Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

muna tare da gidadon yana nunamin hotonshi,a hakade har sukaje da kansu suka daukoni zuwa gidannan,shine nazo yau ina masa tuni,gameda makomar danmu,shine ya rufeni da duka"ta Karasa maganar cikin matsanancin kuka.

Gurin gaba daya ya kaure da salati,mummy rushewa tayi da kuka,yayinda dady ya kife gidado da mari,

Shiko ko ajikinsa murmushi yayi sannan yace.

"Tunda nakejin abarin shaiΙ—an ban taba sanin yanada mata ba se yau,ke kinyi kadan ki hadani da iyayena,niba mazinaci bane,ke kozanyi zina bazanyi da rikakkiyar karuwa irinkiba,tunda kince wannan shegen danane,to muje asibiti a aunamu a tabbatat"

Ido fatima tashiga warewa,dan tasan inde akaje asibitin karyarta ta kare.

Kowa ya gamsu da aje din inda mahaifinshi yace masa.

"Gidado,wlh tlh blh,mukaje aka tabbatar da cewa dankane wlh seka auri yarinyarnan,dan baka isa ka cuci yar mutane a banza ba"

Murmushi Gidado yayi yace,

"Wlh daddy inde ya tabbata danane,daga asibitin a zarce masallaci a daura mana auran"

Fatima cikinta har kartawa yake sabida tsananin tsoron da take ciki.

Mahaifin su gidadonne yakai dubansa gareta yace.

"ke kuma in mukaje aka tabbatar da karya kike masa wlh sekin mutu a prison,kin amince?"

Wayyo fatima,gaba daya ta daburce,amman bata da zabin daya wuce ta amince din.

"Eh na amince"cewar fatima.

Daga haka gaba daya suka dunguma zuwa asibiti domin gwada gudado da gidado,

tofa,

muje zuwa

Surbajo for life.

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*GIDADO BA SHEGE*
*BANE*
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

Zahra Muhammad Mahmud

*Dedicated to Amina maman Gidado*

*15-16*

Tunda suka tafi inbanda addua ba abinda fatima takeyi,tabbas tasan yau kwananta ya kare tunda tasan dole a gano karya takeyi.

Suna isa Asibitin,suka samu likitan daze aywatar da aykin

"likita,inaso kadubi girman Allah yayin wannan aykin kasanar damu iya gaskiyarka,banason ka boyemin komai"cewar daddy.

"insha Allahu zanyi tsakanina da Allah,"cewar likitan sanda ya mika hannu ya amshi gidado a hannun fatima.

Koda likita ya bukaci fatima ta taso ayi gwajin da ita carab gidado yace.

"Ay ita kowa yasan danta ne,nine tayiwa kazafi dan haka ni kawai zaka auna da kuma dan dan a tabbatar"

Murmushi likita yayi sannan yayi gaba gidado yabishi abaya.

Duk wani gwaji daya kamata ayi dan tabbar da danshine ko banashi ba anyi.

Fitowa sukayi zaman jiran results,

Fatima cikinta kartawa yake bada wasa ba,in kana kusa da ita har kararshi zaka dunga ji.

Likitan yadan jima sosai sannan ya fito hannunshi rike da sakamakon.

Hankalin fatima ne yakara tashi,

Bayan likitan ya zaunane,yafara bayani,yayinda dukansu suka maida hankalinsu gurinshi.

"Mun gudanar da gwaji na kwayoyin halitta wato DNA tsakanin gidado da kuma wannan yaro,inda sakamakonmu ya nuna mana tabbas gidado dan gidado ne,ba ko tantama"

A firgice gidado yamike yana duban likitan,fatima ma a firgice take dubansu duka.

"Lalle kai jakine bakasan aykinka ba,taya zaka dubi wannan shegen yaron ka alakantashi dani,?wlh karya kakeyi"cewar gidado kamar ze kaiwa mutumin duka.

Mummy itade kuka kawai takeyi,yayinda fadil da daddy suka kasa mgn.

Shide likita ko ajikinshi gaskiyarshi ya fadi.

"wlh ban yarda da wannan likitanba sede muje wani gurin"cewar gidado kamar zeyi kuka.

Daddyn beki ta gidadon ba,haka ya biye mishi sukai ta zagaya asibitoci,duk inda sukaje amsa daya ce,dan shine.

Ganin wahalar banza kawai sukeyine yasa suka koma gida.

wayyo duniya,gidado lokaci guda har ya rame,hawayene kawai kebin fuskarshi tashin hankaline karara akan fuskarshi,taya zaace danshine alhalin tunda yake ko a mafarki be taba kusantar wata mace ba,taya zaa ce danshine,

A falon gidan gaba daya suka taru,inda daddy yasoma da cewa.

"Gaskiya dayace gashi kuma tayi halinta,gidado kabani kunya wlh,duk tarbiyyar da muka baka amman ka iya saka mana da haka?ba komao kanka kayiwa ba muba,sede kasani,yanzu base anjima ba zan daura auranka da fatima,ko bayan raina ka saketa ban yafe maka ba,shasha kawai"

"WayΖ΄o Allah na daddy kamin rai,wlh ka aura min ita zan iya mutuwa,wlh niba dana bane ka yarda dani"cewar gidado cikin kuka me tsanani.

Har ga Allah yaba fatima tausayi,to amman bazata karyata kanta taje peison ba,abu daya ke daure mata kai taya akayi yazama dansa,in danshine to wacece uwarshi?.

"ni dama tunda naga yaron nan nasan nakane gidado,sabida hatta baccin yaron irin nakane,kai ko kamaninsa ma nakane,taya zaka karyata zamantowarshi dannaka?kade ji kunya wlh"cewar mummyn cikin kuka.

"wlh ba da na bane"cewarshi yana kuka.

Waya daddy yaciro yakira wasu numbobi ba jimawa sega mutane sun shigo falon,maza

mummy barin gurin tayi ita da husna,yayinda fatima ta Ι—auki danta itama ta shige daki,

Umartar mutanen daddy yayi dasu daura auran gidado da fatima.

Rokonsu gidado yakeyi amman ko takanshi basu biba haka aka daura masa aure da fatima,yayi kuka kamar ze mutu.

mikewa yayi yabar gurin zuwa dakinshi,kanshi yashiga bugawa da karfi,fadil ne yashiga yasameshi a haka,da sauri ya rikeshi,ayko rungume fadil din yayi yana kuka me tsuma ziciya.

itama fatima haka kukan takeyi kamar ranta ze fita,tabbas tasan ta cutar da gidado,shiyasa tausayinshi ya kamata,dan tasan tabbas sakamakon karyane,babu ta yadda zaayi gidado yazama dan gidado.

A can dakin mummy ma husna ce ke kuka kamar magaukaciya fadi take.

"wayyo Allah na mummy yanzu shikenan wata ta rigani mallakar yaya gidado as mijinta,bayan tsawon shekarun dana kwashe ina zaman jiransawayyo Allah na"tasake rushewa da kuka.

Hakuri mummy take ta bata gamida rarrashi.

muje zuwa

Surbajo for life.

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*GIDADO BA SHEGE*
*BANE*
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

Zahra Muhammad Mahmud

*Ina barar adduarku Allah yayiwa school mummyna Fatima ismail yako rasuwa,a sanadin haihuwa,don Allah kusamin ita a addua Allah yajikanta yasa ta huta,yasa aljanna makoma,halinta nagari ya bita domin alfarmar Annabi S,A,WπŸ™πŸ˜­πŸ˜­πŸ˜­*

*Dedicated to Amina maman Gidado*

*17-18*

Da kyar fadil ya rarrashi Gidado yadena kuka,amman zuwa lokacin tuni zazzafan zazzabi ya rufeshi da ciwon kai,ko ido be iya budewa.

Kwantar dashi fadil yayi sannan yakira number family doctor su,ba jimawa yazo yadubashi yabashi magunguna inda yayi musu karin bayani kamar haka.

"yana tattare da matsananciyar damuwa wacce ke barazanar hifar masa da hawan jini,so sekun lura dashi da kyau dan gudun faruwa hakan"

Sosai batun ya tsoratar da fadil,a zuciyarshi tadunga fadin.

"Anya yaronnan na bross ne kuwa?wannan damuwar daya shiga tayi yawa,inda nashinne baze damuba kamar haka,Allah ka bayyana mana gaskiyar wannan lamari"

Hakade yayiwa likitan godiya ya tafi,shi kuma ya mike ya shiga cikin gida dan yayi musu bayani.

Mummy ta tausayawa dan nata amman seta kira fatima tace mata.

"kije ki kula da mijinki bashida lafiya,"

kasa tashi fatima tayi,agurin karshema seta rushe da kuka,tausayin gidado babu wata jijiya ta jikinta wacce be ratsa ba,tayi danasanin abinda tai masa,da zata iya warware komai ba tare data samu matsala ba data warware.

"kije ki kula dashi nace ba kuka nace kiyiba"cewar mummy tana murmushi.

Mikewa fatima tayi,ta nufi dakin gidadon yayinda goga kiriniya yarigata yin gaba kai kace shi aka ayka🀣

Fatima na fita fadil ya matso kusa da mummyn tasa yace.

"mummy kiduba lamarinnan fa ki gani,ni wlh gani nake yaron bana bross bane gaba daya ya daga hankalinshi fa"ya fadi cikin damuwa.

Murmushi mummy tayi ta dafo kafadar shi tace.

"Fadil kenan,yau da ace gidado zekai kara kotu wlh sena tsaya gaban kotu nabada shaidar cewa danshi ne,idan kamannin da yake da yaron kama ce,ay dabiun koyanr se an samu banbanci,amman gidado dashi da wannan yaron wlh kaji na rantse maka,babu wani hali guda daya da gidado yakeyi tana yaro wanda wannan yaron baya yinshi ni na haifi gidado dan haka nafi kowa sanin waye shi,kawaide muita addua Allah yabayya gaskiya har mugano tayadda akayi suka hadu har yay mata ciki"

Shuru fadil yayi yana tunani,gaba daya batun mummy ya dama masa lissafi.

Ita ko fatima a tsorace ta tura kofar tashiga,ta maida kofar ta rufe,ta jingina da kofar tana hawaye.

Shiko oga kiriniya,da gudunshi yaje ya haye kan gadon da gidadon yake kwance.

dukanshi yafarayi yana tsillo ajikinshi yana fadin.

"dada"nufinshi baba,amaganarsu ta yara.

tunda suka shigo dakin akan idon gidadon har sanda gidado karami yazo ya haye jikinshi duk yana ji,yade yi shurune.

Fatima ganin gidado karami se tsalle tsalle yake akanshi ne yasa tayi saurin karasawa gurin,ta mika hannu zata daukeshi.

ta daukeshi kenan taji an rike mata hannu,da sauri takai dubanta gurinshi gani tayi yana kallonta hawaye nabin fuskarshi.

janta yayi ta zauna shi kuma ya yunkura da kyar ya mike zaune,

Har zuwa lokacin hawaye bedena bin idonshi ba,itama kukan takeyi.

"Fatima meyasa kikamin haka?,na dauka nidake tun wancan lokacin dana miki cikin mun gam magana akan zaki zubar da cikin?,meyas baki zubarba fatima?,ko kin barshine dan kici muruncina?"cewar Gidado yana kallonta ido cikin ido.

Gaba daya fatima ta rude ta firgice,ido kawai take zarewa bakinta har rawa yake gurin fadin.

"wlh karya kakemin,ni ko me kama dakai ban taba gani ba se zuwana gidanku,wlh badani kayi wannan maganar ba,ni ba wanda yamin ciki barema na haihu,wlh karya kakemin"ta karas maganar tana kuka.

Shuru gidado yayi dan ya fahimci dawa zatai nama,cugaba da cewa yayi.

"karki maidani yaro mana,taya nidake mu hadu mu samar da yaronnan kizo kina wasu maganganu na dabam?"

Sake rushewa fatima tayi da kuka ta fara rantse rantse tana fadin.

"wlh karya kakemin,kamar yadda gidado yake ba danka ba haka nima wlh ba dana bane,dan haka kadena cewa kamin ciki wlh ni ba yar iska bace"takarasa cikin kuka harda share majina.

"to kinsan haka meyasa kikace dana ne?"

"na maka sharri ne sabida tsanar da kake nunawa yaron,amman wlh koni sharri akamin akace danane"

Dariya taga gidado nayi wacce tasa ta dunga binshi da ido,wayarshi taga yaciro daga cikin bargon,ya kunna.

Sega recording din hirar da sukayi da ita yanzu ta bayyana,tsorone matsananci yakamata,.

shiko mikewa tsaye yayi,yana dariya yace.

"karamar yar bariki,to gashi nadauki muryarki zanje na kunnawa Abbana ya ji wanda na tabbatar daga dakinnan se prison zaki zarce"ya karasa maganar yana dariya.

Fatima ta kasa magana,tuni hawaye ya wanke fuskarta,

Shiko ko ajikinshi juyawa yayi ze fice daga dakin.

muje. Zuwa

*19-20*

*Naji korafinku na rashin typing da nakeyi kamar da,kumin uzuri,ina typing ne idan banida wani abu muhimmi da nakeyi,so yanzu gaskiya inada uzuri,in na samu sarari zan dunga yi da yawan ina fatan kun fahimceni,*

*meenat kabeer pls am looking for you urgently*

*Dedicated to Amina Maman Gidado*

*nayi mistake na number a last page dina zansa 17-18 sena sa 19-20 duk dade na gyara amman yana da kyau na sanar daku so yanzu 19-20 zamu tashi*

*19-20*

Da wani mahaukacin gudu fatima taje ta rungumeshi,kallo daya yay mata ya gane gab take sa ficewa daga hayyacinta.

Itako kuka take me tsuma zuciya,tana kankame dashi,daga karshe zubewa tayi akan guiwowinta ta rike kafarshi tafara cewa.

"Don Allah karka jefa rayuta acikin wani hali a karo na biyu,ka rufamin asiri,wlh nakusa hakura da dawainiya da yaron da ni kaina bansan iyayenshi ba,matsalar dana shiga asanadin tausayin yaron nan tana da yawa aciki harda rasa mahaifiyata"daganan ta kwashe duk abinda ya faru ta sanar dashi tundaga ranar da ta tsinci gidadon.

Sosai tausayinta ya ziyarci zuciyarshi,sede be gama gasgatata ba,hannu yasa ya dagota daga durkuson da tayi,se kuka takeyi,bin ta kawai yake da shanyayyun idanuwansa,a ransa yace.

"a haka de kamar gaskiya take faΙ—i amman tunda ta iya yimin sharri zeyi wuya ba wani tarkon takeson hadaminba"

Amman a fili cewa yayi.

"Naji labarinki amman ban gasgataki ba"

Kukan tane ya yawaita tana fadin.

"wlh da gaske nakeyi,ba karya nakeyiba"

Murmushi yayi ta gefen baki,sannan yasa hannunsa a aljihu ya dauko wayar da ya yi recording din ya kamo hannunta yasa a ciki ya furta a hankali.

"kisamin ita a charge,sannan ki gyaramin dakina kan nadawo kinji ko,kuma ban yarje miki kibar dakinba har se na dawo"yana kaiwa nan ya saki hannunta yasa kai yafice daga dakin.

Fatima shuru tayi tana tunani,Allah de yasa ba wata makarkashiyar ze shirya mata ba.

Kamar yadda ya bukata haka tasa wayar a charge,so uku tana yunkurin goge recording din tana fasawa,haka ta barshi bata goge ba,

Gyaran dakin tai masa me kyau,sannan ta nemi guri ta rakube,shiko dama gidado karami tuni yayi bacci a gurin.

Gidado babba da ya fita,motarshi Bugatty yaja yabar harabar gidan,tafe yake yana tunani,tabbas duk wata damuwa ta yaye daga zuciyarshi,shiyasa yasamu kwarin guiwar fita ma.

tunaninshi shine,taya ze tabbatar da cewa ba fatima ce ta haifi gidado ba?taya ze gane duk abinda ta fada masa gaskiyane.

a haka har ya isa gidan saida abincin da fatima tai ayki a da.

hajiya yasamu inda yay mata tambayoyi gameda fatiman,itako bata boye komaiba ta sanar dashi,harda yadda fatima tai fama da rashin ruwan nono wanda daga karshede da madara ta shayar da yaron.

Bayan yagama jin komai daga bakinta,motarshi ya koma ya nufi gida,sosai yayi mamakin yadda bakin fatima dana hajiya yazo daya.

Da wannan tunanin ya isa gida,yana parking,wayarshi ta fara ringing,da sauri ya dauka ganin daddyn shine ke kira.

Nemansa yake yi,dan haka kashe wayar yayi ya fito daga motar yanufi falon daddyn nasa.

Duka family din yasamu a falon,wato mummy,daddy,fadil,husna.

Guri yasamu ya zauna bayan ya gaida iyayen nashi.

Daddy ne yafara magana.

"Gidado banji dadin abinda ka aykataba,amman kaddararka ce wacce ni ban isa na hanata fadow kanka ba,tunda ni musulmine yazamarmin wajibi na yarda da kaddara,me kyau ko mara kyau,Allah ya kyauta gaba ya yafemaka kuskuren ka"

"Amin"cewar gidado.

murmushi mummy tayi sannan tace.

"ko dan nan gaba ku kiyaye yaudarar yayan mutane,dan bakusan inda sakamakon ze faΙ—o ba"

Fadil cikin mamaki yace.

"Bross nufinka yanzu ka yarda yaron nakane?"

Murmushi gidado yayi gamida dafa kafadar fadil din yace.

"ko ba nawa bane yanzu na amsheshi amatsayin nawa,tunda ya kasance dan matata ay nima yazama nawa"

Baki sake kowa ke kallon gidadon shiko ko ajikinshi,.

"to ina ka baro fatiman? tun dazu na ayketa gurinka amman bata dawo ba"cewar mummy.

Murmushi gidado yayi sannan yace.

"kai mummy nifa gaskiya alamu sun gwada samin ido zaku dunga yi nida matata,dan haka a shirya komai abani abata natafi gurin aykina da ita"

Duka mummy ta kaimishi gami da cewa.

"ina take nace?,mara kunya kawai"

"Tana dakina nasata tayi bacci"

Gaba daya falon dariya akeyi,amman banda husna da fadil,da gudu husna tabar gurin tana kuka,shiko fadil ba komai ya hanashi dariyaba illa.

Yafi kowa sanin wanene gidado,tabbas yasan baya fushi ya sauka one time batare daya dau matakiba,sannan gidado baya taba karbar abunda tun farko yaki karbarsa,komenene shi,

Haka de sukai ta raha,i junansu,inda daddy ya tsaida lokacin da zaayi hidimar bikinsu.

Daga gurin daddyn kai tsaye dakin shi ya nufa,inda yana shiga yagansu kwance a falo akasa ita da gidado karami,suna bacci,se rawar sanyi sukeyi kasancewar garin akwai hadari,iska ta fara kadawa,ga kuma sanyin ac.

Dukawa yayi ya Ι—auki gidado ya shigar dashi Bedroom dinshi ya kwantar da shi akan gado,sannan ya dawo itama ya dauketa,yaje ya kwantar da ita akan gadon.

Se mamakin rashin nauyinta yakeyi,wacce a ido gata nan yar duma duma,

bargo yaja ya rufesu,sannan yaje ta rage gudun Ac,bin dakin yayi da kallo yaga ta gyarashi sosai,wayarshi ya dauka da yagani jone jikin chager,recording din ya duba yaga yana nan kamar yadda ya barshi,sosai yayi mamakin abinda ya hanata gogewa,wanda dama gwadata yayi yaga zata goge ko bazata gogeba.

Yana nan zaune ruwan sama ya fara sauka dan haka shima kwanciyarshi yayi ya shiga bargon,dan ko kadan gidado bayason sanyi irin na damuna dn daga masa hankali yake yaji yana bukatar mace a kusa dashi.

muje zuwa

Surbajo for life.

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*GIDADO BA SHEGE*
*BANE*
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

Zahra Muhammad Mahmud

*Hafsat marubuciyar mijin mum dinmu,ina matukar godiya da jin dadi na sadaukarmin da littafin, da kikayi Allah yabar kauna,ngd sosai*

*marubuciyar ni da zahra yakamata ki bayyanawa surbajo kanki gaskiya ay zumunci,😊kullum nemanki nakeyi,kinsa mutane sunki yarda bani nake rubutawa ba,pls inason ganinki aradu,wlh ina sonki sosai,dan duk wanda ke sonka kaima ka soshi,love you dear,i need to see you pls*

Zahrammahmoud11@gmail.com

*Dedicated to Amina Maman Gidado*

*21-22*

Gidado wannan ne karo na farko daya fara hada gurin bacci da mace,dan haka jinshi yayi duk ya takura ya gaza sakewa.

Fatima baccinta take hankali kwance,sede hannunta na yawo tana shafawa tajiyo gidado karami,hakanne yasa hannunta ya sauka akan marar Gidado babba ba tare data saniba.

Numfashin Gidadone yafara sarkewa. Jin hannun fatima akan babbar harka,ido kawai yake warewa dan ko miyau ya kasa hadiyewa.

Itako batama san tayiba tunda taji hannunta kan abu kawai ci gaba tayi da baccinta a zatonta danta ta dafa.

Hmmmmm gidado farashi yafara tashi,dan dama ga sanyi ana yi,sosai ga kuma fatima tazo da sabuwar rawa,wacce tasa ya kame kam🀣

Kasa jurewa yayi,dan koya fatima ta motsa hannunta ji yake kamar wasa take mishi,dadin da yake ji ne yasa ya kasa cire hannun nata.

Sannu a hankali ya matsa jikinta sosai,fuskarta ya kurawa ido,yana kallon kyan fuskar,ba abinda yafi burgeshi kamar dan karamin bakinta,ji yayi yana shaawar shan bakin.

Sannu a hankali ya dora bakinshi akan nata,yafara kissing,cikin bacci fatima ta fara jin bakon abu na ratsa ta,bude idonta tayi dan ganin ko menene.

Ganin gidado ne ke mata haka sosai ta firgita,kokarin kwace kanta takeyi amman be bata damar yin hakanba,ci gaba yayi da ayka mata sako,sanda hannunshi ya sauka kan kirjinta,daga shi har ita seda numfashinsu ya dan dauke,

Tunda ya fara wasa da kirjinta fatima jikinta ya mutu,sosai take jin daΙ—in hakan,dan haka batayi yunkurin hanashiba.

Sannu a hankali abubuwan ke kankama,harta kai cikinsu babu wanda wata sutura tai saura ajikinshi.

Da kyar gidado ya iya adduar saduwa da iyali,sannan ya fara kokarin cinma burinshi.

jin da yayi a rufene yasa yayi gaggawar dagowa yana kallon fatima wacce ta runtse ido tana addua dan ta fara jin azabar da duk wata kamilalliyar mace take ji.

Tsananin mamaki ne akan fuskar shi,fasa kusantarta yayi,ya murgina gefe,jawota yayi yaci gaba da wasa da ita har zuwa ya samu ya fitar da abinda ke damunshi.

Ya jima rungume da ita kana daga bisani ya nufi toilet yayi wanka ya fito daure da towel,fatima na ganinshi da sauri ta rufe idonta,dan fatima ko gari banza ita macece me matsananciyar kunya.

Murmushi gidado yayi,ya karaso bakin gadon ya yaye bargon data rufa dashi,dama kuma ba kaya ajikinta,dukunkunewa tayi tana rokonshi ya rufeta,amsa ya bata da cewa.

"wlh bazan rufe ki ba sekin saki jikinki,"

"wlh bazan iya ba don Allah kayi hakuri,"cewar fatima kamar me shirin yin kuka.

Sakin bargon yayi akasa sannan ya dauketa dukanta yayi toilet da ita,

Da kanshi yay mata wanka,Fatima kuka take bilhakki da gaskiya na takaicin wankan da yake mata,shiko ko ajikinshi,seda yatabbatar ya sulleta ya fice ya barta tayi na tsarki.

Yana fitowa ya samu sarkin kiriniya ya farka,da sauri ya isa gareshi ya daukeshi,ayko kamar jira ya shiga tsalle tsalle ajikin gidado babba.

Tausayin yaronne yafara ratsa zuciyar gidado gamida sonshi,yayinda gefe daya kuma son matarshi da tausayinta yagama zagaye ciki da wajen zuciyarshi.

Ya amince da fatima yanzu fiye da kanshi,tabbas ya yarda duk abinda ta fada masa gaskiya ne,

"Da yardar Allah fatima haduwata dake babu danasani tsakaninmu,zan maidake sarauniya acikin mata wacce babu irinta,ke mace ma kika iya jure duk daci sabida yaron nan bare ni danake namiji,zan zamewa gidado uban da babu irinshi,duk da yanzu na fara ji ajikina jinina ne amman bansan taya na samar dashi ba,"furucin gidado kenan a zuciyarshi.

Maida hankali yayi gurin wasa da danshi,har fatima ta fito wanka,daure da towel,ganinshi yasa duk ta daburce ta kasa kwakkwaran motsi,se sosa kai takeyi,

Ajiye gidado yayi ya karaso gurinta,ja da baya ta dunga yi yana binta har suka kai jikin bango,hannu yasa ya zagayeta a jikin bangon ya matseta sosai da jikinshi.

Runtse ido tayi ta kauda kanta gefe ganin yanufo bakinta,murmushi yayi yace.

"princess ni dinne kuma ba kyason gani,wato tunda na gama yimiki abun dadi dazu shine yanzu bazaki kalleniba,wato ko godiya ma bazakimin ba ko?"ya fadi sanda yayi nasarar hade bakinsu guri guda ya shiga sumbata,

yayinda ya rike kanta da hannu daya dayan hannun kuma yana kan mazaunanta.

Fatima tarasa dalilin dayasa takasa kwatar kanta,sam zuciyarta bata mata biyayya intayi yunkuri kwace kan nata,sabida dadin da takeji.

Kukan gidadone yadawo dasu duniyar da suka shiga,da sauri ya saketa yazo ya dauki gidadon.

itako da gudu tasa doguwar rigarta ta fice daga dakin,ta nufi nata.

Dubansa yakai kan pant da bra dinta data mance akan gadonshi,a hankali ya furta.

"princess kenan,wlh sena cire miki duk wata kunya tawa da kikeji,"

Shiryawa yayi,yayi kyau sosai,daukar danshi yayi suka nufi bangaren mummy,lokacin ana kiran sallar magrib.

muje zuwa

surbajo for life

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*GIDADO BA SHEGE*
*BANE*
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

Zahra Muhammad Mahmud

*kowanne dan adam yana da uzuri,so pls surbajo ma uzurinne yasha kanta don Allah kuyi hakuri,wlh uzurinne yamin yawa,ko hidimar yusuf jinta nake kamar ta yara biyar bare sauran ayyuka🀣so pls in Komai yazama normal nima zan koma normal*

*Dedicated

Please Login or Register in order to submit comment