Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mijin anty ameeranmu sunce karya nake" dariya Salem yayi
"Don't worry..in nazo Kano zan saya maka iPad 32GB sai musha selfie dakai sai ka samu evidence..."
"Yeee...thanks... You are the best uncle in the world.."
"Am not.." Yafada cikin ranshi, affan yacigaba dacewa
"Anty ameera is lucky.." Dariya Salem yayi
"No she's not.." Kara fada cikin ranshi
"Affan baka da wayane?" Salem ya tambayeshi
"Eh..dad yace sai na gama primary school..."
"We're in 21st century.. Ka fada mashi nace ya daya maka waya kafin in kawo maka iPad..,"
"Dad kajiko?" Yaji affan nacewa da alaman wayan is on speaker, baki ya tabe sannan yayi ban kwana da affan, ya kashe waya ya kira majed yayi
"Ina wannan CCTV recorder danace ka daukomin daga wancan gidan?"
"Sir na mantashi cikin mota a abj..." Tsoki yaja tare dacewa
"Incompetent" sannan ya katse wayan.

Majed kallon Abdul yayi
"Wai sir yana da aurene?" Ya tambayi Abdul, Abdul dariya yayi sannan yace
"Ai yarinyan daka shararawa mari matarsa ce..."
"Inna lillahi waina ilaihi rajuun!!!" Majed ya ding maimaitawa, saida shock din ya sake shi sannan yace
"Amma meyasa sir ya kaita wannan wurin... Kuma ranar da na mareta baice komaiba?" Ahankali Abdul yabawa su majed labarin abinda ya faru da irin zagin da ameera tayiwa Salem har zuwa kan iyayenshi
"Lallai...no wonder ranar danaje take cemin bata manta abinda nayi mata ba...kuma wai zata rama when the time is right..." Inji majed daketa mamakin maganan da Abdul ya fada mashi,
"Kace mu fara yimaka kallon goodbye don babu abinda zai hanata sa sir ya koreka insu jone..." Inji isah
"Gaskiya da kyar sir ya jone da wannan yarinyan..In hakan yafaru, bazan ji dadiba...don Lucifer is better than that girl..." Inji Abdul, Jibreal kallonsu yayi yace
"Wacece yarinyan da sir keson mutuwa saboda ita?" Ya tambayi Abdul
"Yarinyan opposite din ameera ce tana da kirki sosai..sai dai ba Hausa bace..kuma ina tunanin ita sir zai aura..." Inji Abdul
"Wannan low class din?" Isa ya fada, da sauri Abdul ya fara waige2 yana cewa
"Wallahi in sir yajika...consider yourself jobless" yafada cikin muryan Salem, da sauri majed ya mike yana cewa
"I am in enough trouble already..." Yana kaiwa nan ya bar wajen, kowanne su mikewa yayi ya kama gabanshi.

Salem ji yayi kaman yaje abj yau ya sallami ameera don yasan confirm ba zama zaiyi daitaba, Amma bai da kwarin jikin da zaiyi wannan tafiyan ayau, zama yayi yana kara kiran da tawa ta kirashi daita, sayaji tana ringing da sauri ya gyara zama, jiyayi mami na
"Hello.." Da sauri ya katse wayan yana daria sannan kuma bayason ya jawa tawa fada don mami ba kadan ba wajen fada.

Wacegari da safe ya fadawa Abba da akwai wani abu important that needs his attention, Abba bai hanashi tafiya ba, wurin Umma yaje yayi mata ban kwana dukda bai wani saki daita ba sosai don yanason ya nuna mata yana matukar son tawa sannan ita tazama shaida don yasan halin family dinsu da iya shegantaka and he's not tolerating that from anyone.


Yana fitowa ya hau mota suka tafi gidanshi da pilot ya ajiye jet sannan suka wuce abuja, suna sauka gidanshi majed ya bashi CCTV recorder, falon shi ya koma ya zauna yafara kallon rayuwan ameera, dariya ya dinga yi inya ga tana tafiya zaninta na kuncewa, saida yaga draman da suka dingayi da hinde ya rike ciki kaman zai mutu,
"Kai wannan yarinyan da akwai rashin m..." Yana cikin kallo yaga inda hinde take bawa ameera shawaran tasa malami ya kira mata mijinta don ya mori jikinta,
"Village people with attitude.." Yafada kuma ya Dan ji dadin amsan ameera,
"Hmmm nasan watarana tana iya daukan shawaran ta...hinde have to go..." Haka yacigaba da kallo har yazo nan inda hinde ta badawa ameera zinari , dariya ya dinga yi, yana cewa "ga small kissable lips... Amma zagi kawai.." Yanajin sanda ameera tacewa yar hinde "zombie" ya kara tuntsure da dariya
"Kin Iya daukan photon mutum cos you are not far from the truth... Amma kema kin kusa zaman small bazawara, ,, ba yanzu ba cos you haven't learn... Saa ki daya you are not screwed.

Mikewa yayi ya shiga bedroom apartment dinshi ya shiga wanka, yana fitowa ya kira isah
" Ku shirya cars zamu fita"

โค๐Ÿ’š๐Ÿ’™๐Ÿ’œ๐Ÿ’›
ZAKISAN KONI WAYE
โค๐Ÿ’™๐Ÿ’š๐Ÿ’œ๐Ÿ’›

ยฎzuwairat(ummu maryam)

4โƒฃ1โƒฃ

Bayan ya fito daga wanka ya shirya cikin white kaftan amma dinkin ba mai zurfi, turare ya fesa kowanne lungu da sako na jikinshi sannan ya dauki coffee brown cap ya Dora,dukda raman dayayi ba karamin haduwa yayi ba, fita yayi aka bude mashi murfin mota ya shiga suka kama hanyan gidan ameera.

Ameera na kwance ta cire zanin kugunta ta rufe kanta har kasa, sai rawa sanyi take, hinde zai
"Sannu" take yi mata, ameera bata Iya amsawa sai gyada mata kai kawai take, hinde taba goshinta tayi taji zafi sosai, mikewa tayi ta dauko bucket ta zuba ruwa sannan ta saka dankwali, ta shafa agaban goshin ameera,
"Wayyo... Ki bari..sanyi nakeji" tafada tana kuka
"Kiyi hakuri idan shafa maki ruwan ko zafin jikin ki zai rage zafi" tafada tana kara shafa mata dankwali
"Wayyo...Dan Allah ki bari... Daddy... Cikina. Wayyo mom kaina.." Ta fada cikin kuka tana ture hannun hinde daga kanta,
"Sannu...Allah ya sauwake..ko in roki masu gadin in kaiki shagon hamisu mai magani?." Da sauri ameera ta girgiza mata kai
"ban iya tafiya.. " haka hinde ta cigaba da shafa mata ruwa ga jikin ta har bacci yayi gaba daita. Komawa tayi tsakar gida, ta fara kokarin hura wuta.

To 10am su Salem suka iso gidan, da sauri guards dinshi suka bude mashi kofa ya fito, da gudu masu gadin suka karaso inda yake suna kwasan gaisuwa, bude mashi sukayi yashiga, daga nesa ya hangi hinde sai hura wuta take, tsayawa yayi yana kallon ta, sai zagin da ameera rayiwa yar hinde ta dawo mashi
" _Stupid zombie_ " dan daria yayi kasan makoshinshi, takowa yayi kusa daita, har lokacin hinde batasan yana wajen,
" sal...." Yanda hinde ta razana har da faduwa ya hanashi idawa, don daria ta bashi amma ya dake baiyiba, hinde kura mashi ido tayi tana baya2
"Mutum ko aljan?..." Ta tambayeshi, Dan murmushi yayi
"Aljani..." Haba da gudu hinde ta bar gidan, Salem dariya ya dingayi, Binta yayi har ta fita kofa, kiran daya daga cikin masu gadin yayi
"Don't let that woman in here again.."
"Yes sir" suka amsa mashi sannan ya dawo ciki yana cewa
"Ina wannan shaidaniyan yarinya.." Dan labulen dakin ya bude, ganinta yayi kudundune tana bacci amma ba mai dadi ba, kallon yanda hannun ta daya cikin pant dinta yayi, dagani kasan maranta ta rike sannan ya kalli pant dinta da ya dan fito ta baya don kayan bai ida rufe mata bayan ta ba, kallon fuskanta yayi, sai yaga kaman ba itaba don ta rame over sannan tayi duhu sosai, kurawa fuskanta ido yayi, sai yaji ya tsani kanshi don gani yake Sam bai kyauta ba, amma kaman daga sama yadinga jin zagin da ameera tayi mashi
_"You son of a bitch...motata tana Iya siyan uwarka da ubanka..."_baisan lokacin da ya daga hannu ya ya rike mata baki ba, da sauri ameera ta bude ido tana cewa
"Wayyo cikina..." Tana ganin shi ne sai ta maida idanuwanta ta rufe don gani take mafarki take, yana ganin ta rufe idanuwa yakara rike bakinta da karfi,
"Wayyo..." Ta kara cewa , ta bude ido, ganitayi confirm Salem ne, da sauri ta mike zaune jikin ta na rawa, har zani na fita, Salem kara kallon pant dinta da take kokarin rufewa yayi , Sam fuskanshi babu walwala
"Miss me?" Ya tambayeta, ameera kuka ta farayi, kukanta mai ban tausayi, ga rawan sanyi tanayi, har lokacin bata cire hannunta daga cikin pant dinta, kura mata ido yayi,
"Wai ke baki Iya gaisuwa bane?" Ya fada yana kallon dakin, mikewa yayi tsaye yana kallon kuryan,
"Dan..Allah.." Tafara fada amma tayi shuru saboda yanda take jin wani azaban ciwon Mara, sannan ga azababben ciwon kai,
"Were you saying something?" Ya tambayeta lokacin daya juya yana kallon ta, still har lokacin hannun ta cikin pant dinta
"Wai meye kike tura hannu cikin pant?".. Bai karasa ba tayi saurin cire hannunta don sam hankalinta baya wurin,
" ko servicing kanki kike?" Ya tambaya babu alaman wasa a muryan shi, kuka sosai ta dingayi tana cewa
"Cikina...keyimin...ciwo" tayi maganan da kyar, kallon tuhuma yayi mata
"Me ke jawo maki ciwon ciki... Ko kina mesturation?" Cikin kuka ta girgiza mashi kai
"Then what?" Ya tambayeta yana tunanin ko irin matsalar shi gareta, bata ce komai ba tacigaba da kuka, kura mata ido yayi Kaman mai tunanin, har yanzu bai bar jin saukan marinta a fuskanshi ba, komawa yayi ya zauna kan katifan kusa daita,
"Dan Allah kayi hakuri ka maidani... Gida...please..." Tafada kaman an fixgi magana daga bakinta, kallon ta yayi
"What's your name?" Ya tambayeta, cikin kuka tace
"Aisha.." Saida yayi shuru for a moment sannan yace
"Aisha kinsan kece mace ta farko dana mikawa kaina on a plata of gold?...Amma dayake baki da mutunci kika wulankanta ni..you raise your filthy hand and left a mark on my face...you insulted my humble and lovely parent... You called me a son of a bitch...me Dan karuwa..." Ya karace maganan cikin daci, ameera banda kuka babu abinda takeyi,, tana kuka tana rawan sanyi
"Amma still alhamdulillah.. Cos ranan da kika mareni yayi sanadiyan haduwata da the most wonderful lady in the world... In Allah ya amince I will be getting married soon... All thanks to you..." Ameera daga kai tayi ta kalleshi, tana tunanin yanzu wannan wonderful guy kusa daita is going far away from her,
"Kayi hakuri..." Bata idaba ya daga mata hannu,
"Ba abinda ya kawo ni ba kenan... Kisan nace zan baki daman ki nemi yafiyata in the next on year.. Amma yanzu kinci saa duk ranar da nayi aure zan sallameki ki tafi..." Kuka ameera tafarayi sosai, don ita a tunanin ta duk yanda ya hukunta ta daga baya zasu jone,
"To tunda bazaka...zauna daniba... Please just let me go...am dying" girgiza mata kai yayi
"No!... Har yanzu baki koyi hankali ba..."
"Wallahi na chanza..." Banza yayi daita, yacigaba dacewa
"Your family wants to speak to you.... Kuma wallahi kika nuna masu something is wrong na lahira sai yafiki jin dadi don nasan yanzu kisan I know many ways of killing a rat" da sauri ta daga mashi kai, sai taji jikinta yayi kwari nan take, goge hawayenta tayi ,Salem hannu yasa cikin aljihunshi ya dauko wayanshi, dailing number yayi ya mika mata, da sauri ta amsa har tana rike mashi hannu. Anayin picking tayi saurin cewa
"Daddy..." Tafada tana fashewa da kuka, murtuke fuska Salem yayi , da sauri ta goge hawayenta tare da daidaita muryan ta
"Daddy..."
"Habibty ya kike?" Dad ya tambayeta, tana kallon Salem tace.
"Daddy lafiya lau...I miss you so much" tafada muryan ta na shaking at the same time tana kallon reactions don Salem, gani tayi fuskanshi babu alaman wasa
"Bakiyi missing dinmuba...da kin kiramu"
"Dad bani da number Ku akaina...INA mom?" Tafada muryan ta normal
"Habibty..." Taji mom ta fada aikam nan take ta kasa hadiye kuka, fashewa tayi da kuka sosai
"Mommy...." Ahankali mom tace
"Please habibty meke damunki?... Am having a weird feeling... Dan Allah tell me am your mother" kallon Salem tayi taga yana yi mata kallon sai kin cin ubanki
"Mom babu komai... Am just missing you" ta fada tana cije leben ta Ahankali hawaye na gangaro mata,
"please tell me....ya zamanku yake?" Ahankali tace.
"Mom lafiya lau..."
"Yaushe kuka dawo?" Mom ta ta tambayeta, shuru tayi tana kallon Salem, galla mata harara yayi
"Mom ina affan?" Bata idaba affan ya amsa, labari suka dingayi kaman ba ameera ba, sunkusa hour suna hira, saida Salem ya mika mata hannu alaman bani wayata sannan tayi sallama dasu ta kashe wayan tare da mika mashi, sabon kuka tafara
"Please take me back home..." Tafada cikin kuka, kura mata ido yayi for a moment sannan yace
"Do you need anything?" Ya tambayeta yana kallon cikin idanuwanta, tana lower lip dinta tace
"Please take me to the doctor" kallon ta yayi kaman ya manta abinda ta fada mashi
"Meke damunki?" Cikin kuka tace
"Cikina...."
" Meye cikin cikin ki?"
"Nima ban saniba...wayyo" kura mata ido yayi sannan yace
"Daidai ina keyi maki ciwo?" Tana kuka tace
"Marata...." Dukda baya tausaya mata yasan irin azaban ciwon Mara
"Am a doctor... I can check you if you want" yafada Babu wasa a muryan shi. Shuru tayi bata amsa mashi ba, mikewa yayi da niyyan tafiya,
"Please check me..." Ta fada badan tasoba amma Dan bata da zabi, shima kaman baiso yace
"Kwanta...." Ba musu ta kwanta, zaninta ya cire ya wurgar ya dukursa inda take yana kallon wonderful skin dinta, nan take abubuwa kala2 suka fara yawo cikin kanshi, ameera kam idanuwa ta runtse gam tana sauraron abinda zai yi, sai adua take Allah yasa yayi making love to her, shima Salem sai tunanin yayi wasa da Matan da ba halal dinshi ba Why not wacce ke halal dinshi dukda yasan he will never stud so low and have sex with her, kallon fuskanta yayi sannan yakara kallon laps dinta zuwa small waist dinta
"She's nothing compared to Tawakaltu..." Ya fada cikin ranshi, Ahankali ya daga hannun shi ya dora kan maranta, ameera Dan razana tayi saboda electric bolt dataji a jikinta, jiyayi jikinta zafi sosai kaman garwashin wuta,Dan danne maranta yayi tadan saki kara, kallon yanda take cije leben ta yayi, Ahankali yace
"Kina samun sexual desire ne..." Ya tambayeta, shuru tayi bata amsa mashi ba, hannu ya tura cikin pant dinta
"Would you want me to cure your desire...?" Still bata amsa mashi ba, sai hawaye take, kwantawa yayi kusa daita yan kallon reactions dinta amma bata bude ido ba, hannun shi yacigaba da turawa cikin pant dinta, ya fara kokarin fingering dinta, da sauri ta rike mashi hannu
"Common cire hannun ki!... Am helping you... Stupid" yafada cikin fada, da sauri ta cire hannun ta, fara fingering dinta yayi,sannan ya hada bakinshi da nata, babu ruwana don *antysis* ta hanani fadi. Hot romance yayi mata sai gashi tasamu orgasm. Sai yanzu yasan cewa in bakason mutum komai nashi baya baka shaawa, don duk jikinta is beautiful in and out and yasan she's a virgin which he wasn't expecting amma sam baiyi yunkurin sex daita ba kuma yasan da yayi niyyan hakan bazai Sha wahalan samun kantaba, yanajin wetness dinta ya zare hannun shi ya mike, waje yatafi ya dauki sabulu ya wanke hannun shi, kallon yanda riganshI yayi squeezing yayi
" Allah yasa kar Abdul yagane wani abu don ba karamin kunya zaijiba cos duk wulakanci da ameera tayi mashi Abdul yana da masaniya. Tsayawa yayi yana dan shafa riganshi don ya rage sqeeuze, sannan ya koma ciki dakin. Ameera kam duk kunya duniya kanta ya kare don she's so disappointed in her self, har yanzu bata barjin hannun shi a gabanta ba, adua take Allah yasa kar Salem ya sake ta cos he's romantic and every woman's dream, Salem shiga dakin yayi ya dauki hulanshi sannan ya kalleta
"Ya ciwon maran..? $" ya tambayeta, batace komaiba har lokacin idanuwanta lumshe, tabe baki yayi
"Kina juna?..." Yafada in a business like tune, Ahankali ameera ta gyada mashi kai batare data bude idanuwa ba sannan yacigaba dacewa
"Zan bawa majed 500k, ki gaya mashi abubuwan da kike bukata ya sayo maki...and mark you..karkice dan nayi fingering dinki naji dadi yasa na baki wannan kudin...no..kawai nabakine saboda affan da mom...and in aka sayamaki waya kika masu complain i promise sai kinyi shekara daya zan sallameki..." juyawa yayi zai fita sai ya hangi tatoos din dake bayan wuyanta
"Kanburouban nan!....tattoo ne nake gani ko me?.... To wallahi ki nemi hny dazaki gogeshi in ba hakaba...next time in na dawo nan da stone zan goge maki" Yana kaiwa nan ya fice daga dakin yana kallon jikin shi.

๐Ÿ’™๐Ÿ’š๐Ÿ’œ๐Ÿ’›โค
ZAKISAN KONI WAYE
๐Ÿ’š๐Ÿ’œ๐Ÿ’›๐Ÿ’™โค

ยฎzuwairat(ummu maryam)

4โƒฃ2โƒฃ

Yana fita ya bawa majed 500k
"Gashi ka tsaya ka saya mata duk abinda take so," ya fada yana mika mashi kudin
"Yes sir " yace sannan ya amshi kudin gabanshi na faduwa, don tunda yasan ameera Matan Salem ce hankalin shi ya tashi don gani yake at anytime ana iya koranshi.
Ameera mikewa zaune tayi tana share hawaye fuskanta, yanzu ya akayi ta bar Salem ya sa mata hannu, ji tayi maranta ya bar ciwo, mikewa tayi tsaye ta dauki zaninta ta daure sannan ta cire pant dinta ta shiga wanka, duk wannan rawan sanyi datake babu. Tana fitowa majed daya Dade tsaye waje yana tsoron shigowa ya shigo, sallama yayi ta kalleshi ta watsar
"Ga kudin" ya fada mata, kara juyowa tayi, ta kalleshi from head to toe don wani irin haushin shi take ji,
"Ka samo Biro da paper in rubuta maka abubuwa dazaka sayomin"
"To" yafada sannan yajuya ya fita don neman Biro da paper, itakam ameera zama tayi har lokacin abinda Salem ya fada mata bai bar zuciyanta ba, yanzu batasan abinda zata goge tattoo dinba.
Baa Dade ba ta majed yadawo da Biro paper mika mata zaiyi ta kauda kanta gefe
"Zan fada maka ka dinga rubutawa" baice komaiba ta fara lissafo masa, har waya ta saka, sannan sai mini fridge da gen. Kayan shafanta ta saka sai kayan lashe2 kala2,
"Ka sayomin su ka kawomin sauran kudina" ta fada mashi. Bai amsa ba ya bar wajen cikin zuciyanshi sai Allah yasa sir ya rabu da wannan yarinyan yake.

Salem na kan hanyan komawa gida ya kara kiran number da tawa ta kirashi daita, wannan Karin picking akayi amma baayi magana ba,
"Hello" yafada ahankali, daga Chan bangaren tace
"Good morning sir..."
"Tawa why are you tormenting me?... Dan Allah me nayi maki...please ki fadamin where you are..." Tawa shuru tayi tana sauraron shi, shima shuru yayi yana jiran amsan ta.
"Please love talk to me..." Yafada Ahankali, cikin whisper tawa tace
"Sir..please let's forget about each other...." Afusace yace
"Kina haukane!!!.... Wallahi tawa I will deal with you for taking my love for granted..." Yafada yana zare idanuwa kaman tawa zaune take agaban shi, sai ya sauke murya ya fara cewa
"Habibty nasan baki sona..but I love you... Baki jin kunya ace kaman ni ina neman alfarma wajen ki ki hanani?... Ko ba komai na girmeki..." Ahankali tawa tace
"Alfarman me kake nema?" Kaman yana jira yace
"abu daya nakeso kiyimin cikin biyu, ko ki fadamin inda kike...ko kuma kizo muyi sex kilan I will....." Kat yaji ta kashe wayan
"Kambu...this girl hangup phone on me...hmmm" mamaki yake irin son dayake yiwa tawa, don yana cikin policy nashi baka hanging phone inkuna waya saidai inshi ya kashe wayan amma gashi har yarinya ta katseshi yana magana, kara dailing yayi, saida ta kusa tsinkewa tayi picking,afusace ya fara cewa
"Don't you ever hangup phone on me....wallahi tawa don't test me..." Shuru yayi yana maida numfashi don masifa
"Sorry sir..."
"Don't sir me...ni ai ba sir dinki bane...just tell me where you are..." Dan ajiyan zuciya tayi
"Sir kana da hot temper..ina tausayawa mata dazaka aura....I don't like harsh people..." Lumshe idanuwa yayi yana mamakin yanda take gaya mashi magana, saida yadan daidaita kanshi sannan yace
"Habibty am going insane saboda ke...I promise to be cool if you married me..."
"Hmmm...fada jikin jininka yake I have noticed that...ni kuma banason my fada..."
"Am sorry.. Please habibty tell me where you are..." Yafada cikin whisper, itama tawa ahankali tace
"Please sir..."
" I said stop calling me sir!.." Ya daka mata tsawa, sai gashi nan take ya rike bakinshi kaman wani karamin yaro,
"Habibty am sorry, I don't mean to raise my voice at you...wallahi tawa duk kin hargitse min perfect life dina...am loosing control because of you..." Shuru yayi itama shuru tayi babu mai cewa komai, sunfi minti biyu ahaka kafin Salem yace
"Habibty are you there...."
"Yes..."
"Then please say something..." Yafada kaman zaiyi kuka, ahankali tawa tace
"Am sorry ..we can't be together...." Afusace Salem yace
"Haka dai kikace ko?... Don kinga ina rokonki?... For your information nasan inda kike...kuma bazan kara tambayan ki ba...since you are not playing nice with me...am not going to play nice with you..."
"Kayi hakuri... Nima am missing you badly.. Amma we can go against our parents decisions...." Tafada batare data yarda da maganan da Salem ya fadaba nacewa yasan inda take.
"Babu abinda zaki kara fadamin... And don't call me again..." Yana kaiwa nan ya katse wayan shi, ajiye wayan yayi yana tunanin abinyi few minutes later ya dauki waya ya kira Abba yana tambayanshi yaushe zasu tafi kwara
"Na kira obj so insha Allah zamu tafi this weekend..."
"Abba yaufa Wednesday...weekend baiyi nisaba?...." Bai idaba Abba ya katseshi dacewa
"Kai banason shakiyancin banza..."
"Am sorry.. Pardon my manners.."
"Good.. Hope kun isa lafiya"
"Alhamdulillah.. Lafiya lau"
"Ok ...yaushe zaka dawo yola"
"Da yamma tunda na gama abinda ya kawoni abuja..ko in zauna kawai tunda sauran 8 days inyi resuming aiki?..."
"Ka dawo tukunna..inmun je kwara muka dawo sai ka koma abuja..." Da sauri Salem yace
"Abba zakuje dani?.."
"No..." Hira suka Dan taba sannan sukayi ban kwana, Salem kam yaso yabisu don yasan bazasu ki duk abinda zai nema wurin su ba.

๐Ÿ’œ๐Ÿ’™๐Ÿ’›โค๐Ÿ’š

Tawa ta rame sosai amma mami bata damu da alamranta ba, sai ta wuni bataci abinci ba amma ko kallo bata isheta ba, mom ke sata gaba Kan dole sai ta ci abinci, yanzu ta gama waya da Salem, daman tana ganin call dinshi tayi saurin daukan wayan ta shiga toilet ta amsa don daman mami sai ta wuni bata nemi wayan ta ba cos ba wani yawan kiranta ake ba, hakan yasa most of the time wayan yana wajen tawa, sai kuka take kaman ranta zai fita,
"He said he will not call me again..." Ta fada tana kuka, tima ce ta bude kofan bathroom tashigo
"Kin fara kuma ko?... Dake da mercy Johnson bansan wacce tafi iya kuka tsakanin Ku ba...kin maida kuka breakfast, lunch and dinner... Kilan ma ya mantaki..." da sauri tawa ta girgiza mata kai
"Yace in fada mashi inda nake...wallahi Fatima ina tsoron bacin ran mami Dana ummanshi..." Tima baki ta tabe,
"Matsalar ki...yanzu kizo mushiga cikin gari shopping..na gaji da wannan Hausa wears din naki...mom ta bamu 70k mu saya maki English wears..."
"Ban zuwa...banason fita"
"Who is asking you...Dalla taso mutafi" tafada tana janta daga inda take, nan take ta mike tana goge fuskanta, ruwa ta zuba ta wanke ta Fuskanta sannan suka fita kayan baccin tima dake jikinta ta cire ta saka wani skirt da riga Wanda da inta sakashi komai nata chipcip cikin kayan amma yanzu yayi mata yawa, tima dake sanye da pencil jean da Riga Wanda bai wuce gwaiwanta ba sai Dan karamin Vail data rufe kanta dashi ta kalli tawa
"Dan Allah kalli wannan kayan kaman da grandma..." Tawa hararanta tayi
"Allah Fati ki bar ganin am emotionally down..Allah zamu saka kafa cikin wando daya dake..." Tima daria tayi tare da warewa kaman yan dambe
"Come and get some... In ban chanza maki jerin hakorankiba yanzu nan... Kalli shegen gashin kanta kaman na yan kauye..ga gashi amma ba ba gyara... You no bi virgin for down but you bi virgin for hair..." Bata karasa ba tawa ta jefeta da pillow tana cewa
"Am virgin in all angle..." Itama tima jifanta tayi
"Ai yau sai anyi disvirgin kanki yau don sai Mun biya salon..."
"Come and force me..." Tawa ta fada tana daukan kayan data saka rananda ta kwana gidan Salem, hugging kayan tayi tana lumshe idanuwa kaman Salem din ta rungume, bata ankara ba tima ta kwace kayan daga hannun ta
"Distubia. Let's go" ta maida kayan cikin laundry basket. Hararanta tayi sannan tabi bayan ta. Cikin gari suka shiga duk inda aka gan tima sai anyi mata gaisuwan yan saurauta, wani babban female boutique suka shiga suka fara shopping, tawa bata wani maida hankali kan shopping din da sukeba, tima she kawai ta saya mata kaya kasancewan komai masu iri daya, haske kawai tafi tawa itama don tana shafe2, daga nan sukaje wani babban cosmetic shop, bayani tima tayiwa mai wurin kan ya hadawa tawa mai da zai amshe ta, tawa kawai kallo take amma Sam hankalinta baya wajen, daga nan suk a wuce salon aka shafawa tawa relaxer ga kai, mai salon din sai fada take saboda yawan gashinta, ko kala tawa batace ba, duk Wanda ya gan yanda fuskanta ya chanza sai yayi mamaki don ana gama wanke mata relaxer fuskanta yayi fayau, yan shagon sai mamakin adorable face dinta suke, tawa kam ko ajikinta don abinda ya dameta babu shi a kasuwa.

๐Ÿ’™๐Ÿ’›๐Ÿ’šโค๐Ÿ’œ

Majed na dawowa daga siyayyan da ameera tasashi, ko sannu babu ta kalleshi
"Ka sayo

Please Login or Register in order to submit comment