Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

ta samu ta gyara ko ina

Kitchen ta shiga ba komai

Wayarta ta dauka ta kira ya majeed ya kawo musu kayan miya.

Kaman yana ganin ta ya harareta kin kalli lokaci kuwa ina zan sama miki kayan miya kar ki rainan wayo ko

To yaya dan Allah ka kawo min in anyi a gida banda komai kasan dawowan ba shiri kuma banga ya aleen ba banda number dinshi kuma

Allah sauwake miki kedai zan je na fada ma unma in an girka daku to in babu kuma sede ki hakura

To a dai taimaka min yaya
Naji

***********************

abincin ya kawo mata tuwo ne da miya

Ajiyewa tayi kawai ta shiga wanka ta kimtaa jikin ta

Zaman ta keda wuya amal ta shigo da gudun ta

Zaunawa tayi kan nanah tace na dawo
Oh ke in kin je gun fauzan mantawa kike da mamin ki ko

Uhm'uhm mami
Bacci nake ji
Bazaki jira abban ki ba kuyi hira
Mami bacci wallahi
To muje ki kwanta

Tashin ta keda wuya ta dauketa ya shigo da sallama ita kuma amal ta kankame mamin tata da kyau

Amsa sallaman tayi sannan tace sannu da zuwa

Uhm kawai yace yana zare takalman sa

Ya shiga daga ciki ya ga fulas dun abincin a gefe ya dauke kansa ya ajiye ledar da ya shigo da ita.

Ya ma riga ta shiga dakin

Ta karasa ta kwantar da amal ita ma ta kwanta hannun tasa ta zagaye mata wuya tana bubuga bayan ta har ta samo ta kwanta sannan ta zare jikin ta tayi waje ta zuba abincin taci sossai sannan ta mayar kicin

Dan zama tayi kasa kasa taji kaman sunan ta ake kira

Dan jim tayi
Nanah
Ya kuma fada da karfi sannan ta mike zaraf ta karasa daya dakin nasu ..

Kan sa na laptop yace kina ji ina kiran ki kin min banza sabida iskanci ko

Yanzu da naji ai nazo

Zan yi bakuwa
Ta bishi da ido and?
Zata sauka a nan

To ina ruwa na da ita
Ai gidan ka ne ko

Let me finish kar ki kuma katse ni

Zauna nan ya nuna mata gefen gado

Zaunawa tayi

Bakuwar tawa tana da muhimmanci a gurina saboda haka ki kula da ita sossai ban san rashin kunya har se an gama bikin dan ni zata zo in ma kin mata wulakanci ni kika ma.

Wani irin kallo ta masa kawai ta kawas da kanta gefe ni da nan gida na ne ba gidan tara mata ba ka nema mata wani gun ni ban yarda ba ka ajiyen ko wacce ce ma

In biki tazo kuma taje can cikin gida ta zauna dasu ba matsalata bace amma banda nan

Look bafa umarnin ki ko shawarar ki nake nema ba fada miki nayi ne dan kar kiganta kawai kina ji ko

Shiru ta masa kawai ta dinga kallon kofa zuciyan ta na bugawa da sauri da sauri

Takaici ya isheta tana zaune har ya gama aikin sa ya kashe fitila

Ta mike zata fita ya riko hannun ta ya rungumo ta ya ja ta kan gadon

***********************

Yana gamawa ta fice tana kuka tayi wanka ta kwanta gefen amal

Har seda bacci ya dauketa tukuna ta daina kukan

*after two days*

Kusan kullum abun da aliyu ke ma nana kennan sede in yana da bukatar ta ya nemeta ko ta so ko taki

A cikin satin bikin nusaiba ta diro nigeria ta airport din abuja ta sauka

Kamal ya aika ya daukota daga abuja

Suka yo kano cikin gida ya kaita suka gaggaisa dan an san nusaiban a gidan nasu dan kawar aliyu ce.

Amma kayan ta can gidan sa aka kai mata ba wanda yace komai dan an san nanah na nan.

Ya hanata komawa gida ta kwana sede tazo ta koma.

Yar kallon kallo kawai ake tsakanin nusaiba da nanah .

Amal na zaune tana kallo

Nusaiba ta karasa gun ta dauke ta tana murmushi amal fyn gurl kin san ni

Uhm uhm
Sunana momy nusaiba zamu zama frends ko
Uhm
Zaki bini
Amal tace aa
Sabida me
Ban san ki ba
Zaki san ni amma yanzu mu gaisa mu kulla abota

Suka gaisa
.kawai nana tsintan kan ta tayi jin haushin nusaiba tana Allah Allah kar amal ta saba da nusaiban dan tasan amal da saurin sabo musamman yadda taga nusaiban na shishige mata tana janta a jiki.

Aliyu na shigowa ta mike da sauri ta riko hannun sa tana murnan ganin sa welcome

Youwa nusy anzi lou
Lafiya lou
Yanzu nake hira da amal

Ah lallai
Kuyi tayi .ya fada yana zare hannun sa daga nata
.bara nayi wanka .

Harara kawai nanah ta bishi dashi

Nusaiban ko ta bishi dakin

Harda kullo dakin
.takaici ya kamata ma ta kasa magana

Amal ta kama ta mata wanka ts hada mata kaya ta kaita gun suhailat da zata wuce yau gobe kamu

Kije da ita ya suhaila goben zan shigo da wuri

Wai da gaske ne abunda naji?
Me fa?
Wannan nusaiban tazo?
Eh tazo

Kika yarda kuma
To mezan yi yaya ina ruwana da ita da wanda ya ajiyetan duk basa gabana wallahi suyi kome zasu yi

Lallai nanah na yarda ba karamar kiyayya kike ma ya aliyu ba wannan yarinyar me kissa da .....

Hmm kin san ta ne?
Sossai ma
Ai tare suka yi karatu baki taba sani ba

Kin san ni ba ruwana da alamuran sa ban sani ba

Wallahi sanda muna tare in muna hira da ya alee seta kirashi ya kai sau nawa suyi ta hira wallahi nake gaya miki ga shagwaba da iyayyi kaman matqn shi haka take masa a waya se kin yi da gaske wallahi a kan ta

Ya suhaila duk matsalan suce fa ni ba ruwana se nazo goben

Shi kennsn ai dama just to inform you va kunya gareta ba wallahi kin san yayyan gata seta zubda masa mutunci a idan duniya wallahi

Shi yaga ze iya da kudin sa ya siya ni me nawa duk abunda mutum yayi ai kan sa yayi wa

*********************

Washe gari ta gama hada break ta jera kamin ta fito daga wanka ta shirya nusaiba ta mata aika aika dan abincin ta kifar a kasa gaba daya

Kawai kallo ta bita dashi tace me kennan?

Wanan ai ba abinci bane babe aliyu bsya san irin wannan

Kwafa nanah tayi ta shiga kitchen ta dauko tsintsiya da parker ta ce amsa ki gyara gun nan

What?
Kin ji da kyau ki amsa ki gyara gun nan yanzu sannan ki girka min abincin dazan ci dan baki isa inyi abu na ci ba ki min asarar sa sannan ki batan gu haka ake bakuntan?

Ni ba bakuwa bace ba ina da burin auren aliyu ne

Damuwan kine wannan ki gyaran gu ki ban abin dazan ci kuma

In naki fa?

Ba ruwana da muhimmancin ki gun ya aliyu zan taka ki ne in taka banza da iska

Ni kike zagi
Eh
To bsxan gyara ba kuma bazan girka ba

Wallahi sekin yi daya cikin biyu ko kiyi ko wanda ya kawo ki yayi aikin

Dariya nusaiba tayi ke zaki sa aliyu aiki .

No amma in kin ga zeyi zaki amsa ko?

Haushi ya cika ta

Dauka tayi ta gyara ta shiga ta sake wani abincin

Tana kawowa kuma ita ma ta dauka ta watsar

What the hell!
.yea gobe ma kya kara min irin wannan zan gyara amma kinji a jikin ki ai ko?

Duk abinda suke aleeyu na jin su amma seya basar yaki tankawa kuma yaki fitowa.

Tare suka shirya suka fito dan tafiya cikin gida se nusaiba tace ita ta fasa anjima ya kaira wajan event din kawai

Haka ko aka yi.

Tunda aka fara bikin nusaiba ke manne da aleeyu tana rike da hannun sa ko ina shi ke kaita da motarsa.

Ita nanah bata masan ana yi ba se dazu da suhailat take fada mata tave baki tayi tace iyayayen sa basu masa magana ba se ni ina ruwana.

Ranan dinner ta ci ado kaman ita ce amaryar kowacce angon ta ya dauketa saura kuma mazajen su amma ita ban da ita yana can tare da yar gwal ya kamal da ya dawo daukan kaya ya ganta yadda tayi kyau haka
.

Baki tafi ba
Na fasa
Sabida
Ba me kai ni ..
Gaskiya yaya baya kyautawa tunda wannan me kama da aljjanun roban tazo yake yadda yake so taso na kai ki

Na fasa fa
Ai in kika ki zuwa ma su majeed su hafsi baki kyauta musu ba laifin wani ai baya shafan wani nanah

Dakyar ta yarrda suka je gun bikin
Tana kallon yadda take ma aliyu ana kallon su ana nununata ita ba son aliyu take ba amma haushi ya cikata yadda yake biye mata suke shirme cikin jama'a ana nuna su.

*#teamaliyufatima*
[19:56, 04/09/2017] khairee muhammad sani: *NANA FATIMA*
*gajeran labari*
*na khairat up*
*lurv story*
*24*

*dedicated to fatima isa*

Ana tashi ko ta mike tana rike da hannun amal zata dau hanyan fita nusaiba ta dauke amal ta harareta tayi waje da ita

Kawai baki ta bude tana ganin ikon Allah

Bayan ta tabi zuwa wajan motan aliyu tace nusaiba kike ko wa?

Ban yata nan
Naqi din yazaki zo da yarinya gun biki ana ta hayaniya kuma bacci take ji saboda rashin sanin ciwo kai

Kai ke kar ki fadan ba suger ki daure ki haifi naki tukuna sekiyi ikon amma ba da nawa ba kina ji ko kece baki san zafin haihuwa ba da rashin ciwon ta in kin ga dama ki haifa kema sannan kizo mu kara ta kwace ta daga hannun ta har tana hankade ta.

Tanga tanga tayi zata fadi motan ta tareta

Ta bi bayan nanah da kallo yana karasowa ya bude yace muje ko ina amal din?

Seta fashe da kuka ta rungume shi tana kuka aliyu baka ce ka bani amal ba

Eh man na baki

Amma matar ka take min iko da ita wai ban san ciwon haihuwa ba har hankada ni tayi
Aliyu kar ka karya alkawarin daka min

Dan bazan bar garin nan ba tare da amal ba

Ya ce oya shiga mota muje kwantar da hankalin ki kinji

A ransa yana jinjina zancen bada amal dan yasan nanah ba karamin tashin hankali za ayi ba.

Kuma yasan taci sa'a bata ma zane ta ba dan kadan aikin nanah kennan ba abu ne me wuya a gunta ba

*********************
Tun hanya gaban ta ke faduwa ranta na mata suya hawaye kawai take bukata su zubo mata kuma sun qi gashi ta rasa bacin ran ma na meye?

Kamal na ankare da ita se ya ja bakin sa tsuke kar bomb din ya fashe da shi

Ya kamal ka maida ni gida na

Ki bari ki kwana a cikin gida gobe daurin aure

Ni ka maida ni gida kawai akwai abunda zanyi

Me?

Ta masa banza

Haka ya juya kan motar zuwa gidan ta.

********************

Kowa maganan aliyu da nusaiba yake a dangi musamman inna talai tana ta bambanin fada Allah ya kawo mata aliyun zesan abun da yake yi ai shirme ne yaushe ze biye ma wadda bata da tarbiya suna hauka a titi mungode da zuwa bikin ai gobe za a gama ta koma garin su mu nan hausawa ne.

Umma na bata baki tayi shiru sabida umman aliyun naji

Ita kuma dama tana son nusaiba dan yadda take son aliyu kima wanda yake yi da aliyu dashi take yi dan tasan irin kin aliyu da nanah keyi kuma dadin dadawa nusaiba yar masu kudi ce kuma tana son aliyu zasu more da ita yarinyar.

Ai nanah ta gama tafiya daga rakiyan ta tunda bata son aliyu ita ma bata son ta kallon su kawai take yi munafukai.

******** *********

Zuwan su kusan tare da su nusaiban yana tsaida motan tayi waje da karfi ta kulle motab seda kamal yaji har tsakar kan sa ta na jan amal kaman ta tsinka ta

Ta tare hsnyan shiga gidan

Tana huhura hanci ita dai amal kuka tasa dan ta gaji kuma yunwa take ji

Nusaiba ta riko ta aliyu kalli amal na kuka ko dai dukan ta nanah tayi ne ?

Harara nanah ta sakar mata tayi tsaki

nanah meye haka?
Ka bude min gida na shiga

In naki fa
Ta masa shiru ka vude min na sama mata abunda zata ci ta huta

Jin amal ce keda bukata yasa ya bude yana budewa ya shiga ya bar mukulin jikin kofar

Wuf tayi ta shige da amal ta zare mukulin ta na kallon nusaiba ta tura kofar ta kulle tasa key din cikin bra dinta tayi tsaki tace mayya!

Kofar ta fara bugawa nanah ki bude min kofa!

Har tayi kitchen

Shi kuma jin bugun kofa ya fito

Nanah ina mukulli?

Tsaki tayi ta juya ta cigaba da dafa indomie din amal na kan tebur a kitchen din.

Nanah ina mukuli?

Wallahi bazata kwana a gidan nan ba yau kaji ma na rantse ta nemi wani gun bazan bude ba

Nanah naga alama kin fara san raina ni ko ina wasa dake ne ko kuma ita sa'ar kice?

Sa'a?
Raini?
Ai raini ya kare aliyu tunda a gaban yarka kake aikata abun da za a raina kan

Sunan ya maimaita *ALIYU* ya fada ya kai sau uku

Nanah kar ki bata min rai ..ta juyo indomien ta ce amal muje kici .

Bin su yayi ya amshi amal ya kaita daki my amal kici ki kwanta kinji dady's gurl!

Ok abbana gud nyt
Ya mata peack ya fita ya ja kofan ya kunna mata fitila

Tana zaune kan kujera nusaiba na zaune a kasa tana ta karkade saurayen waje dake cizon ta lallai ma wannan yarinyar

Nanah bakuwata ce fa kike son zubda min mutunci

Wani irin kallo ta masa ta yamutsa fuskarta tace mutunci ai madara ne ya riga ya zube a idan kowa bama ni kadai ba

Me kike nifi
Abunda kake tunani!

A tsawace yace *nanah* duk da ta tsorata amma seta dake tace da kennan banda yanzu se a bi wani sarkin ta yi dakin amal ta sa sakata ta kulle

A gun tayi ajiyan zuciya ta dafe kirjin ta tana ajiyar hrt wai Allah na nasan in da ya kamani seya ci zalina wallahi wannan shegeyar sede ta kwana a waje badai a nan ba mayya kawai shi kuma solobiyo kawai.

Ba yadda zeyi se kiran hashim yayi yace yana ina

Ina gida

To ga nusaiba a waje ka bata gun kwana nanah ta kulle gidan

To yaya

Yayi dariya bayan ya ajiye wayan nasan za a rina wanan da kishi ina jiran wannan ranan dama

Nanah ko kin yarda ko baki yarda ba kin fara son *Aliyu hydar*

Ya aliyu girman kai nanah girman kai sun kasa gane ainihin dangantakar su kiyayya ce , ko kuma soyayya?
*#teamaliyufatima*
[13:39, 06/09/2017] khairee muhammad sani: *NANA FATIMA*
*NA KHAIRAT UP*

*DEDICATED TO FATIMA ISA*

*25*

washe gari ta kasance ran daurin aure

Nanah ta gama shiri krnnan cikin wani tsaddaden less black da ratsin white a jiki ta kashe dauri ga yadda skirt din ya kama mata jiki a takaice dai ba karamin kyau blacl beautyn tayi ba se zuba kanshi take yi ta dauko takalmin ta white da mayafi da yar karamar pouse ta yi waje

A daidai dinning taga nusaiba da aliyu tana masa kukan shagwaba tana jajjanta wulakancin da nanah ta mata

Sanye yake da wata arniyar shadda sky blue ya dora hula ta zauna masa kallo daya ta masa ta dauke kai daidai kofar fita taji nusaiba na cewa na yanka mana ticket flight din monday zamu bi

Ya gyada kan sa ya kurbi kunun gydan ya sha yace saura me

Kayan amal tunda kace baka son tana sa kananan kaya kafi son ta da culture din ku

Yeah koda wasa kar ki batan y'a

Haba aliyu yazan yi wasa da amal yadda nake jinta ban jin ko wanda zan haifa nan gaba zan masa saboda tsabtsar kama da kuke kai da ita tunda ban same ka ba ai na sami copy din ka!

Kanbuuu nanah ta fada ta dawo da baya ta ce me?

Ya dago kan sa ya mata kallon abunda kika ji haka ne ya dauke kan sa ya cigaba da break din sa

Wallahil azeem duk abinda zai faru ya faru amma wallahi ba a isa ba ni da wahala na wata da riba? To wallahi bazai yuwu ba ke kuma tun wuri ki fita harkar yata na rantse da Allah zan miki abunda zaki yi msmaki zaki bar nigeria ba ido daya ko hakoran gaba yadda mutanen ku bazasu gane waccece ke ba

Taya ma hakan zata faru

Nanah aliyu ya riga ya bani amal kuma na karba baki isa rabani da ita ba

Wani kallo ta mata
Waye aliyun?
Sanda nayi goyon cikin na haifa yana ina?

Ko shi be isa ba wallahi karya ne

Wani irin tsawa ya daka mata ya nunata da yatsa nanah kar ki taran gajiya ki hada kayan amal zasu wuce ran monday jibi kennan
[13:43, 06/09/2017] khairee muhammad sani: [13:39, 06/09/2017] khairee muhammad sani: *NANA FATIMA*
*NA KHAIRAT UP*

*DEDICATED TO FATIMA ISA*

*25*

washe gari ta kasance ran daurin aure

Nanah ta gama shiri krnnan cikin wani tsaddaden less black da ratsin white a jiki ta kashe dauri ga yadda skirt din ya kama mata jiki a takaice dai ba karamin kyau blacl beautyn tayi ba se zuba kanshi take yi ta dauko takalmin ta white da mayafi da yar karamar pouse ta yi waje

A daidai dinning taga nusaiba da aliyu tana masa kukan shagwaba tana jajjanta wulakancin da nanah ta mata

Sanye yake da wata arniyar shadda sky blue ya dora hula ta zauna masa kallo daya ta masa ta dauke kai daidai kofar fita taji nusaiba na cewa na yanka mana ticket flight din monday zamu bi

Ya gyada kan sa ya kurbi kunun gydan ya sha yace saura me

Kayan amal tunda kace baka son tana sa kananan kaya kafi son ta da culture din ku

Yeah koda wasa kar ki batan y'a

Haba aliyu yazan yi wasa da amal yadda nake jinta ban jin ko wanda zan haifa nan gaba zan masa saboda tsabtsar kama da kuke kai da ita tunda ban same ka ba ai na sami copy din ka!

Kanbuuu nanah ta fada ta dawo da baya ta ce me?

Ya dago kan sa ya mata kallon abunda kika ji haka ne ya dauke kan sa ya cigaba da break din sa

Wallahil azeem duk abinda zai faru ya faru amma wallahi ba a isa ba ni da wahala na wata da riba? To wallahi bazai yuwu ba ke kuma tun wuri ki fita harkar yata na rantse da Allah zan miki abunda zaki yi msmaki zaki bar nigeria ba ido daya ko hakoran gaba yadda mutanen ku bazasu gane waccece ke ba

Taya ma hakan zata faru

Nanah aliyu ya riga ya bani amal kuma na karba baki isa rabani da ita ba

Wani kallo ta mata
Waye aliyun?
Sanda nayi goyon cikin na haifa yana ina?

Ko shi be isa ba wallahi karya ne

Wani irin tsawa ya daka mata ya nunata da yatsa nanah kar ki taran gajiya ki hada kayan amal zasu wuce ran monday jibi kennantaya zaka kyautar min da "ya? Ba tare da ka shawarce ni ba?
Ya isa haka marar kunya kawai ai diyar tawa ce kuma na bayar ko kina da ja?

ina dashi wallahi ko ka ki ko ka so seka amso min diyata dan ni nasan zafin ta ba kai ba bazai yuwu ba ka bawa wata sakarai diyata ba dan tana budurwarka

kin isa ma wallahi babu me amso yarinyar nan

ni zan amso ta ko ka ki Allah sede zaman mu ya kare dan nina san zafin ta ni na sha wuyarta kaima zuwa kayi ka tarar da ita a dire

wani irin ajiyan zuciya yayi ya kalleta kallon nike da iko da ke da ma ita yar baki isa ba nana fatima kiyi abunda zaki yi

zan yi kuwa zaka ga mezan yi sede in zumuncin ya kare amma a kan amal bazan yi shiru ba duk abunda kuke kallon ku nake ki daa ita har wani yawo kuke yi tare kuna yawon ta zubar

A gigice ya juyo ya mata barin makaunia kwarara guda biyu nan da nan jini ya biyo hancin ta ta sa hannun ta jinin ta shafo tace ka mare ni?
[13:58, 06/09/2017] khairee muhammad sani: [13:39, 06/09/2017] khairee muhammad sani: *NANA FATIMA*

Zaki rama ne?

Bazan rama ba amma ka daki auren ka wallahi a kan maganan nan sede duk abinda zaka yi kayi wallahi a kan wannan mahaukaciyar amal yata ce ni kadai ba ta kowa ba baka da iko da ita wallahi

Nusaiba tayi daki ta dauko amal

Ai tana fitowa nanah ta hankadata ta yi waje da ita ta dinga dukan ta kaman an aiko ta

Aliyu ya dauke ta daga kanta ya zuba mata mari kwarara amal ta fashe da kuka

Dauke amal tayi ta yi waje da ita

Ya bi bayanta yana ki bani amal

Da hanzari tayi wajan gate din cikin ikon Allah tana fita ta samu napep ta ce masa kai ni tasha

Please Login or Register in order to submit comment