Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

rasa dalilin yin kukan domin ko a mafarki bata taSa tinanin mutum me dukiya da daraja da muami irin Namijin duniya ze iya duamata ba har asa ba tarasa gane kukan me takeyi kukan farinciki ko na bain ciki .




Murya a raunane yace"idan bakya sona Aishatu karki takurawa kanki kifaWamun insha Allahu kamar yadda nayiwa zuciyata alawarin nemowa taki zuciyar farinciki to a wannan karonma zanyi oarin nemomata koda zan rasa raina saboda sonki tun kina arama nake dakon sonki dan Allah karki ce bakya sona".
bazato yaji tafaWa jikinsa ta fashe da wani matsanancin kuka ruWewa Namijin duniya yayi sakamakon kukanta da yakeji har cikin zuciyarsa be hanata kukan da takeyi ba saboda shima da ze samu hawaye su zubomasa dazeji daWi saboda seda tayi me isarta yana Wan bubbuga bayanta alamun rarrashi sannan tayi shiru murya a dishe tace"duk duniya Yah Abdallah ba macen da zata ganka tace batasonka ina sonka nima so na haia mijina farin cikina".
sauke wata ajiyar zuciya yayi me arfi cikin zumuWi da murna yace"nagode sosai My 100% sure Happy birthday to you my jewellery Allah yaaromiki shekaru masu amfani yabamu zuri'ah tagari".
"Ameen ya Allah Yah Abdallah amma dan Allah ya akai kasan yau ne ranar birthday Wina".
"hmmm tun ranar dana fara ganinki a ofar gidanku kina kuka kinyarda kuWin da aka aikeki nafara sonki a ranar nasa akayimun bincike akanki a ranar nafara rubuta diary Wina".
"kana nufin kaine dama duk shekara kake ajiyemun flower da cakes da asubar fari a ofar gidanmu sannan ka turamun text a wayata idan kuma nabi inji layin akashe".
"hmm nine".
ara rungumeshi tayi a jikinta nam haske ya gauraye ko ina taga na falon yasha decoration da ballons akan center table ko wani tafkeken cakes ne me hawa 6 an rubuta Happy birthday My 100% sure kama hannunta yayi suka zauna akan kujerar dake kusa da center table Win ya ta hure candles Win jikin cake Win yana tafamata sannan ya yanka yasa a bakinsa yaWan tauna sannan yasakamata a bakinta nan suka shiga zuba soyayya kowanne cikinsu so yake ya burge Wan uwansa abinka da farin shiga duk se suka zurma can ciki.



Nigeria
Suna shigowa gidan motocin da suka kai su Inteesar airport na shigowa parking sukayi a parking space Mummy ce tace da Isah driver "su Son ko sun tafi".
cikin girmamawa Isah driver yace"eh su muka kai airport".
"ok".
nan ta kalli Meemah tare da cewa"kije Sangaren waccan tsohuwar najadun ko Allah zesa asamu jinin nata a toilet".
"toh".
nanta nufi Sangaren Ammih itakuma ta nufi nasu koda taje a falo tasamu Ammih zaune tana karanta jarida idanunta sanye da medical glass cikin ladabi kamar wata mutuniyar arzii tace"salamu Alaikum".
"wa'alaiki salam a'ah Meemah ce yau a Sangarena".
"eh nice Ammih ina yini".
"lafiya lau Meemah ya Mummy taku ".
"lafiya lau".
"amm dama agogona Inteesar ta ara jiya shine zan Wauka a bedroom Winsu tace yana kan mirrior".
"ok to kishiga ki Wakko man".
"toh".
nanta wuce Ammih tabita da ido tana mamakin me Inteesar zatayi da agogon Meemsh kuma sannan tacigaba da karatun jaridarta koda taje Wakin toilet ta wuce direct tashiga duddubawa bataga komai ba ko ina tsaf ta sameshi tsaki tayi ta fita a inda tabar Ammih nantaje ta sameta tayimata sallama ta nufi Sangarensu rai Sace.




"Zaid wai bazaka dena tinanin nan bane karfa kajawa kanka wata matsalar".
"dole inyi tinani Muhseen narigada na rasa farin cikina Inreesar taya zanyi farinciki bayan narigada nagama rasashi a rayuwata haia Jameelah da mahaifiyarta sun cutar da rayuwata cuta mafi muni wadda bazan taSa mantawa da ita ba a tarihin rayuwata ba".
"ansan sun cutar dakai amma wannan yawan tinanin ba abinda ze haifarmaka face hawan jini kadena fitar da rai da rahamar Allah bawa be isa ya kaucewa addararsa dama can Allah ya rubuta Inteesar ba matarka bace kamia lamarinka ga Allah".
"toh Allah yayimana mekyau".
"Ameen ya Allah kaga Hauwah tana kirana".
"Waga to ni wallahu bansan da wanne ido zan kalli Inteesar ba wallahi inason inbata hauri".
"Hauwah ta sanar dani sun tafi da mijinta Spain kabari idan suka dawo zan rakaka ka bata hauri".
"toh Allah yakaimu".
"Ameen".
nan ya Waga wayar tare da cewa"Salam My heartbeat yakike".
"lafiya lau Honey dan Allah kazo naganka yau wani irin mugun missing Winka nakeyi ".
"okay to gani nan zuwa".
"toh seka araso bye".
"bye".
nan suka yiwa juna kiss sannan sukayi sallama kallon Zaid yayi tare da cewa"muje ka rakani zance dakanan semu shiga kabama iyayen Inteesar hauri".
"anya Muhseen ni kunyar su nakeji domin bansan da wanne ido zan kallesu ba yadda na cimusu mutunci nai auren ar su".
"bakomai kaidai kawai tashi muje ba wata matsala ".
nanya arfafawa Zaid guiwa suka shiga mota suka tafi koda suka isa unguwar su Inteesar duk rayuwar da sukayi da Inteesar ce tashiga dawomasa har sukayi parking Muhseen a ofar gidansu Inteesar besani ba taSashi Muhseen yayi gani yana kuka bashi hanky Muhseen yayi tare da cewa"kayi hauri dan Allah Zaid kadena wannan kukan".
share hawayensa yayi sannan ya buWe ofa yafita ya jingina da jikin motarsu zagayawa inda yake Muhseen yayi nan suka aiki yaro gidansu Inteesar yayimusu sallama da Abbah yaron ne yafito ya shedamusu ance bayanan har sun juya zasu nufi ofar gidansu Abbah da Jameelah suka fito daka Wan sahu tsayawa sukayi suka araso inda suke durusawa sukayi har asa suka gaida Abbah cikin sakin fuska Abbah yace"lafiya lau ya mutanen gidan".
"Alhamdulillah".
"masha Allah Allah ya kuka tsaya anan kushigo man muje ciki".
"toh".
nan Abbah yayi gaba suka bishi a baya.




Jameelah da murnarta tashiga cikin gida domin ita a zatonta Zaid bikonta yaje tana shiga Waki tasanar da Uwar Gwarama suna shiga Abbah dakansa yaje Wakinsa ya Wakko tabarmasa ya shimfiWamusu suka zauna ara gaisawa sukayi sannan Muhseen yace"inba damuwa Abbah dan Allah munaso muyi magana a gaban iyalanka gabaki Wayansu".
"ba damuwa bara a kirasu ke Khadijah kirasu Ummihnku".
yaarasa zancensa tare da kallon Khadijah dake jifan Zaid da wani matsiyacin kallo bakan ranta yaso ba tace"toh".
nanta wuce tasanar dasu Uwar Gwarama da Ummih har su Umman su Hauwah seda Muhseen yasa aka kirasu kowa ya bayyana suka gaisa Muhseen yayi gyaran murya tare da cewa"Alhamdulillah dukkan godiya da yabo su ara tabbata ga shugabanmu Annabi muhammadu s a.w. bawani abu bane yasa nasa aka kirawo kowa face inaso insanar daku wani abu".
"muna jinka ".
cewar Abbah hakan yayi daidai da shigowar Uncle Mustapha anin Abbah dashi da matarsa har zasu wuce Abbah yace"ina zaku ai kuma harda ku abun yashafa kuzauna man".
nan suka zauna Muhseen ya labartamusu duk abinda yafaru tundaka randa Zaid yazo duba Inteesar yaji baya sonta har zuwa kan ranar da Maryam takama Jameelah na yarfa bain maganin nam sosai kowa yayi mamakin abubuwan sa suka faru Zaid yana kuka ya dua guiwa bibiyu ya zube asa yanemi yafiyar Ummih da Abbah nan suka yafemasa suka sashi yakoma ya zauna kowa yayi shiru Abbah zefara magana akaga Uwar gwarama data zagaya makewayi ta fito da gudu tsirara haihuwar uwarta tana dariya tana cewa" lala an karya da sunana ".
tanayi tana rawa rawa tana tsigar gashin gabanta da ya taru kamar ciyawa tanata faWan irin asirin data yiwa Ummih da su Inteesar har rabasun datayi seda tafaWa sawa Abbah yayi su Ummih da Mummy su Hauwah suka rifeta a Wakinta tanata buga ofa tana dariya tana hauka komawa sukayi suka zauna nan Abbah ya labartamusu shima labarinshi kamar yadda Khadija tabashi labari sosai suma suka tausayamishi nan Abbah yayita yimusu nasiha suka mie zasu tafi sosa eya Zaid yayi tare da cewa"Abbah amm dama".
"dama dame dawo ka zauna ka faWi maganarka kanka tsaye ni mahaifinka ne".
komawa sukayi suka zauna yayi asa da kansa tare da cewa"dama Abbah haka zance dan Allah inba damuwa tunda bansamu auren Inteesar ba abani auren Khadijah".
murmushin manya Abbah yayi tare da cewa"nabaka Khadijah duniya da lahira ka turo magabatanka".
cikin murna Zaid yace"nagode Abbah Allah ya saka da alkhairi insha Allahu zan sanar dasu".
"yauwa kugaida mutanen gidan".
"zasuji insha Allahu".
nan sukayimusu sallama suka tafi duawa Jameelah tayi tare da cewa"Abbah dan Allah kayi hauri ku yafemana Ummih dan Allah kuyi hauri wallahi ba laifina bane duk Ummah kesani".
"bazan yafemiki ba wallahi mudum baki faWamun wanda yayimiki ciki ba".
murya na rawa tashiga basu labarin duk soyayyar shan mintin da suka riayi da haladu tanayi tana kuka sosai ran Abbah yaSaci da al'amarin Jameelah yatashi ze doketa takoma bayan Ummih nanya fice ranshi Sace.




Suna gama cin cakes Winnan ya kwashe komai ya kintsashi a ma'adaninshi yasa hannu ya Wauketa cak kamar wata baby suka!!!!!!!!!!!






Votes and Comments





_*Daga Alalamun ar Mutanen Gwarzo.*_# Real eeshow



_*Paidbook,Amount Nml grp 300,Vip 800,pc 1k, Account Detail 2411022356 Aisha Umar Ibrahim Zenith Bank, or Vtu mtn or airtel ga an Niger kuma zaku turo da katin Airtel na daidai kuWin da kikeson shiga aiko da shedar biyanka/biyanki ta wannan number 08108362334.*_


Book 3


8 1 '8 2


Nufi bedroom Winsa be direta ko inaba se akan haWaWen gadonsa wanda yagaji da haWuwa zama yayi a kusa da ita cikin kulawa yace"My 100% sure muje muyi alwala muyi sallah mu nuna godiyarmu ga Allah domin na daWe ina jiran wannan ranar tazo inganni gani gaki a inuwa Waya".
"kaje kafara yo alwala inka fito se inshiga".
"au bazakizo muyi tare ba munfa riga da munzama Waya ba abinda zaki Soyemun".
"dan Allah kaje kayo".
nan yayimata kiss a forehead Winta sannan yashiga toilet bewani jimaba yafito itama tashiga bata jimaba tafito tasa burmemen hijabin dataga ya fitomata dashi tahau kan sallayar daya shimfiWamusu yajasu sallah nafila sukayi raka'ah biyu sannan yakama goshinta yayita kwaroromata addu'ar samun zuri'ah tagari sosai tayi mamakin yadda yake kwararo addu'o'ih domin taWauka aan masu kuWi basa tsayawa suyi ilimin addini me zurfi daya gama yashiga yimata tambayoyi akan addini nan yajita zamzam ba amsar da bata bashi ba ya mie tsaye yafita yabarta nan zaune sosai jikints yayi mugun yin sanyi domin tunda taga sunyi nafilar nan hankalinta yayi mugun tashi domin tatino irin labaran da Hauwah ke yawan bata na yadda mutum ke shan wahala a first night tana cikin wannan zancen zucin Namijin duniya yashigo hannunsa Wauke da tray a gabanta ya aje nan ya zuzzuba musu fresh milk ya miamata girgizamasa kai alamun ta oshi ganin zata kawomasa matsala yasashi kai cup Win bakinta ganin dagaske bata zeyi a baki yasata ansa tafara sha ba gardama buWemusu foil papper dake kan plate yayi ya tsire gasassar kaza ya sakamata a bakinta taci nan yana ci yana bata seda ya tabbatar sunoshi sannan ya Wauke sauran ya mayar kitchen yaje yayi brush itama tayi yabata wasu sleeping ya wani haWe rai ya dawo asalin Namijin duniyar sa yace"kisaka wannan ".
marairaicewa tayi kamar zatayi kuka tace"kallatafa Yah Abdallah kamar net idan nasata ba abinda zata rifemun sema sanyi dazanji".
wani kallo ya watsamata na gargaWi yasata Waukar rigar ba tare data shirya ba tashiga toilet tasa kallon kanta tayi a madubi taji wata irin kunya ta lulluSeta takasa fita tayi shiru jitayi yana bugamata ofar yana cewa"kinfito ko sena zo na fito dake".
murmushi tayi ta fita da sauri tana an noe-noe tana kakkare jikinta kauda idonsa yayi daka kanta dankarta tsargu yashiga danna system Winsa kamar gaske hawa gadon tayi haWe da kwanciya can arshen gado be kulata ba yayita operating Win system Winsa seda yabari tayi bacci sannan yaje ya rage kayan jikinsa ya rage dagashi se boxer ya kashe golf Win Wakin ya kunna bed side lamp ya kwanta tare da jawota jikinsa ajiyar zuciya ya sauke lokaci Waya yaji wata irin muguwar sha'awa na tasomasa musamman yadda yaga rigar tayi mugun amsar jikinta a Wimauce yashiga shinshina wuyanta lokaci Waya ya burkice yashi ga aikamata da wasu hort kisses cikin bacci tafara jin wani baon al'amari me wuyae fassaruwa a zatonta mafarkine hakan yasa tayita mayar masa da martani ina kafin kace wannan Namijin duniya yariga da yagama burkicewa yashiga yin komai da zafi-zafi ya Sarke rigar dake jikinta nantake manya-manyan boobs Winta suka bayyana murzasu yashiga yi da arfi kamar dambu zuwa wannan lokacin a gigice Inteesar ta tashi daka barci tana neman agaji tana bashi hauri amma ina bemasan tanayi ba sema baki daya kafa akan nipple Winta Waya kuma ya Wora hannunsa yana tsotsa kamar aramin yaro yana murzawa.




angaren Inteesar ko ba abinda takeyi se aikin kuka da bashi hauri da tuttureshi amma ko gezau shiko Wan gogan bemasan tanayi ba sema zamemata pant Win dake jikinta dayayi ya saita jarumarsa ya danna kai wata uwar ara tasaki yashiga aikinsa ba kama hannun yaro seda yayi releasing sau uku sannan ya sararamata yajanye jikinsa daga nata a lokacin ana kiraye-kirayen sallar asuba seda yaWan huta sannan ya yai zuciyarsa ya tashi saboda ji yake kamar ze ara be isheshi ba har ya juya ze tafi yayi saurin juyawa ya kalli Inteesar gani yayi kamar bata numfashi hankali tashe ya nufi toilet ya Webo ruwa a cup yashiga yayyamata jiyayi tasaki ajiyar zuciya baaramin tausayi tabashi jinta yake har cikin jininsa idan bata baze iya rayuwa ba yashiga toilet yahaWa ruwan zafi ya zuba detol yadawo inda yabarta nan yasameta ya cicciSi kayarsa yashiga toilet da ita yasakata cikin bath tube ar ara tasaki a hankali domin muryarta dishe seda yayimata ruwa uku sannan yabarta tayi wankan tsarki tayi na sabulu ya Wauketa cak kamar baby yafita da ita be direta ko inaba se kan sofa ya kwantar da ita ya yaye bedsheet Win da suka kwanta domin duk ya Saci da jini ya shiga dashi toilet yasakashi a washing machine sannan yakoma yashimfiWa wani yashiga toilet dan tsarkake jikinsa bewani jimaba yafito ya shanya bedsheet Win a jikin arfen labulen bath tube sannan yakoma yashirya Inteesar daketa kakkautar mai dakai gefe ita ala dole haushinsa takeji.



Doguwar riga yasaka mata mara nauyi ya shimfiWamata sallaya sannan shima ya zura jallabiya yajasu jam'ih a zaune tayi sakanakon afafunta daketa rawa alamun bazasu Wauke ta ba suna idar da sallah yashiga kwararomusu addu'o'in samun zuri'ah tagari dana zaman lafiya sannan ya tashi tsam yakoma kusa da ita tare da rungume ta tsam a jikinsa cikin sigar lallashi gami da soyayya me tsanani yace"nagode sosai mar'atussaliha bansan da wanne baki zanyi amfani ba gurin ara godemiki ba kin bani abu mafi tsada a rayuwarki wanda a wannan zamanin alilan ne ammatan dake oarin kaishi gidan auren su ina sonki ina aunarki Inteesar zan rayu dake zan mutu dake kece rayuwata inbake bani matata farin cikina abar alfahari na haia keWin ta dabance My Nisful-hayat Wina nabaki ragamar komai nawa se yadda kika dama dani".
murya a shagwaSe tace"nidai banason komai zuciyarka kawai nakeso kabani".
rungumeta yayi a jikinsa tare da yin asaitaccen murmushi yace"ai zuciyata ta daWe a hannunki tun kina arama".
yaarasa zancensa yana mai sakarmata wani zafaffen kiss a lips Winta nan sukayita jifan junansu da zafafan kalamai masu sanya zuciya nutsuwa.



*AFTER 4 MONTHS*


Abubuwa da yawa sun faru ciki ko harda bikin Zaid da Khadija da bikin Hauwah da Muhseen Namijin duniya ne yaWauki nauyin komai na bikin hattana gidajen da anguna zasu zauna shiya Wauki nauyinsu har kayan Wakin amare cikin watanni huWunnan baaramin canzawa Inteesar tayi ba domin a yanzu inba farin sani kayimata ba bazaka ganeta ba ga wani mugun haske da cikin jikinta yasata tayi shar da ita tazama babbar mace Namijin duniya yasamu babbar riba a tafiyar da sukayi inda yazo na Waya a gasar da sukaje ankuma gano Ummin su Inteesar itace anwar Ummati Winsu Namijin duniya wadda ta Sace tun tana ar shekara uku tsakanin Inteesar ko da Aliyu ba abinda za'ah ce se son barka sunzama hanta da jini suna mugun son junansu ba abinda Waya zeyi Waya besani ba komai tare sukeyi Namijin duniya yamaida ita ar hannu harta ma zartashi zaman su suke cike dason junansu Jameelah ma takoma ga Allah sakamakon ganin yadda Uwar Gwarama takoma mahaukaciya tuburan har ankaita cercatry.




Kwanci tashi asarar me rai yau kimanin watan cikin Inteesar tara da kwana tara zaune ta da tulelen cikinta tana cin gori ba taji mararta tashiga tsunkuna mata dakewa tayi suka cigaba da hirarsu ta masoys zuwa can taji abu yaci tura nanta sanar da Abdallah yakamata suks shiga mota suka nufi asibiti kafin su arasa yasanar dasu Ammih suna isa aka nufi emergency da ita yana nan tsaye yakai ya kawo Ammih taaraso suna nan zaune sukaji kukan jariri wata nurse ce tafito hannunta rie da baby amsa Ammih tayi nurse Win harta juya suka sake jin wani kukan jaririn murna gurin Abdallah ba'ah cewa komai nan ya dua yayi sujudu shukur aka fito da Waya jaririn aka miawa Rahama da suka araso da mijinta Ahmad masha Allah Abdallah yafaWa domin yaran kamar su Waya dashi komai nashi suka Wakko.




Ranar suna yara sukaci suna Abdal'waheed da Abdul'ahad mejego da yara se son barka domin Namijin duniya yakashe kuWi bana wasa ba komai waje-waje akayishi can nahangi fans Win Real eeshow suna karanta littafin ZANJIRATA wata kuma nakaranta NABARWA ZUCIYATA Waya daka cikinsu ce tace"ni gaskiya nafison BAR RAINA ALLURA ITAMA ARFE CE labarin sajida wadda tsananin haurints yayimata rana balle kuma HASKEN RAYUWATA".
"ke kauce ina kikabar HAIN ALLAH labarin Aliyu da Hari".
"kee bama kisan littafi ba kintaSa karanta HASKEN RAYUWATA labarin sayyada Hafsat me taama da ayar Allah".
"hmmm lallai Hindu bakisan littafi ba dakin karanta littafin Real eeshow na KARAGAR MULKI da zaki tabbatar sa littafin yayi daWi kokuma ki karanta littafin NAYI NADAMA labarin da anwa keson mijin yayarta".
wucesu nayi domin naji basu ambato wani gwarzon labarin Real Eeshow mesuna& & & & & &




*AFTER 10YEARS*




Wasu kyawawan yara ne su biyu zaune a wani katafaren falo suna drowing buWa Waya daka cikin ofofin falon akayi wata haWaWiyar farar macece tafito meji d class da wata kyakyawar baby a kafaWarta ta kwantar da ita a falo tare da cewa"Haulat! Haulat!! Haulat!!! zoki Wauki Amaturrahman ki shirya su gabaki Wayansu nasan yanzu zanga su Besty sunzo".
wadda aka kira da Haulat ce cikin girmamawa tafito tare da cewa"toh Mamy".
nanta anshi yarinyar dake hannun Inteesar ta tafi har Inteesar ta juya zata koma bedroom Winda tafito su Hauwah sukayi sallama sunzo birthday Win Amaturrahaman.





Tamat bi hamdullah




_*Abinda muka faWa daidai Allah yabamu ladan abun abunda muka faWa badai-daidai ba Allah ya yafemana a yafi juna nagode sosai Allah yabarmu tare ina alfahari da masoyana a duk inda kuke Real eeshow taku ce*_





_*Daga Alalamun ar Mutanen Gwarzo.*_
 "02468:FHJLNjlnprx z T
V
JLNPRTFHJL<>l!n!%%&&((
( ((((44444::==>>>>>>H>d?f?h?j?l?n?????????????????? BBBBB B"B$B&BBBDBFBHBEELLMMOOOOOPPQQQQ(R*RjSlSSSXX,Y.YYYYY(\*\,\.\0\H0\2\4\^^`` ddd~eeZf\fNhPh\h^h.i0i2i4i6i8i4j6jHnJnppppppqqqqrruuvvwwwwww^x`xxxyy`zbzb|d|<}>}}}}}BDFHJLHL "$&(*,prtvx‰ĉ:<RTHJ68z|~8:DF^`H`BDFHJZ\npfhΠРҢԢҧԧjlDFĩƩʪ̪ΪЪҪԪΫЫ68حڭHJ46Ĵƴ:<ʵ̵HJ.0Z\>H>@ܽ޽ prJL:<fh^`HVX`b<>"$ ",.VXZ\^`b&(*,.02dfhHhjlnp "0246BDFHJ`bdfh"$> @   2468:<~xz z|H|""##&&'',,,,,,..44(6*6v8x8r<t<,=.=??BBjDlDGGIIKKKLLLFNHNJNLNNNPNRNTNjNlNnNpNrNNHNNNNNNN O"O$O&O(O6Q8Q:QpqqqqqJsHJsLsssfthtxx"z$z&z(z*z,z^{`{|||||||||||||Z}\}^}`}b}prtv́΁xz2468:24JLBDHDFHJLxzʔ̔:<>@B,.؜ڜ¢>@ "`bԬ֬VXZ\^Զֶضڶܶ޶H "$̺κкҺԺʽ̽tvZ\ln "NP~24VXdfHrt "
 68vxz|~ "$&(*,.TVXZ\^`
NP$&(*,XZHZrtVXZ\^B
D

 $&
~>@""$$d'f'h'j'l'n'p'''''H'''(((
( (*** *,*.*0*2*4*6*H*J*L*N*//^2`2b2d2f2h244*8,899R:T:;;<<==AAAAA&A(AXBZBBBBBCCCCTEVEEEEE6F8FTFVFGGHGNGPG\G^GIIIIIIxJzJvLxLXNZNNNNNOOdPfPPPPPQQQQQQ$R&R2R4R\S^SNTPTTTJWLWZZZZH[J[V[X[[[[[[[2^4^^^__b bbccHcggkkllNmPm nnnnoo.o0opp q"qrrrrrrsssssssssstttttntptrtttvtvvvvvvvvvvvvxxFyHyyyzzHNPRTVHJ(*DFHJLnprtBDFHJLڷܷxz "$BDFHJLܾ޾H  "2468:HJLNlnprz V
LNPRTHLL>n!%&(
( ((((4444:=>>>>>>f?h?j?l?n???????????????BBB B"B$B&B&BDBFBHBELMOOOOPQQ*RlSSX.YYY*\,\.\0\2\4\4\^`d>de\fPh^h0i2i4i6i8i6jJnpppqqqqruvwwwwww`xxybzd|>}}}DFHJL"$&(*,rtvx‰ĉĉ<TJ8|~:F`DFHJ\phРРԢԧlFƩ̪ΪЪҪԪЫ8ڭJ6ƴ<̵̵J0\@޽rL<h`Xb>$".XZ\^`b(*,.02fhjlnp "246DFHJbdfh$$@  468:<z |"#&',,,,,.4*6x8t<.=?BlDGIKKLLLLHNJNLNNNPNRNTNlNnNpNrNNNNNNN"O$O&O(O8Q:QpqqqqLsshtx$z&z(z*z,z`{||||||||||||\}^}`}b}rtv΁z4668:4LDFHJLz̔<>@B.ڜ¢@"b֬XZ\^ֶضڶܶ޶ "$κкҺԺ̽v\n"P4Xftt "
 8xz|~"$&(*,.VXZ\^``
P&(*,ZtXZ\^D
 &
@@"$f'h'j'l'n'p''''''((
( (** * *.*0*2*4*6*J*L*N*/`2b2d2f2h24,89T:;<=AAAA(A(AZBBBCCVEEE8FVFGPG^GIIIIIzJxLZNNNOfPPPPQQQ&R4R^SPTTLWZZJ[X[[[[[[4^^_ b>bcggklPmnno0op"qrrrrrssssssssttttttptrtttvtvvvvvvvvvxHyyzPRTVJ*FHJLprtDFHJLܷz "$DFHJL޾SummaryInformation((DocumentSummaryInformation8"XXXX

 !#$%Oh+'0 `hn

 TECNO KF7j@@vJ؈@vJ؈ WPS Office>`>Normal$a$KHOJPJaJ]>0\L`>h|NJsDZ'GcabcdefghijklmnopqrstL>&B4\wĉР̵$LJQm|6t`@ *(APgtuvwxyz{|}~]20gz Times New RomanTimes New Roman3z[SO[SOG$z@  CalibriCalibri ph9g9g!p!%),.:;>?]}    & 0 2 3 : !6"000 0 0
0000006:>@DZ\^ =@\]^$([{  0
0 000000Y[];[0p)$P'*02! 0( 
2
3 ?"@
՜.+,D՜.+,L 06ICV!5c273f7fa68e44c9895ef293df83ccb0

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment