Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

jikinta,itako se ihu take tana fadin,

"ni ku kyaleni don Allah kar ku ci mutuncina,bawan Allah ka hanasu don Allah"ta karasa maganar tana kallona tana kuka.

Ta maza nayi na kwace yarinyar na boyeta bayana,

Ayko hakanne ya fusata su,se gani nayi sun saka rigar saukar lema,sannan sukace.

"Tunda mu ka hanamu mu kwashi gara,to kai yazama wajibi ka kwasa,in ba haka ba,zamu kashe suran direbobin da kai da kuma ita,mu kuma mu sauka,kaga daga jirgin har mutanen ciki sunansu konannu"

Kabir hamza ne ya shigo first class din,dan duba lafiyata,dan tuni sun buga waya,sun sanar da cewa cikin jirgi akwai matsala.

Yana shigowa aka rutsa dashi,jikinshi se bari yake,

Gaba daya fasinjan dake cikin first class din mutum biyar ne.se ni da kuma kabeer da tsautsayi ya shigo dashi.

Duk wata magiya babu wacce ba muyi musu ba amman sunki yarda,sunce dole sena kwanta da wannan yarinya.

Ganin bazasu yarda bane yasa nace.

"zanyi abunda kuka bukata amman don Allah kubari a daura mana aure nida ita in yaso se inyi abinda kuka bukata"

Da har sunki amincewa,sekuma daya daga cikinsu yace,

"mun amince,dan burinmu kawai,ashigi babynnan tunda bata da kunya"

cikin first class din akwai mutane biyu maza musulmai,da kabir na uku,jikina na bari na ciro kudi a aljihuna wanda bansan ko nawa bane,na mikawa yarinyar amamsa tayi tana kuka,jikinta se rawa yake.

Take kabir yay min wakilci,daya acikin musulman guda biyu na cikin gurin yayiwa yarinyar waliyyi,dayan kuma ya daura auran,acikin abunda be wuce mintuna goma ba.

Haka suka sa na afkawa yarinyar mutane,wanda kuma nine mutum na farko daya fara tarawa da ita,nayi kuka nayi bakin ciki,har AlΖ™ah wadai nayi da kasancewata acikin jirgin.

Akan idonsu komai ya wakana sun rutsamu da bindigogi,se dariya sukeyi,itako yarinyar,tuni ta sume.

A tsorace na Ι—agata,sede sam bata numfashi.

Suko ficewa sukayi suka barmu,hatta kabir shi kanshi kuka yakeyi.

suna fira,suka bi duk wata camera ta cikin jirgin suka kashe,sannan suka kashe fitilun cikin jirgin duhu ya bayyana ciki sabida tafiyar dare ne.

Cikin hikima suka cire marsk din da sukasa a buskarsu da safar hannun suka kuma zubar da bindigogin akasa,suka nemi guri suka zauna.

Cikin yardr ubangiji umar ya saukar da jirgin lafiya,a airport a uk.

Sede tuni jamian tsaro sun yiwa jirgin kawanya.

haka akai ta checking,na fasinjojin,wanda cikin yardar Ubangiji aka kama mutanen,ta hanyar camerar da ta daukesu sanda suke saka marsk a fuskarsu a toilet na cikin jirgin.

Nide ban bi takansu ba dan sun riga da sun gama cutata,haka yan jarida sukazo kanmu nida yarinyar da aka gunguro agadon daukar marasa lafiya,take na tsaya rai abace nace musu.

"Bana bukatar ku yada abunda ya faru dani a media,in kuma daya daga cikinku yayi yunkurin aykata hakan wlh kotu ce zata rabamu"

ina kaiwa nan nabar gurin,da yake kasace datasan hakkin dan adam,take suka gige rohoto akaina da matata ta cikin jirgi.

Asibiti aka kaita,duk wani taimako daya dace su bata shi suka bata.

Ta farfado inda na taimaka mata tayi wanka,se kuka takeyi,tana share hawaye.

Wasa wasa seda mukayi kwana uku a sibitin ni nake kulawa da ita, a rana ta ukunne ta warke sosai.

inda na bukaci ta sanar dani sunanta da kasar data fito.

Murmushi kawai tayi tace min.

"Kai ya sunanka daga wacce kasa ka fito?"

"Gidado sunana daga nigeria"

"Gidado"ta maimaita sunan,se kuma tayi shuru.

Duk yadda naso nasan wacece ita fafur taki yarda,daga karshe kuka tasamin dole na kyaleta.

Washe gari likita ya sallameta,dakaina na daukota a mota,inda nakaita gidanmu nida fadil,na gabatar wa fadil ita amatsayin sabuwar maaikaciyarmu ce a kamfanin etihad,zata kwanane gobe zata wuce masaukinta.

Sosai fadil ya karramata,har zuwa washegari dana Ι—auketa zan kaita masaukinta,sede fafur taki amincewa wai sede na ajiyeta a bus stop ta hau bus.

Bayan na kaita bus stop dinne harta bude murfin motar seta juyo gareni tana murmushi ta kama hannuna tasamin wani zobe tace.

"na bakane dan wata rana ka tuno kataba yin aure na tsawon kwanaki hudu a rayuwarka,"

Shuru nayi kawai ina kallonta,sam na kasa mgn.

wayarta ta ciro ta dora kanta akan kafadata ta daukemu hoto kala kala.

sannan tace.

"To gidado muna shirin rabuwa amman baka sake niba ko so kake naita yawo da auranka?"

Haka kawai naji banson rabuwa da ita,amman tunda ta matsa haka na saketa saki daya,na bata kudi masu yawa,sannan mukai sallama nida uta muka rabu wanda har yanzu ban sake ganin ta ba.

To se yanzu na lura da kyau da kamannin gidado karami wlh murmushinshi irin natane haka ma kukansa,duk irin natane.

Tunda haka ta faru nakasa samun natsuwa a zuciyata hakanne yasa nadunga sadaka da rokon Allah akan ya mantar dani duk abin da ya faru domin na zauna lafiya,

Allah ya amshi addua ta inda koda wasa ban taba tuno abun ba,
Bayyanar gida
do a matsayin danane yasa naci gaba da rokon Allah ya bayyana min gaskiya,to shine jiya nayi mafarkin yarinya wanda hakanne yasa na tuno komai da ya faru.

ya karasa basu labarin cikin kuka.

Kowa na Ι—alon kukan yakeyi,dan tsananin tausayin su.

Sede kuma kowa yashiga mamaki gami da rudu,tun da gidado yace gidado karami na kama da matarsa ta jirgi to ita kuma fatima ya take da yaron?

muje zuwa.

Surbajo for life.
[12/13, 9:25 PM] El-hajj🀣: πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*GIDADO BA SHEGE*
*BANE*
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

Zahra muhammad mahmud

*i really sorry masoyana don Allah kuyi hakuri da barinku da nayi jiya idonane ya fara ciwo shiyasa*

*Dedicated to Amina Maman Gidado*

*33-34*

Falon ne yayi tsit sabida kowa ya tafi tunani,se zuwa can daddy yace.

"munji bayaninka kuma mun gamsu,dashi,Allah ya bayyana wannan yarinya dan musan abinda ya shige mana duhu"

Kowa haka ya dunga jajantawa gidado.

"muna so fatima tai mana bayanin inda tasamu wannan yaro"cewar mummy.

Ayko ba musu,cikin kuka fatima ta kwashe komai da ya faru ta shaida musu.

Sosai suka tausaya mata,gamida yimata jajen rasuwar mahaifiyarta.

"Ya kamata Ka shirya ka koma gurin aykinka da iyalinka,hutun ya isa haka"cewar daddy yana kallon gidado.

Kukan husnane ya maida hankalinsu kanta,inda cikin kukan taje ta kama kafar daddy tana fadin.

"Daddy son bross ze kasheni,don Allah kasa gidado ya aureni,wlh ina sonshi,kuma na fada masa yaki amincewa dani,don Allah kataimakamin wlh zan kashe kaina in be aureni ba"ta karasa maganar cikin matsanancin kuka.

Kowa mamakin maganar yakeyi,su fatima ko iyayen kishi,tuni maganar ta kawo mata wuyanta,

gidado ranshi ne ya baci da abinda husnar tai mishi agaban mahaifansa.

murmushi daddy yayi,sannan yasa hannu ya dago husnar yana dariya yace.

"yanzu ke akan yayan naki kike kuka?to share hawayenki,tunda kin tabbatar da kina sonshi,zan aura miki shi"

A razane gidado ya Ι—ago yana duban daddy,bakinshi har rawa yake yace.

"daddy.."dakatar dashi daddyn yayi sannan yaci gaba da cewa.

"Sati me zuwa zaa daura auranku,in yaso sati na sama se ku tafi uk din duka na gama magana"

"Alhaji bafa a yiwa namiji auran dole,taya zaka aura masa abinda baya so,don Allah kabar maganar nan,don Allah"cewar mummy cikin damuwa.

"na gama magana nace"cewar daddy,daya mike yabar gurin,dauke da jikansa.

Hannu gidado ya dora akai kamar zeyi kuka,dan bakin ciki,itako husna harda rawarta ta mike tabar gurin.

Fatima tafi kowa shiga damuwa cikin lamarin,da kyar ta iya mikewa ta nufi dakinta.

Tana shiga ta fada kan gadonta tana kuka.

"Wanne iein son kai ne wannan,aure ko tarewa ban yiba acw anmin kishiya,na shiga uku ni fati,wlh bazan iya zama da kishiyaba,musamman husna da bata kaunata"

Sune zantikan dake fitowa daga bakin fatima tana kuka.

A falo ko mummy da fadil ne suka sa gidado a gaba suna bashi hakuri,dan zuwa lokacin tuni ya fara kuka,dan yasan mahaifinsa kaifi dayane,baya sauya magana.

Dakyar suka samu yayi shuru,mikewa yayi yabi bayan fatima,yana shiga dakin ya jingina da kofar yana kallon yadda take kuka,abun na taba zuciyarshi,dan yasan tabbas baa mata adalci ba.

Takawa yayi a hankali ya isa inda take,kamota yayi ya rungume,a jikinshi,cike da masifa fatima ta shiga kwace jikinta,tana fadin.

"sake ni mayaudari kawai,ay dama na jima da sanin baka sona,jikina kakeso,dama can husna kakeso shiyasa ka kasa yiwa daddy bayani akan baka sonta"taci gaba da yin kukanta.

Dafe kai gidado yayi,zuciyarshi na mishi kuna,se yanzu ya yarda tabbas mata nada kishi,dan maganganun fatima sun sosa ranshi.

"princess don Allah ki saurareni,wlh babu soyayya tsakanina da husna,ko kadan bana sonta pls karkimin haka don Allah,"

"baka da abun fadamin na yarda,dama tashi kayi ka ficemin daga daki,tun kamin arubuta sunanka ajerin makaryata,dan komai ze fito daga bakinka karya ce"cewar fatima tana kuka.

Ganin bazata saurareshi bane yasa ya mike ya fice daga Ι—akin.

kifewa tayi taci gaba da kukanta,dan fatima macece me kishi me zafi,har addua take akan Allah ya yaye mata.

Gidado ya rasa inda zesa rayuwarsa ga auran dole gashi fatima na fushi dashi,

a haka har lokacin da majaufinsa ya diba yayi aka daura auransa da husna,auran daya samu hallarta mutane da dama.

inda shagali sosai akayi,na auran,fatima a Ι—aki ta rufe kanta dan gani take wani abunma da biyu ake mata shi.

Bayan angama taro kowa ya watse, ne ta bude kofar,zuwa lokacin kowa ya ganta ze dauka ta shekara ne tana ciwo sabida fita hayyacinta da tayi.

Mummy sosai take tausayawa fatima,sede duk son da take mata bekai wanda takewa husna ba,dan husna jininta ce.

gidado ko ba baka se kunne,duk yabi ya susuce sekace ba ango ba,damuwarshi kawai fatima da taki yarda su hadu.

Husna farincikin da take ciki abun be misaltuwa,dan ta cika burinta,na mallakae gidado,saura ta rabashi da fatima.

Daddy ne ya tarasu yay musu waazi dukansu akan su zauna lafiya,

inda yaja kunnen gidado akan yayi adalci a tsakanin matanshi.

A haka akayimusu visa dukansu,harda gidado karami,inda mummy ta basu daya daga cikin masu aykinta,dan ta dunga kula da gidado karami,me suna *Ligido*

Ligido sanda taji da ita amasu tafiya uk,har kusan suma tayi,dan farin ciki,

Kamin su tafi daddy yasa angyara daya daga cikin sauran gidajensa na uk,an zubawa kowacce kayan daki na gani na fada,abun se wanda ya gani.

Ranar tafiya,haka suka rankaya,zuwa airport,jirginsu ya daga se uk.

Kuyi hakuri da wannan pls.

muje zuwa

Surbajo for life.

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*GIDADO BA SHEGE*
*BANE*
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

Zahra muhammad mahmud

*Dedicated to Amina Maman Gidado*

*35-36*

*UK*

Sun isa da safe,kowa cikinsu ya gaji,gidado karami,tuni yayi bacci.

Husna se wani langabewa take acikin gidado,ita ga me miji.

A haka suka nufi motar da tazo daukarsu,da sauri fatima ta bude gaba ta shiga.

Husna da ligido da gidado suka shiga baya,sam gidado beji daΙ—in abinda tai masa ba,amman ya cinye be nuna mata ba.

Koda suka isa gidama haka,inda yace fatima ta zabi bangarenta,ta tsaya bakin kishinta wai se ta ja aji ta zaba.

Ganin haka ne yasa husna cewa.

"Bross nide fitsari nakeji,dan haka ni nazabi cancan dan bazan iya jiraba"tana kaiwa nan ta nufi wanda yafi kusa dana gidadon,wanda a zuciyar fatima shi take da burin zaba,amman bakin kishi yasa tai nauyin baki.

Gidado be hana husna ba,sabida ta fisu gaskiya,bakin ciki ne yasa fatima ta samu guri a falon ta zauna,rai a bace.

Ligido ma tuni ta nemi dakin ta ta shige,rike da gidado karami.

Gidado bin fatima yayi da kallo,wacce bata ma san yana yiba,ta cika ta tumbatsa,kawai.

Wucewa yayi shima dakinshi,dan ya lura fushi take sosai.

Tsawon awanni kowa yayi a dakinsa yana hutawa,amman banda fatima da kishi ya dabaibayeta,ya hanata motsawa.

Tana nan zaune a falon har yamma tayi bata tashi ba,gidado ne ya fito,da nufin zuwa ya dubota.

turus yayi yana binta da ido sanda ya sameta zaune a falon kamar yadda ya barta.

Karasawa yayi gurinta ya tsuguna,ya dora hannayensa akan cinyarta,ya langabar dakai,kamar me shirin yin kuka yace a tausashe.

"princess nine fa,meyasa kike azabtar dani da fushinki,akan laifin da ba nawa ba?don Allah kiyi hakuri,ki taso muje daki,pls"yayi maganar kamar zeyi kuka.

Harara fatima ta watsa masa,sannan ta ture hannunsa akan cinyarta,tace rai abace

"a kanka nake zaune da zaka zo ka sani a gaba akan se na tashi,?to babu inda zani"ta karasa maganar cikin murguda masa baki.

Murmushi yayi ya mike,ya tattare hannun rigarshi.tuni tsoro ya bayyana akan fuskar fatima ta fara ja da baya,tana fadin.

"To me nayi maka kuma da zaka dakeni?"Ι—mdan ita duk zatonta dukanta zeyi.

Dariya yayi mara sauti sannan ya karasa inda ta rakube,yasa hannu ya dauketa cak,ya nufi dakin ta da ita.

Suna shiga ya sauketa ya janyota jikinshi yace.

"Kina abu se kace yarinya,bakisan kina da kishiya bane a gidan,mata fa basaso kishiyarsu tasan tsakaninsu da mijinsu,amman ke kin zauna a falo se zuba kikeyi"ya fadi yana jan hancinta.

Kuka tasa mishi,gamida doke hannun shi daya ja mata hancin,tace cikin kukan.

"Ay dole kacemin hakan,tunda yanzu kayi amarya,kuma yar uwarka,ba dole kaita rawar kafa ba,nide wlh bazan zauna adakin nan ba,ko de ka bani naka ko kuma ka maidani nigeria,inci gaba da sanaata ta saida abinci"

Dariya ce ta kubcewa gidado,ayko yashiga kyalkyalata harda kwanciya a kasa.

Fatima tsayawa tayi tana duban jikinta dan taga abinda yakewa dariyar amman bata gani ba,nufarshi tayi tana duka tana fadin.

"wato ga mahaukaciya ko,wlh da gaske nake yi,sena koma seda abinci abakin titi wlh"

Janta yayi ta fada jikinshi,zatayi magana ya hade bakinsu guri guda ya shiga ayka mata sako,tuni ta mance da bacin ranta,seda taji ze zarce ne ta kwace kanta tana haki.

Bin ta da ido gidado yayi,dan amatse yake,sosai amman alkawari ya dauka baze kusanceta ba se lokacin da taso dan kanta.

"wlh bazan zauna a dakin nan ba"muryar fatima ta doki kunnenshi.

Mikewa yayi da kyar,yace mata.

"duk yadda kikeso hakan zaayi gimbiyata,muje na rakaki dakin nawa"ya fadi gamida ruko hannunta,ba musu ta bishi zuwa dakin nashi.

Dakin har yagaji da haduwa,dan yafi nasu kyau nesa ba kusa ba,duk wani abun more rayuwa yana ciki.

Tunda suka shiga dakin fatima take dariya,dan tasan ta cutawa husna,kuma tana da tabbacin ranta se ya baci in taga gidado ya bar mata dakinshi.

Gidado ganin fatima na dariya ne yasa yaji sanyi a ranshi,dan ya lura tayi farinciki da bata dakin da yayi.

Ficewa yayi,da jakar kayanshi,zuwa wancan dayan dakin,sannan ita kuma yakai mata nata dakinta.

Wanka ta shiga,wanda ta jima tana kyalkyale jikinta,bayan ta fitone,ta zauna gaban mirror ta fara tsara kwalliyar da tunda take bata taba yin irinra ba.

"Masha Allah",ta furta a hankali,sanda ta kalli kanta a mudubi taga yadda tayi kyau.

Gurin zabar kayan da zata sakane,ta tsaya ruwan ido,harde idonta ya sauka akan wasu riga da wando pink da fari,wandon three Quater,yayinda rigar ko cibiyarta bata gama rufewa ba,gashin kanta,raba shi tayi gida biyu,ta kama da farin ribon,se ta koma kamar wata yar baby,

bin jikinta tayi da kallo.

Fatima farace amman ta sirka da ja,hakan yabata damar yin kyau dan gaske,ita ba doguwa bace sannan ba gajera bace,wato medium size,tana da shafaffen ciki kuma tsukakke,yayinda kugunta kuma yake da fadi wato tana da hips masu kyan tsari,wanda koya ta motsa suma sesun motsa,kirjinta cike yake da na shanu,fuskarta cycle ce me dauke da dogon ganci me kyan tsari,tana da dan karamin baki,da labba masu dan tudu,ga sexy eyes da Allah ya bata,koya ta motsa bakinta dimple dinta se ya bayyana,ga yar siririyar hushiryar dake tsakanin kyawawan hakoranta,tana da bakin gashi,me santsi da sheki,gashi me tsayi har gadon bayanta. Kai abunde se wanda ya gani.nana fatima Abubakar Radda kenan jinin katsinawa yarinya me jini acika bafulatanar usuli.

tsaya tayi gaban mirror tana ci gaba da kallon kanta tana godewa Allah.

Anata bangaren husna ma nacan tana kure adaka,ansha wankan riga da siket matsatstsu,masu kyan gaske,baki da fari,ba laifi husna ma akwai kyau,sede koda wasa bazaa hadata da fatima ba,da diri da komai fatima ta fita.

feshe jikinta tayi da turaruka kalakala,sannan tasa takalmi,ta fito zuwa,dakin gidado,wanda batasan yanzu ya koma na princess dinsa ba.

muje zuwa

Surbajo for life.
[12/13, 9:25 PM] El-hajj🀣: [18/11, 12:24] Hassan Atk: πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*GID'AD'O BA SHEGE*
*BANE*
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

Zahra Muhammad Mahmud

*Dedicated to Amina maman gidado*

*37-38*

Cikin takun daukar hankali,husna ta isa bakin kofar dakin,

Nucking tayi,wanda yasa fatima dake ciki,takowa,cikin izza da isa,tazo bude kofar dakin.

Kallon kallo suke yiwa juna,kuma kowaccen su ranta ya baci da ganin yar uwarta.

Tun kan fatima tai magana,husna ta rabe ta jikinta ta shige cikin dakin tana tsaki,fatima harde hannu tayi a kirji tabi bayanta da kallo.

Ko ina a falon babu inda husna bata leka neman gidado ba,amman bata ganshi ba,dan haka hanyar bedroom ta nufa.

Da sauri fatima tasha gabanta ta hanata shigar mata daki gami da cewa.

"Rainin wayon naki naso ya wuce hankali,taya zaki shifomin daki ba tare da izinina ba,kuma kita wani zagayawa ciki sekace wata yarsanda,ubanme kika bani ajiya,da kika zo karba?"

Murmushi husna tayi sannan tace.

"Dakinki ko dakin mijina?sanin kanki baki da wata kima ko darajar da ni husna zan baki ajiya,kuma har ki tunanin zanzo da kaina in amsa ba ki kaimin da kanki ba,gurin mijina nazo kuma yazamar miki wajibi,ki bani hanya na wuce"

"Da kinmin bayani tun farko da ban varki kin shigo kinsha wuyar nemansa ba akuya,dan haka yanzu se ki ficemin daga daki,dan yajima da mallakamin shi,so se kikai fiin cigiya da sanarwa a nemomiki shi"

"ji banza,kehar kin isa,ki rainamin wayo?to wlh baki isa ba se na shiga"

Kaucewa fatima tayi tabata hanya,har takai bakin kofar shigan fatima tace.

"na barki ki shiga,amman wlh,dayan biyu zaayi daya,ko a fito dake amace,ko kuma a sume a kakkarye,inde kika sake kika shigarmin daki wlh se na miki dukan mutuwa"

Cak taja ta tsaya,ta waigo ta kalli fatiman taga yadda tayi shirin yi mata barin makauniya,wanda tayi imani in ta kamata dakuwa zatayine yasa ta juya ta fice daga dakin,tana kunkunin ta ta nufo falin gidan,inda ta sami gidado zaune yana kallon kwallo a tv.

Jikinta har bari yake ta isa jikinshi ta rushe da kuka,da sauri,ya dagota,yana tambayarta lafiya.

Cikin kukan munafunci,da son samun fada tace

"Fatimace,daga naje dakinka nemanka,shine ta wankeni da mari"

Tureta yayi ajikinshi,ya fara mgn a fusace.

"me kika yiwa princess dina daya bata mata rai haka?munafuka ki fadamin me kika yimata nace?"

ido husna take warewa na mamaki,wato ma shi ta fatima yake bata ita ba.

Karar takun takalmar fatima ne yasa yakai dubansa gurinta.

Yadda kugunta ke kadawa,yafi komai kawata tafiyar tata,take gidado yayi suman tsaye,baki sake yake bin ta da ido,har ta karaso gurin shi.

Tana zuwa,jikinshi ta nufa,ta Ι—ora hannayenta akan kafadarshi,shiko jiki na bari ya dora hannunsa akan mazaunanta.

A hankali,ya matso da ita sosai jikinshi,yace.

"Baby kinyi kyau,sosai,"

murmushi fatima tayi gamida,dora kanta kan kirjinshi tace.

"ngd hubby na"

wani sanyi,giΙ—aΙ—o yaji aransa da zuciyarshi.

Sake tausasa murya yayi sannan yace.

"princess me kanwar taki tai mikine kika mareta?"

Dagowa tayi takai dubanta gurin husna dake yashe kamar almajira a kasa,wani murmushi tai mata,sannan taba gidado amsa da cewa.

"Hubby kenan,Niko Me zanwa husna,rashin kunya taimin shine nai mata hukuncin da ko kai na kawowa kara irinshi zakai mata"ta fadi gamida manna kirjinta a jikinshi.

Wata ajiyar zuciya ya saki dan gaba Ι—aya fatima ta gama burkita masa lissafi,da kyar yacewa husna.

"Ay dama nasan hakakawai bazata mareki ba seda kwakkwaran dalili,dan haka ki shiga taitayinki"

Jan hannun fatima yayi,suka nufi dakinshi,se shagwaba take zuba masa.

Kifewa husna tayi a gurin tana kuka me tsuma zuciya.

Hakan yay daidai da fitowar ligido,daga kitchen dauke da kulolin abinci,da sauri ta jere kulolin kan dinning table,ta karaso gurin husna dake ta faman rusa kuka.

Da sauri ta kamata ta mikar da ita taja hannunta zuwa,cikin dakinta ta zaunar da ita kan kujera,sannan ta fara da cewa.

"Haba uwar dakina,wannan ay se ki tona mana asiri,wayacemiki ko duka mijinki yay miki kina nunawa kishiya kinji zafinsa?taya zaki zauna kina kuka,gaban kishiya,ki kwantar da hankalinki,nai miki alkawarin kwato miki yencin ki agidan nan matukar duk abinda nace kiyi zakiyi"

"wlh zanyi ko menene shi,matukar shi ze kawo karshen zaman fatima da giΙ—ado wlhzanyi shi"cewar husna dake share hawaye.

Ligido abun nema ya samu,dama bazawarace,tsabar gulma da munafuncine yasa mijinta sakinta,to gata yanzu tsakanin husna da fatima abun se Allah kuma.

muje zuwa

Surbajo for life.
[18/11, 12:43] Hassan Atk: πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*GID'AD'O BA SHEGE*
*BANE*
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

Zahra muhammad Mahmud.

*Dedicated to Amina maman gidado*

*39-40*

Haka ligido tasa husna agaba,taita kota mata makirci iri iri,

Shiko gidado da fatima nacan dakin shi,sunata wasanninsu,duk yabi ya birkice mata,se yimasa abunda ze kawo masa sauki takeyi.

Janyota yayi ya dora bakinshi akan kirjinta,yaci gaba da ayka mata sako,tuni ta fara yi masa yan koke koke,tana wani juyi ajikinshi sekace wata tarwada.

Kunnenta ya lalubo ya raΙ—a mata.

"yaushe zaki barni,na shigekine baby na?wlh a matse nake dake,don Allah kibani dama"yayi maganar cikin dusashewar murya.

Mirginewa tayi zata bar jikin nashi,da sauri ya kamota,kuka tasa mishi na shagwaba tana fadin.

"nide banason,wannan abun Allah kuwa,wannan ma da mukeyi,ay yafi wancan dadi,dan haka ni banga amfanin wancan dinba,kawai kabari muci gaba da jiyar da junanmu dadi ta haka kawai"

Murmushi gidado yayi,sannan yace.

"princess,duk sanda idona ko hannuna ya dira akan kirjinki,bana jin dado inde ba can din naje ba,don Allah ki tausayamin"

Kai ta juya masa,gamida turo baki gaba tace.

"to ay se kayi kuma,inbanda son dorawa kai,ga wasanninan kalakala,muyi su mana,nide wlh,banason,kace zaka kusanceni,dan wlh babu wani dadi nasani sede azaba,dan haka nide aganina muyi masu dadin mubar mara dadin kawai"

sake rungumeta yayi ajikinshi,yace.

"To shikenan gimbiyata,yadda kikeso hakan zaayi,sede daga yanzu,ko wasan zamuyi,ban amince ko Ι—an kwali ki bari ajikinki ba,kome sekin cire,kin amince?"

shuru tayi tana tunani,zuwacan tace,

"Na amince,amman banda yanzu danni yanzu ma yunwa nakeji"

"ba damuwa ay akwai anjima,muje kici abincin"

Haka suka maida rigunansu,suka nufo falon,inda suka samu husna,goye da gidado karami,tana jijjigashi,

Da sauri fatima ta nufeta,tana fadin.

"wayyo my boy i miss you so much,zo mu gaisa"tayi maganar gamida yunkurin kwance gidadon abayan husna da se dariya yakeyi yaga mammansa.

Da sauri husna taja baya dashi abayanta tace.

"meye haka,kuma yaro na bayana kina wani kokarin kwanceshi,naga de dan mijinmune,vaki fini iko akanshi ba,kijira ki haifi naki seki shimfida iko akansa amman banda wannan"

Jikin fatima ne yay sanyi,itako husna wucewa tayi goye da gidadon a bayanta,dan hakan ma da tayi shirin ligido ne.

Gidado babba ne ya karaso gurin fatima yana dariya yace.

"wlh dariya kike bani,ki dena nunawa husna jin haushinki akan abun da taimiki,inba haka ba raina min ke zatayi wlh,dan wani abunma da biyu zata miki dan ki nuna kinji haushi"

Murmushi tayi ta fada jikinshi,ya rungumeta,suka karasa dinning area,suka cika tumbinsu tab,sannan suka dawo falo,suna kallo.

Sun dan jima a falon sannan suka mike ya rakata dakinta shima yatafi nashi,domin gabatar da Sallah,dan lokacin ta yayi

Husna na shiga daki ta kwance gidado ta mikawa ligido tana dariya tace.

"ligido kina da basira,kinga yadda tayi dana fada mata maganar kuwa?wlh sosai ranta ya baci"

Shewa sukayi su dukansu,sannan ligido tace.

"Ay dama na fada miki,cikin ruwan sanyi zaki koreta tabar miki mijinki"

Daga haka ligido taci gaba da dora mata karatun makirci.

Da daddare da misalin karfe tara na dare gidado ya tarasu,domin yaja kunnesu akan su zauna lafiya inda kuma ya raba musu girki.

"Tunda fatima bata tareba,dan haka ita zan fara yiwa kwanaki bakwai,sannan ke husna"

"Duk tarewar da kuka dunga yi a gida,ba tarewa bace se anan ne zaku taren?"cewar husna.

Ran fatima ne ya baci tace.

"Au kice kome mukeyi nida mijina idon ki nakai?"

Shuru husna tayi bata bata amsa ba,sabida ligido tace,ta dena bari gidado na ganin tana fada da fatima a gabanshi.

Gidado ne yaba husna amsa da cewa.

"eh ba tarewa bace,anan ne zamu taren,sabida nanne gidanmi na aure"

Murmushi husna tayi sannan tace cikin kashe murya.

"Ayya bross,wlh se yanzu na fahimta,to ba komai mukwana lfy,ay kwana bakwai kamar yaune,da yardar Allah"

Mikewa tayi takai dubanta gurin Fatima tace.

"Auty seda safe" ta juya tayi wucewarta dakinta.

Fatima ta kasa mgn dan mamaki,tabbas tasan akwai abinda husna take kutsawa dan ruwa baya tsami banza.

Daukarta gidado yayi cak,se Ι—akinshi,alwala sukayi suka gabatar da nafila ta godiya ga Allah,kana daga bisani bayan sun idar,ya rabata da kayan jikinta,shima haka suka shiga,wanka,sun jima a toilet din,sannan suka fito,ya goge musu ruwan dake jikinsu da towel sannan ya wurgar da towel din,ya kwasheta se kan gado,yaja musu bargo,ya kashe wuta,.

Agigice fatima tace.

"haba hubby wanne irin abune wannan,wanne irin bacci ne zamu kwanta ba kaya ajikinmu?"

"irin wanda mata da miji sukeyi,dan haka,banason musu"yana kaiwa nan yajata cikin bargon.

Ayka ayka yadunga aykata mata a .......,da bakinshi da hannunshi wanda hakan ya kusa haukata fatima,tashiga yin kukan dadi,takai kololuwa gurin bukatarshi,seda ya tabbatar data kamu ya zare jikinshi yaje yayi wanka ya fito,ya zira gajeren wando yaje ya kwanta.

Fatima,ko hannu takasa dagawa,sabida tana cikin wani yanayi,daga karshema da taga yayo wanka,ji tayi kamar ta rufeshi da duka,dan a ganinta be mata adalci ba🀣

Hakade ta kwana ta gaza yin bacci,wanda shima din beyiba,amman yayi kamar yayi,sede aboye yanata mata dariya,danshi da kanshi yasan ya mata mugunta.

muje zuwa.

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*GID'AD'O BA SHEGE*
*BANE*
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

Zahra muhammad Mahmud.

*Dedicated to Amina maman gidado*

*39-40*

Haka ligido tasa husna agaba,taita kota mata makirci iri iri,

Shiko gidado da fatima nacan dakin shi,sunata wasanninsu,duk yabi ya birkice mata,se yimasa abunda ze kawo masa sauki takeyi.

Janyota yayi ya dora bakinshi akan kirjinta,yaci gaba da ayka mata sako,tuni ta fara yi masa yan koke koke,tana wani juyi

Please Login or Register in order to submit comment