Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kakanmu bane barin macr karatu me zurfi a gidan sa.

Duk da bokon da kuka yi
Eh ai kasan kowa da ra'ayin sa

Haka ne.

Lokacin da cikina aka yi bikin inna talai da abban su nana da baffa mukhtar.

In takaice ma akwai zaman lafiya tsakanin matan gidan da umma da mama da ummata zaman amana suke yi sanda aka haife ni ma ita ta min komai zan iya ce maka umma ita ce mahaifiyata dan komai nawa a gunta yake sabida san da take min

Lallai kam ashe soyyar taku dadda ce

Eh man

Ina da shekaru bakwai aka haifo abdulmajeed (majeed) lokacin ina pri 5 ina shirin zana common entrance.

Umman ce ta haife shi sannsn aka haifi naseer da muhammad hashim tsakanin su su ukun watani biyu biyu ne.

Mu yan dakin mu da ni aliyu da muhammad hashim ,da kamal,se khadija

Dakin su majeed kuwa da shi da aminu amma shi ya rasu sannan ita fatima wadda ake kira (nana)

Dakin su naseer kuma daga shi se jabir da jamil sannan suhailat

inna talai ce me umar wanda shi ma sa'an su jabir ne wato su kamal! Se hafsat da maryam

Bayan mijinta ya rasu ta dawo gida tare dasu nan

Ni fa duk ba nsn nake son ji ba

Ko

Ni tunda nake ko da can ba shiga harkar kowa nake ba rayuwata kawai nake ni kadai banda aboki ko kawa ko su kanne na tsakanin mu gaisuwa aike banda haka babu hira tsakanin mu bazaka taba gani na a waje ba in ba sallsh naje yi ba a massalaci ummata tayi tayi amma naki daga bsya tasan cewa nature ta ce a haka

Ba wata majallisar samari da nake shiga ni a unguwan mu ko in zaka dadde ksna tamvaya da sunana bazaka samu ba.

Woo aliyu haka kake tun asali ashe amma kana kokari

Ni yanzu ma fa na gaji ka bari gobe se mu karasa kaji

Uhm'uhm yau zaka gama yau daya dai yar wannan maganar!

Nanah da kake gani ni na fara rike ta in ka ga nayi fara'a to na dauki nanah ne kai ko ina sama a daki naji kukan ta ko ya ne sena sauko nima ina kuka har ummma na mamaki na

Nace mata umma kuka fa take ki kyaleta

Zan ki mata wanka ne aliyu dan kar tayi kuka

ai ba haka zaki yi ba

Hah to ya zan yi
Kawo kiga ina mata ina lallabata ina mata waka

Haka dai ni na koma komai na nanah a gidan nan

Aleeyu kai kuma?
Sossai ma kana mamaki ko?
Sossai kuwa to kar kayi mamaki haka ne ya faru.

Da boarding zani amma na ki na tubure se a nan aka sama min sakadare school!

Ni Allah da yayi ni kyankyami gare ni kai da wuya kaga ko ruwa a jikin kayana abinci ko in ba na umma ba bana iya ci ko a ina ne.

Wata iriyar shakuwa muka yi da nanah nake fada maka wanda bacci ma ba a rabu mu sede in can dare a dauketa a maidata daki da asubar fari ko zata sa kuka tana kira na yaya yaya ni ma tunda ga nan bacci na ya kare se kuma na koma kula da nanah.

Kaga dai ba ita kadaice mace kanwata ba ko ?

Eh
Amma ba ruwa na dasu ko khadija da muka fito ciki daya ban taba daukarta ba ko sau daya balle saura.

Tabdi

Pls bilal ka barni na huta
Allah seka gama aliyu

Ni ne kai nanah islamiya
Nine mata wanka
Ni ke mata wanki
Ni ke mata wasa
Nine abokin wasan ta ita kanta ba wanda take kulawa kamar ni ko tari tayi se naji jikina ya mutu se naji wani iri ni kuka ita kuka umma kuma kallon mu kawai take tsayawa yi wani zubin tayi dariya wani zubin ta kora mu waje.

To kai me ya hadaku haka?

Kuma meya hadaka soyyaya da suhailat?

Meya hada nanah da hashim suka yi wannan shakuwar?

Bilal ai kasan cewa ita kaddara ba yadda bata zuwa maka.

Ka gan ni nan ni nasan halin mu daya da nanah zan iya cema zama danine a wancan lokacin yasa muka soma abu iri daya


Taurin kai
Kwarjini
Rigima
Rashin son magana
Kyankyami.
Harda rashin tsoro duk a guna nanah ta san su.

Kai ne malaminta ai gashi ta fika

Dariya aleeyu yayi irin wadda bilal be taba ganin sa da ita ba.

In na rantse ma zaka yarda?

Meze hana

Har yau duk wani abun wasan nanah da kayanta da takalmanta da ribboms dinta da kyan kwalliyarta dan mayyar kwalliya ce suna guna tun na yarinta har da books dinta na makaranta

baki bilal ya bude masa kawai yana bin sa da kallo

Yes duk suna guna
Har pics dinmu nida ita lokacin da zan koma istanbul yin karatu.

Ranar da muka rabu ranar da rayuwar mu ta sauya ta canja

kaga yadda na sangarta nanah lokacin ko cokali bata dauka balle cup.

*#teamaliyufatima*
[31/10, 18:59] Aseea B Aliyu: Wattpad-khairat_

*NANA FATIMA*
na khairat up
*33*

Wanka tayi ta sanya wasu irin fitinanun kaya ta fesa ado se zuba kamshi take yi sannan ta dauko wata black laffaya me kyau ta nanada shi ta sa flat black shoe

Yana fitowa yana kokarin daura agogo kuma hulan shi na daga kan kujera ciwon yake son boyewa shi kam

Ta karasa kusa dashi ta amsa ta daura masa ya dau hulan zesa ta riga shi ta sa masa ta gyara mata zaman sa

Kawai mamaki yake a ran sa seya basar muje ko

Uhm

Gaban motan ta xauna kawai ya tsinci kansa da kallon ta hakika yayi dace dan ko matar shi akwai kyau yar baka da ita ba.

Ya kunna motan ya kunna romantic music yana jin shi cikin nishadi da shauki da ishiqi na soyayya yana grinning kan sa yana bin wakar slowly

Kawai juyawa tayi tana kallon sa
Se yau ta san mesa bata iya hada idanuwan ta da na aleeyu!

Murmushi ta saki kawai yana kula da ita ya dinga jin wani irin shaqi na bin sa

A hankali taji yace fatima kin yi kyau

Nagode
Me wannan da kika sa?

Laffaya ce
Shi ba a sawa a gida ?

Aa sede in za a fita
Saboda
Ai takura zan a gida guri daya ko

Hmm nide ya min kyau

Ko
Yh

To ke yau dadi kike ji shi sa kika saki jiki dani ko u are felling guilty na ji min ciwo a kan kayana?

Aa ai kai ma naga alama almutsasan naka basa kan ka ana hira da kai

Murmusawq yayi yana karya kwana ya ce lallai fatima kin kyauta ai almutsasan ke kika san min su

Hmm ni ba ruwana wallahi

To naji se kuma yayi shiru ita ma tayi shiru

Wayan ta tayi kara tana dubawq taga ya majeed ne ta dauka da zama ango ango mtsw ina kike yanzu?

Ina hanya
Zuwa ina
Gida
Wanne?
Babban gida

To in kinje ki hadani da umma to ango kasha kamshi

Zan make ki wallahi haba dea ai ni fa auntyn ku ce wa ya isa taba matar zaki

Ok kina kusa dashi kennan yar banza da kan ki kaman kwakwa

Hh irin naka ba?
Zan kama ki ne
Sena rama kan amarya me a ciki

Ke komai kina da amsan sa?

To ya za'ayi?
Gaskiya ne uwar zuba da tsari

Nan fa daya
Se anjima in kinje ki ban ita fa.

To!

Yana jin su sarai amma seka rantse baya motan shi kam dan shirun da yayi da daure rai lokaci guda

Wannan mutumin in ba ayi wasa ba yana da jinnu boyayyu wallahi

Kawai seta sa dariya .
Ya juyo yana kallon ta
keda wa?

Uhm uhm kawai jindadi
Hmm are we safe?

Da me?
Mutum shi kadai yana dariya ai se a yi ta kai na sani ko kin zama mad?

Dariya ta kuma yi kayi imaganing kawai five min madness dina ne ya motsa kar ka damu i wont harm u

Hmm kawai yace ya karya kwanan shiga cikin layin nasu.

Allah Allah kawai take a karasa cikin gidan da ita ta shiga gun umma dan ita kam akwai abubuwa a ranta.

Suna shiga amal na fitowa ita da kamal kamn ma fita zasu yi

Tana fita ta tsuguna ta rungune amal ta mata kiss a kumatu tace my amal ina missing naki ke ko a jikin ki ko?

Mami na nima haka kinga granny tace bazan koma ba na dawo nan ku samu wani babyn can

Juyawa tayi tana kallon aleeyu dake kallon su yayi smiling yace ke kina son kani ko kanwa?

Eh mana nima muna wasa
Ai ga fawaz
Eh amma ai...

Kije kuje kinji in kin dawo ma karasa maganan ko

to abba kamal muje

Mota suka shiga

Cikin zaure ya hadata da bango

Ta soma waige waige ya aleeyu what?
Ke me haka
Kar a ganmu
Se me?
Ka bari pls

Ya yi kissing din wuyan ta yyi mamkin kin hanasa data yi koda yake yasan bazata hanasa ba dan bata gudun sa

Son ne de bata yi amma yau ya ga change a idanta irin na kulawa

Kinji me amal ta ce ko
Uhm

Da jiya kin bari ai da an samu rabo kilan

Ta kulle idan ta yana kokarin sa bakin sa cikin nata

Ta yi gefe da fuskan ta

No ya aleeyu ka bari muna a hanya ne fa

Mu koma mana kawai ni am in the mood

Ni dea aa ka bari kazo muje

To amma yau kin san ba duka ba in wuka zaki sa min ban kyale ki ki huta ko na second ne

naji muje
Hannunta ya rike suka shiga tare

Ko kokarin sakin hannun ma baya yi shi kam se murza su yake yi tana ta kokarin kwacewa yaki haka suka shiga gidan

Umma na ganin su tace maraba ku ba kwa gajiya da zuwa gida mun gaji da ganin ku fa haba ku bamu space

Umma na kennan har kin gaji damu to ba ni na jawo ba fatima ce ta ce zata zo ta ganki

Ta min me
Ai ni ba ruwuna da wannan yarinyar sabida bata ksunarka

Kai umman mu tana sona fa

Ja can kana kaere ita ita banda hauka ma da butulci ta ma isa tace bata sonka aleeyu

Umman mu bara na je gun umma sena fito a yi hakuri fatina tana sona bata min komai ba

Hararsa tayi ta yi cikin dakin ta

Inna talai tace ai wannan me kama da ni din se addu'a kowa yasan me kike aikatawa ayi mutum da rashin sanin ya kamata?

Ta na hawaye ta bi umman ta daki tana mata fada ai ki zauna ki nutsu ki gyara rayuwar ki wallahi tun kan hakki ya kama ki mara jin magana kawai

Rungumeta tayi ta baya ta fashe da kuka umma kiyi hakuri wallahi na daina ni yanzu ina son ya aleeyu

Matsa daga jikina
Umma pls ki bsrni naji ki a jikina in ji dadina

Umma wallahi na daina kin ya ya aleeyu kinji ki daina fushi dani

*#teamaliyufatima*
[31/10, 18:59] Aseea B Aliyu: Wattpad-khairat_
Vote for me @ wattapad khairat_

*NANA FATIMA*
*na khairat up*
*34*
*dedicated to fatima isa*

Ban da ma shi mara zuciya ne ai ya kamata ya hakura dake haka tunda kin manta alkhairi

Ummar ashin sani ne umma naji wani abu umma zauna

Meye kuma?
Ki zauna dai ummata
Naji na zauna ina sauraron ki .

Umma wai ya aleeyu tun ina jaririya yake dawainiya dani da kuma kula dani ni kadai ce abokiyar hirar sa?

Kallon ta umma keyi kawai sannan ta sauke ajiyan zuciya ta gyara zaman ta tabbas aleeyu be cancanci kiyayya daga gareki ba inda kin san muhimmancin sa a gareki ke aleeyu ko hawayen ki baya kaunar gani shi sa ma ko da yaushe kuna tare dashi

Ko ciwo kika ji shi ke yin kuka yana fushi damu akan me zamu barki kiji ciwo dan anga baya nan

Umma mesa baki fada min ba

Kallo ta bita dashi ta ce ke waya fada miki nasan dai aleeyu baze fada miki ba

Eh umma naji yana fadawa ya bilal ne dazu shi ne nake so na tabbatsr ki kara bani wani labarin na game da ni da ya aleeyu umma kina ji na kullum muna fada dashi ina masa tsiya amma baki taba gaya min matsayin sa ba da wahahalun da ya sha a tattare da ni!

Yqnzu bakin ji ba seki gyara ai dama shi yasa annabin mu ya ce ku kiyayyi harshen ku

Kya san yadda zaki gyara zamantakewar ku keda shi ni me nawa dama ido na samiki kawai ina kallon shirmen ki se kuma naga alama ba shirme bane iskanci ne kina yi da gayya ne ai wallahi dazan iya cire son ki a zuciyan aleeyu da tuni nayi ya huta kowa ma ya huta kema ki huta kiyta kiyayyarki ko hashim da kike ganin kaman son sa kike yi karya ne kawai shaquwa ce

To umma bana ce zan gyara ba a kan me zaki ce da kina da ikon sawa ya daina sona da kin yi ta fada tana zumburar baki

Ah ba yafi muku sauki ba nana tunda haka kike so

To ai na daina
Allah sa
Zaki ga canji ummata
Ina zuba ido ai

Wayarta tayi kara dauka tayi tace umma na manta gashi ya majeed ne ..shi kuma fa?
Nima ban sani ba

Bata tayi ita kuma ta fita waje ta nufi dakin umman aleeyu wadda tana zaune a kasan kafet tana tauna ayaba

Umman mu sannu da hutawa

Youwa nana sarka
Hmm harda ke umma
Ya zan yi to tunda kin ki jini na

Dariya tayi ni ban ki kowa ba in naki daya ai na so daya ko?kuma duk jinin ki ne kaddara dai ta raba

Karaf a kunnen aleeyu seya juya ya koma waje cike da kunci wannan yarinyar baxata taba sona ba bilal bazan iya zubda kima ta ba ragowa a gun fatima.

Me kenan nanah
Uhm umma ai in da naki ya aleey yanxu ko banda kamar sa a zuciya wallahi

Kai nana sabon yaudara

Hh nasan haka zaki ce nasan kina fushi dani amma kiyi hakuri insha Allah komai yazo end zan gyara

Da nafi kowa jindadi nana ina rokon Allah ya hada kanku keda aleeyuna

Amin

Fatima kizo mu koma kar dare ya mana a nan

Daga zuwa inji umman shi

Umma ai ta dana fa kusan kwana nawa tana fita?

Ka barta dai se isha ko seku koma sannan takwara ta dawo

Umma ai ...

Bara muje umma zan raka shi wata unguwa ne yanzun

To ai shikennan sekun dawo

Youwa.

Sallama suka yi da yan gidan suka fita

Cikin mota ba wanda yay magana sema karatu da ya kunna dan zuciyar sa tayi sanyi

Haka suka koma gida ba wanda yay ko da tari ne

Aljjanun sun motsa kennan? Ta fada a ranta ashe a fili ta fada kai kawai ya gyada ya fita daga motan ya kulle ta bishi a baya tana muzurai kamar marar gaskiya!

Shigar su keda wuya ya shiga dakin sa wanka yay ya sako short da singlet ya dawo falo ya kunna tv


ita ma wanka tayi tasa kananun kaya riga da wando ta tubke gashin kanta

Kitchen ta shiga ta dora musu light abinci dan su ci

Sintiri take daga kitchen zuwa falo wanda ya takurawa aleeyu kaman ma da gayya take yi masa hakan !

Yayi tsaki ko ya fi a kirga shi kam!

Wayarta dake kan kujera kusa dashi ta soma ringing ta zo dauka kennan kafanta ya tade da center carpet din gun tayi luuu zata fadi rikota yayi ta fada kan sa jikin su ys hade hannayen sa rike da kugun ta

Rigar ta dan bude yana hango twins din ta suna masa wlcm

Luuu ta bi idan sa da kallo dan ganin me ya dauke masa hankali haka

Caraf ta ga abubda yake kalla tayi kokarin mikewa ya kuma rikota

Yace don't you dare
Dare what?
Kice zaki kwace kan ki legal right dina ne nake kalla!

To abinci na ze kama
Who cares
Ah ka barni ko
Ya maidata kan sofa din ya zamo shine a saman ta ya soma aika mata light kiss a kumatu sannan ya mata a goshi ya gangaro ya mata a lips din ta

hannin sa na zagaye ko wanne sassa na jikin ta nunfashin sa yana fita da sauri da sauri

Ta rike hannun shi cikin kassalaliyar murya wadda in ysns mata irin wannan salon bata tanka shi balle tayi yunkurin kula shi amma yau yaga alama tana kokarin bashi hadin kai 100%

A wahalce da kasala tace ka bari ya..alee.yuuu abincina zan duba ni yunwa nake ji fa

Ki barni na huta fatima ina bukata just some min

Hmm ok naji amma bara na kashe gas din ka ji ko?


Hmm badan yaso ba ya dagata ta mike da kyar tayi hanyan kitchen din

Shi kuma lumshe idanun sa yayi ya na jin wani irin *yanayi* a tattare dashi is fatima starring to love him or what? Ko ta fara saduda ne?

Inko haka ne da yaji dadi daya nuna mata zallar so da kauna da ya nuna mata ita ce komai nasa in yana bacci ko idan sa biyu shi kawai ita yake gani fatima pls ki manta abunda na miki ki yarda mu gina sabuwar rayuwa me cikebda dumbin ni'imomi da kauna da kulawa duk cikin ransa yake maganan kaman yana fada mata ne a fili.


A kitchen jingina tayi da bango ta lumshe idanun ta kawai murmushi ya kwace mata fuskan ta ta kulle kawai cike da kunya

Kawai ji tayi numfashim mutum a fuskan ta ya ciji saman hancin ta yace tunanin me kike yi ? Ina can ina jiran ki?

Ta matsa tana smiling ta bude mirfin pot din tace ba komai kawai dai.....

Ya zagaye hannunsa izuwa kugunta yace tunanin me kike tell me!

dan nasan tabbas akwai abunda kike tunani ya fada yana goga hancin sa kan wuyan ta

Ta juyo suna facing juna tace ya aleeyu yau meke damun ka nice fa nana ba wata ba

Hmm! Ni na fi kowa sanin hakan amma ai da hadin kan ki hakan ta ke faruwa

Ni kuma?
Ke mana
Ni ba ruwana kawai ban jin fada yau na gaji da drama din mu na kullum i nees peceful lyf


Hmm ai koda can ke kika jawo ba ayi

ta rage gudun gas din ta ca uhn me ko u?

To naji both of us

Better

By the way mesa yau naji ki so cool kin zama romantic

Ah yaya aleeyu ta fada cikin shagwaba kaman tayi masa kuka

is ok
Ya fada yana juyawa kiyi sauri ki gama ina jiran ki dan ni ba yunwar ciki ke damuna ba yunwae ki kawai ke addabata a rayuwata!

Ba kunya yaya?
Kunyan ki kuma betterhalf?

Ai na wuce gun kunyan ki koda can ban yi ba se yanzu!

Kinga go back to ur girki ki kammala muci ki zo na bki sakona ki adana min da kyau kwana biyu inbox dinki be samu message ba.

ta kulle fusksnta da tafin hannun ta ya fita yana dariyarta.

Kawai wani irin dadi ta tsinci kanta dashi

Haka shima aleeyun hakika ba abunda ya kai zaman lafiya dadi a duniya.

Yau dai gashi ga nana suna good tym kuma suna wasa da dariya dadi kashe ni.

Jellof din macroni ce da ta ji kifi se kamshi.take yi ta ajiye komai a kasa

naga plate biyu
Eh man naka daya nawa daya

U are nor serious daga yau tare zamu na cin abinci matukar muna tare dake in ina gari no sharing of plate

Ai wuyan sa ta taba ta duba ko lafiyan sa lou

i ll slap you in kika kuma min haka

ta sa dariya no kawai ina kokwanto ne anya kai ne

Ya kwaikwayeta anya kece

suka yi dariya tare

binta yayi da kallo yaushe rabon yaga wanan smile din nata tun tana 11 yrs.

Oh time flies komai dan hakuri ne a rayuwa rayuwa da masoyi dadi!

Tare suka ci abincin suka sha lemo cikin cup daya duk cikin umarninsa.

Suna gamawa suka yi sallah yaja su jam'i.

Ai bata idda cire hijsb ba ya dauketa cak se a ksn gadon shi ya ajiyeta

Wannan hukuncin me kuma yaya?

Hukuncin hanani samun sukuni ne

Zata kuma magana ya sa bakin sa cikin nata

Asuba ta gari

*#teamaliyufatima*
[31/10, 18:59] Aseea B Aliyu: *NANA FATIMA*
*na khairat up*
*dedicated to fatima isa*
*36*

Vote for me @wattpad khairat_


Wai ke dama mugunta kike min fatima?
Da me fa
Da kin ban hadin kai ni ban taba shiga duniya me dadi ba irin wannan baki min adalci ba wallahi

Dariya ma ya bata shi kam

Tace da ban da motive baka sona

Yanzu ce miki nayi ina son ki

Ba ka fada ba a gaban umma

Dan na kare ki ba
Ya mike daga kwancen

Kallo ta bisa dashi kawai tayi murmushi abunta tace ai ni nasan komai stop pretending

Pretending kuma ni?
Eh kai!
To ba dai ni ba .

Ya shige toilet runtse idanta tana wani irin dariya ta mike ta daka tsalle

Wayarta ta dauka kawai ta ga me kiran ta num ya hashim ta gani dauka tayi da sauri tace hello abban amal

Hello zahra ina ta kiran ki tun dazu shiru ba wani bayani ina kika shiga ?

Bana kusa ban ji ba ya a kai ne?

Wallahi kinga ina asibiti fa kaina yayi hayaki

Da akai me
Yayarki man
Ba dai nakudar ba
Eh man
Ah Allah raba lafiya
Amin kece first da kika sani seki shirya

Kar ka damu zan ta mata addu'a
Da kin kyauta kuwa.

To abban amal se na jika
Toh

Yana fitowa tana ajiye wayan ta mike bara na shiga nima

Yace to
Waya bugo kuma
Ya hashim ne ta fada ta shige toilet

Hmm kawai yace ya zauna ya bushe ya soma shafa mai

Ta fito ta samu har ya shirya cikin wata black jallabiya

Nan ita ma ta kintsa ta sa doguwar riga

Laptop ya dauka kawai yana aiki yana kirgawa saura sati biyu ya koma bakin aiki dan sun kusan kare hutun
Tunda dai (a soldier is never out of duty)

********************

Bayan sallar isha hashim ya kira wayan ta tana kan sallaya a zaune

Sun idar da sallah
Ta dauka
An haifo min zahra alhamdulilahi!

Dariya tayi tace masha Allah amma naji dadi Allsh raya mana zahra kun dawo ne

Aa se gobe wai
To zan zo bara ya aleey ya gama se muzo

To.
Ina fawaz din
Yana gun umma
Kai yan babban gida sun mana hijacking yara

Kede bari
To se nazo kawai
Aha ki fadawa ya aleey fatima tsyi takwara zahra

Zeji

Wai ya aleey an samu karuwa
Wa kennan
Ya suhailat
Allah raya
In sa hijab muje
Kiyi me
Inga baby ko
Hmm ban da lokaci ai
Kai ya aleey bafa abunda kake yi
Kamar ya ga aiki kinga ina yi

Dan Allah ka bari muje mu dawo na gan ta

Hmm ke magana ta kama tunda nace no i mean no!

Tayi rau rau da idanuwa zata yi kuka ya shareta ya cigaba da aikin sa ko kulata be ba

Daki ta shige abunta ta dinga kuka.

********************

Wasa wasa kwanan su biyar saura kwana biyu suna sannan ya ga dama tana zaune a falo tana kallo amma cike take dashi dan sede kawai ta gaida shi tayi aikin gaban ta

Tashi ki shirya muje ki duba baby din umma na korafi kinsan can aka kaita takwar taki me kyau ce kaman ki

Da azama ta mike ta shiga daki tayi wanka ta shirya tsaf ta fito waje taci uban kwalliya

A mota ya bita da kallo yace wai wannan kwalliyar duk dan ganin baby?

Kwalliya ai wannsn ba komai bace ya aleey kai ka sani ai

Gaskiya ne!
Wannnan kice kadan ce ba komai ba

Fadi ka kara!
Hmm

Seda ya biya ya siyo kayan jarirai guda biyar da atampa guda biyu manya ya bata ungo ki kai mata dan ba lallai kije suna ba wannan ma umma ta tursasa ni amma da ba inda zaki

Ta ce bazan je ba kace
Eh bazaki ba ina tsamanin baki da matsalar kunne ko?

Wallahi bazaki ba karma ki min maganan na rantse

Duk yanuwana zasu seni
Zancen kike so

Aiko tana kuka suka karasa yaki bude kofar seda ys sa ta goge hawayen tukkuna ya barta ta shiga

A dakin gefen umma aka sauke su

ta zauna dan dakin ba

Please Login or Register in order to submit comment