Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kowa se suhailat da hashim ysna rike da babyn

Ai tayi fushi tunda se yau kiks zo takwarar ki guda kinji kunya

Yi hakuri ya suhailat ba laifi na bane

Ai haka zaki ce shi ai ya aleeyun ya zo ya ganta

Hmm

Jibi suna kya karaso ko

Ta ji hawayen ya zubo mata

hankalin hashim ya tashi me kuma kike kuka keda wa me kika mata

Kai ma dai lovely mezan mata muna zaune dukkan mu kawa iskanci ne irin na nana

Ya tsuguna gaban ta ya riko hannun ta cikin sigar rarrashi ya ke magana pls meye kanwata keda waye?

Ta girgiza masa kanta tace ba komai kawai dai...

Keda ya aleey ne ko
Uhm wai bazan zo suna ba

Saboda me
Nima ban sani ba
To ki daina kuks zan masa magana

Baze ysrda bafa ya rantse ai

Ko me ye dai zan masa magana ni dai ki daina kuka tukuna

Seda yasa tayi dariya tukuna ya mike ya na juyawa suka yi four eyes da mutumin

Ransa duk ya baci kawai ciki ya karasa ya ja hannun fatiman tashi yayi waje da ita da suhailat fa hashim kawai juna suka kalla cikin mamaki me kennan?

Mota ya cillata ya shiga shima ya ja motan da karfin bala'i

Suka lula kan titi gudu kawai ya ke yi ita kuma kuka take yi

Yq faka a bakin titi ya bata rai kaman ze make ta ya matsota jikin shi ke kin ma isa da aurena a kan ki ki bar wani yana taba ki saboda baki da mutunci baki san daraja ta ba balle taki da igiyoyin dake kan ki

Cikin kuka tace dan'uwa na ne fa

Bakin ta ya murda da hannun sa zan karya miki kashi wallahi

Tayi kai ba se kin kuma fita ba ko kofar gida ne sannan zaki ganshi ba kinyi wa kan ki

Haba ya aleeyu mesa kaka yin haka

Kawai fashewa yayi da kuka ya sa kansa kan steering ya na hawaye ransa na masa suya

Hankalin nana ya tashi

Baki san yadda nake ji ba baki san meke damuna ba duk lokacin da na ganki da wani na ko waye shi

Kin kasa gane inda na dosa ba kin ki nake ba ina kishin ki ne amma kin kasa fahimta kina ta min abubuwa ke bara na fada miki abunda baki sani ba ni duk duniyan nan bayan ki babu wadda na so yes *i love you*
*ina kaunar ki nana*

Ya matsa hannayen ta kiji ni da kyau ni aleeyu ina son ki ina kaunar ki amma baki da wanda kike batawq rai se ni saboda wani na kike so ko

me hashim ya fini dashi da kike son sa haka ni kike kina ?

Da me ya fini
Kyau? Kudi? Kulawa?iya magana?ko tattalin mace ? Wanne ni ban da shi ko dole mutum in yana sonka seya dinga cema i love you tukuna shi ne so?

Answer me ya fada a tsawace

Da kyar ta kwace hannun ta tana shasheka tace ni ban ce bana son ka ba amma...

Amma kin fi son shi !

*#teamaliyufatima*
[31/10, 18:59] Aseea B Aliyu: *NANA FATIMA*
*na khairat up*
*dedicated to fatima isah*

*37*

Vote for me @ wattpad khairat_

Amma kin fi son shi
Kura masa ido kawai tayi tana kallon shi cike da tsoro da kuma mamakin maganganun sa.

Answer me! Na ce ya fada a tsawace yana mata wani irin kallo

Kifi kifi tayi da idanuwan ta tana zubda hawaye

Ya fusato kuma ya nuna ta da dan yatsan sa daga yau se yau ban baki izinin kuma koda yin kwakwaran magana ba da hashim ba ma hashim ba ko ma waye a cikin su ba se kin kuma fita bama nasan maganin ki kuma dole ki so ni kema yadda nake son ki sokuwa kawai

Kin dauke idan ki daga kaina ko sena tsiyaye miki su yadda kike so mu zauna haka zamu yi zaman ni da ke

Yayi tsaki ya ma motan key yayi gaba a million ma ba 360 ba.

Kuka kawai take yi shi ma ya na sauke ajiyar zuciya

Da sun hada ido yeke zuba mata harara seta yi kasa da kanta ya dinga buga tsaki kaman ba xai daina ba dan takaici

Suna zuwa yace get out da karfi a tsawace jikin ta na kyarma ta fita dan bada wasa ya fada ba

Kan motar ya juya hade da cilla mata mululin gidan suka zube a kasa ta durkusa a gun kawai ta fashe da kuka ta hada kai da gwiwa tana kuka wiwi kaman an aika mata da sakon mutuwar wani nata.

Shi be ma san inda zashi ba kawai ya yi waje yana ta tafiya kawai abun sa

Haushi ya gama kama shi yayi tsaki kuwa bai san iyakarta ba zuciyarsa kawai bugawa take yi kaman me ya yi parking gefen titi abu goma da ashirin bashi da wani aboki dazashi gun sa da ya wuce bilal shi kuma ya tafi katsina mtsw wasu hawaye ne masu dumi suka zubo masa ya hada kan sa da steering yana kuka , aliyu ya fada da karfi ni aliyu ni wannan yarinyar taki? Ni ta ki a kan wani ni zata ce bata so? Innalillahi wa'inna illahir raju'un na shiga uku tunda har nana bata kaunata ina zan sa kaina?
Ya Allah ka sa mata so na ko da kadan ne koda kaso biyar ne cikin dari zan zauna da ita a haka amma ta soni ta kaunace ni ta cire son dan'uwa na a ranta shi ne farin cikina na rasa yadda zan yi na nuna mata sona mezan miki fatima ki yarda ina son ki da gaskiya ki yarda cewa ni masoyin ki ne na fil'azal!

Ya dinga ma kansa tambayoyin da babu amsa.

Ita ma can inda ya barta nan ta zauna bata ko motsa ba illa kuka da take tayi kawai ga wani azababban ciwon kai da ya farmata

Ya aleeyu ka dawo wallahi ina son ka ni kai nake so ba wani ba ka dawo na nuna maka tawa kaunar kar kayi fushi dani

*******************
Aleeyu be dawo gida ba se bayan isha kuma da mamakin sa nana na inda ya barta tana zaune ya sha manaki amma dake takaicin ta yake seya sha mur ya sha toka ya fito daga cikin motar tasa ya haska fitular wayarsa ya dau mukulin ya bude gidan ya shige abun sa kala be ce mata ba balle ya mata kallon arxiki

Jikin ta mugun sanyi yayi amma seta yi mirsisi taki tashi in har bezo ya ce min na shiga ba bazan motsa daga nan ba nima zan nuna masa nawa taurin kan.

Dake tana fashin sallah dan a sanda suka dawo taji alamun sa amma taki mikewa kawai kuka take yi.

Wanka yayi ya gama shirin kwantawa ya leqa ta tagar dakin sa ko ta shiga amma ina tana nan a zaine tana sharben kuka

Ya bude baki a ran sa yace me take nufi?

Ya koma ya zauna ya kwanta ya mike ya dinga zagaye ransa a dagule ya kasa sukuni da sakewa burin sa kawai fatiman shi ta bar wannan gun amma yasan bzai iya ce mata kanzil ba matukar bata ce masa tana son sa ba

Da wannan ya koma ya kwanta amma ya kasa bacci

Ita ko har ta fara gyangydi ita ma ta dage seya ce ts shigo xata shigo in ba haka ba zata kwana a nan

Aleeyu a kai a kai yake leqa ta gani yayi ta ma sulale ta kwanta a gun kan dankwalin ta tayi luff abunta a takure tana bacci.






*38*


Gadin ta kawai yake ta sama ya kasa zaunawa ya na tsaye ya kasa komai shi burin sa ta shigo ita kuma taki shigowa.

Shima sanda bacci ya dauke shi be sani ba se wajan karfe hudu na dare hadari ya hadu lokaci guda ruwa ya sauka me karfin gaske

Daga kwance ruwan ya sameta wani irin karq tayi dan sanyin ruwan da kuma tsawa da ake bugawa makurewa tayu gu daya ta kuma sakin kuka ita kuma ta dau alwashin bazata shiga ciki ba ruwan nan har asuba shi kuma kaman an masa asirin bacci ya kasa tashi se da asuba tukuna ya tashi dan yin sallah!

Ya yo alwala zeyi sallah ya na leqa window din kawai ya ga ana ruwa subahanallahi ya fada da karfi ya yi waje da gudu

ya bude kofar gidan inda akwai abunda aleeyu baya so to shi ne ruwa me sanyi ya taba shi musaaman ma yana dukan sa ya kwala mata kira yadda take rawan sanyi ya bashi tsoro ya ce fatima ki fito daga cikin ruwan nan!

Uhm uhm ta fada da alaman girgixa kan ta

Ya kuma matsowa ruwan ya taba shi baya yayi da sauri ya ce fatima fito daga cikin ruwan nan ki dawo cikin gida ban san taurin kan da kika saba

Da karfi tace da muka saba dai ni da kai

Fatima ki shigo ciki dan Allah ba dan ni ba zaki yi ciwo fa

Ni bazan shigo ba
Seka hakura
Da me ?

Kinga ki shigo
Ta kiya ga wata tsawa da aka yi kara ta saka ta kankamw jikin ta dan tsoro

Se lokacin ya yi maza ya fita waje yana kakkarwa shi ma ruwan na dukan sa kaman ba soja ba hae cikin jikin sa yake jin sanyin ruwan nan

Hannun ta ya riko ta doje seka hakura
naji na hakura in dai ni ne na daina cewa ki so ni ko kuma ki kaunace ni na daina ke ko kallon ki ma na daina ki yi duk abunda kike so amma ki fito daga ruwan nan kar sanyi ya kama ki ni kam na hakura da son samun farin ciki daga gareki kinji ki fito fatima.

Cikin kuka ta rungumeshi ya yi kasa da hannun sa ya kasa ko da taba ta ma
Dan yayi ma kansa alkawarin kiyayewa da bata mata rai ko yin abunda bata so har sai ta fada da bakin ta tana son sa.

Cikin kuka tace ya aleeyu ka min afuwa wallahil azim ina son ka ina kaunar ka ka yi hakuri mu zauna kaman kowa na daina son ya hashim tun tuni tunda na fara yarda cewa nima ina kaunarka ya aleeyu ka daina fushi dani nima ina son ka

Fatima da gaske kike?
Wallahi ya aleeyu
Kar ki yaudareni dan na fada tarkon mata ni nasan irin son da kike ma hashim ai

Ni ban san irun san da nake masa ba ni dai kawai nasan cewa ina son ka

ta zame jikinta daga nata ta sulale kasa ta duka masa har kasa ta riko hannun sa ta dora goshin ta a kan hannun nasa ta ce *ya aleeyu pla love me from there deep inside ur heart ya aleeyu accept my love though i know i am not worth it, but please pave a way for me inside your heart i should be the queen of ur hrt the one u olwys think of the one u care for and the one ur soul shall alwys crave for na yarda na makq ba daidai ba na maka alkawari frm this moment i am oll urs seka ce nayi zan yi ni da kai nake son mu rayu ba da wani ba ya aleeyu ka yarda dani cewa kai nake so kuma ban tabbatar da hakan ba seda naga zan yi loosing dinka ni dai nasan cewa i love you*

Cike da mamaki yace fatima kar kiyi deceiving dina nasan cewa deep inside u ba kya sona ba kya kaunata muhammar kike so kawai kina son bani false hope ne

ta giegiza kanta tace ya aleeyu kafi kowq sani na in ma karya nake yi ka sani in ma ba karya nake ba ka sani so u judge me now in baka karbi sona ba bazan shiga ko ina ba i mean it

ya rage nake!

*#teamaliyufatima*
[31/10, 18:59] Aseea B Aliyu: *NANA FATIMA*
*na khairat up*
*39*

Vote me @ wattpad khairat_


*Dedicated to fatima isa*

Ya rage naki!
Ya juya kan sa da niyan komawa cikin gida ta zauna a kasa tana makyarkyata jikinta na rawan sanyi

Ya kasa karasawa ciki kawai gani yake kaman karya take yi ba son shi take ba wata zuciyar tace test her

Da wannan ya hakura ya koma kusa da ita ya daga ta naji nana nima ina son ki shigo na yarda nima kina sona
Ya aleeyu ka yarda kennan ina son ka
Na yarda shigo muje ya riko kugunta da kuma hannun ta da daya hannun sa suka shig ciki tare

Kusan tare suka saki attishawa suka kalli juna ya maida komai ba komai ba dan yana son ya tabbatar da kan sa cewa tana son nasa kaman yadda ta fada masa.

Ya ce kin ga me kika jawo ni ban je massalacin ba ga mura kin shafa mana baki da kirki

Ya hau sama da ita yana binta da wani shaukin so

Bandaki ya hankadata shiga ki kintsa bara na samo magani a kasa.

Tana wanka tana mamakin kanta da karfin halin da ta yi na iya yin confessing son da take masa.

Be dawo ba seda yayi sallah tukuna ya samo magani sannan ya hau sama ta gama shiryawa.

Zani ta daura da wata katuwar sweater data saka

Tana jan hanci,
Ya mika mata magani ta yamuta fuskarta tace ni ban so
Ya bata rai amsa dan Allah

Ta ce no zan yi amai
Aa bazaki yi ba kawai close ur eyes sa hannunki cikin nawa and think about me!

Hmm are u sure
Yeah quite sure!

Hakan ko aka yi
attiahawa suka dinga yi dake maganin mura suka sha sai bacci ya dauke su a tare.

********************

Basu suka farka ba se wajan azahar shi ya fara tashi seda yayi wanka tukuna sannan ya ja yatsan kafanta da karfi tashi bacci safiya tayi.

Uhm ta fada cike da jin bacci kuma ta ce ni ban so ka barni ban gaji da bacci ba kasan jiya ban samu baccin kirki ba!

To ai ke kika jawo da kika bata min rai wallahi ki dinga kiyaya ta fatima a kan wannan me kama dani din

murmusawq tayi kawai ta mike maida wukar ni ba laifi na bane

Ta shige toilet.

Bata jima ba sossai ta fito cikin shigar doguwar riga maternity gown ta sauka kasa a can ta same shi yana waya da alama gun aikin su ne

Ok peter u cut two ticket for me
Daga daya bangaren yace ok sir tge details
Ill send it through mail

Ok sir.

Lipton da yake sha ta dauke tana kurba da biscuit din da yake ci oll butter

Tsokana ko
Uhm man
Ban abuna
Aa ni ka barni naji da citta a ciki ina ka samo
A gida
When
Yanzu kamal ya kawo min nace ma unma ina so ke kina can kina bacci

Hah dan gata nima bara na sha kwa hade da wani cup din.

Haka suka yi break din
Allah Allah yake yaji ta masa maganan cikin gida suna ya balbaleta da masifa

Kaman ta sani bata masa maganan ba

Illa wayarta dake kara data dauka
Taga num kamal tasan baby amal ke bukatar magana da ita
Hello my amal
Mami na
Uhm my amal
Kina ina
My amal ina gida ya dai
Mami kizo mana kowa yazo fa kuma suna ta hira ni ban ganki ba ina kewan ki

Ta kalli inda aleeyu yake waya yake dadanawa
My amal ki zo gida man ina jiran ki ni
To ai mami ni kema kizo kinga new baby tayi kyau shine jiya kika gudu bamuyi sallama ba

Ho my amal rigima zan zo shi kennan
To mami ki kawo min besr chocolate dina

Ok
Promise
Yeh promise!

Yana jin ta amma ya mata banza

oyya bama abba kamal waya
Ok

Hello ya kamal kazo dan Allah
To ina nan zuwa yazan yi daku dazu big bro ya sani zuwa saboda lipton ke kuma me naki

Dariya tayi tace ayu hakuri damu ka zo kaji

Yazan yi zan zo mana
Ok ina jira!

Harkarta ta shiga ita ma kaman ba ayi wayan bama

Couscous ta girka musu jellof taji zogale ma da kifi bushashhe yaji yaji

Tana gamawa ta shiga ta kuma yin wanka ta dawo falon yana ta aiki tace wai ya aleeyu aikin me kake tayi ne ba ka kallona se zarya nake.

Murmushi yayi ya gyada kan sa kawai yace kin yi kyau

Hararsa tayi a fakaice zata wuce ta bude kofa yayi zillo ya cafko ta ta fada kansa ta na dariya dan cakulkuli yake yi mata ka bari lemme open the door nasan ya kamal ne
[31/10, 18:59] Aseea B Aliyu: *NANA FATIMA*
*NA KHAIRAT UP*
*DEDICATED TO FATIMA ISA*
*40*

vote for me @ wattpad khairat_

Cizon kunnen ta yayi sannan ta mike tana dariyarsa haka shima dariyar yake yi mata kofa ta bude cike da nishadi tama yi tunanin ya kamal ne ashe hashim ne seda cikin ta ya bada wani kululu tukuna

Ya dai zahra?
Uhm kawai ta fada wanda tsoro ne kawai ya mamaye mata zuciya gaba daya ta kakalo murmushin karfin hali ta masa

Ki ban hanya mana ko kina expecting wani ne?

Matsa masa tayi kawai ta kasa cewa uffan ko me sa?

Ya shige ciki ta kulle kofa ta jingina da jikin kofar ta sauke ajiyar zuciya na shiga uku ta fada yanzu ya zan yi da ya aleeyu nikam?


Maganan shi ta jiyo yana gaida aleyu suna chaftar da suka saba hashim ya mika masa hannu shi kuma ya banka masa harara ni sa'an ka ne?

Sorry baban amal ya gida
Lafiya kaman yadda kake gani

Uhm zaunawq yayi baku iya tarar baki ba ko ruwa

Komai be ce masa ba sai ga nanah da robar ruwa da cup

Ta ajiye masa
Nagode zahra takwarar ki na can tana jiran mom dinta se yanga kike mata

Gefen aleeyu ta zauna tace ai zuwa na na mussaman ne dan ganin me suna na ko ya aleeyu

Uhm kawai yace ya cigaba da aikin sa a laptop

Zahra wallahi abinci ya shigo dani yunwa nake ji kin san yanzu ni kanin gwaro ne

Hmm bara na dauko ma

Hannun ta aleeyu ya ja ya ce sit here ka tashi ka dauko da kan ka mana ka ci in yunwan kake ji and kar ka kuskura ka sha wannan ruwan ka dauko da kan ka

Saboda me ya aleeyu?
Sabida haka na ce ko zaka musa min ne

Uhm'uhm maida wukar haka ya shiga ya dauko abincin da ruwa harda ma malt ya zauna a kasa dan shi mayqn zaman kasa ne.

Tunda aleeyu ya riko hannun nanah kwakwaran motsi ma kasawa tayi dan yadda ya riketa kuma ya cigaba da aikin da yake yi abun sa kaman besan dasu ba

Zahra nagode zan koma na huta

Ya kamata kam ai
Kin san ai na gaji
Daga ganin ka ai
Ni nasan ba wanda yasan ni kaman ki
Dariya kawai tayi tace ai na barwa ya suhailat ko

Uhm ya mike na wuce anjima ki aiko min da abincin

Wa zan aiko kai kam
To ki kirani se na zo na dauka amma ina cikin kewar suhailat ko dan lalurai na ma ba larura ba.

Hmm kai ya ya acici kawai.

Haka ya fice.

Bai jima ba sega kamal da alama ma cefane yaje shi yayo daga cikin mota ta bashi sautun amal sannan ya juya ya koma.

Bata san me aleeyu yake nufi ba amma taga yana hada kaya kuma ya ce ta hada nata ma zasu yi tafiya

Ya aleyu tafiya zuwa ina?
Ba hurumin ki bane ba ai kawai ki kasance cikin shiri ko wanne lokaci zamu iya tafiya !

Amma ....
Ya mike yana kade rigarsa ya fice hade da cewa sena dawo.

A dawo lafiya ta bishi dashi.

Wannan mutumin halin sa sai shi guda daya.

********

An yi suna yarinya tace nana fatima (zahra) ta kosha kyauta gun aleeyu don yasan nana aka yi ma takwara dan har dan karamin dankunnen gwal ya siya mata umma ya bawa ta siyo mata yar karqma ga kayan babies na sawa da sabulai da turaruka da man shafawa.

Nana ko bata samun fita dan ya hanata ko nan da can sede yaje shi ya dawo ita kuma tayi waya dasu yangidan ko da wasa umma bata tambayi ba'asi ba dan tasan aleeyun ne sila kuma ina ruwan ta cikin maganan mata da miji.?

Nace babu.

Cikin sati biyu ys gama komai da komai ana gobe zasu tafi da daddare bayan ta gama abinci ta zuba na ya hashim a cular ta kira shi ya karba

Aleeyu na daga falo yana waya da bilal yake fada masa kwanan shi uku da dawowa ma shi yana can istanbul din

Ta wuce shi ta hau sama ta shiga bandaki tayi wanka tana son kwantawa dan kwana biyu basa magana ita da shi ta rasa mesa ko dan yaga tana lallaba shi ne oho

Tana zama ya leqo sa kayan mutunci ki fito muje cikin gida

Wani dadi taji dan satin ta kusan uku a gida

Ta gama mimtsawa ta shirya ta sa hijab dan daidai iya gwiwa ta fito

Ya na daga jikin mota ya kulle ta zagaya ta shiga ita ma ta zauna ya ma motar key suka dau hanyan gida.

Ba karamin maraba da zuwa a ka musu ba da farin cikin ganin takwarta tayi kubul kubul da ita.

Haka amal ta shigo ta rungumeta ta baya tana murnar ganin mamin ta

Nan take ta bata labarai kala kala dan amal akwai magana ita ko dan gadar su bata yi ba wajan yin shiru da bakin ta!







*41*


Umma dama sallama muka zo tafiyar gobe ce da yamma

Umman ta kama baki aleeyu kuma tare zaku koma kaida ita?

Uhm dan hutun da nisa ya kamata ita ma ta saba da can bazai yuwu na barta ba a nan ita daya

Ai shi kennan Allah ya baku zaman lafiya amin umma

Bara na shiga gun umman su majeed

Uhm seka fito

Ita ma sallamar ya mata suka zauna kadan bai dade ba ya fita gun su abba suma suyi.


Nanah ta shiga gun umman sa ta zauna sun dade suna hira kuma ta mata nasiha ita dai amsawa kawai take yi dan tasan aleeyu na shirys mata wani abin ne dan ta lura kwana biyu kan sa na hayaki.


Dakinsu ta koma gun umman ta suka sha hira ta bata wasu magunguna tsyi amfani dasu a can

Dangin su kayan kadin miya da kayan tuwu na gargajiya ta harhada mata a ledar viva ta tafi dasu.


Umma mun gode wajan 10 suka dau hanyan gidan su.


Kamin su karasa ma tayi bacci shi ya dauke ta ya shigar da ita cikin falo ya kwantar da ita kan 3 seater.

Ya kulle ko ina

Ya kuma daukarts zuwa daki.

************

Dama sun gama hada komai hashim ya kai su airport na kano nan ya dinga kallon nanah yace in kin tafi se yaushe?

Nima ban san ni ba wallahi
Ai shi kennan ki fa kiramu in kun je
To ya hashim amal fa na nan ka kula da ita batasan xamu tafi ba zata yi rigima kai kuma ka lallashe ta dan ban san kukan ta kuma an mana kwacen ta

Kar ki damu amal wata bangare ce ta rayuwata saboda amal daga jikin ki ta fito zan lallabata da kyau .tana fitas da hawaye tace ya hashim ka kira ni da zahra one more time zanyi kewar ku dukka

*zahra zahra zahra zahra zahra*zan ta fada ban gajiya

murmusawa tayi kawai tayi tana zubda hawaye shi kennan se mun yi waya

Allah kiyaye hanya ya kaiku lafiya
Amin amin !

Aleeyu na hankalce dasu ya gama kwafa ana annoucing din sunan su ya mike ya riko hannun ta da ke jikin na hashim yana kuka shi ma

Aleeyu kawai ikon Allah kawai yake kallo da karfin hali irin na hashim da kuma rainin hankali irin na nanah

Ko kallon hashim beyi ba ya ja nanah suka yi cikin jirgi nan suka barshi da daga hannu yana musu bye bye.


Tun da suka shiga kuka take yi kawai shi kuma ya mata banza yana karanta jarida ci kan ki be ce mata ba seda ta gaji dan kanta tayi shiru ta jingina da jikin kafadan shi tana shassheka irin na wayanda suka

Please Login or Register in order to submit comment