Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bu kowa a gun yana fita aka fara sara masa cikin falon ya shiga.

Xaune na hango wani mutum xsune cikin shiga ta alfarma yana karanta jarida.

Sir! Ya fada ya kame shima ya sara masa

Oh aliyu come in
Yes sir
Kun karaso kennan
Yes
Good
Ya jikin matar taka?
Alhamdulilahi
Sit!
Ya zauna a gefen sa ya sa aka kawo kayan sanyi

Cikin turanci me dadi irin na kasar ta yan ghana yake magana

Aliyu tell me what happened?
Sir its nusaiba

Ohhh that gurl
Yes sir
Naxo da complain a kanta saboda ta tada min kura a gida ta tada min tashin hankali tsakanin ni da matata da mahaifana.

What nusaiba what are u saying aliyu ka manta bikin ta za a yi? Next week.

Yes sir i know kums kasan aliyu baya karya
Tell me in details

Komai ya fada masa bayan ya gama yace dams na fada ma ne dan ka ja mata kunne ka kuma hukunta ta ka rabani da ita tun kafin na mata wani abun taci darajar ka da ni kadai nasan mezan mata yadda ko suna na bazata kuma fada ba ko da kudi.

Na sani aliyu amma kar ka kyalata saboda tana yata ka hora ta ka hukunta ta yadda bazata kuma shiga irin wannan rayuwar ba na baka dama

Ill postpond the weeding dnt worry ni ksina nusaiba ta dame ni kowa complian har shi big boy dazata aura aliyu ka ladabtar min da ita

Ban san how ba amma you have to do it for me and for urself.

Thanks sir ya mike
Har kofa ya raka shi ya juya.

Cikin motar ya koma suka bar gidan ba wata tafiya me nisa suka yi ba suka shiga wani gidan

Hankadasu peter yayi cikin dakin ya bude musu idon su

Ta fara yamutsa fuska aliyu what the hell?
Ina ne nan kuma?

Sabon gidan ki
Peter a basu abinci
Ruwa
Kaya
Amma ba fita ba kallo no any enjoyment.

Aliyu ka manta waye baba na?

I know kuma yasan da hakan u ll regret knowing me wallahi

Abinci sau daya a rana kuma peprish one ruwa cup daya ya ishe su su biyun

Tayi wal da idanuwanta aliyu mugunta me haka

Ficewa yayi aks sa kwado ta baya

Nusaiba mun shiga uku
Mun kawo kan mu haka aliyun yake dama .

Ke aliyu wasa yake
Wane wasa kina kallo inda aks kawo mu ga kuma sharudai daya gindaya a kan mu harda wai abbi ya sani.

Innalillahiwainna illahir rajun na shiga uku aliyu ya cuce ni ya zamu yi yanzu nasan abbi in yaji me muks yi ze goya masa baya ya ma na komai wayyo Allah.

Ni na shiga hurumin da ba nawa ba daga rakiya

Dalla can shiru harda ke ai bayan ma ke kika kawo nanah.

Zaunawa tayi a kasa ta fashe da kuka mun kawo kan mu.

***********************

Bayan kwana 2

Bayan kwana 2 su abba suka sami ticket suka zo garin turkish

Asibitin da suke suka fara sauka

Nana ta farfado lokacin suna zaune ysna bata soup ysna mata hira ta dan murmusa masa tasan yayi haksn ne dan yaga tana walwala sega inna talsi da abba da hashim suks shiga dakin a tare.

Inna talai ta fashe da kuka nana ji yadda kika rame sannu yar nan sannu.

Uhm inna ya kike
Lafiya
Abbana .
Sannu uwata sannu
Sannun ku da zuwa yaya
Youwa

Zaunawa suka yi
Ya hashimu yace sannu zahra ya jikin
Da sauki

Abban sannu da kokari
Yauwa.

*#teamaliyufatima*
[02/11, 23:56] Khairee Muhammad Sani 💄: [02/11, 23:31] Khaireee: Nana Fatima
Na khairat up
48

Ya hanya?
Alhamdulilahi!
Ashe zaku samu visa kusa
To bamu dai sha wuya ba
Ya jikin nata?
Da sauki

Nana ki yi hakuri da halin maza ai aliyu da ni yake zancen ze zo ya same ni inji inna talai.

Kamshin turaren sa ne ya fara masu salama kafin yayi magana

Ba wanda ya amsa banda abba saura ko a zuciya suka amsa

Abban shi yace kai waya fada ma muna nan?
Waya gayato ka?

Tsugunawa yayi suka gaisa da abban tukuna ya amsa masa faram faram yace ya kuma aka ji da masu jiki?

Da sauki abban
Inna...
Ba wani suna na da zaka kira aliyu ai ba nana kake tozartawa ba zumuncin mu gaba daya kake tozartawa kuma mungode harda ni a hada wannan auren kuma harda ni za a rushe shi shashashan banza da wofi

Yasan inna ta gama shaka se yayi gum fuskar nan cike da damuwa ba wanda ya lura da yadda ya fige su kawai ta nana suke shi ba wanda ya dami da damuwarsa!.

Ajiyar zuciya ya saki
Hashimu ya gaisa da shi suka yi waje

Yana ji abban na cewa ka zo ka sauwaka mata tun kan na ci maka mutunci mara kunyan banza da wofi.


Sumar kan shi ya shafa ya zauna kan kujera ya dafa goshin sa duk wanda ya san aliyu a lokacin in ya gan shi dole se ya tausaya masa ya kuma jajjanta masa saboda ramar da yayi kamar ba sojan ba ko gadanga.

Dafa shi hashim yayi
Sannan ya dago rinannun idanuwan shi ya sauke kan kanin nasa

Ya aliyu kar ka damu komai me wucewa ne kayi ta addua kawai ni nasan kana da gaskiya koda ba wanda zai yarda

Murmusawa kawai yayi ya gyada kan sa ya sha mur kuma sannan yace how i wish zahrau ce ta gane ta fada min hakan

Amma ba laifin ta bane ba abunda ta gani da kuma previous record dina da nusaiba shi yasa ta yarda da hakan amma ni nasan duk duniya mutuwa ce kawai zata rabani da ita ko da kuwa kowa ze juya min baya har ita bszan barta ba saboda ta zama jikina ta zama habbit dina ta zama tunani na ta zama komai nawa na xama addicted to her and devoted taya zan barta?

Nasan ina cikin jarabawa ta ubangiji saboda abubiwan da na aikata ni kaina ban san cewa ina mugun son fatima ba se sanda abba ya dauke ta ya taho da ita?

Ban yi bacci ba i was sleepless ina can ina neman su ashe suna asibiti ta source dina nasa aka nemo min su.

Ya aliyu meya dawo da nusaiban?

Tsautsayi! rabo!
Amma ni nasan am clean kasan tugun mace !me cireka se Allah.

Gaskiya kam makircin mata se su
Hnm ni na ga wannsn wai ni nusaiba zata hadawa husuma? Ta raina min hankali ta raba ni da matata na rasa har dana dake ciki be fito ba haba hashim taya zan barta?

Mummunan mataki zan dauka a kanta wanda bszata kuma min koda kallon banza ne!

Me irin suna na ma taji seta gudu ko ta razana dani take zancen .


Ya aliyu me zaka yi mata to?
Kasa ido kayi kallo kawai amma tabas se nusy ta dandana kudarta.


**********
Nusaiba dubi irin abincin da muke ci yau abinci kamar na fursuna

Ba wani enjoyment!
Ke ni ki barni naji da daya takaicina ko wanka bama yi balle brush ko canja kaya ai kinga kuwa muna cikin wani hali abincin me gashi ba waya da na kira abbina!

Gaskiya i can't take it any more.

Ni ksina aliyu ya iya tsiya walallahi.

Who knows iya adadin kwanakin da zamu yi awannan gun ko a ina muke ma oho!

Kawai suka fashe da kuka a tare kowa na tausayawa kan sa da halin da zasu shiga nan gaba.

Gashi dazu dan mugunta wasu irin pest aka zubo musu ta kasan door ya gagasa musu cizo jikin su yayi rudu rudu yayi ja ga kaikayi ga zafi ba fanka ba AC
[02/11, 23:56] Khaireee: 49

Abban zaune kasa kan wata sallaya da yayi sallah aliyu ya shigo da kayan abinci ya ajiye musu ya koma gefen gadon ya zauna

Dauke kan ta tayi daga ganin sa
Ya gyada kan nan da ya saba ya maida hankalin sa gun inna talai da tun zuwanta magana daya me kyau bata hada su ba bayan da ba haka suke ba sossai yaji ba dadi kodan wannan ma yasa yaci uban nusaiba da ummi ayi doubling purnishment en su sai yaga sun jigata zai kyale su dan sun masa illah ba kadan ba.


Nana ki tashi kici abinci ko
Inna ni ban jin yunwa
Ki sha ko tea ne
Hmm inna bana jin yunwa fa

Ya hashim ya mata magana haba zahra tun jiya ba ki ci komai ba tashi na hada miki tea ki sha irin wanda nake miki da mo sisto ta uwar amal

Dariya ma ya bata ta dan muskuta indai kai zaks hada zan sha dan nasan ka iya sossai

Good my sis .
Da biyu ta fada dan mutumin ya ji ba dadi kuma tayi nasara .

Ya hada mata tea ya mika mata ta amsa tana kurba da zafi sossai ashe ta kona harshen ta

Aliyu ya amshi cup din ya ajiye ya riko ta are u ok?

Banza ta masa
Ya hashim ban ruwa na sha

Ok

Ya mika mata ta sha ruwan.

Inna talai ta ce zo aliyu ka xauna ka min bayanin komai

Inna kin san ni zaki tambaya na fada miki ko abba a gaban shi komai ya faru saboda haka inna abbana ku sa shi ya salame ni ni kam ban iya zama da ya aliyu in ko kuka matsa min zuciyata zata buga ina bukatar space da hutu a rayuwata amma ku rabani da ya aliyu ban san ma ina kallon sa.

Kallonta kawai gogan yake yi yana mamakin ta yadda ta ke zaro jawabi wai ya sauwaka ma in ba haka ba zuciyarta zata buga saboda shi aliyu hydar mijin ta?.

Abba ya ce kiyi min shiru mutuniyar banza ana magana kina magana kece aliyu?

Yaya wannan yarinyar da gaskiyarta bazan iya barinta da aliyu ba dan ya kaini bango ya ban takardar yata.

Saki? Saki ? Saki? Ni aliyu na saki fatima? Next to impossible!

Tsugunawa yayi ya fadawa abba d inna talai komai na zuwan su nusaiba harda irin takunkumin da yasa musu

Wallahilazim abba ban taba cin amanar fatima ba kuma ina kaunarta abba ku min rai ku bani dama ta karshe komai zai iya samuna in na rabu da fatima abba ka bawa abbana hakuri ni kam ina kaunar ta

Ni fa bana son zaman ehe a sauwaka min na samu me yi dani me kuma lokacina ato

Tsugunawa aliyu yayi har kasa a gaban ita *NANA FATIMA* aliyu ya tsugunawa tayi matukar mamakin hakan kwarai da gaske.

Ta fuska

Abba yace aliyu meye haka tashi tashi ba a wa mace haka seta raina ka

Abba zan yi komai indai zata hakura

Kar ka damu ba me rabaka da matsrka kai keda iko da ita

Yaya bazan ma musu ba naji bazai saketa ba amma zami koma da ita gida saboda kar ya mata wani abun.

Abba nayarda kuje da ita indai bazaka raba mana auren ba ni zan jure rashin ki a kusa dani na wani dan lokacin amma banda na har abada.

Fatima idan da amana kauna bece haka ba har ana jin kanmu a kan laifin da ba nawa ba

Ci kan ka bata ce masa ba .
Inna talai tace ya isa haka kaje ka hada mata kayanta su xama a hade yadda in an sallame mu xamj koma gida ni kaina garin nan ya ishe ni da kallo masu jajjayen wuyan nan!.


Inna kin daina sona kin daina kaunata

Ai laifi kayi ali dole a hukunta ka ai.

Yayi kwafa ya fice waje a fusace

Yana fita suka sa dariya dukkan su dan butar uwa inji inna ze mun saita masa kansa an hora shi yadan darajar ki babba ce.

Inna......


*Juma'@t mubar@k*
*teamaliyufatima#*
[04/11, 17:02] Khairee Muhammad Sani 💄: NANA FATIMA
na khairat up
50

Inna nifa babu inda zani na hakura dashi ma ni kam
Uhm uhm baza ayi haka ba ai danuwan ki ne naka se naka kowa hakuri yake balle ma ke da alin ya sauko

Inna da yan'uwan takan nan ake amfani ana cutar mutum zumuncin ai nayi kokari fa

Abbanta ya mata tsawa ki kuma tofawa uwata kinji nagode ai aliyu dana ne yadda kike ya fi mini ke ma wallahi

Abban shi yace haba yaya ai ita aka ma laifi kuma a dake ka? A hana ka kuka?

Ai kai kake taya ta yake yin abunda taga daba ku cigaba nayi shiru ku kuke da iko da ni ai ita yar gwal kai kuma me da nagode

Jin haka abba yayi gum da bakin sa yasa yayan nasa ya ni haushi

Nana tana shasheka ta kwanta ta juya bayan ta

Kiyi uwani saboda na gutsuri naman ki nayi gunduwa gunduwa dashi in ba ki yi wasa ba zan je gun babban wannan yarinyar ya bawa aliyu auren ta tunda tana son sa a kan ki ke yar'uwar sa dama na waje.....

Nifa abba ban ce bana son shi ba ka daina hadashi da wannan zan iya karyata duk ran da muka yi ido biyu da ita walahi.

Aka sa mata dariya ja'ira kawai da na koya miki hankali in nuna miki aliyun nawa ma gwarzo ne yana da masoya da dama ke din me?

Ta fashe da kuka abba ni ko?
Eh ke din!
Abba kana jinsa ko
Ai wasa yake masa yayi wa uwanin shi haka ne?

***********************
Bilal yana zaune a part din su yana wani aiki aliyu ya shiga da salama ciki ciki

Rabon da ya gan shi a haka har ya manta yadda yasha mur ya bata rai old aliyun shi ya dawo

Guy ya?
Hmmm kai dai bari man ina cikin wani hali ya dau cup din ruwa ya kurba ya gyara xaman sa can kuma ya yarda cup din jikin bsngo ya tarwatse

Ah ah aliyu meya faru?
Ai nayi danasanin sanin nusaiba a rayuwata wallahi yarinyar nan dole na koya mata hankali

Metayi ma kuma
Kasan irin tuggun su na mata data hada min ba karamin bomb ta min ba

Me tayi
Komai ya fada masa
Ya kama baki kai kam ka shiga uku
Yanzu haka da inna da abbana da abban nana suna garin nan ciwo ya dawo sabo tana asibiti kwanan ta 3 yau

Kuma wai inna da abbana wai na saketa har da ita ma fatiman kaji wani masifa zuciyata zata buga in aka rabani da fatima!

Cool down guy ba abunda zai faru sai alkhairi ai nasan ka zaka yi hukunci daidai da yadda ya kamata kar ka sake ka kyale nusaiban nan

Ai zata gane shayi ruwa ne! Ni kuma namiji ne namijin ma jarumi aliyu nake jijjiya nake

Hmm ayi hakuri dai a mata horon sojoji daidai da yadda zata dauka kaga son ka take!

Abunda yasa na ke raga mata kennan da amma yanzu ta yi kadan

********************

Cikin kwan 2 suka lallace jikin su wani iri ga ba wani motion jindadi ko kuma hutu sun rame sun lallace ga rashin wanka d afita kullum kuka suke yi aliyu kuma yaki dawowa ta bashi hakuri ta shiga 3 ita kam taga rayuwa

Ga duhu kamam bata taba ganin haske ba a rayuwarta.

Ummi kam kullm se sun yi fada saboda ita ta jawo mata.

***********

Seda ya kwana 3 be koma ba dan yasan maganar daya ce ya saki nana shi kuma koda hauka bazai saketa ba.

Yau ya shirya cikin kananun kaya ya je asibitin su inna na waje ya gaisa dasu sannan ya shiga harda hade rai dan yaga inna na shirin kawo masa hari.

Jijiga kanta tayi kawai tana murmushi.

Ta fito daga wanka kennan ya shigo suka hada ido saurin dauke kanta tayi daga gareshi ya juya ya kulle dakin tana hankalce dashi ta dauke kai again ta zauna mai ta dauko ta fara shafawa yana jikin kofa yana kallon ta ko kyfta ido baya yi

Ta gama tasa doguwar riga ta gyara xaman ta da kyar tace ina kwana ciki ciki

Lafiya ya jikin?
Da sauki!
Allah kara sauki
Amin

Kin karya ne?
Uhm
Me kika ci?
Uhm

Wai ba kya magana ne kuma?
Uhm
Wallahi zan sa ki msgana yanzu
Hmm
Karasawa yayi kusa da ita ya riko hanun ta!
Kuyi hakuri da wannan kafin dare!

*#teamaliyufatima*
[06/11, 20:32] Khairee Muhammad Sani 💄: NANA FATIMA
NA KHAIRAT UP
51

Kwanan su goma cif a asibiti likitan ya basu sallama suka koma gida.
Abba ne ya tursasa shi ya kaisu gidan aliyu.

Yana office besa sun koma ba

Kawai aiki yake amma hankalin sa na gun nana dan gaba daya ya kasa nutsuwa in yarinyar nan ta kafe a raba auran nan abban shi ze bata fuska yasa dan ma abban na hanawa ga inna talai ma.

Mtsw.

Bilal ne ya shigo cikin office din ya zauna hash! Wai meye ne bilal

Hmm kayi hakuri aliyu
Na me?
Ka kyale su nusaiba
Saboda?
Sun sha wuya cikin sati biyun nan baka ga yadda suka yi ba ita kawar tata ma bata da lafiya saboda yunwa ga shi ita nusy ka katse auren nata baban ta ya ma kawaici dan ya fi haka a gunka ka yi hakuri ka kaisu gida ka yafesu!

Wa ya ce kaje ma tukuna ni baka ga irin tuggu da masifa da ta hada min ba aurena yana cimin barazana fa na rasa yadda zan yi ni ina gaya maka ma kaina hayaki yake yi.

Ni dai kayi hakuri ko dan abbin ta?

Bilal...hannun shi ya rike ni zan iya yi ma nana magana na mata bayanin komai zata gane amma da tausayi wallahi sun lallace sun rame sun yi baki sun zama abun tausayi.

Ka zama lawyer din su ne?
No ni dai nasan abokina me tausayi ne me hakuri ne kuma me tawakali ne.

Kar ka mun dadin baki ko bazan hakura ba kuma zan dau mataki a kan duk wanda zai shiga tsakanina da nana zan masa kome ma

To ni na ma laifi kennan tunda ni gani nake kamar na isa da kai kaima ka isa dani shi yasa na yanke hukunci

Don't tell me!
Abunda nake tunani shi kake tunani
Yes haka nayi ma

Shitttt bilal you are such a......!!!!

Naji nidai sun ban tausayi suna ma asibiti a kwance an basu gado basu saba da wuya ba ka ga yadda suka koma kuwa?

Dariya yasa ya gyada kan sa yace kayi daidai dan dai kai ne amma da ba wanda ya isa wallahi

Nagode da alfarma.

*****

wanka tayi tasa kayan ta yan daidai ta zauna a fall suna cin abinci semovita inna talai ta tuka musu miyar kubewa danya da ita suka taho daga kano dan ita bazata iya da abincin turai ba

Suna ci cikin plate daya harda hashimu da abba da inna suna ci suna hira

Salamu alaikum
Wa'alaikum salam.
Sannunku da dawowa
Youwa
Zaunawa yayi shima ya na cin abincin

Ko bani ne naga inna kina hararata haka.

Ban sani ba mara kunya ai muma jibi zamu koma

Hooo Allah ya kaimu
Amin .amma bada matata bako

Ya sa a bakin sa ya na kada kai dan dadin miyar inna har yanzu baki daina iya girki ba tsohon hannu kennan

Gaba dayan mu xamu tafi banda kai

To fa
Sekin dawo amma banda matata

Ya mike abbana zan shiga nayi wanka na fara muku shopping.

Yana dariya ya shiga dakin dake kasa

Inna nifa da ku zan tafi
Kyale shi fada yake dama ai dake zamu tafi
[07/11, 18:44] Khairee Muhammad Sani 💄: [07/11, 18:17] Khaireee: NANA FATIMA
NA KHAIRAT UP
52

washe gari ya hashimu ya kawo musu tikitin su na tafiya washe gari zasu koma

Tana zaune a dakin ta ita kadai kwance take a kan gado ta lumshe idanuwan ta kafafunta a mike suke tana murza hannayen ta tagama zurfi wajan tunani bata masan da shigowan aliyu ba

Yana tsaye kan ta kawai kare mata kallo yake daga sama zuwa kasa nanan shi me kyau ce da kyan hallita ya zama dole a koda yaushe ya dinga godewa Allah da ya bashi mata irin nana me cikar komai da kowacce mace take bukata.

Ta ina ma ze bari a rabashi da ita salon wani mugunta irin nasu inna bazzi yuwu ba

Gefenta ya xauna ya riko hannun ta da take murzawa ya dan murza shi ma

Bude idanuwanta tayi ta sauke su kan shi wani irin shock yaji ya shige shi kamar shocking

Ya bata fuska
Tana kokarin janye hannunta ya bata rai ni kike gudu fatima?

Ai abun gudun ne shi yasa nake gudun naka!

Hmm ki daina fadar haka nasan cewa sometimes am rude,sometimes am showing attitude, amma kin san cewa wani lokacin ina nuna miki too much love ko?

Ta ina love ko wahala
Murmushi yayi ya dan rankwafo da kan sa ya hade bakin shi da nata ya mata light kiss ya saketa yace wannan wahala ce fatima ko dadi?

Hararsa tayi ta bata rai kar ka kuma dan ka rasa wannan damar da kuma iko

Too inji wa? Ni da matata
Ka bar yin sabo dan ni ksm na ma nisa saboda rabuwa zamu yi

Ok ke kike da ikon yin sakin kennan?

Hmm tace masa
Wannan karon ds fada fada yake magana ya bata rai kin dan Allah zan ajiye muhimmsncin ki a gareni a gefe na taka miki rashin kirki kinji ko ni akan wannan kalamar ds kike fada zan iya manta matsayin ki na gyara miki zama ki bini a slow mu xauna lafiya.

Ni dai ina cutuwa ya aliyu sabods haka ka min adalci ka sauwaka mini!

Fatima ya fada a tsawace kar ki sake this should be the first and last tym da zaki kums min wannan maganar umarni nake baki matsiyana na mijin ki

Ya mike naji kina zaki gida to ki sa a ranki bake ba zuwa se randa na yarje miki zuwa understand?

Rau rau tayi da idanuwan ta xata masa kuka

Ya dakatar da ita!
Dont you dare ko a drop of tear ya zuba zaki yi mamakin me xan miki kar ki maida son da nake miki ya xama weekness dina got it 👉🏻.

Cikin shasheka ta matse bakin ta da hannun ta tana ajiyar zuciya sannan ta kulle idan ta mikewa yayi ya fita.

Yana fita ta barke da sabon kuka ta hade kanta da pillow tana kuka.


Be jima da fita ba ya dawo rike da waya a hannun shi ya mika mata
Kallo ta bishi da shi tukuna ta na neman karin bayani

Ya ki mata magana
Ya kara a kunnen sa gata baby amal

Da sauri ta amsa
Hello my amal
Uhm mami na kin manta dani

Ah ah kin san ban da lafiya amma kiyi hakuri

Mami na ki dawo ko ni na zo ina kewar ki

Ta na digar kwalla ta kalli inda mutumin nata yake tace uhm ai zan xo kin kusan daina kewata

Mami abba na yace wai se an dade zaki zo
Ze aiko a taho dani nida uncle majeed ya kawo ni in anyu hutun skul

Kallon sa tayi ta masa wani kallo

My amal ina jiran ki kina dai karatun ko ?

Eh mami ni dz fawaz muna karatu kums muna son ki

Nima ina son ku ina kewar ku nima ina son ganin ki

Mami ga umman ki kema

Dariya ta bata wato ummata ko ?

Eh man ni ba ke ce ummata ba?
Uhm
To ita ma ita ce umman ki ai

Haka ne smart amat the brilliant

Hah mami na ina son ki
Nima haka to bawa umman tawa

Amshe wayar yayi ya kara a kunnen sa baby amal kar ki sake ki bawa ummata ki bar mami ta huta bata da lafiya

To abbana se anjima .ok my baby!.

Wai me haka ?
Ya xaka min haka ina son magana da umma

Baki da wannan hurumin kina ji ko

Amma.........
Ya fice daga dakin
Mtsw wai ni ina tawa wayar?

Ta mike ta fara duba ko wane drower ko xata gani bata gani ba

Ta dafa goshin ta au ashe fa a kitchen na barta kasan fridge ta fada

Sauka tayi
Su inna suna falo suna zaune

Ins zuwa uwani ?
Inna kitchen abu zan dauka
Ok se kin fito

Shiga tayi ta tsuguna
Lekawa tayi aiko ta ga wayar hamdala tayi sannan ta dauko broom ta fara turawa harta samu ta jawo wayar ta fito waje.

Dauka tayi ta kunna yaki kunnuwa kila ba carge bara nayi plugging wayar.

Dakinta ta koma tayi plugging seda taga ya kawo wuta tukuna sannan ta shiga wanka.

Tana gama kimtsawa ta zauna ta kunna wayar ta miki ta sa wa dakin sakata ta koma ta zauna a kan gadon

Ta tankwashe

Please Login or Register in order to submit comment