Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kafafuwan ta

Ta danna num umman ta
Har zata tsinke ta dauka

Hello nana ya jikin naki
Umms ds sauki
Kin tabbata ba abunda yake damunki
Eh umma da sauki na daina jin ciwo kamar da
Allsh kara lafiya

Umma baki biyo su ba
Uhm zan xo ai

Umma zan biyo su yaki bari wai ban bin su ni kuma ins kewar ku na gaji da wannan auran na ya aliyu

Kul ! Kar na kuma ji ni bana son kina maida karamin abu ya xams bsbba ki kwantar da hankalin ki kiyi zaman lafiya da mijin ki

Umms karamin abu kuma?
D'an cikina fa ya yi sanadi kuma ya min wannan rashin kunyar shi da wannan nusaiban

Wani lokacin abinda ido ya gani bashi ne zahiri ba

Hmm umma kullum ba kya goyon bayana sena ya aliyu dake da abba kullum ku shi ba kwa son laifin sa sede nawa

Ba haka bane ba
Bszaki gane ba
Ki dinga wanka sossai dan jego kike yi kema nasan innar ki xats miki amma ki dage tunda gobe zasu taho

Eh umma amma da kin sa baki ya barni nazo hutu ko kwana 2 ne!

Ki bude kunne kiji mezan fada miki ke fa mace ce baki san yadda zaki dinga tattala namiji ba!

Ksmar ba mace ba ita wadda take kokarin kwace miki mijin meta fi miki da shi da zata ja ra'ayin mijinki ba kya wannan tunanin?

Ita ta fiki son aliyu bata son raba shi da kowa tafi son shi da ita ita kadai tal

Ke kuma fa?
Kin kasa tsaida zuciyar ki kina wasa da damar ki da son da yake miki

Ina nusar dake cewa in ma aliyu na miki wani abu to kece sila ke kika jawo seki san yadda zaki jawo ra'ayin mijin ki

To umma mezan yi
Ni zam fada miki yadda zaki kwaci yancin naki ma nana?

To umma me dan kin taimaka min ni ina son ya aliyu halin shi ne bana so

Ba shi da wani hali naki halin dai daban

Uhm uhm umma nida shi dai
To naji zan miki sako seki duba ki karanta ki kuma nazarta in kin ga dama ki kokarta ki kwaci kan ki in kin tsaya kunci kuma oho miki

Umma zan kokarta
Kar ma kiyi man ke ce a ruwa ni ina ruwana ina gidana ina jindadi shekara da shekaru

Hhh umma gori ne abun ma

Eh nayi din
Se anjima
Zan je nayi sallah
To umma nagode ina jira kuma
To

*teamaliyufatima#*
[07/11, 18:43] Khaireee: Harta kwanta ta kasa bacci ta ding juye juye tana janjana abunda umman ta ta fada mata amma ya xata yi dole ta kwatar wa kan ta yancin ta sannan ta nuna masa ita ma mace ce kuma ta san kan ta.


*WASHE GARI*

Sun gama shiryawa da safe ta gama komai su inna sun kimtsa ta zauna kasa tace to wai ke kina ta bacci ba ke a tafiyar ne?

Eh inna ba ni
Kin fasa
Eh
Saboda
Be barni ba
Shi wa
Ya aliyu ?

To shi yasa bazaki bimu ba ko
Uhm
Kin yi shiru
To inna so kike ta bimu mala'iku na tsine mata kuma da zunubi a kan ku

Kai bana hanaka shiga min maganar nan ba?

Eh inna amma dai
Ubanka nace
Uhm
Abba kuna jin inna zata zuga ta

Inna kiyi hakuri tsakanin miji da mata se Allah

Ba'a shiga tsakanin miji da mata se kaji kunya kina gani sun ma shirya ta daina fushin ta hakura.

Tayi kasa da kanta
Ai shi kennan shi yasa suka raina ku ai mazan tunda kuna hakura cikin sauki

Inna gaskiya gwara ki tafi saboda kina hada min tashin hankali a gidana

Haka kawai kina bushe mata kunne ta ki mijin ta kaga hashim tashi mu shiga da kayan mota muje na sauke ku na dawo na lallaba gidana zata rushe min shi

Aliyu zaka ga gida mara kunya ke kuma in ya kuma miki irin nada kar ki tuna dami dan bsme shigar miki

To inna kiyi hakuri ba wai na hakura da laifin da ya min ba ne aa kawai dan be bani izinin tafiya bane ba kuma kinsan illar hakan ya kike ganin zan kasance gobe kiyama cikin jerin mata masu fita ba tare da izinin mijinta ba.

Shiru inna tayi can kuma tace shi kennan ya isa haka Allah baku zaman lafiya amin

Haka zaki ce inna
Ka daina min magsna mun bata

Ni din wa innata kiyi hakuri kisa mana albarka

Kullum muna yi amma kar ka kuma aikata abunda kayi mata

Insha Allah wancan ma kadara ce

Allah kiyaye
Amin.

Har airport suka raka su sannan ya koma gida wanka ya sake ya sa unifoarm din sa ya tafi aiki.

Wuni tayi tana tsara yadda zata yi yau in ya dawo

Mamaki yake yi mesa nana ta sauko ko dai wani abu take tsara masa yasan halin ta.
[10/11, 16:28] Khairee Muhammad Sani 💄: NANA FATIMA
NA KHAIRAT UP
53

*~in dedication 2 fatima isah.~*

Ta gama shirya tabur din cin abinci (dinning ) ta shiga tayi wanka wata black din riga ta dauko me kamar net komai ana gani gata armless

Da wani skirt pencil fari ya kamata dam sosssai ta gyara gashin ta yayi das ta dauko black ribbom ta sa a kanta ta fesa turare ta duba kanta da kyau ta ce hmm thats lyk me!

Tana jin tsayuwar motar shi ta sa flat din white din takalmin ta tayo waje ta dora white din veil a kanta ta sauko daga kan step din tasan bazai shigo da kowa ba shi kadai zai shigo shi yasa da kwarin gwiwa ta sauko kasa

Yana ganin ta ya saki baki yana kallon ta kawai in surprise ya bita da ido kawai

Murmusawa tayi ta karasa kusa dashi ta rungume shi am sorry my man na maka laifi na kasa gane cewa u love me immesely ina son ka nima ka yafe min

Ta sake shi muyi wa junan mu alkawarin yarda da junan mu ta bude masa tafin hannun ta

Ya dora hannun shi a kan nata!
I promise!

Muyi wa junan mu alkawarin bazamu dinga boyewa juna komai ba

I promise!

Muyi wa juna alkawarin ba zamu bawa mutum na 3 kofar shiga rayuwar mu ba

I promise u!

Alhamdulilahi!

Amma irin wannan sudden change din fa daga ina?

Hmm ba ko ina kawai my love for u have waken

Ah am so happy gaskiya amma kin hakura ko kin san Allsh ban san me nusaiba ke nufi ba a wannan lokacin ina son ki da yawa shi yasa bazan iya rabuwa dake ba .

Nima haka

Amma na dau mataki kwakwara a kan ta na....
Ta dora hannun ta a kan lips din shi shhh no more nusaiba only me.

Ok my lady!

Tare suka ci abincin suka zauna suka sha hira suna kallo

Ranar ba karamin dadi sojan yaji ba dan yaga chanji a gun sahibar sa ba karamin dadi yaji ba tare suka kwanta cike da kauna da farin ciki.
************************

Abbi na ka yafe min na daina son aliyun abbi na baka ga yadda ya sa muka shiga wani hali ba ga yunwa, ishi ruwa, duhu,wasu irin kwari ya zuba mana ji yadda jikin mu suka yi rudu rudu suja baci da cizon kwarin

Ta fashe da kuka abbi na ka daura auren da koma waye na huta

Ai da sani na aka yi miki hakan saboda nasan cewa kin raba masa zaman lafiyar gida kin rikita masa kai har an samu rashin abun cikin matar yanzu kin koyi hankali ai jiki magayi!

Abbi na am sorry ai ko alyu gwal ne na hakura dashi kennan!

Da ya fi miki
Abba haka kuke hora mutane dama?

Ai ba abunda aliyu ya miki saboda ni ya rangwanta miki kuma ai ya ma baki abinci da ruwa kin ga kuwa kadan ya hukunta ki sannan ma ban so bilal ya fiddo ku ba da wuri da kunyi wata daya ai da ya fi min

Na shiga uku abba gwara da yazo abbi na daina wallahi na horo.

Ai shi kennan kya kuma!
Aliyu ba hakuri gareshi ba a kan abinda yake so se ki kula

*********************

Abbu na kun dawo ?
Uhm my amal ya gidan
Abbu ina mami na da abba na?

Hooo aiko ? Ina mami da abbu?

Cikin kukan shagwaba tace ah ah tana bubuga kafafunta a kasa abbu na ka fada min man ina mami na

Sorry my amal in anyi hutu zasu zo nan ko in kai ki
Ta murguda bakin ta ta juya masa baya tana hawaye

Oh my God!
My amal kar kiyi kukan nan naki zan kai ki kuna samun mid break dan Allah kar kiyi nima zan yi kukan fauzan ma ze yi kuma new baby ma zeyi ki daure kiyi hakuri uwata!

Ta juya ta buda masa tafin hannun ta promise abba a mid break zaka kai ni nida fawaz?

Naji i promise!

Hoo mamana rigima da ke da abban ki da mamin taki duk halin ku daya wallshi kun cika rigima kamar kun fi hitlar ma

Hhh abbu na ta rungumeshi
Suhailat na gefe ta ce hoo ku dai wayanan kun fi kowa.


*************************

Zo man matas
Uhm uhm
Ni ko
Eh din

Kaiii kaiii kaiii
Zo man matas ki min hakuri kinji ki zo kiji

Ta matso kadan

Wannan ai ojoro ne daga nesa nesa!

Ta kuma matsowa jawota yayi ta fado kan sa

Mitsinan masa kirji tayi
Ahh muguwa matsa mage kawai

Hararsa tayi
Ya riko kugunta ya zago hannun sa ya rungumota mu kirga yau kwanan ki nawa da yin tsarki?

Ba labari har yanzu
Saura kwana 10 fa

Subanalahi me karya?
An wuta
Kamin anjima?
Ya mushuu

Hhh yer rainin wayo fada min ai ina kirgawa saura kwana 3

Kai ya soja harda sa ido abun?
Seda haka na cutu da yawa fa kin san yadda nake ji jikina har mazari yake yi wallahi in na ganki ke kuma se shigar kwalele ki ke min ke kuma keda Allah

Hhh hutu nake ai
Okk okk hutu ko ?
Zakiyi tsarki ai zaki gane kuren ki in na damke ki zaki yi kuka sossai.

Ni nasan cin zali na zaki yi
Sossai ma har sekin ce min in tausaya miki.[12/11, 18:29] Khairee Muhammad Sani 💄: NANA FATIMA
NA KHAIRAT UP
54
*dedicated to fatima isa*

Hhhh ni din wa ma ina zan fara shiga gonar ka

Rungumota yayi yana kissing sannan ya saketa yace ai kin ji tsoro kennan

Eh naji kam na san hali ne!

To ki kiyayeni
Yes boss!

Suka yi dariya gaba dayan su a tare.


*************************

Bayan wata daya komai ya zama normal soyayya me karfi da kulawa ta shiga tsakanin soja aliyu da nana fatima yayin da aliyu ba ya iya wuni seda tunanin nana baya komsi se nata duk abunda zai bata mata rai gudun shi yake yi haka ma nana.

Sun gama yarda da juna dari bisa dari.

Tana kitchen tana musu girkin dare ta jiyo takun shi amma ta basar tana murmushi kasa kasa

Ta baya ya rungumota ya mata peack a gefen wuya wad up ? My lady?

Hmm irin wannan love kuma yau meya faru

Ohhh kinji ki ai dan ina nuna miki love dina kennan ina neman wani abu ne an gaya miki kowa irin ki ne?

Hooo! Am sorry dearie
Kasan na gama hada kaya na fa

Gandoki !!
Kai kuwa shekara kusan 2 fa ban je gida ba kuma yanzu saboda Allah naki farin cikin komawa gida kuma ina ta son naga babyn ya majeed da ya umar

To me tukicin na na barin aikina?
Uhmmmm ta fada tana jijiga kafa me kake so?
*You only you i want to be by ur side olwys*

*nethier fae from you nor close to you but i am ur shadow*

*the hrt says always i should be your only relative*

Hararsa tayi
Ya soma mata cakulkuli ta zame kasa tana dariya ka bari ya aliyu bana so cikina ciwo

To ni kadai ne relative naki ko?
Eh naji na yarda
To mu fasa zuwa 9ja!

Hah nasan dama wayo ne zaka min ni dai uhm uhm wallahi se mun je i miss amal fa

To mommy amal zsmu wuce gobe ok ?

Yes ok!

*******************

Cikin shiga ta alfarma suka tafi airport bilal ne ya raka su

Ta saka glass a idan ta black irin sun glasses din nan

Hannun ta cikin na hydar
Takawa daidai suke yi har suka shiga cikin airport din

Yana ma bilal bye suka ci karo da da wasu

Nana ta dago tace auch what...

Maganar ta makalewa tayi ta juya ta na kallon aliyu .
Sannan ta juyo ta ce handbag din aliyu u again?

Bszaki barni na huta da mijina ba kennan to kin yi kadan yanzu kasan da hakan kennan shi yasa ka mana booking at this tym tare zamu wuce da ita kennan

Hannun shi yasa kan lips din ta shhhhh !
What shhhh! ?

Hea! Nana cool down ni wallahi naji dadin ganin ki kodan na baki hakurin abunda na miki na shiga tsakanin ki da mijin ki am sorry secondly na son raba ki da baby amal am sorry for that and am sorry for loving aliyu amma ki sani aliyu ya fi karfina bszan iya zama dashi ba cox he loves you soooo muchhh sooo muchhhh!

And hah! Meet my man my husbsnd shi ma yana sona da ban san me so ba ban san me caring ba tunda son nawa was one sided love amma pls fotgive me !

Aliyu ka yafe min kaji find a place at your hrt and forgive all my deeds

Ta rungume nana
Pls mu msnta da komai

Ta nuna musu mijinta kuma ta amshi num wayar nana suka yi sallama

Aliyu ko magana be mata ba balle ya kuma kallon ta tun bayan kallon farko da ya mata duk da haka seda nana ta tada rigima!

Bayan sun yi boarding ya harareshi

Ya dai!

Ai nasan kana cikin farin ciki kaga first din ka

Oh my !
Ni kuma?
Sau daya fa na kalleta

Oo kana fada min kallo daya ka mata ma lallai old memories sun zama fresh ko!

My wife spare me ba ruwana dan Allah mu xauna lafiya!

Cikin shagwaba ta ce me sa ka kalleta?
To am sorry na daina
To naji
Show me kin hakura!
Ta ciji kumatun sa

Youwa my apple eye 😘.

**********************

Ya majeed ne ya dauko su daga airport

Tun a mota nana ke zuba kamar ba gobe

Har seda aliyu ya gyara kwanciyar sa ya yi folding hannun sa guda biyun yana pls spare me nsna na gaji da surutun nan ..

Nima haka ya aliyu na gaji

Ta mintsini aliyu a kirjin sa.

Ta mintsini ya majeed a gefen wuya

Oouch! Muguwa mage kawai

Suka sa mata dariya

Tun a cikin gate suka tarar da dangi ana jiran zuwan su

Amal se leke take
Aliyu da majeed suka fito

Ba nana

Amal tayi rau rau da ido ina mami na abbu na

Uhm mami bata zo ba
Ai seta bare baki
Tuni nsna ta fito ta rungumota my darling kar kiyi kuka dan Allah am hare


Mami na oyoyoy oyoyo

Ta mike ta rungume umma tana murnan ganin ta

Tare suka shiga cikin gidan suka xsuna a tsakar gida ana murnan ana yaushe gamo da juna kowa ta ga ya canja mata

Haka ma umman taga nana ta canja mata tayi kyau tayi kiba tayi bul bul

Suna daki tana cin doya soyayya da kwai amal na kwance kan ciyar ta

Umma na gefe ta ce nana ba wata matsala ko?


Umma alhamdulilahi wallahi

Madalla ai kinga da kika kwantar da hankalin ki kin xauna lafiya kema kin canja shima ya canja u are oll happy ko

Eh umma

Kinga mesa iyayen ki suka hada ki aure ds aliyu ko?

Umma na gane dalili da ya hashimu na aura nasan zan kware shi saboda yana sona yana kaunata kums zeyi komai da nake so tunda baya son laifina zan zamo kamar nice mijin

Shi kums ya aliyu jajirtacan namiji ne ko da yake nunan tsana ashe so ne akwai bambamci tsaksnin shi da ya hashimu tunda shi ya nuna shi ya isa dani bani na isa dashi ba

Kuma umma na koyi darasi cewa ba lallsi ka samu duk abunda kake so ba a rayuwar ka

Kuma xabin Allah shi ne daidai abunda babba ya hango yaro baxai hango ba koda ya hau rimi

Ni se daga baya naga gata kuka mana duk mu hudun da ni da ya aliyu,da ya hashimu, da ya suhailat!

Kuma ni alhamdulilahi
Ya aliyu mutum ne me saukin kai da daraja mutum kawai halin shi ne daban shi kadai a cikin mu ya na danne feelings din sa

Yanzu kin hango me muka hanga muku?

Yes ummata nagodewa Allah na gode muku

To mu kara gode masa!.

Ta kwantar da amal ta kwanta bayan ta musu addu'a dan ta gaji da yaww.
[12/11, 21:27] Khairee Muhammad Sani 💄: Washe gari tare suka ci abinci ba kunya aliyu ya zo ya zauna a gefen su umma amal na kan cinyar sa ya na bata abincin tana bashi ita ma a baki

Ya bawa nana ya bawa amal su ma suna bashi abincin

Inna talai tace lallai aliyu baka da kunya wallahi to nan ba garin ku ba ne na garin mu ne!

To inna ai kune bakin soyayya masu kunya mu kuwa ya'yan zamani ne

Eh kam naga alama kam ku yan zamani ne ga zahiri ina gani

Ya sa dariya suna gamawa suka mike suka shirya domin zaga dangi dan an kwana 2 ba a hadu ba.

Kwana 2 tsakani

Suna tsakar gida yana yanke mata farcen kafarta

Tana cin appe
Amal ta shigo da vanila ice cream tare da fawaz yana cin goruba

Ta kira su youwa yan albarks yaran kirki fawaz ki zo ka bani in ci ina nema dama

Aliyu ya bita da ido kawai fawaz ya bata
Suka shiga gun umma

Ke me hadin ki da goruba?
Wallahi kwana na 3 ina son cin gurubar nan har wani iri nake ji yasin

To ko dai kin harbu ne?
Hararsa tayi ai ni bana kwadayi kasani

Uhm ta ina xan sani my dear sede wannan karan

Ki daina tuna min ban raini cikin amal ba kuma wancan ya lalace saboda ni to wannsn i ll take care of it ksman raina

Hhhh to wa ya ce ma ina da ciki ?
Alamu na gani
Saboda ina cin goruba?
Aa
Saboda wasu changes din da na gani a tattare da ke

Hmmm bszan iya da kai ba
Ai ni nasan ni gwarzo ne nafi karfin head din ki.

Nan dai su kai ta muhawara a tsakanin su.

***********************

Sun je asibiti an tabatar musu da juna biyu take da kuma watan cikin 2

Ba karamin farin ciki aliyu yayi ba da wannsn labarin

Ys kums takatsantsan da cikin komsi take so yans nemo mats duk dare kuma komai nisan abun

Cikin da nasa tsarabar ya zo na ciye ciye da kwadayi.

Kullum bakin ta na tauna kullim har tsakar dare tana tashi tayi ta koma ta kwanta.

Gidan su suks koma dan umma tace ta gaji da fitsarar su aliyu baya kunyarta.

Amal ma binsu tayi gidan nasu wannan hutun wata 2 ya dauka shi yasa ya dadde a kano.

Da kyar inna ta bari suka koma da nana amal ma da kyar aka raba su.

Kullum son shi karuws yake a xuciyar nana haka ita ma kullum da son ta yake tashi yake kwana ga kulawa da take samu.

So yake in ta haihu ya maida ta makaranta ma shi kam.


Lokaci na ja har lokacin haihuwar ta ya cika lokacin aliyu ya zama cautuious a kan matar sa da abun cikin ta

Asibiti suka koma
Kwanan ta 3 ta santalo twins mace da namiji kamarsu daya da nana sak yaran jawur dasu

Umman shi ta kira shi kwana 2 tsakani a taho da nana gida wanka

Umma jirgi fa bazasu iya tahowa ba ina bukatarsu kusa dani nima umma ta ki barni dasu ko

Kai aliyu yara biyu fa ba wasa ba bazata iya ba ka dawo min dasu gida kawai

Ko ban isa ba?
Ah ah umma zan musu processing na tahowa

Good!!

Kinji wai umma ku tafi gida wanka bazaki iya ba

To me a ciki
Me a ciki kuma?

Eh man kwana nawa ne?

Ke naga alama ma dadi kike ji xaki tafi ki barni tsawon wata biyu ko

Uhm uhm ni ban isa naji dadi ba kawai dai hakan shi ne bazan iya dawainiyar yara 3 ba

Waye na ukun
U mana

Ya ja hancin ta seki shirya na watsa ki gida nima na huta dake amma ill miss my kids ya shafa fuskokin su.

Cikin kwana 2 aka samu suka tafi 9ja

A gidan aka yi suna yaran suka ci sunan iyayen su da umma da baban shi.

Kullum suna wsya da vedeo call suyi ta hira yana kallon yaran shi da suke kiba dasu suna fresh kaman babarsu.

Nima na kusan tahowa na taho daku saboda ina kewar ku gaba dayan ku ina gs har amal zan dauke
Aa kar ksyi haka ai amal babyn ya hashimi ce kar ka raba su tunda ga wasu guda 2

Ga abir ga afra

Shi kennan na hakura amma kin san me
Uhm uhm
Na kusan dawowa gida gaba daya ma walahi ns gaji da nan akwai abunda nake yi ina gamawa zamu dawo
Alhamdulilahi naji dadi sossai da sossai
Allah ya tabatar
Amin.


*************************

Sun yi arbain sun zaga dangi zuwan aliyu tayi tunanin ma xai ce su koma tare seta ji sabanin haka ya dawo gida kawai an amshi appeal din shi na dawowa gida.

Gidan shi ya gyara sosai aka kara dakuna biyu sabon gini ya koma under govrnment din kasar mu.

Mrs.aliyu hydar so yanzu zaki iya zaman dani?

Ya na iya zama da tsoho ya xan yi !

Har mun samu rabo guda uku sai a lallaba ai

Kai lallai kin rika kin girma ni ne tsohon

Eh man kace saurayi ne man

A haka dai kika san wata take sona bata son bacin rai na

Tasan dawa yake referring

Ta jefa masa filo tana dukan shi da hannun ta tana masa masifa wato nusy ko to kwalelen ka ta zama tarihi to sai dai ki lallaba dani har mutuwa.

Ya rungumeta ke wasa nake u re my 1 and only my sweeto

Ki sani bazan taba mantawa dake ba ke nake so ni ba wata ba

You re my soul kece aliyu kuma aliyu shi ne nana fatima

Uwar yarana mamin amal wa twins

Ita ma rungume shin tayi tana dariya

Na ja musu kofa.
************************
A nan na kawo karshen littafin nana fatima
Kuskuren da nayi Allah ya yafe

Ina mika gaisuwata ga dukkan masoyan wannan littafi
Ina fata na isae da sakon.

Mahakurci shi ne mawadaci

Bin iyaye

Hakurin zaman aure

Soyayya

Zumunci!!!

Duk nayi kokarin nunawa a wannan littafin

Da fatan kun ji dadin wannan littafin.

*daga taskar khairat up*

*wannan littafin na sadaukar da shi ga kawata aminiyata kuma yaruwata fatima isa sambo (nana) ina ji dake sister*

Ina mika gaisuwata ga marubuta.


*teamaliyufatima#*
Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels
Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels


Please Login or Register in order to submit comment