Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sha kuka


Ba dan mutane ba dama da zai iya barar mata da hakoran gaba a yadda yake jin haushi da takaicin nana wato kukan ma rabuwa da shi take bata murnan tafiya dashi harta ke masa ikirarin tana son shi blablabla .....shi ne yanzu data gaji zata sa masa kanta a hannu zaki yi bayani fatima nima sena rama kiji ko da dadi.

Ita kam kukan sabo kawai take yi ba komai ba a haka ma bacci ya dauke ta gaba daya a kan kafadar sa .







*42*

Hashim ya shigo cikin gidan nasu duk ba dadi yake ji ya zauna kusa da inna talai yana ajiyar zuciya

muhammad me babban suna daga ina kake?

Airport innar mu na raka su yaya
lah sun wuce
Uhm tun dazu ma
Allah kaisu lafiya kace kasha kuka

Hmm innarmu ni me ma baya damuna a duniysr nan

kun dauken mata
Bame ban abinci da
Me bani kuma yau wannan mutumin ya dauketa zan yi kewar yaruwa

Ai kaima seka tare ai muna da dakuna mussaman da yauwan ka suka yi aure ka zaba ka darje inda zaka kwana har a sallame ku

Innarmu kina daya daga ckin wayanda suka riken mata ai ni na sani

Hoh yaran zamani!

umma na jin su kawai dariya take musu.

Yana ta mita har ya gaji dan kan sa

Da amal ta dawo ne ma ya ke tambayanta karatu tana amsa masa ya hadasu ita da fawaz suka fita yana rike da hannyen su inna talai tace ya fi muka dai da zaman mita da kake min abban zahra

kodan wannan sunan da kika kirani inna talai ai na baki yar dubu daya nasan kina cikin talauci kwana biyu tunda fawaz bezo zance ba


Dariya tayi tace Allah sauwaka min yin siriki da mara kunya

Amsa dai ki rage zafi kafin anjima nasan kwana biyu baji ji alert ba shiru kk ji!

Umma ta dinga dariya inna talai ina ke ina saurayin da be iya sa hula ba!

Ke ma kya fada can ku karata

yana dariya suka fita yawo abun su!


*****************

Bayan sun sauka bilal da peter suka dauke su zuwa masaukin su tun da suka shiga ake zuba masa sara alamun girmamawa


ba karamin kyay gun nasu keda ba yana rike da hannun nana har ya fada masu matsayinta a gun shi sabida haka su kula kowa ys amsa da yes sir.

Lady officer ya hadata da ta kaita daki dan ta yi wanka tayi sallah ta huta anjima ze sameta yana da meeting


kakin sa ya saka kawai ya daura agogo ya kafa hular sa ya fita shi da bilal suka shiga cikin mota suka yi barrack din nasu dan gudanar da abunda ya dawo dasu daga gida!


Ita kuma bayan tayi wanka aka kawo mata abinci seda tayi sallah tukuna sannan taci abincin

ta baje kan gado ta soma baccin gajiya



*NANA FATIMA*
*NA KHAIRAT UP*
*dedicated to fatima isa*
*44*

Yana can suna ta planning kan aikin su da kuma yadda zasu tare harin da ake kokarin kawo musu sun samu labari daga spy din su game da harin da ake son kawo musu.

Bashi ya koma ba sai dare sossai duk a gajiye tana zauna a uwar daka ita kadai kamar mayya tun tana sha'awar gun har ya ginshireta ta daina marmarin sa.

Wannan matar ce ta jera mata kayan ta cikin drower dake cikin dakin

Ga abinci an kawo mata amma babu wanda yayi mata a cikin su kawai ruwan tea ta sha ta hada da bread.

A kaaan kayanta da cake da mitpie datayi da soyayyar miya ta ajye su kan wani tebur.

Be shiga inda take ba seda ya tabbatar ya gama nasa hidimar

Kan sallaya ya sameta ya karasa da sallama ta amsa masa ta mike da fara'arta
Sannu da dawowa ya aiki

Alhamdulilahi mun sha aiki kam yau

Ai naga alama
Ya kika ga gun
Ba laifi

Kamar ya?
Eh man ba laifi wallahi komai normal sede ba abokan hira.

Ai nasan ba kya bukatar su abokan hiran bayan gani

Hmm ko amal ai da ka taho da ita.

Uhm amal fa ta zama yarsu mun basu sede kiyi kokarin samo wata amal din me kama dake dan na miki fintinkau a firat born

Ya fada yana mata dariya zaunawa tayi kusa dashi ya kwanta kan cinyarta shi kuma yana ta smiling abin sa.

Hannun ta ya dora kan kirjin sa kina jin bugun zuciyata

Uhm
Kece sila wai ni taya kike so nasan cewa da gaske kina sona?

To ni mezan ce maka ya aleeyu na rasa mezan yi ka yarda da hakan ko a wannan zaman da mukai kasan cewa na sauko

Hmm ai abinda na gani ya hana na tabbatar da hakan shi yasa

Me ka gani kennan?
A airport man har wani kuka kike masa kina rike da hannun sa ni matsa ma kar na illata ki wallahi saboda fushin ki nake yi amma naga ke ko oho ma!


Ya aleeyu zaka raba zumunci ne da yan'uwan taka?

Hmm kina kare shi ne ko

no ina kare mu mu uku da ni da kai da shi ya kamata ka yarda cewa ni kai nake so ni matar ka ce ban da hurumin yin soyayya da wani se kai kai uban yayana ne kuma danuwana jigo na rayuwata ni na dauki ya hashin a matsayin danuwa kuma aboki ka daina zargi ko kishin abunda babu shi

In har bazaka tsaida zuciyarka waje daya ba to da akwai matsala kullum da abunda zaka dinga tunani

From now on ka sa a ranka fatima bintu zahara taka ce kai daya kai ne gwani bazan barka ba sede mutuwa ta raba kuma ka rike a ranka bazan ko danuwana ba saboda kana kishin abunda ya riga ya wuce.

Hmm kawai ya ce ya lumshe idanuwan sa kawai yana nazarin maganganun ta kuma da gaskiyarta ya yarda cewa fatiman shi na kaunar shi yanzu tana ji dashi kuma

Shi ma yana rokon Allah da ya yaye masa kishin ta a ransa.

Haka bacci ya dauke shi kan ciyan ta tana bin sa da kallo lallai fuskar sa ma abun kallo ne balle komai nasa ita kam koda can ya aleeyu burgeta yake ashe ba burgewa ba kawai tana ma son sa lallai ba abunda ya kai rayuwa da masoyi dadi da dacewa.


Bayan kwana biyu.

Ta soma sabawa da yan aikin dake gidan idan aleeyu ya fita seta gan shi saboda aikin nasa tun tana damuwa harta daina saboda ta saba da yayi shekaru biyu ma balle ynxun da take ganin sa kawai yana daddewa ne a waje.

Wata ran ta kan sha hira da amal ta *VC*

Suyi ta hira wani zubin kuma dasu umma da inna talai. Kullum fadan umma daya ne ki bi mijinki kar naji komai daga gunki

Insha Allah umma.

Wata rigima data fara bullo musu shi ne in aleeyu ya dawo yanzu baya sassauta mata ko kadan kullum da bukatun sa sannan in ya samu ya kyaleta abun sa ba wani kulawa bayan da ba haka yake yi mata ba

Sede tayi kukan ta.

Yau ma tana zaune ya dawo da wuri da ga aikin nasa dashi da bilal suka zauna abinci ta basu suka ci suka koshi sannan ya rakq bilal ya dawo wash matas na gaji
Sannu kawqi ta ce dashi

Na gaji gashi ina tare da larura

Hmm ni kuma ban da lafiya ba

Subahanallahi meya same ki ya mike ya karasa kusa da ita yana taba jinkin ta da zafi kam

Ya taba kan ta nan ma da zafi

Ah tun yaushe
Jiya ta fada a dikile

To daina fushin bara nai wanka na kai ki a duba min lafiyar ki waya sani ko nayi ajiya ne

Hararsa tayi in ma kayi ze zauna ne se mayatar tsiya

Dariya ta bashi sosaai eh naji mayata ina sane ai dake naga alama ba kya san ki kara min da ko ya

Ai Allah ke badawa ko

Hmm naji nasan dai yanzu komai ok ki ma daina jin haushi na ko ina sane ba mugunta bace ai

harara ta kuma zuba masa ta dauke kanta ya dinga mata dariyar tsokana ya shige ciki


Ita haushin komai ma take ji kuma tasan cewa da alamun ciki a tare da ita da wannan zazzabin duk yamma seta yi da daddare kuma ciwon kai kamar me

Har ya gama ya fito ya na sanye da short irin nasu ya ce muje ko

Wayarsa ta dakarar dashi

Ya duba yaga num mutuniyarsa seya gyara xaman sa ma yana karkada kafa ta bishi da kallon harara

Hello nusy na
ba wani aleeyu kaji tsoron Allah

Hah naji yi hkr ya shirye shirye kuma

Ana ta yi ai naji ka dawo ina garin ku muna yan siyyaya ina fata kazo da amal ?

Amal ai tana 9ja an barwa ummata

Hmm ai kun min rowa da ni ce zan baka ko me kake so a tare dani ko ma meye shi ko da kaina ne

Ya jijiga kan sa ya gyara zaman sa yana kallon yadda nana tayi kicin kicin da fuska


Nusy ba za ayi haka ba ai yanzu ki min texting din inda kike zan sa a dauko ki bazaki zauna a hotel ba ina nan

Nagode ni da hummy ce ma

Ok muna jiranku sekun zo

ynzu zan ma texing din.


Muje fatima
Bazan je ba naji sauki

Meye zafi ido yaci wuta

Hararsa tayi ta mike ya riko hanniun ta

Ta fada kan sa
Ya riketa gam da kyau meye kuma

Me aleeyu ya miki kuma fadimatu ta aleeyu

Ban so ka kyale ni dan Allah kaje gun nusyn taka ni me nawa

Yi hakuri kishin me kike ita da zata yi aure nxt two wks in Allah ya kaimu da rai da lafiya

Dan Allah ka rabu dani jiri nake ji ba matsala ta bace ku ma shekara

Ya cikatq ganin da gaske take yi ta masa text ya duba ya ma peter fowding ya bashi umarnin kawo su ya shiga dasu can daya bangaren da ba kowa dan baya san ran nana fatima ya baci tunda bata so shi kuma baze ki bawa nusaiba gun zama ba kodan son sa da take yi

Ashe a fili ya fada
Ta fashe da kuka wato saboda tana son ka ni kuma kin ka nake ko ?
.nagode
ba haka nake nufi ba

Ban san jin komai ni ta fincike tayi daki ai zamewa tayi daga steps ta fado kan cikin ta ihu ta zuba sossai har seda tsigan jikin sa ya tashi ya dinga furta innalillahi ganin yadda jini ke bin jikin ta komai ta daina gani se rigar sa data rike gamgam cike da wahala

Ya aleeyu........
Bata kuma cewa komai ba tayi pass out

Jikin sa na rawa ya dauke ta

drivern shi ya hango shi a rikice ya bude masa mota suka dau hanyan asibiti!

Gaba daya a tsorace yake da kuma dana sanin abunda yayi!

*#teamaliyufatima*
[31/10, 18:59] Aseea B Aliyu: [21:45, 18/09/2017] Khairee Muhammad Sani: *NANA FATIMA*
*NA khairat up*
*in dedcation to fatima isah*
*45*

Vote for me @ wattpad khairat_

Cikin gaggawa aka yi dasu emergency room

Zarya kawai yake yi gaba daya kayan jikin shi sun baci da jini kaca kaca dasu

Zaman ma gagarsa yayi

Nurses na zarya daga dakin da aka sata zuwa wani daki suna ta kai kawo a bun su inda bugun zuciyarsa ta tsanan ta tana bugawa fat fat kaman ba shi ba se gumi yake duk sanyin gurin

Ya Allah kasa kar komai ya samu fatima zan shiga wani yanayi me wuyar fasarawa!

Nusaiba bayan driver ya kawo su ta shiga gun su aleeyu bata ga kowa babu inda bata shiga ba ita da hummy dan nrman aleeyu ba shi ba labarin sa.

Hummy ta dafa ta kinga jini sis

Na gani Allah sa na wannan me kama da mayun ce ta fada suna tafawa hade da dariya suka zauna suna jijjiga kafa irin na goggagun marasa kirkin nan.

Wayarta ta zaro tana tauna bubul ta yi kwai ya fashe tush lokacin kiran aleeyu ya shiga.

Be iya dagawa ba hasalima be san tana ringing din ba ma

Ah wai ko dai shi ne beji dadi ba?
Ina ta kira be dauka ba
Haba dai matar dai ki sake gwadawa in be yi ba ki tambayo a waje ko ya fita ne!

Ok
Kiran dai ta kuma yi shi kuma be amsa mata ba

Ta mike tans wani takun isa ta tambayi gurds dake waje ina aleeyu

Nan taji yaje asibiti matarsa ba lafiya

Wani dadi taji ta koma ta fadawa hummy ai matar ce ke rashin lafiya Allah sa ma daga nan ta cika kowa ma ya huta amin ni kuma na dauko my amal

Da dai ya fi musu arziki na binsu suna ki banda haka waze ki ki nusaiba

Hmm ai kedai bari nasan mezan yi ko ban auri aleeyu ba wannan ce damar da zan koya ma matarsa hankali na nuna mata tawa iyawar!

Heeh tawan shi sa na biyo ki ai mu ruguza musu zama in yaso ma wuce

Dan yanzu kin fi karfin auren aleeyu sede ogan sa

Hmm ke ki bari kawai amma aleeyu namiji ne ni nasan ina son sa kuma ni na rasa amma shi ma seya rasa abunda yake so a tashi wasan a 1-0

*********

After hour biyu likitan smith ya fito yans ajiye gloves aleeyu ya mike yace dr.oll ok?

Hmm (da harshen nasara suke magan)

Mun tsaida jinin amma ba a samu an ceci ran abun cikin nata ba wanda keda wata daya da kwana biyu kuma hkn ya faru ne saboda carelessness din ka kaima kana takura mata ta hnyr saduwa da ita sannan kuma ta fado kan abu me nauyi a kula saboda gaba ya fada yayi gaba

Zaunawa dabas yayi a kasa yana sauke ajiyar zuciya ya dinga nananata innallilahi a gun ya dafa goshin sa tabbas yayi kuskure abunda yake bukata gashi yyi silar sa

Burin sa ya kula da cikin da fatima zata samu ya fara jin motsin sa a cikin ta yayi magana da babyn sa hawaye ya zubo masa i wanted to experienced what i missed!

All that a father need to experience am so unfortunate!

Dakin da aka maida ta ya leqa an sa mata wasu nau'orori a jikin ta.

Fuskar nan fayau mezan fada miki fatima i cant face u!

Badan sallah ba babu inda zashi seya ga tashin ta.

Bilal ne ya kawo masa wasu kayan
Man ka canja wayanan anata kallon ka

Bilal i killed our baby
No ka bar fadan haka ai kaddara ce u are nt at fault!
I am duk sanda nusy ta shigo rayuwa ta se wani abun ya faru bad with me

Nusy kuma?
When tazo!

Dazu
And ?
Ya fada masa komai da ya faru

Ya dafa kan sa yace you and ur nusaiba gashi nan ai se ka cigaba da biye mata zata kashe ma aure a banza a wofi

Ni yanzu haka ma tana gidan fa

Aleeyu kennan kayi tayi kaji ni ba ruwa na am out

Hmm

Muje ka raka ni na duba ko ta farka nasan akwai kura a kasa in fatima ta tashi kawai burina kar ta ce zata koma gida dan bazan barta ba

Kai ka sani!

***********

Suna zaune kawai a gun har kusan awa biyu sannan ta bude idanta dishi dishi kawai take gani harta bude ido tangarai jikin ta yay tsami ta dinga jin jiri
[22:24, 18/09/2017] Khairee Muhammad Sani: *46*

Komawa tayi da baya ta kwanta kanta na sara mata ta furta sunan Allah

Shiga yay da sauri ya jinginar da ita jikin pillow
Sannu fatima
Uhm kawai tace
Ga bandage a goshin ta dan ji ciwo inda ta buge

Sannu kinji
Uhm ta kuma ce masa

Daga karshe ta ce masa meya same ni?

Ki bari kiji sauki tukuna ko

Ya bilal
Uhm nana ya jikin
Da sauki
Ya bilal cikin ya zube ko

Hmm ki...
Tsakanin ka da Allah ya bilal fada min meya faru?

Hmm kai man fada mata ni nayi waje personal matter din ku ne!

Yana fada ya fice
Yay waje kanta ta yi gefe da tace ya aleeyu cikin ya lallace ko?

Shiru ya mata ya kamo hannun ta
Fuzgewa tayi tace tell me kawai ban bukatar kana taba min jiki nasan kayi sanadin cikin jikina saboda son zuciya irin naka?

Fatima ya fada a tsawace cikin dakiya da karfin hali irin na maza don't you dare!

Kar ki fada min magana kina nufin ni na kashe dan cikin da ban san ma kina da shi ba

Oh haka ma zaka ce ko nagode ka fita ban san ganin ka wallahi ka fita

Tun kan nasa a zo ayi waje da kai a turai ne suna da yancin kai zasu bi min hakkina ka fita ya aleeyu out ban kaunar kara ganin ka

Sassauta murya yayi yace cikin muryar lallashi kiyi hakuri ki saurare ni kin san it was intentionally!

Ban san ji kaje kayi rayuwarka da nusaiba ko ma wace i dnt care amma ni ban san ganin ka u are a muderer!

Idan sa ya runtse
Sanan ka kira min iyayena su aiko min da ticket na komawa gida ban san zama cikin gidan da aka kashe min dan da bezo duniya ba ta share hawayen ta!

Rungumeta yake kokarin yi amma ta hana shi se fuzge fuzge take yi tana masa ihu ya fita amma yaki fita ta fara zubda abubugan gefen ta

Nursas ruka shIgo dAn euba meke faruwa

ŠOh dråez sir
Ya mátsi!ya har`e hannayen sa nan da nen ye koma$a|iyu hyear&gad!nga!

Soji mczan fama 9ayi wani cidin bidin da vuska ya bate rQi ya bi!su dA kal,o san~an!ùa bi fatima da kaìlo ya ce gijin karaji oll!of u out n/w she is"my wifE .

But siv<
I said out!

Ficewa s}ka ym äan sun san waye"aleeyu a garin

Ita kantq(seda"taji eaban ta ya dadi amea ta$ouske

Šya ce nagodewa llah da kika ji saukI kif nuna min hakan ta W!nnan haukin da ki{e aln1meulylaji"daukerta yayi cak yayi waje Fa!ita

Ta dinga xaktshin sa ea ci:on sa

Bi|al ya sha gaban sa$aleeyõ me ke naî?

Babu$ruwan ka inc so~ koya mat` hankali ne yasinyar nan bata da kirki

Qi jakõri aleeyu ke raRta bata æa"da lafiya ia fe sani

No ta nuna min hauka nimá nawa haõcan0za~ nuna maôa after oll ji.in mu teia!

Yana kokqrin sata cmkin motan bilAl ya kul|e`ya bishi0da kallo dan llah0aleeyu ëa maedat` biki a bata kulawan dayq kqmata in iun komá gida(se kuyi tayi amma kuna zubda image dinku a waje aleeyu you are renowed fa!

Da kyar ya maida ta
Ya sauketa kan gado wani irin kallo take bin sa dashi tsabar takaici da kuma hasashen mezata masa ta huce in ta farfado duk ran da ta mike zai ga haukan da yake kira dan be gan shi ba tukuna!

Dr.smith ya shiga ya duba shi ya mata wata allura se bacci ya dauke ta.

Gaskiya aleeyu ba kya kyautawa wallahi ka dinga sanyayya zuciyar ka

Kai fatima zuma ce seda wuta in ban mata haka ba bazata bar ni ba na zauna lafiya ba amma yanzu idan ta farka xan samu lafiya cikin asibitin

Hh kai da fatiman ka se ku halin ku mu yan kallo ne amma nasan ba hakura tayi ba

ni kai na nasan cewa ba shiru zata yi ba amma ai na samu sauki
[23:14, 18/09/2017] Khairee Muhammad Sani: *47*

Muje kaji da waccan ta gidan naka

Kai keda lokacin ta naga kiran ta ai ban da lokacin ta yanzu sede in matata ta farfado tukuna na samu nutsuwa!

Duk wannan nutsuwan mr.horror

A cikin asibitin suka ci abinci ya samu ya dan zauna bilal na zaune tare dashi har dan bacci ya dauke shi be yi kokarin tashin sa ba
Dan yasan yana bukatar hutun

********
Shiru shiru ba aleeyu ba waysr aleeyu dole ta koma masaukin ta cike da haushin aleeyu na ki neman ta.

Amma ta harhada tugu kala kala da zata masa dan raba shi da fatima.

********
Da safe bayan ya tashi ya yi maza ya duba ta bata tashi ba

Hakan yasa ya yi gida dan yin wanka ya sako kaya ko barrack baze leqa ba

Yana zuwa yaga mutanen sa a falo sun yi ado zasu fita dan yin siyayya

Rungume shi take kokarin yi ya dakatar da ita ya daga mata hannu

Me aleeyu ai is normal!

Ina zaku?
Kasuwa
Sekun dawo
Ba rakiya
Hararta yayi ya ce kina sane da cewa ina da marar lafiys ko

Baki san kice min ya me jiki ba

Oh waye baya da lafiya
Matata
Ba seka fada min ba nasan cewa matar ka ce ni se anjima

Tayi ficewarta
Ya bita da harara!

******
Kuka ta fashe dashi a cikin motar su hummy na lallashin ta me na kuka

Ba zaki gane ba humaira baki san yadda nake san shi ba me seya fada min cewa matar sa Allah sa ma ta mutu!

Hmm ya isa muje ko
Hmm amma zan yi magani sa!

************

Komawa yayi asibitin ta fsrka tana cin abinci kuma da nurse a gefen ta tana rike da magani da allura

Tana gamawa ta bata maganin ta mata allura

Ta basu waje!

Ya karasa kan ta ya jikin ya fada cikin hade rai besan bata fuska ta bata masa rai!

Da sauki ta fada cikin hararsa
Ya na kallon ta wa kike harara?

A ina

Hann zakiyi mamaki na ai bilal din baya nan

Me nawa dashi?
Saviour din ki ne ai naga jiya shi ya cece ki ko

Hmm kai ka sani kuma mugu kawai

Kunnen ta ya ja da karfi

Ahh ai ba karya banw muguntar kake yi min ai

Wallahi sena koma gida

Ta ina
Inda nazo
Da kudin wa?

Kudin abba na
Hah ina zaki gan shi
Hmm ina ruwan ka kaide kasa ido.kayi kallo kawai amma na barka dan ban yarda bakin cikin ka ya kashe ni da raina ba kamar yadda ka yi min sanadin da ko ya

Wallahi in kika kuma ce min na miki sanadi ni da ke ne

Ai ba karya bane kayi min sanadin da ko ya

Dan ko yan naki ne nace naki ne ba gumi na bane yyi resulting kika samu dan ko yar ai kokari na ne ba naki ba

Hararsa ta kuma yi zaka ga kokari ai ganin idon ka

Wai tsaya ma me kike nufi da abba ze miki me?

Ba dai abba na ba?
Uhm

Bakin ta ya matsa tayi kara da kyar tace me haka? Ka cikani ni ban da lokaci da karfin yin fada yau wallahi ka bar ni kawai!

Ki fada min me kika shirya min

Ai zaka gani da idan ka

Oh my God ina kika samu waya?
Kuma yaushe kika yi wayar?
Kin ma maidani wani yaron ki ko ? To kiji ba inda zaki koda namam jikin ki zan.dinga yanka ina ci babu inda zaki ki rubuta a wannan small kwakwalwar taki!

Mara jin magana
Ya muke da kai
Ke komai kina da amsan sa
Yadda kake da bakin magana haka nima nake da shi

Hadata yayi da jikin karfen gadon

Ta runtse idan ta dan tsoro bata san meze mata ba fatima in kin san ma kin hada min bomb gun abba ki tabbata kin karyata kan ki yanzu ba anjima ba dan bazan yarda abba ya kwace min ke ba i cant afford it!

Ya ture bottle na magani a kasa ya tarwatsa plate din jkin ta na rawa bakin ta ta bude a hankali tace

Na kira abba karami yace zai zo ya dauke ni mu koma can tare dan kai kashe ni xaka yi

Ni ne zan kashe ki kin taba ganin inda masoyi ya kashe sahibarsa ?

Look ba wanda ze raba ni dake se mutuwa ki sa wannan a cikin wara coner ta zuciyar ki ni aleeyu hydar ban barin ki fateema ko kin ki ko kin so ki dauka cewa ma daga yanzu duk wani movement dinki ina sane dashi!

Sokuwar yarinya kawai nags alama kin fiya fitina da kin zaman lafiya

Yayi waje a zuciye reception yaje dan jin waya bata waya ma da ixinin wa!

*#teamaliyufatima*
[31/10, 22:57] Khairee Muhammad Sani 💄: NANA FATIMA
47
NA KHAIRAT UP

allurai aka mata da karin ruwa an daura mata drip da jini dan tana da bukata ga bp dinta yayi high.

*************************

Aliyu wai ina zaka kai mu ne
Be kula ta balle yace ci kan ki ma

A wani fili suka sauka aka shigar dasu mota kuma tafiya me tsayi suka shiga wani fantsameman gida wanda banda sojoji ba

Please Login or Register in order to submit comment