ta sake dagawa zata caka mata a kirjintane gidado ya rike kaifin wukar iya karfinshi wanda take husna ta zuge masa hannu,se jini ke zuba,fatima ko tuni ta fadi rike da cikin nata.

Wani kukan kura gidado yayi har tsalle yayi sannan yayiwa husna fashin kwakwa akai,zubewa tayi akasa agurin.

Ko ta kanta beyi ba,a gigice ya kwashi fatin sa se asibiti,dayake sucan ba irin nan bane,sun san mutuncin rai,basu maida kasarsa makabarta ba,dan haka basu ce se anzo da yan sanda ba,kai tsaye suka amsheta,suka nufi emmergency da ita.

Gidado rushewa yayi da wani matsanancin kuka,ji yake,Zalincin yayi yawa,fatima bata cancanci haka gurinshi ba.

Kukanshi yake kashirban gamida adduar Allah yasa kada fatiman shi ta mutu.

Maaikatan gurinne keta faman bashi hakuri amman ko sauraronsu baya yi.

An kwashe sama da awanni biyu akan fatima sannan likitocin suka samu nasarar,gyara duk wata barna da wukar tayi,

Dakin kwantarwa aka kai fatima,gidado na bin su da gudu.

har zuwa lokacin bacci takeyi,shi kuma sata agaba yayi yana kuka,ko raunin hannunsa be dameshi ba.

likitocinne suka lura daciwon sannan sukabukaci daya taso ya biyosu,dan dole se an masa dinki dan yankan ya shiga sosai.

Binsu yayi badan yasoba,haka shima aka masa duk abinda ya dace,kan agama masa ma har yan sanda sun iso gurin,abisa kiran da hukumar asibitin tai musu.

Sa gidado,sukayi agaba da tanbayoyi,shide binsu kawai yake da ido,

Wayar likitan ya ara ya kira number mahaifinsa,yay masa bayanin komai,sosai hannkalin daddyn ya tashi,dan yasan dole kasar seta hukunta husna,ba irin nigeria bace,bare abada cin hanci asaketa.

Da kyar de gidado yayiwa yan sandan bayanin komai,ayko address din da ya basu suka bi zuwa gidanshi,

itako husna bayan fitar su gidado,da kyar ta iya mikewa a gurin,tana ganin jiri,hakade ta daure ta fito dags dakin zuwa dakin ligido.

Ganin jini ajikin husnane ya dagawa ligido hankali,tashiga tambayar,ta me ya faru.

murmushi tayi sannan tace.

"Na kashe,fatima"

"me!!!!!?"cewar ligido da idonta ya zazzago kamar goruba.

jikin ligido ne yashiga rawa tana fadin.

"kin mutu husna,kin taro match da messi,wlh jamian tsaron kasar nan va irin na Nigeria bane,me yakaiki aykata haka,husna me yasa bazaki fadamin abinda tai miki ba,me yasa,wayyo Allah na husna kin jamin komawa nigeria"cewar ligido cikin zubar da hawaye.

Suna tsaka da muhawarar yadda zasu bullowa lamarin,karar jiniyar yan sanda ta cika kofar gidan nasu,kan suyi wani yunkuri,tuni har sun shigo cikin gidan dan haka tasa keyarsu sukayi dukansu,zuwa cikin motarsu,tuni ligido ta fara tsinewa husna,a haka aka wuce dasu,

muje zuwa.

Surbajo for life
[12/13, 9:25 PM] El-hajj🀣: πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*GIDADO BA SHEGE*
*BANE*
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

Zahra Muhammad mahmud

*KIRSA TASA MANZON ALLAH S,A,W YA SAKI AMARYARSA ADAREN DAYA AUROTA*

*MANZON ALLAH S,A,W, YAYI AMARYA,ADAREN DA AMARYA TA TARE,KAMIN ANGO YA SHIGA DAKINTA,SE MATANSA SUKAI AYARI SUKAJE GARETA,BAYAN SUNGAISA,SE SUKA CE MATA." YANZU MUNZAMA DAYA DAKE TUNDA MIJINMU YA RIGA YA AUROKI,TO ZAMU FADA MIKI ABINDA MIJINMU YAFI SO MATARSA TA DUNGA FADA MASA,"*

*"MIJINMU A HAR KULLUM BA ABINDA YAKESO KAMAR KICE MASA AUZUBILLAHI MINKA"*

*SOSAI AMARYA TAI MUSU GODIYA GAMIDA NUNA JIN DADINTA,BAYAN FITARSU,SE MANZON ALLAH S,A,W YA SHIGO DAKINTA,YANA SHIGA DA SALLAMARSA,BUDAR BAKIN AMARYAR SE TACE "AUZUBILLAHI MINKA"SOSAI ABUN YA BASHI MAMAKI,SE YACE MATA,"KIN NEMI TSARI DAGA ABUNDA YAFI KOMAI ZAMANTOWA ALKHAIRI AGAREKI"TAKE A GURIN MANZON ALLAH SAW, YA SAKETA*😊

*SABIDA HAKA ME HANKALI SHI YAKE GANE KARATUN KURMA*

*Dedicated to Amina Maman Gidado*

*53-54*

Bayan antafi dasu ligidone,gidado Ζ™arami,dake bacci a dakin gidado ya farka,ya fara kuka,da kyar ya gano hanyar fita falo,

koda ya fito falon kukanshi yaci gaba da yi tana kiran mummyn shi,har ya nufi Ζ™ofar fita daga falon.

tsakar gidan ya nufa,yana kuka,megadin gidanne ya hangeshi,da sauri yaje ya daukeshi yana rarrashinshi,da kyar yayi shuru.

Acan asibiti ko,fatima ta farka da wani matsanancin ciwon ciki,se kuka take gidado na tayata,seda likirocin suka mata wata allurane cuwon ya lafa.

hannunta gidado ya rike yana kuka,murmushin karfin hali tai masa gamida girgiza masa,alamun yadena.

"taya zan iya yin shuru fatima?bayan da kina rayuwa cikin jindadi da annashuwa,cikin danginki,amman tundaga shigowar gudan jinina rayuwarki kika rasa komai na jin dadin rayuwa,haduwata dakene yadace yazama karshen shigarki cikin damuwa,amman kamar karo miki akeyi,yanzu princess da kin mutu me zancewa Allah,bayan kin sadaukar da farincikinki domin ni da dana"ya karasa maganar yana zubar da hawaye sosai.

Itama hawayen takeyi,da kyar bakinta ya bude,sede muryar bata fita sosai,shima karfin hali kawai tayi,dan tanajin zafi acikinta,a haka tace masa.

"komai kagani yasamu bawa daga Allah ne,nayiwa husna hakane sabida ina sonka,itama kuma tamin hakanne sabida tana sonka,da babu so daga ni har ita babu wacce zata yiwa yar uwarta daya daga cikin abunda mukayiwa juna,kuskuren husna,shine kasa fahimtar abinda ake nufi da kirsa,da ace tasan kirsa to ko makawa babu zata gano duk abinda nace mata karyane kawai,kuma abinda nayi,nayi imani,acikin mata dubu,se anyi saa asamu mutum goma da zasu iya yin hukunci me saukin wanda nayi,ki auri miji baki tare ba amiki kishiya,be fara kusantarkiba,ya kusanceta,sannan afito gaban ki ana miki wani kwarkwasa,wlh hubby na akwai matar da se ta kusa kashe ku daga kai har husnan,amman banyi hakanba,nai amfani da hikimata,nima na rama bakin cikin data turamin,ko kadan ni ban riketa arainaba,kuma banaso ka,saketa,kabarta muci gaba da,zama tare ayi zube ban kwaryata,amman tabbas,kirsa bazan dena yinta ba,dan banida kudin kaiwa malami,"

"bazan iya ba princess husna bata da hankali,nan gaba bansan me zatayi ba,kuma yanzu bazaa kyaleta ba,sabida su nan basa wasa da hukunci"

Murmushi tayi sannan tace.

"kada ka damu,nasan duk inda take yanzu tana cikin dana sani,nan gaba bazata sak aykata hakanba,dan haka kabata dama ta biyu"

Shide shuru yayi kawai yana kallonta,yana jinjina hakuri irin nata,kamin yayi mgn ma tuni bacci yayi gaba da ita sabida allurar da sukaimata dazi mesa bacci ce.

Se a lokacin ya tuno da danshi,dan haka agigice ya mike ya nufi motar shi,ya fice daga asibitin zuwa gida,

Yana parking ya hangi gidadon suna buga bsll da megadin,wanda megadin yanayine dan ya rarrasheshi yadena kuka.

yana fitowa daga motar gidado ya nufeshi yana murnar ganinsa,daukarshi yayi,yana masa wasa.

megadi ne ya karaso,gurin, yamasa bayani,akan kama husna da ligido da akayi.

murmushi kawai gidado yayi ya wuce cikin gidan,dauke da yaronshi,

dinning ya nufa inda kulolin abinci ke jere a gurin,wanda su fatima sukaci suka rage,budewa yayi yagani sannan yazuba yafara ba gidado yanaci,bayan ya koshine shima yaci,sannan yashiga dakinshi yayi wanka,ya shirya,sannan ya dauki gidado shima yamasa yasauya masa kaya,ya Ι—aukeshi suka fice daga gidan zuwa asibiti.

Koda suka isa asibitin har lokacin bacci take,

Su husna ko nacan gurin yan sanda se kuka take tana danasanin abinda ta aykata,tayi Allah wadai,da hakan.

Gashi ance bazaa kaisu kotuba se fatima tasamu sauki tayiwa hukuma bayanin komai.

Haka rayuwa taita tafiya har tsawon sati biyu sannan fatima ta warke srai sedan abinda baa rasa ba.

koda yan sanda ke mata tambaya,cewa rayi husna bada saninta ba ta caka mata wukar,

yansandan sukace,to ay mijinsu yabada bayanin tana sane ta caka mata wukar.

Haka fatima ta dage kai da fata akan itade Husna batasaniba,dole tasa suka yarda sabida duk wata shaida da zasuyi amfani da ita bayan ta fatiman da aka cakawanne.

Haka aka sako husna da ligido,se kuka sukeyi,

daga gurin yansanda kai tsaye airport Gidado ya wuce da ligido,karkashin umarnin da fatima ta bashi.

ligido ko kadan bataso barin uk ba haka aka taso keyarta zuwa nigeria se kuka takeyi,gashi babu damar ta koma gidan iyayensa,tunda husna ta gama tona mata asiri agurin gidadon inda tace itace ke zigata.

bayan tafiyar ligido sosai husna tanemi yafiyar gidado amman duk yadda yayi da ita akan ta nemi yafiyar fatima fafur taki,yin hakan,dan aganinta ajintane ze zube.

Gidado daukar zafi yayi da husnan dakyar fatima ta bashi hakuri ya hakura ya yaleta.

Zaman doya da manjane yaci gaba da wanzuwa agidan,kowa inkaga dariyarta to tare da mijinta takeyi,ba ruwan wani da wani,duk yadda gidado yaso yaga sun hada kansu abun yaci tura,kuma laifin daga husnane,dan duk kwanan duniya se fatima ta gaisheta amman taki amsawa.

Iyayen gidado sosai sukai murna da godiya ga fatima abisa ceton husna da tayi daga faΙ—awa zaman gidan yari da tayi.

A haka har husna ta gama kwanakinta shiΙ—da da suka rage,

Bayan ta fita girkine fatima ta karbi girki,wanda kuma tasha alwashin sallamawa mijinta kanta koda kuwa be nemetaba,dole zata kwato fadarta da husna ta rigata shiga.

muje zuwa.

Surbajo for life.
[12/13, 9:25 PM] El-hajj🀣: πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*GIDADO BA SHEGE*
*BANE*
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

Zahra Muhammad Mahmud

*Kuyi hakuri fans,for now bana chatting pc,both facebook/whatsapp,sabida inganta lafiyata,kuyi hakuri don Allah,dan kar kuga kunmin mgn ban baku amsa ba,ngd sosai da yadda kuka tsaya kai da fata gurin ganin kun sharemin kukana akan abinda akamin ngd sosai Allah yabar zumunci,ina sonku sosai ko a ina kuke*

*Dedicated to Amina maman Gidado*

*55-56*

Ko girki da fatima tayi na gani na fada ne,dan komai na musamman ne,kan wani lokaci tuni gidan ya bade da kamshi.

Tana gama girki,dakinshi ta nufa ta fara gyarawa,shima gyaran dakin na musamman ne,tuni dakin yafara fitar da kamshi me sanyaya zuciya.

Daga dakinshi nata ta nufa,komai cikin sauri takeyinshi sabida,gidado ya kusa dawowa.

Gidado karami tayiwa wanka,sannan ta shiryashi shima se kamshi yakeyi,kamanninshi da mahaifinsa suka kara fitowa.

Tana gama shirya shi,ita ma ta fada toilet,tayi wanka gamida dauro alwala,shi kanshi wankan da tayi na musamman ne.

Sallah ta fara yi tukuna,sannan taje gaban mirror tafara tsantsara kwalliyar da bata taba yin irinta ba.

Kyanta ne ya fito na musamman,wata doguwar riga tasa yar kanti marroon colour,wacce ta kasance me hannun ves,daga saman rigar tana da faffadan wuya,yayinda kirjin rigar ya kasance lase ne,hakan ya janyo ana ita ganin albarkar dake kirjinta kasancewar bra mara hannu tasaka,yayinda rigar ke dauke da wani tsaga tun daga kasa har saman cinyarta,ta gefen kafarta ta hagu,yayinda rigar taba hips dinta damar watayawa acikin rigar kasancewar rigar rober ce,gashin kanta bata sa masa ribom ba sakinshi tayi zuwa gadon bayanta,takalmi me igiya ne kuma me tudune sosai akafarta,shima maroon,

Hmmmm me karatu ka hangomin fati na abunka da farar mace acikin maroon din kaya,abun baa cewa komai.

iya kyau fatima tayishi,na daukar hankali, gashi koya ta motsa mazaunanta suma sesun motsa.

barin turare tayiwa jikinta,tana ajiye turaren taji karar tsayuwar motar mr right dinta.

Da sauri ta ajiye komai a mazauninsa,sannan ta juya ta fice daga dakin ta nufi gurin tarbo mijinta,cikin takunta me daukar hankalin me kallonta walau namiji walau mace.

Lokacin data fito,husna na zaune a falon tana kallon wani film da tashar joy prime ke haskawa,me suna,jorda akhbar,gidado karami kuma nakan kekenshi na yara yana wasanshi.

Takun fatima ne ya waigo da husna gurinta,😳ba karamar firgita husna tayiba da ganinta,gaba Ι—aya daburcewa tayi,itako se murmushi take sakar mata wanda ke karawa fuskar tata kyau.

Gidado ne ya turo kofar falon ya shigo,da sallamarsa gami da fadin.

"My Hus-Gi-Fat"ya fadi cikin murmushi.

idonshi ne ya sauka kan fatima dake taka rawar odonko wata wakace da ake yin tallan wani magani a tashar joyprime din,kai da ganin yadda take rawar,kasan dama danshi takeyi,

jakar hannunshi ce ta subuce ta fadi,batare da yasaniba,baki sake yake kallon fatin tasa.

haka ta taka zuwa gurinshi tana cigaba da rawar tana juyawa har ta iso gurinshi.

tana zuwa bata ce masa komaiba dukawa tayi daidai setin marar shi,ta kaiwa...😷,kiss,gamida furta.

"Your fat is always with you and your hus and gi are also fine,you're highly welcome back my soul mate"ta fadi gamida mannan fuskarta cikin marar tashi.

A birkice yasa hannu ya dagota ya mannata da kirjinshi,dan ji yake zuciyarshi kamar zata fado in be hadata da kirjinshi ba.

kara narkewa tayi ajikinshi,tana masa shagwabar tayi missing dinshi,

Shiko yama rasa inda zesa ta yaji dadi,dan tunda yake be taba fadawa yanayin da yake ciki yanzuba.

wayyo husna ta,idonta yamata mugun gani,tayi danasanin sanin tashar joyprime bare wani jorda akhbar,tayi danasanin kin zama tayi kallon a dakinta,zuciyarta wata irin suya take mata wacce takeji kamar taje ta shake fatiman,

Shiko gidado har ga Allah besan husna na gurinba tun farkon shigowarshi,bare yanzu da network dinshi ya kauce.

Dukawa fatima tayi ta dauki jakarshi,shi kuma ya dauketa cak suka nufi dakinshi,
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*GIDADO BA SHEGE*
*BANE*
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

Zahra Muhammad Mahmud

*Kuyi hakuri fans,for now bana chatting pc,both facebook/whatsapp,sabida inganta lafiyata,kuyi hakuri don Allah,dan kar kuga kunmin mgn ban baku amsa ba,ngd sosai da yadda kuka tsaya kai da fata gurin ganin kun sharemin kukana akan abinda akamin ngd sosai Allah yabar zumunci,ina sonku sosai ko a ina kuke*

*Dedicated to Amina maman Gidado*

*55-56*

Ko girki da fatima tayi na gani na fada ne,dan komai na musamman ne,kan wani lokaci tuni gidan ya bade da kamshi.

Tana gama girki,dakinshi ta nufa ta fara gyarawa,shima gyaran dakin na musamman ne,tuni dakin yafara fitar da kamshi me sanyaya zuciya.

Daga dakinshi nata ta nufa,komai cikin sauri takeyinshi sabida,gidado ya kusa dawowa.

Gidado karami tayiwa wanka,sannan ta shiryashi shima se kamshi yakeyi,kamanninshi da mahaifinsa suka kara fitowa.

Tana gama shirya shi,ita ma ta fada toilet,tayi wanka gamida dauro alwala,shi kanshi wankan da tayi na musamman ne.

Sallah ta fara yi tukuna,sannan taje gaban mirror tafara tsantsara kwalliyar da bata taba yin irinta ba.

Kyanta ne ya fito na musamman,wata doguwar riga tasa yar kanti marroon colour,wacce ta kasance me hannun ves,daga saman rigar tana da faffadan wuya,yayinda kirjin rigar ya kasance lase ne,hakan ya janyo ana ita ganin albarkar dake kirjinta kasancewar bra mara hannu tasaka,yayinda rigar ke dauke da wani tsaga tun daga kasa har saman cinyarta,ta gefen kafarta ta hagu,yayinda rigar taba hips dinta damar watayawa acikin rigar kasancewar rigar rober ce,gashin kanta bata sa masa ribom ba sakinshi tayi zuwa gadon bayanta,takalmi me igiya ne kuma me tudune sosai akafarta,shima maroon,

Hmmmm me karatu ka hangomin fati na abunka da farar mace acikin maroon din kaya,abun baa cewa komai.

iya kyau fatima tayishi,na daukar hankali, gashi koya ta motsa mazaunanta suma sesun motsa.

barin turare tayiwa jikinta,tana ajiye turaren taji karar tsayuwar motar mr right dinta.

Da sauri ta ajiye komai a mazauninsa,sannan ta juya ta fice daga dakin ta nufi gurin tarbo mijinta,cikin takunta me daukar hankalin me kallonta walau namiji walau mace.

Lokacin data fito,husna na zaune a falon tana kallon wani film da tashar joy prime ke haskawa,me suna,jorda akhbar,gidado karami kuma nakan kekenshi na yara yana wasanshi.

Takun fatima ne ya waigo da husna gurinta,😳ba karamar firgita husna tayiba da ganinta,gaba Ι—aya daburcewa tayi,itako se murmushi take sakar mata wanda ke karawa fuskar tata kyau.

Gidado ne ya turo kofar falon ya shigo,da sallamarsa gami da fadin.

"My Hus-Gi-Fat"ya fadi cikin murmushi.

idonshi ne ya sauka kan fatima dake taka rawar odonko wata wakace da ake yin tallan wani magani a tashar joyprime din,kai da ganin yadda take rawar,kasan dama danshi takeyi,

jakar hannunshi ce ta subuce ta fadi,batare da yasaniba,baki sake yake kallon fatin tasa.

haka ta taka zuwa gurinshi tana cigaba da rawar tana juyawa har ta iso gurinshi.

tana zuwa bata ce masa komaiba dukawa tayi daidai setin marar shi,ta kaiwa...😷,kiss,gamida furta.

"hus-gi-fat we are all fine,you're highly welcome back my soul mate"ta fadi gamida mannan fuskarta cikin marar tashi.

A birkice yasa hannu ya dagota ya mannata da kirjinshi,dan ji yake zuciyarshi kamar zata fado in be hadata da kirjinshi ba.

kara narkewa tayi ajikinshi,tana masa shagwabar tayi missing dinshi,

Shiko yama rasa inda zesa ta yaji dadi,dan tunda yake be taba fadawa yanayin da yake ciki yanzuba.

wayyo husna ta,idonta yamata mugun gani,tayi danasanin sanin tashar joyprime bare wani jorda akhbar,tayi danasanin kin zama tayi kallon a dakinta,zuciyarta wata irin suya take mata wacce takeji kamar taje ta shake fatiman,

Shiko gidado har ga Allah besan husna na gurinba tun farkon shigowarshi,bare yanzu da network dinshi ya kauce.

Dukawa fatima tayi ta dauki jakarshi,shi kuma ya dauketa cak suka nufi dakinshi,

Tofa.

kuyi hakuri banda lfy ne wlh.

muje zuwa

surbajo for life.

Tofa.

kuyi hakuri banda lfy ne wlh.

muje zuwa

surbajo for life.
[12/13, 9:25 PM] El-hajj🀣: πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*GIDADO BA SHEGE*
*BANE*
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

Zahra muhammad mahmud

*Dedicated to Amina Maman Gidado*

*57-58*

Suna shiga dakin shi,ta fara tsille tsille har seda ya sauketa,yana ajiyeta da gudu taja baya tana kallonshi ta fito da idanu waje,kai da gani kasan atsorace take.

Abun nata dariya ma yaba gidado dan haka zama yayi gefen kujera yana dariyar.

Dagowa yayi yana dubanta tayi wiki wiki kamar anjika zakara,wata sabuwar dariyarce ta kubce masa,mikewa yayi yafara takawa inda take,

Ja da baya ta fara yi,yana binta har seda suka isa jikin bango,matseta yayi ajikin bangon,ita ko tabe baki tayi tana shirin sa masa kuka.

Hannu yasa ya shafo hips dinta zuwa mazaunanta,ya dire kan kirjinta,itade runtse ido tayi,dariya yayi,yace.

"Don Allah ji mace har mace,amman tana tsoron mijinta,ji baya don Allah,wlh princess kunya kike bani,ki ganki fa,fulawa har fulawa amman ba ban ruwa,wlh bushewa zakizo kiyi"

Cike da shagwaba tace.

"Eh din naji,nide kabani guri in wuce"

Murmushi yayi Gamida dukan mazaunanta yace.

"ke kin iya kirsa ko?to yau nima zan koya miki irin kirsarmu ta maza,dan wlh yau bazan kyaleki ba"

ture hannunshi tayi daga jikinta,dan sosai ta tsorata da batunsa,shiko dariya yake,yace.

"jeki hadamin ruwan wanka,"

jiki a sanyaye ta nufi toilet din,bin bayanta yayi da kallo yan kisma yadda ze huce gajiyarshi yau da daddare.

bata jimaba ta fito ta shaida mishi ta hada.

"muje kimin"yafadi cikin tsokana.

make kafada tayi alamun bazata ba.

Shigewa yayi toilet din,kamin ya fito ta fito mai da kayan sawa.

har ya fito ya shirya,sannan suka fito zuwa dinning area domin yaci abinci.

Husna bayan shigarsu daki,dakyar ta iya barin gurin ta nufi dakinta,duk yadda taso ta daure kartayi kuka amman ina seda tasha kukanta kamar wacce akawa mutuwa.

Gidado karami ko ko ajikinshi wasanshi yashiga yi afalon.

Bayan sunci abincine Gidado se santi yake mata,dan abincin sosai yamasa dadi.

Yana gama cin abincin mikewa yayi ya nufi dakin husna,inda ita kuma fatima ta gyara gurin,sannan taja danta suka nufi dakinta tai masa wanka itama tayi,ta sa wata arniyar rigar bacci,hmm abun baa cewa komai.

Shiko gidado,yana shiga dakin husna samunta yayi tayi rashe rashe tana kuka,da sauri ya karasa kusa da ita,yana tambayarta me ya faru.

"Baby na me ya sameki?"

sake rushewa tayi da kuka,da sauri ya janyota jikinshi,ya dorata kan cinyarshi bayan ya zauna,yaci gaba da cewa.

"fadamin me yafaru kinji babyna"

Cusa kanta tayi a kirjinshi,tana kukanta,da kyar ya samu tayi shuru,tace.

"ba ku bane ku kayi abinda ya batamin rai a falo bayan kuma kunsan ina gurin"ta karasa maganar tana kuka.

Murmushi yayi yana dan dukan bayanta,se yanzu ya tuno abinda yasa fatima ta birkitashi tun daga falo,ashe dan tasan husna na gurinne,wanda shi bemasan tana gurinba.

Dago fuskarta yayi ya hada goshinsu guri guda,yace mata.

"Baby na ki kwantar da hankalinki kinji,karki sake yin kuka gameda hakan,kema duk ranar girkinki kudunga yimin kema kinji ko,kuma koda anyimin agabanki kar ki nuna kinji haushi kinji ko yar kanwata"

murmushi tayi gamida gyada masa kai,dan shinshina wuyanta,yayi sannan yace cikin wasa.

"hmmm kanwata batayi wanka ba,shiyasa nakejin tsami tsami"

dukan wasa takai masa na wasa tana kukan shagwaba.

mikewa yayi yaje toilet da kansa ya hada mata ruwan wanka,sannan yazo ya dauketa da kanshi yamata wankan,

husna jinta take kamar wata sarauniya,ganin yadda gidado yau ya rarrasheta.

da kanshi ya shiryata,sannan ya jata suka fito falo.dan taci abinci.

Inda suka sami Fatima zaune sanye da after dress tana kallo,amman a zahirin gaskiya ba kallon takeba,zuciyarta na gurin gidado,wanda ya dauki tsawon awa guda a dakin husna🀣

da ido tabisu yayinda husna ta fara wani iyayi ita ala dole me miji.

Guri suka samu suka zauna,inda husna tace.

"amman bross nafa ji dadin wankannan da kamin kaji yadda iska ke ratsani kuwa,gaskiya ka samu lada"

Ran fatima in yayi dubu ya baci jin abinda huana tace,amman a fili murmushi tayi sannan tace.

"Ay dama shuru nayi naji yamikin ko be miki ba,ashe yayi,gaskiya bross dinki na ji dake,tunda muka shiga daki in banda zancanki ba abinda yakemin,ki godewa Allah kinji husna"

Wani kallon banza husna ta watsa mata,sannan tace.

"ay ko baki fadi ba nasan yana ji dani"ta fadi gamida kwantar da kanta a kafadarshi.

Murmushi fatima tayi sannan tace.

"Tunda abun naki hakane,to bari na fasa kwan kowa yaji warin,to shi kanshi shiga dakin naki ni nace masa yaje,kuma na bashi umarnin yamiki wanka dan Ι“a shaida mishi tun safe bakiyi wanka ba"ta karasa maganar tana dariya,

Da sauri husna takai dubanta gurin gidado wanda tunda suka fara yake dariya,tace.

"Wai hakanw bross?"

Dariya ta hanashi bata amsa,da sauri fatima tace tana dariya.

"hakane mana,meye na tambayarshi".

Ganin ran husna ya fara bacine,yasa gidado y rungumosu dukansu jikinshi yace.

"Dukanku kun fadi gaskiya,ba wacce tayi karya"🀣🀣🀣🀣

Turo baki gaba husna rayi gami da cewa.

"utance kenan tasaka kamin wankan?"

"Baby rigima,kawaide naga bakiyi bane yasa nai miki,auntynki tsokanarki takeyi,batamasan zan shigo gurinki ba"

Da sauei husna ta dubi fuskar fatima,

murmushi fatima tai mata tace.

"bross gaskiya ya fadi,shalelen bross,"

wani dadine ya ratsa zuciyarta,hannu tasa ta rungumeshi.

Ranar de sun jima suna hira,wani fatima ta tsokani husna tai fushi wani kuma su sata dariya,dan sun fahimci tsabar yarinta ce ke damunta.

se karfe goma na dare hirar ta

Please Login or Register in order to submit comment