Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

"Mr Jafar zan iya ganin abinda ya ci ko ya sha, wanda ya kasance na ™arshe?."

Jafar ya bi sa da kallo ya ce, "ban gane ba."

Abba ya ce, "Dr Munib ka yi mana bayani yadda zamu fahimta."

Cike da girmamawa ya ce, "i'm sorry to say, Mr Rehaan was poisoned!."

Mamy ta yi baya kamar zata faWi, Abba ya yi saurin ri™o ta, ta janye jikinta ta taho wajan Dr, a gice ta ce, "guda ka ce! Guba ya ci?."

Ganin ta gigice ya sai Dr ya ce, "calm down Mamy! Ba abinda zaki Waga hankalin ki bane."

Mamy hankalin ta a tashe ta ce, "ina so in ganshi, ka faWa min in ya mutu Dr."

Dr ya ce, ""Wallahi bai mutu ba Mamy, ki kwantar da hankalinki. Bacci yake yi yanzu."

Abba ya ri™e ta suka zauna, ya ce, "Don Allah ki nutsu, asibiti ne nan ba gida ba."

Jazy ya ce, "yanzu ya jikinsa?."

"Gudar bata da ™arfi ko kaWan, kuma kaWan ya ci ko ya sha a cikin abinda aka yi poisining Winsa. Yanzu ina so a samo min abinda ya zama last a cikinsa, zamu yi gwaji dan mu tabbatar." 

Jazy ya ce, "in kana ganin baza ka iya kai kaWai ba, mu sake kiran toxicologist ku yi handling case Win nan."

Ya yi murmushi ya ce, "don't worry mr Jafar, zan yi duk abinda ya kamata a kai. A fara kawo min abinda ya ci na ™arshe."

Abba ya ce, "to me ya ci?."

Jazy ya ce, "ya sha coconut drink a gabana, kuma yana gama sha bai jima ya fara reacting. In zuwa" ya faWa yana barin wajan da sauri.

Mamy ta ce, "coconut drink kuma? Ta ya za a yi poisining Winsa a coconut drink bayan Riyya ce ta haWa masa? Sai dai in wani abun ya sha ba shi ba."

Dr ya ce, "ba abin damuwa bane, zai samu sau™i in sha Allah." Abba ne kawai ya amsa ya buWe ™ofar falon da suke zaune ya fita.


Jazy bayan ya Wauko drink Win suka haWu da Riyya, sai ya Soye sa a aljihunsa dan ya san itace ta haWa, in ta ji a ciki ya sha guba hankalinta zai tashi sosai. Ya san yadda suke son Rehaan kamar su goya shi, in bashi da lafiya kamar su Wauko ciwon su dawo dashi jikinsu haka suke ji.

Riyya ta kalle sa da idanunta da ta sha kuka ta ce, "Ya jikinsa?."

Ya zuba mata ido sannan ya ce, "ya ji sau™i, bacci yake yi."

"Me ya same shi?."

"Ciwon ciki, kin san kuma yana yi.

"Amma wannan ya yi yawa, unconsiouly aka fita dashi fa."

"Kar ki damu, ina tabbatar miki da ya ji sau™i, bacci ma yake yi."

Ta yi shiru bata ce komai ba, ta Wago taga ita yake kallo sai ta ce, "don Allah zan bi ka in je, ina ao naga halin da yake ciki, please!."

Ya Wan sauke numfashi yana kallon ta ya ce, "gobe kina da school fa."

Cike da shagwaSa ta ce, "msc nake yi fa, i'm not a small girl. Ka yarda mu je ka yi Hamma Jazy!."

Yadda ta yi maganar ya saka shi yin murmushi ya ce, "ki je ki rufe gashin nan na ki sai mu tafi. Na ce ki daina zama babu hula bakya ji ko?."

Ta yi murmushi ta shafa kanta, sai a lokacin ta ji ashe ma babu Wankwali a kanta, ta koma ciki shi kuma ya shiga mota yana jiranta.

Babu jimawa ta dawo, Janan da take ta hangosu ta ™araso suka tafi gabaWaya..

Bayan ya sauke su shi kaWai ya kaiwa Dr Coconut drink Win, su kuma suka je wajan da Mamy suke a zaune.

Riyya ta zauna a kusa da Mamy, ta fara hawaye ta ce, "Mamy me ya samesa? Ciwon cikin da yake yi ne?."

Abba ya ce, "ki kwantar da hankalinki Juwariyya, babu abinda ya same sa. Zai ji sau™i in sha Allah."

A lokacin Jafar ya dawo, Abba ya kalle sa ya ce, "Jafar ka kai masa?."

Ya Waga kai ya ce, "na kai Abba, sun shiga lab za a duba."

Mamy dai ta kasa cewa komai hawaye kawai take yi, bata son zaman Rehaan a Nigeria, amma mahaifinsa ya kasa fahimtar haka. Gashi daga dawowarsa har an fara ™o™arin kashe mata shi.

Babu jimawa Dr ya ™araso wajan da result a hannunsa. Ya daidaita nutsuwarsa, yana kallonsu dan baya so ya yi wani kuskure. Mai asibiti gabaWaya babu lafiya dole a nutsu, kuma Rehaan ba ya Waukar mistake ko kaWan.

Ya Wauko ragowar drink Win ya ce, "Abba a cikin wannan drink Win ya sha guba."

Abba ya ce, "innalillahi wa'inna ilairhir raji'un! Da gaske dai gubar ya sha?."

Dr ya ce, "da gaske ne Abba, guba ce amma bata da ™arfi sosai. Kuma Mr Jafar ya faWa min Wan kaWan ya yi sipping ba da yawa ba, shiyasa bata shiga jikinsa sosai ba."

Mamy ta ce, "ta ya zai sha guba a wannan drink Win?."

Ta kalli Riyya da take zare idanu ta ce, "˜anwarsa ce ta jini ta haWa masa, ta ya za a ce akwai poison a ciki?."

Dr ya ce, "tabbas akwai guba a ciki Mamy, a ciki ya sha gubar."

Riyya ta fara girgiza kai ta ce, "wallahi ni kaWai na yi aikina, kuma ni ban saka masa poison ba, ta ya zan iya sakawa Hamma Rehaan poison? Ta ya zan yi ™o™arin kashe sa?."

Abba ya ri™e hannunta ya ce, "calm down Juwairiyya, babu wanda ya ce kin zuba masa guba. Ki nutsu ki kwantar da hankalinki."

Abba ya kalli Dr ya ce, "ka tabbatar a ciki aka zuba masa?."

Ya Waga kai ya ce, "na tabbatar yallaSai."

Mamy ta kalli Juwariyya da take kuka ta ce, "Ke da wa ku ka yi aikin? Ke da wa ku ka haWa drink Win?."

Muryarta tana cracking ta ce, "ni....kaWai....ce" ta faWa tana sake fashewa da kuka mai sauti.

Mamy ta dafa bayanta ta ce, "shikenan ya wuce, ai babu abinda ya same sa. Ki daina kuka."

"Amma Mamy ni kaWai na haWa komai, ta ya aka samu poison a ciki?."

Abba ya ce, "akace ki bar maganar, kar ki damu tunda babu abinda ya same shi sai mu godewa Allah. Dr ya jikinsa?."

"Da sau™i sosai, in sha Allah gubar baza ta yi wani tasiri a jikinsa ba. Yanzu bacci yake yi, zai iya kawai gobe kamar haka yana bacci. Za ku iya shiga ku gan shi."

Abba ya Waga kai ya ce, "Dr waye ka ce ma?."

"Dr Munib Sir."

"Thank you Dr Munib."

"My pleasure Sir" ya faWa tana murmushin jin daWi ya fita. So yake ya yi abinda za a gode masa daman, iyayen Rehaan ba abin wasa bane. Gashi kuma Rehaan Win ne da kansa a kwance, dole a nutsu a yi aiki dakyau.

Abba ya kalli Juwariyya ganin ta ™i daina kukan ya ce, "zo."

Bata musa ba ta koma kusa dashi, ya dafata ya ce, "ki kwantar da hankalinki, babu abinda zai samesa."

Ta Waga kai alamun to, Abba ya kalli Janan ya ce, "Janan ku koma gida dare ya yi sosai."

Jafar ya ce, "Abba zan kai ku na dawo, sai na zauna dashi."

Mamy ta ce, "In bashi da lafiya a jikina kaWai yake iya yin bacci, zan zauna dashi Jafar, ku koma gida."

Jafar ya ce, "Mamy ku je gida kawai, ni zan zauma dashi a nan."

Abba ya ce, "Jafar baka huta ba, ka dawo daga tafiya baka sosai ba."

Ya murmusa ya ce, "babu komai Abba. Riyya mu je na mayar daku gida, Abba mu je driver ya mayar daku."

Basu musa ba duk suka mi™e, suka shiga Wakin da yake kwance suka ga an saka amsa ruwa yana shiga jikinsa.

Abba ya dafa kansa ya ce, "Allah ya baka lafiya Muhammad."

Mamy ta shafa kwantaccen gashinsa wanda ya zube akan pillow. Sai kuma ta saka hannu ta cire band Win da ta Waure gashinta, ta kama gashinsa ta Waure masa, sannan ta yi masa peck a goshi tana shafa bread Winsa.

Ta sake ajiyar zuciya ta ce, "Allah kar ya bawa ma™iyanka ikon ganin bayan ka, Allah ya cigaba da kare ka a duk inda ka ke Rehaan!."

Suka amsa da amin, Riyya ma ta ™araso ta yi pecking Winsa tana kuka.

Janan ma kuka take yi tana kallonsa a haka suka fito.

Lokacin da suka fito security guard guda biyu ne a ™ofar Wakim, duk da asibitin na Rehaan ne, amma dole a saka masu kula dashi.

Mamy ta kalli Jafar da yake tafiya ta ce, "Jafar." Ya kalle ta ya ce, "Na'am Mamy."

"Barin guard Win nan babu damuwa? Ka ga fa babu kowa a wajansa, za a iya biyansu kuWi su cutar dashi."

Abba ya yi murmushi yana girgiza kansa, wato in kana so ka ga wacce bata iya Soye son da take yiwa yaranta aka samu Mamy an gama.

Abba ya ce, "Nadira babu abinda zasu yi masa, akwai cctv a nan, babu wanda ya isa ya cutar dashi. Ki nutsu don Allah."

Ta sake kallon guard Win bata ce komai ba suka yi gaba. Abba da Mamy motar driver suka shiga, Juwariyya da Janan suka shiga motar Jafar.

Janan da Riyya dukkansu kuka suke yi, Jafar ya yi musu bai ce komai ba har suka je gida. Janan ta buWe ta fita da gudu tana kuka.

Riyya zata buWe ya ri™o hannunta ya ce, "Riyya!."

Kamar jira take ya yi mata magana, ta fashe da kuka mai sauti wanda ya fi na farko.

Ya sake ri™e hannunta sosai ya ce, "ki daina kuka Riyya, zai samu sau™i in sha Allah."

Ta kalle sa da jar fuskarta ta ce, "Guba fa ya sha, guba aka zuba masa a abinda ni na yi making Winsa na kai masa da kaina."

Calmly ya ce, "ki nutsu! Babu abinda zai same shi."

"amma a cikin abinda na bashi aka bashi poison."

"Amma kowa ya san bake bace ba."

"Ku ne zaku ce haka, amma mutane da yawa zasu ce ni na bashi guba" ta faWa hawaye yana sakkowa daga idonta.

"Kowa ya san ba ke bace ba Riyya, an yi amfani da damar da aka samu daga wajan ki ne shiyaasa haka. Amma ki daina kukan nan bana so."

Ta goge fuskar ta ta ce, "waye yake son kashe mana shi?."

"Kawai ki cigaba da taya shi da addu'a, in sha Allah komai zai zama daidai."


Ta yi ajiyar zuciya ta kalle shi ta ce, "Kar ka bar komai ya same shi, ka ji?."

Yadda ta yi maganar da shagwaSa ya saka shi ya ja hancinta ya ce, "okay ma'am, zan kular miki dashi sosai, ke kuma sai ki kula dani."

Ta yi murmushi bata ce komai ba, ya ce, "je ki, dare ya yi sosai."

"In ya farka ka sanar dani, ka ji."

"Okay Ma'am" ya faWa yana pecking hannunta ta fita a sanyaye shi kuma ya juya motar ya fita daga gidan a guje.

Janan tana shiga falon Mama ta zube a akan kujera tana kuka. Sameer ya ja tsaki ya ce, "malama lafiya zaki shigowa mutane kina kuka a daren nan? Daga ina ki ke?."

Cikin kuka ta ce, "Hamma Rehaan aka bawa poison a cocunut drink, yanzu haka yana asibiti a kwance."

Mama ta buWe ido ta ce, "Poison! Yaushe?."

"Wazu aka tafi dashi asibiti, yanzu daga can nake, an tabbatar da a cikin drink Win ya sha."

Sameer ya ce, "waye ya haWa masa to?."

Ta goge ido ta ce, "Riyya ce ta haWa masa."

"Kashe shi take son yi kenan?."

"Ta ya Riyya zata iya kashe sa? Riyya ko peacock Winsa baza ta iya kashewa ba."

Ya harare ta ya ce, "to waye ya bashi?."

Janan ta ce, "kawai an yi amfani da abinda ta haWa an zuba masa poison ne."

Sameer ya taSe baki ya ce, "faWan cikin gida ne, abinda babu ruwanka daWin kallo ne dashi. Mama sai da safe, Allah ya bashi lafiya" ya faWa yana mi™ewa ya fita daga falon.

Janan ma mi™ewa ta yi ta shiga Wakinta jikinta a sanyaye.

Mama ta bita da kallo har ta Sace, a bayyane ta ce, "waye ya bawa Rehaan guba? Waye yake son kashe shi a cikin gidan?. Ni dai ban bashi guba ba, ban taSa ™o™arin kashe sa ba. To waye yake son ganin bayansa? Kenan akwai wani bayan ni kenan a cikin gidan nan."

Babu mai bata amsa haka ta gaji ta mi™e ta shiga Waki tana tunanin waye wannan da yake so ya kashe Rehaan kai tsaye haka?.

       Washe gari.

Islaha da wuri ta tashi ta yi wanka ta shirya, duk da bata da aiki amma tana son fita shiyasa ta shirya da wuri dan taje ta dawo kasancewar ranar juma'a ce.

Tana fitowa Falo suka haWu da Hanan, bata ce mata komai ba itama bata ce ba, ta raSa ta gefenta zata wuce Hanan ta ce, "ke ji mana."

Islaha ta yi banza bata kula ta ba, ta shiga kitchen ta fito da ruwa a hannunta tana sha.

Hanan ta ™arasa inda take ta ce, "ba magana nake yi miki ba?."

Islaha ta share ta bata ce komai ba, dan bata da lokacin sauraren shirmen Hanan.

Hanan ta ce, "ke ragowar gidan marayu dake nake magana."

Islaha bata tanka ba, ta yi shiru ta cigaba da abinda take yi bata kula ta ba.

Hanan ta girgiza kai ta cec "lallai baki da kirki wallahi, lallai baki da mutunci. Ina yi miki magana kina yi min banza, Wacece ke?."

Nan ma bata kula ta ba, Islaha ta yi niyar barin wajan Hanan ta jawo ta da ™arfi.  Ta ce, "ina magana kina tafiya?."

Islaha ta kalle ta ta ce, "au dani ki ke? Sorry fa, na yi tunanin haukan na ki ne ya tashi."

"Kut! Ni ki ke cewa mahaukaciya?" Ta faWa tana kai mata mari.

Islaha ta ri™e hannunta ta ce, "kar ki kuskura, matar Yayanki ce ni ko bakya so, dole ki yi min biyayya kamar yadda ki ke yi masa. Wallahi in ki ka sake ko da wasa hannunki ya je jikina da niyar duka, daga ranar zaki fara danasanin sanin wacece Islaha a rayuwarki."

Hanan ta fizge hannunta ta ce, "in na mare ki Win uban me zaki yi?."

"Ki gwada ki gani, na rantse da girman Allah in ki ka sake Waga hannu zaki mare ni sai na saSa miki kammani."

Hanan ta girgiza kai ta ce, "lallai baki da kunya, baki da mutunci wallahi. A gidan ubana, a gidan da aka haife ni zaki kalle ki ce zaki saSawa kamanni?."

Islaha zare mata ido, cike da tsiwa ta ce, "a gidan uban naki, ki gwada ki gani, ni kuma sai na baki mamaki ba."

"Baffa ki ke zagi dan baki da mutunci?."

Islaha ta harare ta bata ce komai ba, zata bar wajan ta ji Mama ta ce, "bar ta Hanan, sai ta zagi Baffa sannan zata nuna mana ita Win ba ´arsa ba ce, tsintacciya ce, daga gidan marayu aka kawo mana wahala."

Islaha ta kalli Mama ta ce, "Mama ban zagi Baffa ba, bazan taSa iya zaginsa ba har abada."

"Da ban ji ki da kunnen ba, da sai ki ce baki yi ba, na ji lokacin da ki ka zage sa. Kuma tsaf zaki aikata, dan ba tarbiyya ce ta ishe ki ba."

Zuciyar Islaha ta zo wuya, ta fusata sosai, duk da tana ™o™arin Soyewa amma sai da ta kasa ta ce, "ni ban zagesa ba, in na yi bazan ™i faWa ba."

Mama ta ce, "™arya nake yi kenan?."

"A'a, ban ce ba."

Hanan ta ce, "zata iya faWa ai, ba tarbiyya ce da ita ba."

Islaha ta kalli Hanan ta ce, "ba dake nake magana ba, ki daina saka min baki. Rashin tarbiyya ya biyo bayan ki, in har ni bani da tarbiya ke ban san me za a ce miki."

Mama ta fara tafa hannu tana ™arasowa wajan ta ce, "innalillahi wa'inna ilaihir raji'un! Islaha rashin mutuncin naki har ya kai haka? Ni ki ke kallo kina cewa rashin tarbiyya ya biyo bayan ahlina?. Kenan nima bani da tarbiyyar ko?."

Islaha ta yi shiru bata ce komai ba, Hanan ta ce, "Mama in ban koyawa yarinyar nan hankali ba bazan ji daWi ba wallahi."

Kafin Islaha ta yi zato ta ji mari akan fuskarta, ai kuwa kafin Hanan ta sauke hannu itama ta sauke mata maruka har biyu.

Islaha ta nuna ta da yatsa ta ce, "ai na faWa miki, in ki ka sake gangancin Waga hannu ki mare ni wallahi sai kin yi danasani. Na faWa baki da tarbiyya, ki yi duk abinda za ki yi."

Mama ta fusata ta nufi Islaha zata dake ta ta bar waja da sauri, dan bazata tsaya a daki banza ba, tunda ba iya ramawa zata yi ba.

Hanan tana dafe da kuncinta ta ce, "na rantse da Allah yau sai na ci ubanki a gidan nan" ta faWa tana nufo islaha zata kamo ta.

Islaha ta bar wajan da sauri. Ta ce, "Hanan kar ki yi gangancin taSa ni, za ki yi danasani mai yawa."

A lokacin Saheer ya buWe ™ofa ya shigo falon da sallama yana kallon su.

Mama ta nuna sa da yatsa ta ce, "sai yarinyar nan ta bar gidan nan dan ubanta, ai ba gidan ubanta bane ba ko? To yau sai ta barsa. Kuma indai ni na haife ka baza ka taSa zama da ita a matsayim mata ba! Babu aure a tsakaninka da ita har abada!" Ta faWa a fusace tana kallon sa.

Saheer ya kalli Islaha sannan ya kalli Mama ya ce, "Mama me ya faru?."

"Ka tambayi ´ar iskar da take kusa da kai, sannan ku bar min gida kafin na aikata abinda zai shafe ka."

Islaha ta ce, "Mama ki yi ha™uri, ni ba dake nake ba, da Hanan nake. Zan jure duk abinda za ki yi min bazan tanka miki ba, saboda matsayin uwa ki ke a gare ni. Amma Hanan ko Labiba bazan ™yalesu ba wallahi, duk abinda suka yi min daidai nake dasu."

"Nima daidai nake dake dan ubanki, shegiya mai zubin karuwai. Har ni zaki kalla ki cewa Hanan da Labiba basu su yi miki ki ™yale ba? Ba dai kina ta™ama zaki auri Yayansu bane shiyasa ko? To na soke auren,  matu™ar ni na haifesa bazai aure ki ba!"

Saheer ya ce, "don Allah ki yi ha™uri Mama. Ke Islaha ki bata ha™uri" ya faWa yana kallon Islaha.

Mama ta ce, "ha™urinta Win banza da wofi, mai ha™urinta zai yi min? Ta gama ci min mutunci da zagina ka ce ta bani ha™uri, wato ta yiwa banza ko?."

Ya yi shiru bai ce komai ba, ta nuna Hanan ta ce, "Wallahi indai tana son cigaba da zaman gidan nan sai ta dur™usa ta bawa Hanan ha™uri, in ba haka ba in ta fita kar ta sake dawo min gida. Ai ba da kuWin babar ta aka gina gidan ba."

"TabWi! Ashe na bar zaman gidan nan kenan har abada, da na bawa Hanan ha™uri gwara na kwana babu ci babu sha!" Ta faWa ba tare da ta san a fili ta yi maganar ba.

Mama ta sake fusata ta ce, "to fita dan uban babanki, fita dan uwarki. Ai ba gidan ubanki bane ko? To fita ki bani waje!."

Saheer ya ce, "Don Allah Mam ki kwantar da hankalin ki, ki yi ha™uri...."

Ta katse sa ta ce, "Wallahi sai ta fita, wallahi yau sai ta bar gidan nan, ai ba gidansu bane!."

Islaha ta ce, "ki yi ha™uri Mama."

Ta faWa tana wuce Waki ta Wauko handbag Winta da wasu kaya ™alilan ta fito ta fita daga falon, dan itama zamam gidan ya fita daga ranta, daman ha™uri take yi, to yanzu ha™urin nata ya zo ™arshe.

Saheer ya bita da kallo, ya kalli Mama ya ce, "ki kwnatar da hankain ki Mama, don Allah ki nutsu."

Mama ta harare sa ta ce, "bazan nutsu Win ba, daman ba ™aunarta nake yi ba, yanzu kuma ta bar gidan, sai ta je ta ™arata, aure tsakaninku babu. In ka ga anyi auren nan bani da rai, amma matu™ar ina da rai baza ka aure ta."

Ganin ta fusata da yawa sai ya juya ya fito da niyar ta huce yaje ya bata ha™uri, ya biyo bayan Islaha da hanzari dan bai san inda zata tafi ba, yana bu™atar tsayar da ita da gaggawa....

Book 2&3 1k on telegram.

Nana Haleemad'þ
'<Øûß

*RAGAYAR DUTSE.*

            ©þ *Nana Haleema.*

*Book 1*
*Page 018.*

SCENT BY SAPNAH BORNO.

Hajiya ta kina son gidan ki yayi Kamshi? Kina so kiyi wannan kamshin irin na matan borno? Kina so tun kafin isowarki waje k amshin kabbasar ki ta rigaki isowa? To indai wannan ne kizo scents by Sapnah Borno, zaki samu fiyeda yadda kike bukata da yardar Allah.
Sapnah takawo muku turaren kabbasa irin na manyan matan Borno Wanda ko turara Kaya kikayi indai kika zauna waje sai kin bar kamshin ki, tanada kabbasa spray mai musulmin dad i, sannan tanada turarukan wuta masu bada nutsuwa, bata tsaya iya wannan ba tana saida ready to use dilka, sannan tana zuwa duk garin da mutum yake tayi gyaran amarya, abubuwan datake saida su suna nan kamar haka.

Kabbasa spray
Dufr khumrah
Mahlab khumra
Body milk
Kuleccam
Matan Maiduguri
Ready to use dilka
Halawa
Shuwa Arab hair mist
Cotton incense
Dorut after period
Dukhaan stool
Gabgab
Sandal flex
Sandal sukkaria
Kajiji
Halud
Arabian oud
Oil perfume
Room fresh
Multi purpose sprays
Curtains incense
Kabbasa
Farce
Marshoosh
Senegalese Kajiji
Dilka soap
Dilka cream

Tana nation wide delivery ko wacce k asa. Sannan Tana promo a yanzu haka, karku sake a Baku lbr.

Zaku sameta ta wannan number Kai tsaye 08093772168
08164570032

_____________


A ™ofar gidansu Safeera ya hange ta a tsaye ta harWe hannu a ™irji ta jingina da bango. Kana ganinta ka san a sama take, ™iris take jira ta fara sauke faWa da masifar da suke bayyane akan fuskarta.

Ya ™arasa wajen yana kallon yadda fuskar ta take a Waure, ta kawar da kai gefe bata bari sun haWa ido ba.

Ya ce, "Islaha meyasa za ki yi haka? Meyasa baza ki jure mu cigaba da lallaSawa kafin Allah ya raba mu ba, meyasa za ki biyewa Hanan? Meyasa Islaha!?."

Ganin ya fara yi mata magana cikin faWa, sai ta yi masa kallon kallon up and down ta ce, "ni fa ban biye mata ba, ta yi min magana yafi sau uku ban kulata ba, da kanta ta jawo ni. Ta ce min karuwa na yi shiru, ta ce mara tarbiyya na yi shiru na ™yaleta, kawai sai ta jawo ni wai zata mare ni."

"Amma da kin sani baki kula ta ba, yanzu gashi Mama tace kin yi mata rashin kunya."

"Marina ta yi na rama, ta ce min mara tarbiyya na ce itace mara tarbiyya ba ni ba. Kuma na bawa Mama ha™uri ai."

"Yanzu ya ki ke so ayi? Ina ki ke so ki je?."

"Dan ni marainiya ce na tashi a orphanage, ba hakan yana nufin zan rasa inda zan je ba, dan suna ganin kamar gidansu ne kawai mafakata, shiyasa suke yi min abinda suka ga dama. Daman nima na gaji da zaman gidan, kafi kowa sanin ha™uri nake yi."

Ya Wan yi tsaki ya ce, "kin Sata komai Islaha, meyasa zaki biye mata don Allah?. Ran Mama ya Saci sosai, kuma bai kamata a gabanta ki dinga faWar kalaman da ki ka faWa ba. Sannan da kin bawa Hanan ha™urin da ba a wuce wajan ba?."

Ta Wan buWe tana kallonsa, ta girgiza kanta ta ce, "Wallahi bazan bawa Hanan ha™uri ba, dan ina cin arzu™i a gidansu bazai yu ta taka ni na ™yale ta ba. Mama kuma na bata ha™uri, ko babu kai bazan iya yiwa Mama rashin kunya ba, saboda ta haife ni, balle akwai ka a tsakani. Duk jurewar da nake yi baka gani ba? Dan yau kawai na tanka shine abin zai zama laifina Hamma?."

Kafin ya yi magana ta ce, "shikenan, ka ™yale ni zan je na nemi wajan zama kawai, bazan sake zama a gidanku ba."

Ya dafe kai jin ya taSo ta ya ce, "ba laifinki na gani ba Islaha..." ta katse sa cikin faWa, tana kuka har ta manta waye a gabanta.

Ta ce, "to me ka ke nufi? Ka san irin abubuwna da ake yi min a gidan, duk bana Waga kai na kalla, ba dan an fi ™arfina ba, sai dan alfarma nake ci a gidansu. Dan yau an kaini bango na rama shine sai ya zama laifina?. Shikenan mu da muka tashi a gidan marayu bamu da tarbiyya

Please Login or Register in order to submit comment