Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ajikinshi sekace wata tarwada.

Kunnenta ya lalubo ya raษ—a mata.

"yaushe zaki barni,na shigekine baby na?wlh a matse nake dake,don Allah kibani dama"yayi maganar cikin dusashewar murya.

Mirginewa tayi zata bar jikin nashi,da sauri ya kamota,kuka tasa mishi na shagwaba tana fadin.

"nide banason,wannan abun Allah kuwa,wannan ma da mukeyi,ay yafi wancan dadi,dan haka ni banga amfanin wancan dinba,kawai kabari muci gaba da jiyar da junanmu dadi ta haka kawai"

Murmushi gidado yayi,sannan yace.

"princess,duk sanda idona ko hannuna ya dira akan kirjinki,bana jin dado inde ba can din naje ba,don Allah ki tausayamin"

Kai ta juya masa,gamida turo baki gaba tace.

"to ay se kayi kuma,inbanda son dorawa kai,ga wasanninan kalakala,muyi su mana,nide wlh,banason,kace zaka kusanceni,dan wlh babu wani dadi nasani sede azaba,dan haka nide aganina muyi masu dadin mubar mara dadin kawai"

sake rungumeta yayi ajikinshi,yace.

"To shikenan gimbiyata,yadda kikeso hakan zaayi,sede daga yanzu,ko wasan zamuyi,ban amince ko ษ—an kwali ki bari ajikinki ba,kome sekin cire,kin amince?"

shuru tayi tana tunani,zuwacan tace,

"Na amince,amman banda yanzu danni yanzu ma yunwa nakeji"

"ba damuwa ay akwai anjima,muje kici abincin"

Haka suka maida rigunansu,suka nufo falon,inda suka samu husna,goye da gidado karami,tana jijjigashi,

Da sauri fatima ta nufeta,tana fadin.

"wayyo my boy i miss you so much,zo mu gaisa"tayi maganar gamida yunkurin kwance gidadon abayan husna da se dariya yakeyi yaga mammansa.

Da sauri husna taja baya dashi abayanta tace.

"meye haka,kuma yaro na bayana kina wani kokarin kwanceshi,naga de dan mijinmune,vaki fini iko akanshi ba,kijira ki haifi naki seki shimfida iko akansa amman banda wannan"

Jikin fatima ne yay sanyi,itako husna wucewa tayi goye da gidadon a bayanta,dan hakan ma da tayi shirin ligido ne.

Gidado babba ne ya karaso gurin fatima yana dariya yace.

"wlh dariya kike bani,ki dena nunawa husna jin haushinki akan abun da taimiki,inba haka ba raina min ke zatayi wlh,dan wani abunma da biyu zata miki dan ki nuna kinji haushi"

Murmushi tayi ta fada jikinshi,ya rungumeta,suka karasa dinning area,suka cika tumbinsu tab,sannan suka dawo falo,suna kallo.

Sun dan jima a falon sannan suka mike ya rakata dakinta shima yatafi nashi,domin gabatar da Sallah,dan lokacin ta yayi

Husna na shiga daki ta kwance gidado ta mikawa ligido tana dariya tace.

"ligido kina da basira,kinga yadda tayi dana fada mata maganar kuwa?wlh sosai ranta ya baci"

Shewa sukayi su dukansu,sannan ligido tace.

"Ay dama na fada miki,cikin ruwan sanyi zaki koreta tabar miki mijinki"

Daga haka ligido taci gaba da dora mata karatun makirci.

Da daddare da misalin karfe tara na dare gidado ya tarasu,domin yaja kunnesu akan su zauna lafiya inda kuma ya raba musu girki.

"Tunda fatima bata tareba,dan haka ita zan fara yiwa kwanaki bakwai,sannan ke husna"

"Duk tarewar da kuka dunga yi a gida,ba tarewa bace se anan ne zaku taren?"cewar husna.

Ran fatima ne ya baci tace.

"Au kice kome mukeyi nida mijina idon ki nakai?"

Shuru husna tayi bata bata amsa ba,sabida ligido tace,ta dena bari gidado na ganin tana fada da fatima a gabanshi.

Gidado ne yaba husna amsa da cewa.

"eh ba tarewa bace,anan ne zamu taren,sabida nanne gidanmi na aure"

Murmushi husna tayi sannan tace cikin kashe murya.

"Ayya bross,wlh se yanzu na fahimta,to ba komai mukwana lfy,ay kwana bakwai kamar yaune,da yardar Allah"

Mikewa tayi takai dubanta gurin Fatima tace.

"Auty seda safe" ta juya tayi wucewarta dakinta.

Fatima ta kasa mgn dan mamaki,tabbas tasan akwai abinda husna take kutsawa dan ruwa baya tsami banza.

Daukarta gidado yayi cak,se ษ—akinshi,alwala sukayi suka gabatar da nafila ta godiya ga Allah,kana daga bisani bayan sun idar,ya rabata da kayan jikinta,shima haka suka shiga,wanka,sun jima a toilet din,sannan suka fito,ya goge musu ruwan dake jikinsu da towel sannan ya wurgar da towel din,ya kwasheta se kan gado,yaja musu bargo,ya kashe wuta,.

Agigice fatima tace.

"haba hubby wanne irin abune wannan,wanne irin bacci ne zamu kwanta ba kaya ajikinmu?"

"irin wanda mata da miji sukeyi,dan haka,banason musu"yana kaiwa nan yajata cikin bargon.

Ayka ayka yadunga aykata mata a .......,da bakinshi da hannunshi wanda hakan ya kusa haukata fatima,tashiga yin kukan dadi,takai kololuwa gurin bukatarshi,seda ya tabbatar data kamu ya zare jikinshi yaje yayi wanka ya fito,ya zira gajeren wando yaje ya kwanta.

Fatima,ko hannu takasa dagawa,sabida tana cikin wani yanayi,daga karshema da taga yayo wanka,ji tayi kamar ta rufeshi da duka,dan a ganinta be mata adalci ba๐Ÿคฃ

Hakade ta kwana ta gaza yin bacci,wanda shima din beyiba,amman yayi kamar yayi,sede aboye yanata mata dariya,danshi da kanshi yasan ya mata mugunta.

muje zuwa.

Surbajo for life.

Surbajo for life.
[12/13, 9:25 PM] El-hajj๐Ÿคฃ: ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€
*GID'AD'O BA SHEGE*
*BANE*
๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€

Zahra Muhammad Mahmud

*Dedicated to Amina maman Gidado*

*41-42*

Koda garin Allah ya waye,haka fatima ta tashi sam bata jin kwari ajikinta,se fushi takeyi,wanda ita kadai tasan daliฦ™in yin fushin.

Shiko gidado,da zaran ya kalleta yaga dan karamin bakin nan nata ta cuno shi gaba,wata dariya ce take kokarin kamashi,dan yasan fushin nashi ne akeyi.

Da misalin karfe goma na safiya,duka suka hallara kan dinning domin cin abincin safe,husna an caba ado se wani tattalin gidado karami takeyi,wanda hakan ya janye hankalin gidado babba zuwa gurinsu.

Shuru fatima tayi tana nazarin ta yadda zata kwato danta daga hannun husna adaidai wannan lokacin ba tare da ta nuna fushi ko bacin rai yayin kwatowar ba.

Tsam ta mike ta isa kusa da husna,ta dafata tana dariya,tace.

"kai husna wlh baki da dama,tun dazu se nuni nake miki da ki mikon dana mu gaisa amman kin wani basar,bacin kinsan ko uwarshi ta aynihi bazata nunamin sonshi ba,rasa uwa makaranta,dangi,da mahaifa gaba daya at the same time asaboda shi,ayko inaga ko shi hubbyna sede ya biyoni a baya inde akan nunawa dana so ne,"ta karasa maganar tana kashewa husna ido.

Shiko gidado karami yana ganinta ษ—arab ya mike ya mika mata hannu,yana murnar ganinta.

Wata ฦดar shewa tayi gamida ษ—aukar yaron tana fadin.

"My boy kenan,ay nasan dama zaayi haka,uwar datayi dawainita dakai tsawon shekara biyu,akwai distance me nisa tsakaninta,da uwar kwana guda"tana kaiwa nan ta juya dauke dashi a kafaษ—arta se zullo yakeyi,najin dadin zuwa gurinta.

komawa tayi gurin zamanta dashi,abinci tacu gaba da bashi kamar yadda ta saba.

shide ogan da akeyi dominshi binsu yake da ido,se yanzu ya kara gasgata zancen fatima,na cewa uwa ta shekara biyu nada banbanci da uwa ta kwana guda,domin ko yadda yaron take walwala a gurinta bayayi agurin husna,yadda take bashi abincinma da banbanci dana husna,murmushi yayi,yana jin son fatima na sake shiga zuciyarshi.

Husna ko rasa amsar da zata ba fatima tayi,dan ta rufe mata bakin maganar.

Haka sukaci gaba da cin abincin,sosai fatima keba gidado dariya,dan har yanzu dan bakin nata nanan a cune,dan ya tsokanetane ya kai hannu yadan buge bakin yace.

"princess,me ya sami bakinki?,ko faduwa kikayi ne? naga tun da safe yadan turo gaba๐Ÿคฃ"

Wata uwar harara ta watsa mishi,sannan ta bashi amsa da cewa.

"ba faduwa nayi ba,karo nayi da jirgin kasa,shine bakin yadan tasa"๐Ÿ™„wohoho yar katsinawa,wani ma yay rawa bare dan makadi๐Ÿคฃ

Dariyace ta sose ta kubcewa gidado yashiga kyalkyalata harda sauka akan kujera,husna da ke gefe ma sosai amsar ta fatima ta bata dariyar dan haka itama ba a barta a baya ba,ta shiga kwasar dariyar.

Rai a bace Fatima ta mike ta dauki gidado ta wuce dakinta,husna da gidado kuwa dariyarsu taki tsayawa,dan harga Allah koni ta bani dariyar.

Tana shiga ษ—akinta itama ta fara kyalkyala dariya,dan se yanzu aษ“un ke bata dariya musamman data tuno,hakikanin abinda takewa fushin.

Ci gaba tayi da yiwa gidado karami,duk abinda yakeso,shima ko se dariya yakeyi,yana jin dadin kasancewa tare da ita.

Gidado ne ya turo kofar ya shigo,da sallamarshi.

amsawa tayi, gamida mikewa ta nufeshi,tana zuwa dukan shagwaba tashiga yi masa a kirji tana fadin.

"Dariyar da kukamin acanne bata ishekaba kabiyoni daki kamin sabuwa?" tayi maganar cikin shagwaba.

murmushi yayi dan shagwaษ“a nadaga cikin abunda yake burgeshi da ita

"pricess ni na isa naita miki dariya,wlh ko dazunma,kece kika bani dariya,but am sorry kinji gimbiyata".

Rungumeta yayi akirjinshi yana aykin rarrashinta,dan zuwa lokacin tuni tasa mishi kuka.

Kan kujera yajata,ya zaunar da ita kan cinyarshi,yana ci gaba da rarrashinta,

Da kyar yasamu tai shuru,suka ci gaba da hirarsu ta masoya gamuda yan kananun wasanni.

Anata bangaren husna ranta ne ya baci ganin gidado ya nufi dakin fatima,a fusace ta mike ta nufi,gurin ligido,

Tana shiga dakin ta rushe d kuka,ta kwashe duk abinda ya faru ta snar da ita.

murmushi ligido tayi,sannan tace.

"barni dasu uwar dakina,bame tabamin ke cikinsu na barshi ya zauna kalau,dan haka zan koyar dake sabbin dabaru"

Daga haka taci gaba da kitsama husna munanan dabiu ita kuma tana haddacewa.

muje zuwa.

Surbajo for life.
[12/13, 9:25 PM] El-hajj๐Ÿคฃ: ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€
*GIDADO BA SHEGE*
*BANE*
๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€

Zahra Muhammad Mahmud

*Dedicated to Amina Maman gidado*

*43-44*

Haka gidado da fatima suka kasance har tsawon sati guda na kwanakin girkinta.

Babu wani abu daya taba shiga tsakaninsu,sede duk dare se gidado ya ษ“irkita mata lissafi da salon soyayyarshi.

Fatima nason kasancewa dashi,sede kunya ta hanata nuna masa hakan.

Yau husna an amshi girki se wani rawar kafa takeyi,yayinda fatima kuma kishinta ya motsa ji takeyi kamar ta rufe husna da duka.

Ganin in ta cigaba da zama a inda zataga gilmawar husnar ze iya sawa tayi abinda ba shikenanba ne yas tabar gurin zuwa dakinta.

Gidado dama tuni ya koma bakin aykinshi,se dare yake dawowa,

Koda ya dawo,husna yasamu a falo,anci uwar kwalliya ana jiranshi,tabe baki yayi,dan ko kadan bata burgeshi ba,shi haushi ma ta bashi,dan aganinsa rawar kanta tayi yawa.

A matsayinta na sabuwar amarya ay jira zatayi yazo gareta ba tazo da kanta ba.

Da sauri ta mike ta nufoshi,tana kada jiki,tazo gurinshi ta rungumeshi,gamida yi masa sannu da zuwa.

Sanin hakkinta akanshine yasa,yadan rungumeta ta shima ya karata gefenshi,yace.

"maam ya gida?"

baki ta turo gaba gamida cewa.

"lafiya lau,mman ni ba sunana madan ba,naga fatima princess kake ce mata"ta karasa maganar cikin shagwaba.

murmushi yayi,daya bayyana hakoranshi sannan yace.

"To naji,"

Yana kaiwa nan,ya wuce dakinshi,domin yayi wanka.

Binshi tayi a baya,har zuwa cikin dakin,yana cire botir din rigarshi,tayi saurin karasawa,tana tayashi cirewa.

Shide bin ta kawai yake da ido har ta gama taimaka masan.

toilet ta shiga ta hada masa ruwan wanka,sannan ta fito shi kuma yashiga wankan.

ya jima yana wankan,sannan ya dauro towel ya fito.

Kamar yadda ligido ta koyar da ita,mikewa tayi ta nufeshi,tana tayashi goge ruwan jikinshi.

Husna de ita ta taimaka masa ya shirya,sannan ta kawo mishi abinci,yaci ya koshi,yayi brush.

Sannan ya fito ya nufi dakin fatima,wacce tunda ya shigo gidan har tarbar da husna tai masa akan idonta.

kifewa tayi akan gado tana kuka kamar ranta ze fita Zuciyarta na zafi kwarai matuka.

tura kofar ษ—akin yayi,ya shiga,sautin kukanta ne yasa yayi saurin karasawa gareta.

ฦŠagota yayi yana tambayarta abinda yasameta akidime yake maganar.

"princess me ya sameki,pls kimin mgn"

A fusace ta kwace jikinta,daga jikinshi,tafara magana cikin fushi.

"me zaka fadamin kuma bayan wanda idona ya gani,wlh kai mayaudarine,dan haka kaficemin daga daki,katafi gurin matarka kawai".

shuru yayi yana kallonta,tabbas batun yauba ya fahimci fatima nada matsanancin kishi,wanda halittartane yasani,dan haka dole yay mata uzuri.

Abu daya kawai yasani,yanasonta,yayinda ko kadan bayason husna,amman dole ya gyara lahirarshi,dan haka baze tauyewa husna hakkinta ba tunda itama auranta yakeyi.

Duk yadda yaso ya kwantarwa da fatima hankali,amman fafur taki yarda,hakan yasa dole yafice daga dakin nata.

Rai a bace ya nufi dakinshi,tura kofar yayi afusace yashiga.

Sede take fushin ya kauce sanda yay arba da husna sanye cikin wata farar rigar bacci,wacce ta kasance net ce,kuma daidai cinyarta ta tsaya.

halittun jikint duk sun bayyana afili,zaune take kan kujera ta dora kafa daya kan,daya tana tsotsar lollipop,sweet.

Mikewa tayi cikin takun daukar hankali,ta nufeshi.

Tunkan ta iso,ya bude mata hnnayenshi,tana zuwa kirjinshi ta shige ya.maida hannu ya rungumeta.

Haka tashiga birkita masa lissafi,wanda hakan yay nasarar daga mishi hankali.

Janta yayi suka fada kan gado.

muje zuwa

Surbajo for life.
[12/13, 9:25 PM] El-hajj๐Ÿคฃ: ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€
*GID'AD'O BA SHEGE*
*BANE*
๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€

Zahra Muhammad Mahmud

*Mata! Mata!! Mata!!!*

*Abun yanzu bazamuce kishi bane,tsabar haukane da jahilci,mata mun dauki kishi kamar wani ado dazesa mazajenmu su somu,wanda ko kadan ba haka bane,wlh kishi na janyo mana tsana agurin mazajenmu,kishi na hanamu cin ribar soyayyar da miji yake mana,ni a ganina,tunda ba ke kika haifi mijinki ba,to ko baki isa ki bashi umarni yabi ba,sede shawara,idan har kinsan baki isa kisashi yayi dole ba,to ke yar wacece da bazaa miki kishiyaba?wlh manzon Allah yayi gaskiya,a wuta mata semun fi yawa,ba kuma komai ze kaimu ga hakan ba illa son zuciya,kishi,da kwadayi,baki da gashin wance taya zakice zakiyi kitson wance,wlh ku farka mata kishi ya maida da yawanmu mahaukata masu raba abun kunya,da ka cuta gwanda a cuceka,ina amfanin badi ba rai don girman Allah*

*wlh,maza ku tuna akwai ranar da bakin da ya saba karya baze mgn ba agaban Allah,gabobin da suka aykata su zasu fadi a bainar mutane,kun ajiyemu a gida kuna cutar da mu,sabida kunga mune a kasan ku,Allah ya baku dama,kuna amfani da ita gurin samu aykata,mummunar barna*

*daga karshe Kirana ga mata shine muji tsoron Allah,maza ingiza me kantu ruwa suke mana,su cucemu mu rama a lahira adannamu wuta,wa gari ya waya?KE!!!!!๐Ÿ‘‰๐Ÿ‘ฉ๐Ÿป*

*Dedicated to Amina maman Gidado*

*45-46*

Gaba daya sun fice daga hayyacinsu,ba kamar gidado ma,da yafi husna kaguwa.

wasannin da zasu rikitata,yashiga yimata,wanda hakan yasata,sakar masa ragamar rayuwarta.

Sun jima suna abu guda,husna ba karamar wuya tasha a hannunshi ba kuka cizo yakushi babu wanda bata yi masa ba,amman be saurara mata ba,seda yagama biyan bukatarsa.

Gefe ya koma yana sauraron kukanta,da yake dakar masa dodon kunne,ko kadan beda kwari ajikinshi,

da kyar ya iya janyo ta,jikinsh yana shafa bayanta,alamun rarrashi,su husna abun nema ya samu,se sake narkewa takeyi.

Yajima yana rarrashinta kana daga bisani,ya kwasheta zuwa toilet,yayo musu wanka dukansu.

Se albarka yake saka mata,sabida ta shayar dashi zumarta.

kan gado suka koma bayan ya sauya bedsheet,ya kwantar da ita a kan kirjinshi suka shiga yin baccin me dadi.

Fatima ko ko runtsawa batayiba,zuciyarta na hango mata gidado nacan na yiwa husna,abinda yake mata,batasan yamata ma abinda ita be taba yimata ba.

idanunta sun kumbura,sun kankance sabida kuka,zuciyarta na mata zafi,a haka har garin Allah ya waye.

Koda gari ya waye,gidado se lallaba husna yakeyi,da kanshi yay mata wanka,sannan shima yayi ya shirya.

Dakinta ya nuษ—a,ya dauko mata kayan da zata saka,yazo ya shiryata,da kanshi se sannu,yake mata,itako sabida tsabar kirsa har zuwa lokacin hawaye bedena zuba a idonta ba.

Da misalin karfe tara,na safe,fatima ta tashi tayi wanka,tayiwa gidado,ta shirya,shima ta shiryashi,sannan,suka nufo dinning domin cin abinci,da ligido ta shirya musu.

Bata ga kowa a dinning dinba hakan seda ya sake,sosa ranta.hakade ta zauna uta da ษ—anta ta hada musu abincin,suka zauna suna ci.

A dakin gidado kuwa,bayan ya shirya ya shirya,babyn shi kamar yadda ya radawa husna,kamota,yayi tana dingishi,gamida dan warw kafa,ita adole taji maza๐Ÿ˜†suka nufo dinning din domin cin abinci.

Ko kadan gidado bemasan da Fatima a gurinba,hankalinshi nakan yar kanwarsa daya dagargaza,se sannu yake mata.

Ay husna na ganin fatima agurin se ta sake narkewa,kai kace nakuda takeyi,a haka suka karasa kan kujera.

seda ya zaunar da ita tukuna,shima tana zama ta wani zabura ta mike tana fadin.

"wayyo bross,wlh da zafi har yanzu,nide in mun gama cin abincin muje kasake,gasamin da ruwan zafin,"tayi mgnr harda hawayenta.

jiki na bari gidado yadan rungumota,jikinshi yace.

"wayyo baby na nine ko,am sorrybazan sake ba,ki daure ki zauna kici abincin se muje na sake zaunar dake acikin ruwan za......"maganar ta katse snda idonshi ya sauka akan na fatima,wanda ya hango tsabar masifa acikin su.

shi kanshi,besn sanda ya saki husna ya zauna ba,sede kawai jinshi yayi a zaune sabida tsabar firgita da ganin fatima agurin da yayi.

Bacin rai na karshw ษ—atima ta shiga cikinshi,zuciyarta takwas takwas take bugawa.

Murmushi ra kirkiro gamida cewa.

"wayyo husna,wlh,ina daki ina tausayinki,dan nasan dole dama ki sha wuya,dan jiya hubby cewa yayi baze kusancekiba,ni nadunga takura masa akan ya daure ya miki kamar yadda nima yamin,dan kin bani tausayine da wlh nima se na miki daritar da kikamin washegari dana fito ina tura baki,kuka hadu kunamin daeiya"maida dubanta tayi gurin gidado da ya saki baki yana mamaki,

Duka takai masa na wasa,tana dariya tace.

"oh su hubby ko kunya,kaje ka kama yar mutane zaka cinye duka,bayan dakayar nasha kanka,kai ka dage akan baka sonta baka kaunarta,kai va abinda zakayima da ita"kara tsananta dariyar ra tayi sannan taci gaba da cewa.

"kasan Allah hubby danaga da gaske kakeyi akan bazaka kusancetaba tunda baka sonta,wannan juice din dana baka kasha,fakar idonka nayi nasa maka kwayae dake tayae da shaawa dan de itama tasamu kai mata"

Dubanta takai gurin husna,wacce zuwa lokacin hawayen bakin ciki da takaici sun fara sintiri a fuskaeta tace mata tana dariya.

"am sorry sis na janyo ya.miki mugunta wlh taurin kai ne dashi,fafur fa yaki amincewa ya kusanceki shi yasa nai masa haka"

Tana kaiwa nan ta dauki gidado karami ta wuce dakinta tana dariya,sede tana shiga dakin ta rushe da kukan bakin ciki wanda tunda take bata taba yin makamancinsa ba.

Gidado a falo gaba ษ—aya kanshi yashiga charge yana tunanin maganganun fatima,yama rasa abun cewa.

itako husna kuka ta rushe dashi ษ“na takaci,wato ashema rokonshi kishiyarta tayi akan ya kusanceta,harma yanaki,shine tasa mishi kwayar tada shaawa,no wonder taga ya shigo dakin rai abace a daren jiya,ashe ba ason ranshi ya kusancetaba,haba shiyasa yadunga yimata kamar wani machine๐Ÿ˜†

Mikewa tayi da gudu ta nufi dakinta tana kukan takaici.
Shiko gidado
ji yayi kamar andaureshi da sarka a inda yake,motsin kirki ya kasa yi,fatima taimasa salalan tsiya.

muje zuwa.

surbajo for
[12/13, 9:25 PM] El-hajj๐Ÿคฃ: [11/24, 1:41 PM] โ€ช+234 903 746 5293โ€ฌ: ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€
*GID'AD'O BA SHEGE*
*BANE*
๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€

Zahra Muhammad mahmud

*Dedicated to Amina maman Gidado*

*47-48*

Husna dakinta ta shiga da gudu tana rusa kuka,tayi danasanin mallakawa gidado kanta a daren jiya,ashe bama a hayyacinshi yake ba,shiyasa .

Kuka take kamar zata kashe kanta,ligido ce ta shigo dakin jikinta na bari irin na munafukannan๐Ÿคฃ.

Da sauri taje gurin husna tana tambayarta abinda ya faru,amman fafur taki fada mata.

Duk yadda ligido tayi da husna akan ta sanar da ita damuwarta amman fafur taki fada mata.

Haka ta hakura ta kyaleta ta fice daga dakin,ita kuma taci gaba da kukanta.

Anashi bangaren gidado mikewa yayi dakyar daga kan dinning din tsayawa yayi atsakiyar dakunan,yana tunanin gurinwa ze fara zuwa,dan gaba daya a birkice yake.

Tabbas yasan yaje gurin fatima a yanzu shi bashi ma da kwarin guiwar hada ido da ita,dan wlh kunyar da yakeji tata,ji yake kamar kamashi tayi yana zina.

Salalo salalo ya nufi dakin husna,yana tura kofar,ta mike,cikin bacin rai tace.

"Bakin munafuki me ya kawoka gurina,bayan kun hadu kai da matarka kun cutar dani,wlh bazan kyaleku ba sena ษ—auki fansa"tayi mgnr cikin matsanancin kuka.

Tabbas yasan anmata abinda yafi haka ma dan haka jiki a sanyaye ya nufeta,da nufin kamata,ayko,batayi kasa aguiwaba tasa kafa ta tokareshi a gabanshi๐Ÿ˜ณ

Durkushewa yayi agurin rike da gurin yana murkususu,ita ko ko ajikinta,dan se lokacin ne ma takejin dan sanyi a zuciyarta,gameda abinda fatima tai mata

Ya jima a gurin sannan yasamu gurin yadan dawo normal ya mike rai abace yace.

"Husna akan laifin da ba nawaba,kike son halakani,me nai miki ni?"

harararshi tayi gamida murguda baki tace.

"har akwai wani, me laifin da ya kaika,tsohon munafuki kawai,kuma wlh ka taka a sannu wataranma,cire maka ita zanyi gaba daya ka huta"

Be kulata ba ya juya ya fice daga dakin,ya nufi dakin fatima,ya zazzage mata kwandon masifa,tunda itace silar komai.

Fatima wacce,zuwa lokacin ta dena kukan da takeyi sabida karatun qurani da tayi ya sanyaya mata zuciya.

ko sallama beyiba ya fada dakin rai abace,mikewa tayi tana masa kallon uku saura kwata.

Duk zafin da yatafi dashi,seji yayi yama kasa hada ido da ita,bacin zuwa yayi yaja mata kunne๐Ÿคฃ

"Ango kasha kamshi,zuwa kayine nima kadan sammin kanshin,?"cewar fatima da tayi mgn ba tare da alamun wasa a fuskarta ba.

Shuru gidado yayi,ya sunkuyar da kanshi kasa,yana danasanin zuwa dakin nata,dan yasan yau me kwatarsa sede Allah.

Takowa tayi ta matso gabanshi taci gaba da cewa.

"har ka gama gasa babyn taka ne?"

nanma shuru yayi ya gaza amsawa.

"Gidado kenan"

A zabure ya dago kai yana kallonta dan tunda yake da ita yaune karo na farko data ambaci sunanshi.

"ni kace bazaka kusanceni ba,se randa na budi baki nace maka inaso,ita husna zuwa tayi tace maka tana son ka kusancetan?"

Wayฦดo duniya,gidado duk da ac dake dakin zuwa lpkacin ya fara zufa.

Kukane yafara kubcewa fatima tace cikin kuka.

"ko wacce amarya,darenta na farko,tilasta mata mijinta yakeyi wajen kusantarta koda kuwa tsine mishi takeyi,karewar rashin so,a haka ze kusanceta,ni bakamin hakan ba,sabida dama banice burinka ba,wlh ka cutar dani,cutarwa mafi muni,ka aureni baka hada shimfida daniba,seda amaryarka da kake so,dan ita yar uwarkace,to kaji matukar ka cuceni wlh ban yafe maka ba,kuma yanzu base anjima ba,ka rubutamin takardata ka bani,nima inje in auri sabin jini,dan bazan zauna dakaiba bayan nasan kaidin sauran watane"ta kife a gurin tana kuka.

jikin gidado rawa yakeyi,da kyar ya daga kafa ya isa gareta,ya fara rarrashinta,dan yasan tabbas,shi be takura mata kamar yadda ya takura Husna ba duk da cewa itama husnan ta nuna bataso.

janta tayi jikinshi yana rarrashinta amman fafur taki yin shuru,se kukanta takeyi,yayinda duk abinda yazo hannunta buga mishi takeyi,zuciyarta na tafasa.

"wlh seka sakeni gidado,yadda bazan sameka saboba,nima wlh bazaka sameni sabuwa ba,kishina ya wuce tunaninka,bayan ko tarewa banyiba a gudanka akamin kishiya sabida zalincu kuma ka riga saninta kamin ni,to wlh,bazaka budeni a leda ba"takarasa mgnr tana kuka gwanin ban tausayi.

hankalin gidado in yayi dubu ya tashi,haka ya mike ya fice daga dakin ko gabanshi,baya gani,ya shiga dakinshi.

kan gado yaje ya kwanta,tunani yakeson yi amman kwakwalwar tashi gaba daya ta toshe,ya kasa yin tunanin.

taya ze saki fatima bayan yana ji ajikinshi itace rayuwarshi,wannan itace tambayar d yake yiwa kanshi.

muje zuwa.

surbajo for life.
[11/24, 1:41 PM] โ€ช+234 903 746 5293โ€ฌ: ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€
*GIDADO BA SHEGE*
*BANE*
๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€

Zahra Muhammad mahmud

*Dedicated to Amina Maman Gidado*

*49-50*

Fatima fadamasa maganganun da tayine,yasa zuciyarta tayi sanyi,har tasamu kwarin guiwar mikewa daga inda take taje ta dauki gidado tana mishi wasa.

Husna ko ko kadan zuciyarta ba alamar sassauci,dan fushin dan gaske takeyi ba wasa ba.

Giษ—aษ—o nacan dakinshi,kwance kan tiles,ko motsi baya iya yi,sabida takurawa zuciyarshi da yayi gurin son yasan hanyar da ze bi yasamu zaman lfy da iyalinshi,musammam ma fatima.

Haka gidan ya kasance,har zuwa lokacin cin abincin rana,fatima da husnane kawai sukazo dinning din,banda gidado.

Fatima bata ji dadin rashin ganinshi ba,dan tasan itace silar rashin zuwan nashi,hakade suka gama ci kowa na ballawa dan uwansa harara.

Da daddare ma bata sauya zaniba,su kadai sukazo cin abincin banda shi,fatima kasa jurewa tayi ta mike,rike da hannun gidado ta nufi dakin babannashi.

Bin bayanta husna tayi da wata uwar harara,gamida yin tsaki.

Suna zuwa kofar dakin fatima tai sallama amman baa amsa ba,tayi nurcking shima ba amsa,

Hakanne yasa ta tura kofar ta shiga,kwance yake kan tiles ya zubawa kofar ido,suna shiga gidado karami ya tafi da gudu,ya haye jikinshi yana ta tsalle tsallen ganin shi.

Hannu yasa ya rungume shi yana sumbatarshi,bayan yadan taba wasa dashine,daga kwancen da yake,yasakeshi,shikuma ya ruga da gudu zuwa cikin dakin baban nashi.

Fatima dake jingine jikin kofa,ido kawai ta tsura mishi,gaba daya tausayinshi yagama cikata.

Shima idon ya bita dashi,yana jira yaji ta fara masifar,dan beyi tunanin,shi tazo dubawa ba.

Sunfi minti biyar suna kallon kallo,a idonta gidado ya gano,abinda yakawota na aynihi,kuma ko yanzu da take tsaye so take tazo gurinshi amman tsoron yin hakan takeyi,dan yaga duk ta daburce.

Hannu ya mika mata,alamun tazo gareshi,ayko harda dan gudunta tazo ta fada jikinshi,tana kuka,rungumeta yayi yana dan bubbuga bayanta.

Itako kuka takeyi sosai,se cusa kanta cikin kirjinshi takeyi,dago da fuskarta yayi,yana kallonta,yace.

"dan ni banyi kukan bane princess yasa kikazo ke kinayi?"

kai ta girgiza masa ta runtse ido tana kuka.

Mikewa zaune yayi,rungume da iran ya sake cewa.

"to meyasa kika,zo kina kuka,bayan kinsan kukanki na dagamin hankali?"

Cikin kuka tace.

"Don Allah kayi hakuri da abinda nayi maka dazu,wlh idonane ya rufe,raina kuma ya baci da abinda kayimin,shiyasa amman don Allah ka yafemin"tayi mgnr cikin matsanancin kuka.
Wani sanyi ne ya ratsa zuciyarsa,sosai ranshi tayi masa sanyi,dan dama gaba daya a burkice yake.

Dago kanta yayi ya hada goshinsu,sannan yace.

"princess kiyi hakuri don Allah,tabbas nasan banyi mii adalciba,amman inaso kisani,rigen zuwa fada bashi ke nufin ka zama sarki ba,dan haka ki kwantar da hankalinki,wlh har gobe da jibi baki da ta biyu a zuciyata,inasonki ina kaunarki,badan komai ba sedan gaskiyarki"ya karasa maganar yana murmushi.

Zuwacan kamar an tsunguneshi yace.

"Af na manta,yanzu kin koyo karya,babba ma kuwa,tundazu gashi kinyimin ita,wacce sabida tsananin mamakinta ko motsi na kasa"ya karasa mgnr yana jan hancinta.

Doke hannu tayi tana dariya ta kara shigewa jikinshi tace.

"Ay inde irin wainnan karerayinne to wlh yanzu ka fara jinsu,matukar naga zaain rawar kai,toko zan kawo karshen rawar kan".

Bakinshi ya haษ—e da nata ya shiga ayka mata sako,yayin da hannunshi keci gaba da yawo a jikinta,.

Da kyar ta kwaci kanta tana haki,murmushi yayi yace.

"nifa matsalata dake ragwanta"

Harara ta falla mishi tace.

"eh din nayi din,shikenan sena barka ka tausheni kenan?"

Dariyace ta kamashi sosai,itama tana tayashi.

mikewa sukayi,yasata

Please Login or Register in order to submit comment