Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

take yi.

Ya sauke nunfashi yana tunani a zuciyarsa, yana so ya nuna mata waye shi, yana so ta san waye, yadda nan gaba in aka ce ta yiwa wani wanda bata sani ba abinda ta yi masa baza ta iya ba. So yake ya koya mata hankali, ya yi mata abinda zata ga ™arfin ikon da yake dashi a ™asar, ya yi mata abinda za a kasa cetonta daga hannunsa.

Babu wanda ya taSa latsa shi a duniya kamar ta, ko namiji gender Winsa ba a taSa samun wanda ya kalli idanunsa ya yi masa wannan shirmen ba. Amma ga mace, yarinya ™arama tana kallonsa tana faWa masa abinda ta ga dama. Ai ko bai yi niyar Waukar mataki ba dole ya Wauka, dan bazai saurara mata ba, dole ta yi hankali saboda gaba.

Ya girgiza kai ya Wauki waya yana dannawa kafin ya saka a kunne ya ce, "track her" abinda ya faWa kenan ya kashe wayar yana kallo suka bar wajan.

Ya girgiza kai yana tunanin irin hukuncin da ya kamata ya yi mata, dan bai taSa jin haushin wani in ya faWa masa magana kamar yadda yake jin haushin ta ba, ko a gidansu in aka yi masa abu baya bari ya dame sa, amma ya rasa meyasa ita abinda take yi masa ya dame shi haka.


Ya sake kallon mirror ya ga sun bar wajan, ya girgiza kai a bayyane ya ce, "Islaha!."

Ya maimaita sunan da ya ji a lokacin da Safeera ta kira ta. Ya tuna kalmar Allah ya isa da ta yi masa, ya girgiza kai ya cigaba da zama a motar ba tare da ya je ko ina ba.

A lokacin Jazy ya ™araso wajan ya ™wan™wasa glass Win, ya buWe ya ce, "me ka ke yi a nan kuma?."

"Kawai ina nan ne."

"Okay, ni dai in anjima zan koma Uk, in na tafi yanzu baza ka sake ganina ba."

"baza ka je Jedda ba?."

"Bzan je ba gaskiya. Ka yi Alma warning, kar tazo ta dame ni, wallahi maganinta zan yi" ya faWa yana barin wajan, shima ya fito daga motar yana gyara zaman hular kansa suka koma ciki.

Nana Haleema
'<Øûßd'ş

*RAGAYAR DUTSE.*

©ş *Nana Haleema.*

*Book 1*
*Page 024.*


Islaha bacci ta yi sosai sai lokacin sallar la'asar ta farka, ta mi™e jiki a sanyaye babu ™arfi, ta sake yin wanka ta shirya ta rufe gidan ta shiga gidansu Safeera.

Allah ya taimaka Umma bata nan, daga ita sai ™annenta ta. Islaha ta ce, "Bestie zan koma."

Safeera ta bita da kallo ta ce, "gabaWaya kin canja, fuskarki ta Wan kumbura kaWan. Wannan abu yana baki wahala sosai."

Ta sauke numfashi ta ce, "bacci na yi, ban jima da tashi ba."

"Yanzu ya batun kuWin?."

"Sai gobe in sha Allah."

"To ga wayarki, Wazu ya aiko min da ita ya ce na kai miki."

Islaha ta karSi wayar ta ga an canja mata screen ta dawo kamar dah. Ta yi murmushi ta ce, "na gode sosai, bara in yi masa waya na yi godiya, dan na san ya kashe kuWi da yawa."

Safera ta yi murmushi tana ji suna waya tana yiwa Saleem godiya. Bayan sun gama Islaha ta ce, "Ya batun Umma, Kin yiwa mutanen KT Win magana?."

Ta yi ajiyar zuciya ta ce, "na yi magana da Yayan Umma, ya faWa min zai yi mata magana in zara ta ji."

Islaha ta yi ajiyar zuciya ta ce, "Allah kar ya bawa Umma ikon tafiyar nan, addu'a zamu dinga yi kawai" ta faWa suna fara fitowa daga falon su Safeera.

Safeeea ta ce, "amin. Akwai abinci in za ki ci."

Ta kalle ta ta ce, "kin san in ina cikin wannan yanayin bana iya cin abinci sosai, na fi son abu mai ruwa da kayan za™i."

"Ai za ki sha gata, tunda wanda zaki aura duk ya san da wannan tsarabe-tsaraben naki, kin ga sai ki sake sangarcewa."

"Kamar kin sani kuwa, kafin ya tafi haka ya bani kayan za™i in ajjiye."

Safeera ta yi dariya, bata ce komai ba ta raka ta har ™ofar gida ta hau napep ta koma asibiti.

     Lokacin da ta koma a nan ta tarar da akwai ba™i yan dubiya, wasu ta san su wasu kuma bata taSa ganinsu ba.

Ta samu waje ta zauna, Sadik ya zo kusa da ita ya ce, "Islaha ya jikin? Mama ta ce bakya jin daWi."


"na ji sau™i sosai. Ya batun kuWin?."

"Abu na farko, an samu mai bada ™odar."

Islaha ta buWe ido ta ce, "da gaske an samu?."

Sadik ya murmusa ya ce, "da gaske Islaha. ˜anin Baffa ne, ya ce zai iya bayar da komai akan Baffa. Yanzu jira mu ke yi Dr yazo mu je dashi mu san abinda ya kamata mu yi. Fatan mu Allah ya sa komai ya yi daidai dana Baffa Win."

Islaha ta ce, "Alhamdu lillah! Kai amma na ji daWi sosai."

Sadik ya ce, "nima na ji daWi sosai Islaha, yanzu jira zamu yi ya zo sai a san abinda za a yi."

Ialaha ta ce, "mu je mu duba ko ya dawo." Bai musa ba suka nufi office Win Dr Isma'il. Suka yi  sa a yana nan, suka sanar dashi abinda ya ke tafe dasu, ya ce su je azo donar Win.

Tare suka koma wajan likitan, aka shiga da ™anin Baffa suka zauna.

Dr ya kalle sa ya ce, "Malam ya sunanka?."

Mutumin ya ce, "Sunana Ya™ub."

"Malam Ya™ub ya ku ke da Mutsatapa maddibo?."

"Yayana ne, uwa Waya mu ka haWa."

"Shekarunka nawa?."

"Arba'in da uku."

"Kana da aure?."

"A'a, na taSa yin auren dai amma maatar ta rasu."

Dr ya ce, "ka amince zaka bawa Mustapaha ™oda ba tare da tilastawa ba?."

Ya gyaWa kai ya ce, "na amince, domin ya wuce komai a gare ni."

Dr ya ce, "shikenan. Gobe in Allah ya kaimu litinin, ku zo da safe za a yi gwaje-gwaje dan mu san matakin lafiyar ka, zamu duba ka in komai ya yi daidai, zamu saka ka a tsarin abincin da ya kamata ka ci kafin ayi aikin."

Sadik ya ce, "mun gode likita."

Suka gaisa dashi ya ce, "babu komai, Allah ya ™ara lafiya" suka amsa da amin suka fito daga office Win suka koma suka zauna.

Suna zaune Hanan ta shigo ita da wani saurayi matashi mai ji da iyayi, suka ™araso inda suke zaune. Yana gaida Mama sai wani yatsina yake yi yana yau™i kamar kuSewa.

Ya ce, "Mama ya mai jiki?."

"Mai jiki da sau™i."

"Allah ya ™ara sau™i." Aka amsa da amin.

Ya saka hannu aljihu ya Wauko dubu Wari biyu ya bawa Mama ya ce, "Mama a siyi magani, sannan in akwai abinda ake bu™ata a sanar dani zan bayar."

Ba tare da tunanin komai ba Mama ta karSa tana ta zuba masa godiya, Hanna sai iyayi take yi saurayinta ya zo ya bada kyautar dubu Wari biyu.

Labiba kuwa ta haWe rai, kishi da ba™in ciki suka mamaye mata zuciya. Ba haka take so ba, bata so ta ga Hanan ta fita samo kuWi, bata so ta ga Hanan da samari kala-kala ita kuma ba ko yaushe take samu ba. Hakan yana ™ona mata rai, bata so Hanan ta fita ko kaWan.

Islaha dai tana zaune tana ganin ikon Allah, tana zaune tana ganin yadda ake kishi akan bin mazan kan titi. Tana kula dasu duka, ita Hanan da biyu take wani abun, tana yi tana kallon Labiba. Ita kuma Labiba ga kishin nan ya bayyana a tare da ita. Ta yi tsaki, a bayyane ta ce, "Allah ya kyauta."

*****

Rehaan da ya koma Waki kasa bacci ya yi, duk da baccin yake so ya yi amma ya kasa, so yake ya samu dama ya nunawa yarinyar can waye shi, so ya ke ya yi mata abinda bazata sake ganin wani ta ce masa waye kai ba. GabaWaya abin ya dame shi, ya rasa meyasa ta cushe masa zuciya har haka.

Ya yi shiru ba ya cewa komai, duk da ba hira ake yi ba, Mamy ce kawai a zaune sai Banisha.

A lokacin Jafar ya shigo da sallama suka amsa, ya ™araso ciki ya kalli Mamy ya ce, "Mamy in sha Allah da daddare zan koma Uk."

Mamy ta ce, "da wuri haka?."

"Eh Mamy, akwai aikin da zai mayar dani ne dole in koma."

"Allah ya kiyaye Jafar."

"Amin Mamy."

Rehaan sai a lokacin ya buWe ido ya kalle sa ya ce, "baza ka bari mu tafi tare ba?."

Ya kalle sa cikin harara ya ce, "kai fa Jeddah zaka je daga nan, ni kuma kai tsaye can zan wuce."

"Ba sai ka raka ni Jedan ba."

"ko ina sai na raka ka? Kai kamar wani Wan ™aramin yaro komai sai an yi maka?. Ka ga Malam, ka ko yi yin abu kai kaWai ba tare dani ba."

Rehaan bai ce komai ba ya Wauke kai daga kallonsa, dan ya san tunda ya ce haka bazai tsaya Win ba.

Mamy kam murmushi take yi, ta san a duk duniya Rehaan Winta bashi da wani in ba Jafar ba. Shiyasa take son Jafar, bata jinsa a matsayin wanda zai auri Riyya, tana yi masa kallon Wanta kamar Rehaan. Dan a duniya in kana so kaga farin cikin ta, ka so Wanta.

Rehaan ya mi™e zaune ya ce, "zamu koma gida, amma ni bazan koma gida ba Mamy, zan je guest house akwai abinda zan yi."

Mamy ta kalle sa ta ce, "ba ka son komawa gidan ne kawai Rehaan."

"A'a Mamy, akwai abinda za a kawo min, in na gama zan dawo gidan in sha Allah."

Mamy ta ce, "shikenan ya yi. Yanzu zamu tafi?."

Ya Waga kai alamun eh ta ce, "to mu je."

Ma'aikatan asibitin da kansu suka shigo, hatta handbag Win Mamy ri™e mata aka yi, aka raka du har inda mota take, suka shiga suka tafi sannan kowa ya watse, ana murnar an rabu lafiya.

      Islaha basu koma gida ba sai bayan sallar i'sha sannan Sadik ya tsaya a ™ofar gidan da mota. Ta kalle shi da murmushi ta ce, "na gode Hamma Sadik, Allah ya saka maka da alkhairi."

Ya yi murmushi ya ce, "Matar Hamma kenan. Ni da Saheer tare muka taso fa, Baffa babana ne kamar yadda babana yake babansa. Duk mun zama ´an uwa, kar ki damu da wannan."

Ta yi murmushi ta ce, "gaskiya ne. In sha Allah da safe zan je bank saboda zancen loan Win nan, in na samu zan sanar da kai."

Ya yi murmushi ya ce, "Allah ya kaimu, ki kwantar da hankalinki, komai zai zo da sau™i in sha Allah." Ta Waga kai daga nan ta fita ta shiga gida.

Ya bita da kallo yana murmushi, sai kuma ya girgiza kai ya ce, "Islaha ta Saheer. Tana da ™o™ari, yadda ta damu da Baffa ko ´a´ansa basu damu dashi ba. Shege Saheer, ba dai wayo da hange ba, ashe kaWai ya san me yake shiryawa, shiyasa ya ™wamuso ta daga gidan marayu. Ya yi zaSe mai kyau" ya faWa yana dariya ya ja motar ya tafi.

Islaha da ta shiga cikin gidan bata shiga harkar kowa ba, wanka kawai ta sake yi, ta sha black tea ta kwanta. In ta ce zata kula ´an matan Mama faWa zasu ja ayi, ita kuma ba wannan ne a gabanta ba. Da wuri ta yi bacci da niyar gobe ta tashi ta je banki.

      Rehaan lokacin da suka koma gida tunda suka shiga yake jinsa wani iri, gabaWaya rayuwar gidansu bata yi masa daWi ko kaWan, sai ya dinga jinsa daban kamar wani ba™o. A haka ya zauna a falon Mamy, ya yi shiru yana kallon waje Waya cike da tunani.

Abba ne ya shigo da sallama, Rehaan ya amsa yana tashi zaune sosai. Abba ya ce, "ashe kun dawo gida, yanzu nake shirin zuwa asibitin." Ya Wan Waga kai ya ce, "mun dawo Abba."

Abba ya zaunaa kusa dashi sannan ya ce, "ya jikin?."

"na samu sau™i."

"Allah ya ™ara sau™i, ya kiyaye gaba."

"Amin Abba."

A lokacin Mamy ta dawo, ta mi™awa Rehaan tea ya karSa ta zauna a gefensa. Ta kalli Abba ta ce, "ba mu jima da dawowa ba ai."

Abba ya girgiza kai ya ce, "Haka Rehaan Win ya ce min. Da fatan komai lafiya?."

"lafiya lau, ya ji sau™i sosai."

"Ma sha Allah, haka ake so."


Rehaan ya ce, "Abba zan je guest house in yi kwana biyu, kar na tafi baka sani ba, akwai ba™in da zan yi a can."

Abba ya ce, "a nan baza ka sauki ba™in ba?." Ya yi shiru bai ce komai ba, dan baya son yiwa Abba musu.

Abba ganin ya yi shiru sai ya girgiza kai, ya yi murmushi yana jin daWin halayensa. Gashi dai matsahin mai kuWi ne, ana cewa matashin mai kuWi baya shin maganar kowa, kuma baya jin shawara, sannan sun raina kowa, to babu Rehaan a cikinsu. Biyayya yake yiwa Abba sosai, ko a cikin gidan ba kowa yake tankawa ba, shiyasa ya yi mamaki da ya yi faWa in faWa shida Daada ranar da ya dawo.

Ya san an ™ure sa ne, kuma shi kansa ya san ba a kyauata masa ba. Babban mutum mai ji da Waukaka kamar Rehaan, ace wata yarinya da ba a san a ina take ba za a aura masa?. Shima dai ya ji ne, amma bazai amince ba.

Abba ya ce, "shikenan ka je Rehaan, amma kar ka dinga yawo kai kaWai." Ya Waga kai sai a lokacin ya fara shan tea Win a hankali.

Abba ya ce, "Daada ta ce min ta ga yarinyar da ta yi maka, har sunan unguwarsu da sunan mahaifinta ta faWa min. Da ina Waukar maganar wasa, amma naga da gaske ta ke Rehaan."

Ya yi shiru bai ce komai ba, dan sai dai ayi abinda za a yi amma bazai auri wacce zata basa ba.

Mamy ma ta yi shiru bata ce komai ba, ta lafiyar Wanta take yi ba wannan surutan ba. Samun lafiyarsa ya fi mata komai mahimmaci, in mata dubu za a kawo masa daga ™asar larabawa, indai baya so itana bata sonsu, in almajira aka kawo indai Rehaan yana so tana so Wari bisa Wari. Tana girmama abinda Wanta yake so, tana son abinda Wanta yake so.

Rehaan ya ce, "Abba this week zan je Jedda."

Abba ya kalle sa ya ce, "kwana nawa zaka yi?."

"Ban sani ba gaskiya, sun nemi aikina kuma na yi approving."

"Allah ya kaimu, Allah ya taimaka maka ya ciagaba da baka kariya."

"Amin Abba. Akwai sa™on da zan bayar za a bawa kowa na gidan nan, zuwa gobe zan tattara sai in turawa maka."

"A'a, kai zaka turawa kowa. Ka nemi account details Win kowa ka saka masa."

Ya Waga kai bai ce komai ba ya cigaba da shan tea Winsa, ba dan zai yi Win ba. Ina ´an uwansa suka ga lokacin kulasa balle har su tura masa account details Winsu? Hassada ma baza ta bari ba.

Bai jima sosai ba ya mi™e ya shiga bedroom Win Mamy ya kwanta.

Yana kwanciya aka kira sa a waya, ya duba yana nazari, ta kashe bai Wauka ba sai ya yi calling back. Daga can Sangaren ya ce, "Sir na gama aikin da ka saka ni."

Ya yi shiru bai amsa ba, daga cikin wayar aka ce, "Islaha Muhammad Maddibo, ma'aikaciyar jarida ce a ™aramar gidan tv toron guiwa, amma ita tana da Waukaka sosai, ana son fuskarta da muryarta. Itace take gabatar da duk wani babban shiri a channel Win, musamman Sangaren interview da za a yi da manyan mutane. Misali gwamna, sanata, minista ko ™asa da haka. An tabbatar min da bata da kunya, an bani labarin tana da tsiwa sosai, bata ™yalewa idan aka yi mata. Sannan...."

"Hold on!" Ya furta a hankali yana gyara kwanciyarsa cikin gajiya da maganar.

Daga can Sangaren ya ce, "sorry sir."

Rehaan ya yi shiru kamar bazai ce komai ba, sannan ya ce, "ka yi abinda ya kamata."

"Okay sir."

Daga haka ya kashe wayar yana sake kallon fuskar wayar. Tsaki ya yi, ya gyara kwanciya ya rufe ido yana so ya yi bacci amma ya kasa.

Mamy ta shigo Wakin tana cewa, "ka tashi ga pjyamas na Wauko maka, ta ya zaka yi bacci da kayan jikinka?."

Ya kalle ta ya ce, "ba bacci zan yi ba Mamy."

Ta ™araso tana shafa kansa ta ce, "Ka tashi dai ka shirya."

Ya mi™e zaune ya ce, "zan koma apaetment na shirya sai in dawo, akwai abinda zan Wauko."

Mamy ta ce, "to ka yi sauri." Ya Waga kai ya mi™e ba tare da ya Wauki kayan ba ya fita.

Yana shiga Wakin kansa ya sara sosai, ya runtse ido tare da tsayawa cak ya huta, yana ji Wakin yana juya masa har biyu biyu yake gani, sannan ya ™arasa ciki ya shiga wanka. Bai jima ba ya fito ya shirya, ya saka turare ya kullo ™ofar ya koma wajan Mamy.

A zaune ya same ta akan gadon da ya barta tana amsa waya cikin yaren hindi. Ya ™arasa ya kwanta a kan gadon, ya Wora kansa a kan cinyarta, hakan ya saka ta kashe wayar ta Wora hannunta a gashin kansa ta ce, "Rehaan ya naji kanka ya yi zafi, me ya same ka?."

"Kaina ciwo yake yi, bacci nake so na yi amma na kasa, ki saka ni bacci Mamy" ya faWa yana rufe idonsa.

Mamy bata ce komai ta fara yi masa addu'a tana shafawa kansa a hankali cikin tausayin Wanta da aka saka a gaba. A haka ya fara bacci, bata daina yi masa addu'a ba, tana yi tana shafa gashinsa.

Riyya ta shigo zata yiwa Mamy magana, Mamy ta yi mata alamun ta yi shiru kar ya tashi, ta ™araso ta zauna a kusa dashi tana kallonsa cikin ™aunar Yayanta da yake matu™ar sonsu shima.

******

Muslim yana tsaye yana magana a cikin waya, yadda yake maganar ma nishaWi yake basa, dan abinda ya samo babban abu ne a gare sa.

Muslim ya ce, "Ummi na samo mafita, ko na ce na yanke wani hukunci wanda shine zai taimaka mana mu dakusar da Waukakar Islaha, tana ganin mu muna abinda muke so, babu abinda ta isa ta yi."

Daga can Sangaren cikin zumuWi Ummi ta ce, "wacce mafita kenan?."

Muslim ya sauke numfashi ya ce, "ni da ke gabaWaya ™udurinmu iri Waya ne, ni da ke burinmu shine mu ga bayan Islaha a fannin aiki. Ni so na ke mu yi mata abinda tana ji tana gani aikin zai fi ™arfin ta, tana kallonmu muna yi amma ita babu abinda zata iya. Shiyasa na kawo wannan mafitar."

Ummi cikin za™uwa ta ce, "ka faWa kan ka tsaye mana, sai ja min rai ka ke ji."

"Acid Ummi."

"Acid kamar ya?."

Ya kalli kwalbar da take gefensa yana sauke numfashi ya ce, "Acid zamu watsa mata, shine kaWai zai yi mana abinda mu ke so. Zamu lalata fuskar da mutane suke gani suke jin daWi, zamu lalata fuskar da in ba ita aka Wora a duniya ba, mutane suke complain suna zagi. Acid shine babbar hanyar da zamu bi wajan ganin bayanta."

Ummi ta yi dariyar jin daWi tana tafa hannu ta ce, "labaran da na yi ranar friday, da aka Wora ka ga yadda aka ishe mu da ina Ishala, islaha muke son gani ba wannan ba...."

"Ka ga in aka Sata fuskar, aka lalata fuskar, aka ™ona fuskar, su kansu tsoronta zasu dinga ji da zarar sun ganta, su kansu baza su sake marmarin cewa suna son ganin fuskarta a gaban camera ba."

"Ashe kin gane abinda nake nufi. Kin ga shikenan za a jinginar da ita a gefe, koda zata cigaba da aiki sai dai a Sangaren radio."

"Allah ya biyaka Muslim. Yaushe za a zuba mata?."

"Daga yanzu zuwa ko yaushe, komai yana hannuna, dan bana so gobe ta gabatar da talkshow Win nan."

"Nima haka wallahi, don Allah kawai gobe kafin taje aiki a tabbatar an lalata mata fuska."

"Ki Wauka an gama, Islaha baza ta sake kai wa labari ba, a wannan lokacin wallahi Allah baza mu ™yale ta ba, dole mu ga bayanta."

Ummi ta yi dariyar jin daWi ta ce, "Sai na ji ka" daga haka suka yi sallama ya kashe wayar.

Muslim ya Wauki kwalbar acid Win ya tsiyaya akan handcheif Winsa, yana kallo yadda yake kumfa yana ™onewa, ya yi ba™i ya yage.

Ya yi dariya yana girgiza kai ya ce, "fuska ki kenan Islaha, zan ga fuskar da za ki sake nunawa mutane, zan ga fuskar da za ki yi hira da Mr Rehaan Win da aka hana mu aka ba ki. Wallahi bazan bari ki zauna lafiya ba, sai na tabbatar da na yi abinda aka daina yayin ki" ya faWa yana rufewa ya ajjiye a waje mai kyau, ya zauna yana tsara yadda komai zai tafi ba tare da wani zargi ba.

Tofa, ga Rehaan, ga Muslim ga su Maman Orphanage.=ضŞ<Øûß
B&ş>Øyİ

Nana Haleemad'ş
'<Øûß

*RAGAYAR DUTSE.*

           ©ş *Nana Haleema.*

*Book 1*
*Page 025.*


Safiyar Monday da rashin ™arfi Islaha ta tashi, yawan lokaci in tana cikin yanayi menstruation haka take kasancewa cikin mutuwar jiki da rashin karsashi. Ga yawan Sacin rai, zazzaSi da kasala.

Tana tashi wanka ta fara yi, ta shirya ta fito falo ta sha tea kamar ko yaushe, iya shi kawai ta sha ta Wauki handbag ta fita ta tafi bank dan neman loan. Ta jima a can, sai sha biyu na rana sannan ta samu dama ta tafi asibitin duk ranta a Sace yake.

Kai tsaye wajan Mama ta nufa, ta same ta a zaune ita da Adda da Labiba.

Ta zauna sannan suka gaisa, Islaha ta ce, "Hamma Sadik bai zo ba?."

Adda ta ce, "ya zo, suna can ana yiwa Kawu gwaje-gwajen da ya kamata."

Ta Wan girgiza kai sannan ta mi™e tsaye ta ce, "bara in je wajansa" ta faWa tana barin wajan tana takawa a hankali kamar bata so.

Adda ta kalli Mama bayan Islaha ta Sace daga wajen ta ce, "Mama har yanzu kina da ja akan halayen yarinyar nan? Har yanzu kina kan bakar ki na bakya so Wan ki ya aure ta?."

Mama ta Wan taSe baki ta ce, "to ai dolen ta ta kula da Baffan ku, dole ta kula dashi dan shine silar zamanta a gidansa. Ya ciyar da ita, ya shayar da ita, har suttura ya yi mata, dan ita butulu ce sai ta kasa tsayawa akan cutarsa?."

Adda ta kalli Mama da mamaki ta ce, "Labiba da Hanan meyasa basa tsayawa akan kula dashi? Naga ai su haifarsu ya yi, ita kuma Islaha bai haife ta ba."

"Ai ya fi sonta a kansu, sau nawa yana yi nata abu ya share su?."

"Haba Mama, ki yi adalci ko sau Waya ne akan Islaha don Allah." Mama ta Wauke kai daga kallon ta bata ce komai ba.

Islaha kuwa Sadik ta kira a waya, ya Wauka ya ce ta same sa a office Win Dr Isma'il. A nutse take tafiya har ta je office Win, ta yi knocking aka bata dama sannan ta buWe ta shiga.

A zaune ta same su, itama ta ™arasa ta zauna, Dr ya ce, "Alhamdu lillah komai da ake bu™ata an samu. ˜odarsa lafiya lau take, sannan blood group Winsa ya yi daidai dana mahaifinku. A ta™aice za a iya sakawa mahaifinku ™odarsa."

_(In aka yiwa donar gwaji, yana Waukar kwanaki bai fito ba, mu bamu da lokacin jira ne, shiyasa muka ce har an yi kuma result ya fito dan labari ya tafi yadda ake so)._

A tare suka yi murmushi tare da furta, "Alhamdu lillah!."

Dr ya murmusa ya ce, "yanzu zamu Wora sa akan tsarin abinci...."

Ya juya ya kalli Kawu ya ce, "Baba akwai abincin da ya kamata a dinga ci saboda ™arin jini da gina jiki. Za a dinga cin kayan lambu, iriinsu salad, zogale, alayyahu da sauransu. Sannan Baba za a dinga cin tuwon alkama da miya wacce bata da mai™o. Sannan a tabbatar da ana shan ruwa yadda ya kamata, ya zama ana shan ruwa wadatacce a kullum."

Kawu ya Waga kai ya ce, "in sha Allah likita."

"Sannan Baba a gujewa cin gishiri, abinci wanda yake da mai™o sosai. Saboda ana so a ci abinda zai yi saurin narkewa, ba a son cin abincin da bazai narke da wuri ba. A ™auracewa shaye-shayen magani wanda ba likita ne ya bayar ba, sannan ko da rashin lafiya zata faru kafin lokacin aikin, in

Please Login or Register in order to submit comment