Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

╨╧рб▒с>■  ж■   АА                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                    ¤   г    

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~БRoot Entry         └Fз
WordDocument    20Table        Data
            ■   ье┴ЙИ P┐┴KSKSд2К]      дpp}}}}MaЕд)$}шЇЇЇЇЇЇЇЇЎ$e▓*p}}ЇЇ}}}}ЇA│aAЇaЇAaЇЇ}a # Real eeshow



_*Paidbook,Amount Nml grp 300,Vip 800,pc 1k, Account Detail 2411022356 Aisha Umar Ibrahim Zenith Bank, or Vtu mtn or airtel ga ┤an Niger kuma zaku turo da katin Airtel na daidai kuWin da kikeson shiga aiko da shedar biyanka/biyanki ta wannan number 08108362334.*_




Book 3



6■у 1■у б'■6■у 2■у



TaЩarasa zancenta tare da wurgamasa wata uwar harara ta buWe murfin motar tashiga ta zauna tawani hakimce abunta gani tayi wayam ba Rahama ba labarinta wani mugun tsoronsa ne ya dirarmata lokaci Waya ta haWi wani miyau daya tsayamata a maЩogoro muЩut a zuciyarta tace"nashiga uku na ni Aishatu na kaWe har ganye na a gurin wannan mara haЩurin mutumin Allah kaWai yasa mezemun itako Rahama yazatayimun haka ai ni naWauka tana motar shiyasa na zage inketa yimasa rashin kunya son raina ashe bata nan".
wata zuciyar ce tace"karki kuskura ki nuna kina tsoronsa seya renaki daman ya lafiyar kura bare tayi hauka".
gyara zamanta tayi tawani Щara shan kunu dan karya kawomata wargi takauda kanta gefe kamar baya gurin Waga idonnan da zatayi ta hangi Rahama sun jero ita da Meemah lokaci Waya taji wani irin sanyi ya dirarmata dan tasan ba abinda zemata a gabansu.




Wani shu'umin murmushin gefan baki Namijin duniya yayi tare da buWe murfin motar ya fita tare da mayar da murfin ya rife taSe baki Inteeesar tayi tare da buga tsaki tace"Wan rainin hankali kawai shiru-shiru aiba tsoro bane kawai dai kyaleka nakeyi".
ta Щarasa zancenta tare da jingana da jikin kujera ta lumshe ido bazato taji an buWe marfin mota anshigo an mayar an rife saurin buWe ido tayi Namijin duniya tagani kusa da ita ya saki wani shu'umin murmushi tare da cewa" base kin saka waWannan kayan zaki nunamun namiji kikeso ba Hajiya bara dai inWan temaka miki naga kamar wannan Щanannun abubuwan naki masu kama da lemon tsami ke muki ЩaiЩayi bara in sosa miki tunda haka kike so dama nasan son a sosamiki kike shiyasa kikaЩi suturta jikinki da hijabi ".
yaЩarasa zancensa yana ЩoЩarin kai hannunsa kan Щirjinta a zabure tayi saurin buWe mota ta fice da gudu tana nishi domin ta tino irin damЩar da yayimata Wazu tayi saurin shigewa gida tayi da gudu ta nufi bedroom Winsu ta buWe wardrobe Win Rahama ta Wauki wani burmemen hijab tasa ta fita cikin sauri.



Ganin yadda Inteesar ta fita da gudu a tsorace ne yasa Abdallah yin wata dariya wadda har seda beauty points Winsa suka lotsa ya buWe murfin motar yafita yana mai san kin murmushi yana kallon ta inda tabi yayi dai-dai da side Win Meemah itakuma Meemah seta Wauka da ita yake tayi saurin mayarmasa da martanin murmushin da yayi tawani Щara gyara zaman shara-sharan abayar dake jikinta ta yarda silifas Win Щirjinta me kama da lawashin albasa ze fito cikin yauЩi ta tafi nufi gurinsa lokaci Waya ta tafi duniyar tinani tana ЩoЩarin rungumeshi yayi saurin gocewa lokaci yakoma asalin Namijin duniyarsa rai Sace yace"ke wacce irin dabba ce ne ko bakya ganine da zaki sakamun wannan Щazamun hannun naki a jikina banason shashanci fa stupid kawai".
yana gama faWar haka ya wuce fuu ya buWe mota ya shiga saurin dawowa tayi daga duniyar tinanin data shiga tayi cikin alamun borin kunya tace"sorry ya Abdallah ban lura kai ne ba insha Allahu haka bazata sake faruwa ba".
a zuciyarta ko cewa"hmm lallaima wannan mutumin zamuyi maganinka sena maidakai abun kwatancce domin seka zamar mu tamkar bawa da uwar gijiyarshi seka zama tamkar raЩumi da aka domin wallahi sena juya ka tamkar waina hmm bari dai kashi go yanzu duk abinda zakaimun zan shanyeshi".
tana cikin wannan zancen zucin ta hangi Inteesar na tunkaro gurin motar saurin buWe Щofar gaba tayi ta shiga taSe baki Inteesar tayi tare da cewa"cusu ba kwarjini kariЩa cusa kanka inda ba'asan kanayi ba son maso wani cuta andaiji kunya anyi asara a haka zaki Щare a titi kina tallar kanki ke inbanda ma ke tinkiya ce waye ze ganki a haka kamar wata dangin ogomosho yace ya kwasarwa kansa fitina se wani babbanЩaromasa shafaffen Щirjinki kike me kama da farantin fawa saboda rashin aji kuma hawa gaban mota ke kike yunwarshi".
ta na gama faWar haka ta buWe marfin baya tashiga ta zauna kwafa Meemah tayi tare da cewa"lallaima yarinyar nan zan kamaki ne".
nan ta shiga itama suka rife wani haushin Inteesar ne ya turniЩe Namijin duniya ganin tabar Meemah ta zauna a gaba rai Sace ya tada mota yajasu suka fice ya cilla hancin motar kan yiti.





Бangaren Jameelah da Zaid ko suna gama cin kayan siyan baki Zaid ya kwashe kwanukan yakai kitchen ya wuce Wayan bedroom Win yashiga wanka cikin sauri-sauri yayi komai ya kimtsa kanshi cikin wata haWaWiyar baЩar jallabiya ya feshe jikinsa da turarukansa masu daWin Щamshi ya mayar da kwalbar turaren daya fesa na Щarshe kenan ze aje yaji anbuWe Щofar bedroom Win ta mirrior ya hangi Jameelah ta haWe cikin wata sleeping dress wadda da ita da babu duk Waya rigar ta net ce ba abinda ba'ah gani na jikinta ko pant bata saka ba wani shu'umin murmushi tasarmasa da milk Win haЩoranta da basa samun brush kullum suman tsaye Zaid yayi a sanЩame ya juya gareta tare da buWemata hannu alamar taje garesa da gudu ta faWa faffaWan Щirjinsa lokaci Waya suka saki ajiyar zuciya a tare Щara ЩanЩameshi kam Jameelah tayi kamar zata shige cikinsa shinshina bayan wuyanta yashiga yi lokaci Waya yafara sakarmata hort kiss ta ko ina abun mamaki tashiga mayarmasa da martani jikinta har karkarwa yake ganin Щafafunsu bazasu Wauke su bane yasashi Waukar kayarsa cak ya haye gado da abarsa ganin jikinta na ragemata jindaWi ne yasata saurin saSuleta nan Щananun breast Winta suka bayyana yashiga murza su kamar dambu sannan yakafa bakinsa kamar Щaramin yaro ba abinda Jameelah take se kukan daWi da sambatu tanata Щara banЩaromasa Щirji nan ya zame wandonsa ya saita jarumarsa data daWe da gama kimtsa kanta yashige jiyayi Щamas bako alamar danshi nan yashiga Sangaren Jameelah ko ba abinda take se aikin ihun daWi seda 30mins yayi releasing ya zame jikinsa a nata ya kwanta ragwaf yayinda ita kuma gogar se lokacin tafara enjoying Win abun .



Shiru kakeji cikin motar ba abinda ke tashi se Щira'ar Sudais suratul Ma'idah har suka isa gaban wani katafaren mall parking yayi a katafaren parking space Win gurin ya kashe motar ba tare daya cewa kowacce cikinsu Щala ba yashiga operating Win phone Winsa buWe marfin gaba Meemah tayi ta fita nan Inteesar tasa hannu zata buWe Sangarenta taji gam ta waiga taga Rahama harta fita ta mayar ta rife Щofar saurin komawa Sangaren tayi tasa hannu zata buWe nanma taji gamm wani mugun tsoronsa ne ya dirarmata lokaci Waya taWan shafi Щirjinta data kasa saka bra saboda wahalar datasha a hannunshi kalaman Hauwah ne suka fara faWomata a zuciyar tace"dagaskiyarki Besty wannan mutumin rainamun wayo kawai yakeyi yake tattaaSeni a sanga harkarshi kawai zanfita koya kulani zandena kulashi".
tana cikin wannan zancen zucin taji muryarshi a dake yace"Malama ko ki goge wannan abun na bakinki ko kuma ni nazo na gogemiki dakaina domin ni bazan juri inga kowa yana kallonki ba bacin da igiyoyin aurena akanki idan shafawa kike so ki shafa a iya gida amma ba kifito kowanne tom &jerry ya kalleki ba karfa kiyi zaton kishinki nake kare mutuncin aurena nake kijirani ina zuwa ".
ba tare data ce dashi Щala ba ta buWe handbag Winta ta warwaro tissue ta goge jambakin.




A natse ya buWe Щofa ya fita tare sa zagayawa ya buWemata haWe da miЩamata hannu!!!!!!!




Not editing




Votes and Comments




_*Daga AlЩamun ┤# Real eeshow



_*Paidbook,Amount Nml grp 300,Vip 800,pc 1k, Account Detail 2411022356 Aisha Umar Ibrahim Zenith Bank, or Vtu mtn or airtel ga ┤an Niger kuma zaku turo da katin Airtel na daidai kuWin da kikeson shiga aiko da shedar biyanka/biyanki ta wannan number 08108362334.*_


Book 3



6■у 3■у б'■6■у 4■у


Sororo ta tsaya tana kallonsa kamar wata sokuwa tana mamakin duk irin girman kan Namijin duniya ya akai ya buWemata mota a zuciyarta tace"anya ko ba wata kitumurmurar yake ЩoЩarin shiryamun ba kuwa domin dai wannan sarkin girman kan tsiyar baze buWemun Щofa hakanan ba koma dai me yake shiryamun Allah ya fishi domin nidai nadena kulashi insha Allahu kome zemun bazan Щara Waga ido in kalleshi ba nadena biyemasa".
tana cikin zancen zucin da takeyi taji lallausan hannunsa cikin nata wani irin shock sukaji lokaci Waya suka kalli juna suka wani basar nanya miЩar da ita tafito yasa hannu Waya ya rife Щofar Waya hannun kuma yana murza hannunta cikin nashi yasa hannu ya saЩala hannunshi a nata saurin Waga lulu eyes Winta tayi ta kalleshi gani tayi ya Wauke kanshi kamar bashine ya wani ruЩunЩumeta ba baЩaramin kyau sukayi ba domin inka gansu seka Wauka suna matuЩar Щaunar junansu ganin yadda sukayi tsananin matching da juna saurin maida kanta Щasa tayi domin gani tayi attention Win mutanen gurin gabaki Waya ya dawo kansu mutane se mamaki suke young billionier Namijin duniya dama yanada aure Щara matsawa tayi jikinsa murya Щasa-Щasa tace"waikai mekakeyi ne haka baka ganin idanun kowa na gurin nan ya dawo kanmu bane inkai bakaji kunya ni inajin kunya ai wannan abun bekamata ba ni ka sakeni dan Allah Malam".
"meye abun kunya ai halak Wina na taSa ba matar wani ba ko an taSa ganina na taSa wata wadda ba halalina ba".
yaЩarasa tare da Щara matseta a jikinsa ganin yaЩara matseta ne yasa ba yarda ta iya haka tabashi haWin kai ta langwaSar da kanta jikinsa aikon abun seya Щara bada style ga colour Win hijab Winta kalar suit Winsa wato coffee mutane se sha'awarsu sukeyi nan suka shiga tafi a natse har suka shiga mall.



Meemah na duba wata abaya Rahama ta zungureta tace"Sis albishirinki".
cikin farinciki Meemah tace"goro fari tas dashi my sis meyafaru".
a zuciyarta tace"Allah yasa Yah Abdallah ne yacemata yana sona".
murmushi tayi me sauti tace"ko dai Yah Abdallah ne yafaWamiki wani abun kaina".
girgizamata kai Rahama tayi haWe da cewa"ko Waya kalli can ki gane idanunki abunda muka daWe muna son gani Yah Abdallah yayi yau wacce rana dole mu aje record".
"toh bara dai ingani".
Waga idonnan da Meemah zatayi tayi tozali da hanun Abdallah cikin na Inteesar suna shigowa Inteesar ta langwaSe jikin kafaWar Abdallah bazato taji wasu zafafan hawaye sun zubo daga idanunta zuciyarta kamar zata fashe dan haushi lokaci Waya taji wani abu ya caki zuciyarta kamar mashi ta dafe Щahon zuciyarta nanta fara jin jiri na niyyar Wibarta zata faWi dakyar ta taushi zuciyarta ta saitu dan kar a ganota taji wani mugun haushin Rahama data nunamata su Rahama ko ganin Meemah tayi shiru ne yasata cewa"Sis mezaki iya cewa game da wa'innan best couples Win".
ЩaЩalo wani guntun murmushi Meemah tayi wanda iyakacinsa fatar bakinta tace"ba abinda zance dasu se Allah ya sanya alkhairi yabasu zuri'ah tagari".
"Ameen dai Sis muma Allah ya nunamana namu lokacin".
"ameen".
cije leSen Щasa Meemah tayi a zuciyarta ko cewa take"lallaima wannan tsinanniyar yarjnyar dole nayi maganinki ┤ar iska kawai dole ta raina kanta wallahi domin sena rabata da Wan uwan nata da take taЩama dashi sesun zama abun kwatance tabi tsinanniyar da take nunamun tsinanniya me shegen idanu kamar zasu faWo waje".





Tana wannan zancen zucin har su Namijin duniya suka Щaraso inda suke kamo hannun Rahama yayi ya haWa dana Inteesar yace"Sweetheart ga amanar Babyna nan kuje ta zaSi abinda take so saura kuma kuyimata wani abun dabe kamata ba kuma bance ko kuda kubari ya taSamun My 100% sure Wina ba ehe abimun ita a hankali ko Babyna".
yaЩarasa zancensa yana me kashewa Inteesar ido Waya shagwaSe fuska Inteesar tayi kamar gaske tace"eh Nisful hayat Wina ka kulamun da kanka sosai saboda jahilan ┤an matan zamanu masu cusu ba kwar jini suna nan suna yawo kamar janfa a jos so suke kawai a taya suba da kai bori yahau".
Wan jan kumtunta Namijin duniya yayi kamar gaske yasaki wani Щatsaitaccen murmushi tare da cewa"sha kuruminki tawan ina da mace kamarki mezanyi da wasu mata nifa sauran mata fa bari kiji infaWamiki kallon maza nake musu saboda mutum me mace kamarki mezeyi da wasu matan waje yi tafiyarki Babyna baki da wata matsala dani domin kinrigada kingaje ko ina a zuciyar Namijin duniya se yadda kikayi dani".
"nima haka Babyna bye".
tafi Rahama tashiga yi tare da cewa"Allah dai ya biya romeo da juliet dama ance miskili be iya soyayya ba yau kam na gasgata irin musayar zafafan kalamai haka".
haWe rai Namijin duniya yayi lokaci Waya yace"bazaki kama hannunta ku tafi ba ina ita wannan yarinyar take".
juya Rahama tayi zatayi magana wayam ba Meemah ba labarinta dube-dube suka shiga yi amma ko alamarta zaro ido Rahama tayi da niyyar yin magana ya dakatar da ita da hannu yace"ku tafi kuyi siyayyarku cikin kwanciyar hankali ai Meemah bazata Sace ba".
"toh".
nan suka tafi suka barshi yayinda ya zubamusu idanu kamar wanda ke ЩoЩarin gano wani abun har suka Sace.




Sosai take kuka tana dialing number Mummyn ta seda ta kirata sau biyu se ana uku ta Wauka tare da cewa"┤an siyayya ya akaine".
fashewa taЩarayi da sabon kuka cikin kuka take cewa"Mummy zuciyata zata buga Mummy bakiga yadda yakeyiwa wannan ЩasЩantacciyar yarinyar ba kamar bashi ne me basar da mutane ba Mummy se wani riritata yake kamar wani kwai anyako yarinyar nan ba bita zai-zai suka yiwa Namijin duniya ba kuwa Mummy kinga wani irin kallon so da yake jifanta nashiga ukuna Mummy wannan ЩasЩantacciyar yarinya se sakarmun magana take wallahi Mummy idan banga bayan wannan yarinyar ba hankalinsa baze dawo gareni ba dole ta baЩunci lahira".
taЩarasa zancenta tana mai Щara fashewa da wani matsanancin kuka lallashinta Mummy tashiga yi dakyar tayi shiru tace"yanzu abunda nake so dake kije ki nemesu karki nunamusu komai idan kindawo masan yadda zamu Sullowa wannan al'amari yanzu bara inkira Hajiya Zaitu inwarwaremata komai".
"toh".
nan sukayi sallama ta kashe wayar ta nufi gurin su.




Inteesar na cikin Waga wata abaya Meemah ta Щarasa inda suke a yaЩune tace"Sis karki Wauki wannan abar batayi zubi damu Wiyoyin manya ba tafi zubi da ┤a┤an Malam shehu waWanda talauchi yayi musu katutu".
sosai ran Inteesar yakai Щololuwar Saci ta rasa mezata cema Meemah ko cin mutunci da Uwar Gwarama ke musu bekai wannanba ta tsame hannunta tsam taЩi Waukar komai saboda tsananin Sacin rai nan Rahama tayi tayi da ita su cigaba da siyayya taЩi Waukar komai tafice da gudu tana kuka cikin takaici Rahama tace"Sis baki kyauta ba gaskiya bekamata kiyiwa Aunty haka ba koba komai dole taji babu daWi ".
a hassale Meemah tace"wani abun kikaji nace da ita da zaki wani cemun wani abun bansan munafunci wallahi ".
nan Rahama ta tafi binta Meemah tayi a baya tana hararta .




Zaune suka sameshi yana operating Win phone Winsa hankali kwance Rahama na zuwa tace"Yah Abdallah ┤ar amanarka taЩi Waukar komai ta fice waje da gudu tana kuka".
"what kuma ba wani abun kukaimata ba".
saurin haWa ido sukayi da Meemah tace"ba abinda mukaimata sedai bansaba ko Meemah tayimata wani abun oho".
maida sexy eyes Winsa yayi gurin Meemah lokaci Waya ta diririce murya na rawa tace"nima ba abinda nayimata".
sauke nannauyar ajiyar zuciya Abdallah yayi wadda tasa su Meemah kallonshi ya dafa goshinsa haWe da cewa"Ya Allah yau ni na rasa wacce irin rigima Baby ta tashi da ita tun safe take wannan rigumar na rasa meke damunta well ku kun gama siyayyar taku ne?".
sosai ran Meemah ya Saci da zancen Namijin duniya amma dake ┤ar bariki ce seta dake tace"a'ah bamu gama ba".
"kuje kucigaba da siyayyarku bara inje gurinta".
"ok ".
murnushin gefan baki Namijin duniya yayi domin yasan yagama kai Meemah Щarshe a tafiyar nan tasu daurewa kawai takeyi ya wuce ya tafi suma suka wuce yayinda kowanne cikinsu yakejin haushin Wan uwansa.




A tsaye ya sameta ta juya baya tana share hawaye kama hannunta yayi bazato saurin Щara goge hawayenta tayi yajata suka rinЩa tafiya be direta ko inaba se gurin tsala-tsalan abayas ┤an ubansu cikin husky voice Winsa taji yace"Malama ki zaSa idan zaki zaSa banason wasting time".
shiru tayi kamarma batasan meyacemata ba sema hawaye da suka shiga sintiri akan kumatunta ganin bata da niyyar yin abinda yasata ne yasashi jidar kaya ba ЩaЩЩautawa yajata nan yajata can yadinga jidarmata komai har inner wears ba abinda be jida ba kamar wani mahaukaci duk wannan abun da yakeyi hannunta na cikin nashi nan yabada atm card Winsa aka WeSi kuWin aka zuba a boot Win motar har Meemah ta tafi zata buWe gefan me zaman banza ya wurgamata wani kallo wanda seda hantar cikinta ta matsa ya buWewa Inteesar da kansa tashiga ya mayar ya rife dole tashiga gidan baya yajasu suka tafi.





Washe gari da asubar fari ta tashi !!!!!!!!!


ban samu editing ba




Votes and Comments




_*Daga AlЩalamun ┤ar Mutanen Gwarzo.*_ar Mutanen Gwar# Real eeshow



_*Paidbook,Amount Nml grp 300,Vip 800,pc 1k, Account Detail 2411022356 Aisha Umar Ibrahim Zenith Bank, or Vtu mtn or airtel ga ┤an Niger kuma zaku turo da katin Airtel na daidai kuWin da kikeson shiga aiko da shedar biyanka/biyanki ta wannan number 08108362334.*_


Book 3



6■у 5■у б'■6■у 6■у



Tana idar da sallar asuba tayi azukar tana kammalawa tashiga rera karatun alqur'ani megirma seda tayi izu biyu sannan ta aje ta shiga jero addu'o'ih ta shafa sannan tamaida alqur'anin inda ta Wakkoshi ta nufi Щofa da niyyar tafiya sekuma ta juya ta nufi gurin gadonsu taWan bugi filon da Rahama ke kai haWe da cewa"Sis ki tashi kiyi sallah lokaci yayi".
buWe ido Rahama tayi tare da cewa"toh bara na tashi badai har kinyi sallah ba".
"eh nayi ".
zaro ido waje tayi tare da saurin sauka daka kan gadon tana cewa"bara to nima nayi maza nakai tawa inbiyo ki kitchen Win".
"toh sekin taho Win bara inje so nake yau mu hutar da iya Haire ta huta ta wanke kayan da muka Sata".
"toh sena tawo".
nanta shiga toilet itama ta fita.




Tana sauka tashiga store ta Webo doyar da zatayi amfani da ita ta fere ta wanke ta Wora a gas ta zuba gishiri sannan ta Wakko eggs Winta ta faffashesu ta zuba spieces Winta ta yanka albasa tashiga kaWa kwan bayan ta kammala ta Wakko frying fan ta zuba mai ta sauke doyar ta tace tamaida frying fan Winta ta zuba mai yana yin zafi tashiga suya doyar bata wani daWe ba ta kammala ta buWe loka ta Wakko wasu tsadaddun warmers masu colour Win golden ta zuba doya ta mayar ta rife ta Wakko napkins ta gogesu tas ta Wauka kenan ta juya Rahama tashigo saurin ansar warmers Win hannunta tayi tare da cewa"sannu da aiki Aunty nabarki kinata jirana ina zuwa toilet na hau kan peat kenan zanyi fitsari mezan gani priod Wina yazo shine kawai na zarce da wanka gabaki Waya sorry My Aunt".
taЩarasa zancenta tana fita dankai warmers Win hannunta dining murmushi Inteesar tayi tare da cewa"bakomai Sis bara inmaida ruwan kunun gyaWa to".
"la Aunty ashe babban abinda mijinki yakeso zakiyimana kenan".
"eh".
a zuciyarta ko cewa tayi "base in zeshaba ma kumama ai koya kushe aiba donshi nayi ba dan Ammi nayi ina ruwana ko yasha kar yasha ruwanshi".
nan suka cigaba da aikinsu seda sukayi abincicika da yawa suka shirya su tsaf a dining sannan suka tafi shiryawa.



10:300am
Fuskar nan kamar kullum a haWe take tafiya yake cikin takun zaratan maza masu ji da class har ya isa part Win Abbih yana isa yayi knocking Abbih dake zaune a dining ne yabashi izinin shiga nanya buWe yashiga bakinsa Wauke da sallama Щasa-Щasa domin idan ba kasa kunne kayi ba bazakasan ma yayi ba Щarasawa yayi dining Win cikin ladabi ya duЩa tare da cewa"Abbih barka da asuba antashi lafiya".
"lafiya Щlau Son yajikin naka miЩe ka zauna muci abinci".
"naji sauЩi".
nan ya zauna akan Waya daga cikin kujerun dining Win yayi servung Win kansa yana kai loma Waya ya lumshe ido saboda baЩaramun daWi kunun gyaWar yayimasa ba nana yashiga sha yana tsikarar doya seda yaci sosai sannan ya ture plate Win ya zari tissue ya goge bakinsa yayi gyaran murya haWe da cewa"amm dama Abbih jibi idan Allah yakaimu zamu tafi Spain Winnan Wazu su Ahmad suke sanar dani shine nace bari insanar dakai muji yadda za'ai".
"masha Allah,Allah yabada sa'ah ka dawa zaka tafi".
"ni kaWai ne sesu Ahmad da matansu".
haWe rai Abbib yayi lokaci Waya tare da cewa"tokai wazaka barwa taka matar?".
murmushin gefan baki yayi ba tare da Abbih ya lura ba a zuciyarsa yace"anzo gurin hmm yarinya bakiga komai ba yanzu zakisan wanda kika taSo".
a fili kuma sosa Щeya yayi kamar gaske alamun waishi me kunya yace"ai gani nayi kamar tafi son zama da Ammih shiyasa nikuma banason na takurawa ┤ar amanarka".
sauke numfashi Abbih yayi domin da yaWauka Namijin duniya aibata Inteesar zeyi seyaji saSanin haka Щara faWaWa murmushinsa yayi tare da cewa"banda abunka mesunan Manya yaza'ai kabarta anan bayan kasan gasar nan dole se mutum yanada aure zeyi ka Wauki matarka ku tafi Allah ya dawomana daku lafiya ka kula da ita sosai dukda nasan banda haufi kanka amma dan Allah inaso ka riЩe Aishatu amana idan ka wulaЩantata tamkar ni ka wulaЩanta insha Allahu bazakayi danasanin aurennanba".
"godiya nake Abbih Allah yaЩara girma ameen insha Allahu zan riЩeta amana".
"yauwa sannan zuwa gobe ka shirya ka Wauketa kuje tayiwa gidansu sallama".
"toh Allah yakaimu ni zan wuce".
"toh Allah yayimuku albarka Allah kuma yabaku zuri'ah Wayyiba".
"ameen ya Allah".
nan ya wuce ya tafi yana mejin wani farin ciki ya lulluSeshi yana fita Sangarensa ya nufa direct ya wuce toilet.




Zaune take a falo ta Wora Щafa Waya kan Waya tana danna waya bugu Waya aka Wauka daga Waya Sangaren ne akace"salamu alaikum".
"wa'alaiki salam oyoyo Bestyna nayi missing Winki".
a zabure Hauwah ta tashi zaune daga kwancen da take cikin murna tace"Ammih wallahi Bestyna miss you too Bestyna mu muna nan hankalinmu yakai Щololuwar tashi kar muje Abbah saidake yayi lafiyarki dai Щlau ko".
murmushi Inteesar tayi tare da cewa"kice kina gidama kenan lafiya Alhamdulillah yasu Ammih dasu Mummy dasu Ummah".
"duk lafiyarmu Щlau amma waWannan gayyar tsiyar kuma bansanmusu ba".
"kai Besty kice hali na nan kenan".
"eyi se abinda ma ya cigaba Besty wai wa kika aura ne ke ai zancewa halinki na nan na mutuwar zuciyar nan taki ni wallahi har kin bani haushi wallahi Allah bakije kinayin wannan sakarcin naki a gidan naki ba".
sauke numfashe me zafi Inteesar tayi cikin yanayin dake fallasa tana cikin tsananin damuwa tace"Besty ai Щara shiga uku nayi ni wallahi har gwarama masifar Umman su Jameelah akan wannan dana faWa narasa meke bibiyar rayuwata daga wannan Щaddarar se wannan Besty ku tayani da Addu'ah Allah yabani ikon cinye wannanma".
taЩarasa zancenta tare da sakemata wani marayan kuka cikin tsananin tashin hankali Hauwah tacewa babbar aminiyartata"Besty wai wayene".
murya na rawa tace"waye mana Besty banda Namijin duniya".
a zabure Hauwah ta miЩe tare da cewa"bangane ba wanne Namijin duniyar".
"wanda dai kika sani Abdallah Besty ina cikin tashin hankali".
murna tashiga yi tana cewa"Allah mungodemaka dama haka Allah yake ikonsa Bestyna ta haye wayo bara inkwaso shoki".
tana magana tana rawa a harzuЩe Inteesar tace"wake Besty meke damunki ne ya infaWimiki damuwata inji kuma kina murna kamar baki damu da damuwata ba".
cikin murna Inteesar tace"Besty dole kijini ina murna Allah mungodemaka daka canzawa Щawata da mijin da kowacce Wiya ke burin samu wayyo Allah daWi kasheni ishara ce Allah ya nunamusu Allah ne ya duba zuciyarki yabaki mafiyin wannan jakin".
"da Allah ni bani su Ammih tunda bazaki tayani baЩin ciki ba".
miЩawa Ammih wayar Hauwah tayi tanata tsalle tana kwaso shoki nan suka gaisa da Ammih tabasu labarin duk abinda yafaru sosai sukaji daWi nan sukayi sallama Khadija na shigowa Waki ta dawo daga islamiyya Hauwah tabata labari suka haWu sukaita murna nan Hauwah ta fito tsakar gida.





Tana aje wayarta

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment