Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kashe wayarta Ammih na fitowa daga Bedroom Winta zama tayi kusa da Inteesar tare da cewa!!!!!!!!





Votes and Comments




_*Daga Al™alamun Žar Mutanen Gwarzo.*_zo.*_# Real eeshow



_*Paidbook,Amount Nml grp 300,Vip 800,pc 1k, Account Detail 2411022356 Aisha Umar Ibrahim Zenith Bank, or Vtu mtn or airtel ga Žan Niger kuma zaku turo da katin Airtel na daidai kuWin da kikeson shiga aiko da shedar biyanka/biyanki ta wannan number 08108362334.*_


Book 2



6ță 7ță Ą'ț6ță 8ță


"Ki shirya inji Abbih Winku jibi idan Allah yakaimu da rai da lafiya zaku wuce ™asar Spain keda mijinki zasuyi wata gasa da har yace a kyaleki dan bayaso ya takuramiki yaga kamar kinfi son zama kusa dani shine muka yanke hukuncin gwara ku tafi tunda dama gasar dole se mutum yanada mata sannan kuma kema kyaga gari".
tunda Ammih tafara magana Inteesar tayi shiru tafaWa duniyar tinani domin tasan dagayya yace bayason ya takuramata dan yasan dole za'ah ce ya tafi da ita taSata Ammih tayi tare da cewa"lafiya daughter kikayi shiru ko bakya son binsa ne naga kinshiga tinani inbakyason binsa bazamu takuramiki ba kifaWa domin babu me takuramiki kinada right karkiga idanmu kibisa inkinsa bakyason binsa ki faWamun kanki tsaye kinji Wiyata?".
a sanyaye Inteesar ta girgizamata kai tare da cewa"zanbishi Ammih".
"masha Allah nagode Wiyata Allah yayimuku albarka yabaku zaman lafiya da zuri'ah tagari".
cikin sanyin murya tace"Ameen ya Allah Ammi kidenamun godiya yazama wajibi a gareni inyimiki biyayya kamar yadda zanyiwa Ummih saboda kema uwace a gareni ba abinda zaki nema a gurina inkasa yimiki shi matsawar inada halin yi insha Allahu".
"hakane kam Wiyata Allah yayimuku albarka".
"Ameen ya Allah meza'ah dafa da rana".
"oh Wiyata bakya gajiya aida kinbari Haire tayi kin huta domin kinga tun asuba kike abu Waya kamar wata inji".
"ai Ammih ba'ah gajiya da aikin lada bare Wan wannan aikin duka nawa yake dazan gaji kumama ai kozan gaji da komai bazan gaji da aikin uwata maganin kukana ba".
"haka ne Wiyata Allah yayimiki albarka ki dafa duk abinda kikaga ya dace ni bara na wuce inWan kwanta domin wani bacci-bacci nakeji a idona au kuma yace gobe kishirya Mesunan Manya zekaiki kiyiwa su Ummihnku sallama".
"toh Allah yakaimu".
"Ameen".
nan Ammih ta haye sama tabarta nan tana jimamin yadda za'ai su zauna da Namijin duniya inuwa Waya furzar da numfashi tayi me zafi tare da cewa"gaskiya ™ila wata kitumurmurar yake ™o™arin haWamun domin nidai a iya sanina idan da za'ah ce Namijin duniya ya nuna babban abinda yake ™i da tsana baze wuce ni ba amma wai shine ke cewa Abbih wai bayason ya takuramun kai gaskiya da sakal anbawa me kaza kai ™ila dai wata muguntar yake shirin haWamun koma dai menene Allah yafishi ni yanzu nadena biyemasa ko yankani zeyi insha Allahu bazan kulashi ba idan ya gaji ya bari".
nan tayita tufka da warwara daga ™ashe ta tashi tashiga kitchen tafara haWamusu lunch.




angaren Zaid da Jameelah ko abin ba'ah cewa komai domin da asubar fari Zaid ya sunkuci Jameelah yakaita toilet yasakata a ruwan zafi dukda ko ™arar nan da amare keyi ita be damuba sema jikinsa daketa tsuma akanta kafin tace abu yayimata jikinsa na Sari seda yagama gasata tas sannan yabarta tayi wankan tsarki tana gamawa ya naWeta cikin towel kamar wata Ža baby be direta ko ina ba sekan chair Win dressing mirrior yazauna tare da Worata akan cinyarsa yasa yaWauki ™aramin towel yashiga gwaggogemata jikinta sannan ya shafeta da tsadaddun lotions Winsa yashamata powder tafito ras da ita ya tashi da ita a jikinsa ya Worata kan bed ya buWe wardrobe ya Wakkomata wata doguwar riga mara nauyi da bra da pant yabata tare da cewa"Baby bara nima inje inyo nawa wankan kisaka kafin indawo".
"toh".
nanya wuce toilet itakuma ta shirya cikin wannan tsadaddiyar doguwar rigar ta wani harWe akan domin ba™aramin haushin Zaid takeji ba nayimata WanWani haukacin da yayimata bewani jimaba yafito shima ya goge jikinsa da towel yashafa mayukansa yasaka wata haWaWWiyar jallabiya fara sol da ita cikin kulawa ya™arasa inda take yakama hannunta yana murzawa yace"Baby bara intafi masallaci ki tashi kiyi sallah sorry ko nagaji dake ko".
girgizamasa kai tayi tare ™ara narkemasa tace"a'ah bakomai Sweetheart aiba a gajiya da aikin lada seka dawo nima bara natashi nayi".
"yauwa Baby ki kulamun da kanki ".
"kaima haka bye".
nan ya tafi ta rakashi da harara tare da buga uban tsaki tace"gajiyar ubanka kasa nayi bayan ko gama shigata bakayi ba saboda kai rago ne yafita zakawani kagaji dani aiko dole na nemowa kaina mafita domin bazan zauna da hotiho ba mara amfani ba Haliru kawai zan ri™a nemowa yari™a biyamun bu™atata ina biyansa kuWi shege mekyan Wan maciji bawata sallah dazanyi a wannan halin da nake ciki sede kuma ta anjuma".
nan tayi kwanciyarta tana yamutsa jikinta domin ba™aramar sha'awa Zaid ya tasarmata ba.






angaren Zaid ko suna fitowa daga masallaci ya tafi cikin gidansu dan gaida mahaifansa a falon ™asa yasamu Abbanshi da Mummynshi suna hira suna ganinshi suka haWe rai domin tunda yayimusu wannan abun suka fita sabgarshi ™arasawa yayi bedamu da yadda suka haWemasa rai ba yazauna akan carpet tare da cewa"Ina kwananku".
a ciki-ciki suka ce"lafiya ™lau".
mi™ewa Abbih yayi tare da cewa"ni bara in hau sama".
"toh nima yanzu zan hawo".
cewar Mummyn shi nan Abbah ya haye sama gurin ya rage daga shi se Mummyn shi itama kuma danna wayarta takeyi tayi banza dashi dube-dube yashiga yi tare da cewa"Mummy ina Sis take".
ba tare data Wago daga chart Win da takeyi ba tace"tana Wakinta lafiya".
"lafiya ™lau Mummy dama gani nayi banganta ba shiyasa na tambayeta".
"ok".
nanya mi™e ya haye sama be zame ko inaba se bedroom Win Maryam yana murWa handle Win ™ofar yaji ta buWe yashiga yamaida ™ofar ya rife akan gado yasameta kwance tana chart idonta biyu wata uwar harara ya watsamata haWe da cewa"kee wato saboda kin rainani shine zaki zazzagi mata ta ko to tashi dan kutumar ubanki kije ki bata ha™uri inba haka ba in tattakaki".
sosai Maryam tayi mamakin yadda ya ha™i™ance kan Jameelah yake cemata ze karairayata harda zaginta abinda tunda take da yayenta ko zaginta da wasa be taSayi ba yau gashi kan wata banza yana zaginta dole tayi maganinta tana tsaka da wannan tinanin taji ya™ara cewa"wallahi na buWe idona naganki baki tafi kinbata ha™uri ba wallahi se jikinki yafaWamiki saura kuma ki faWawa Mummy kiga yadda zanyi dake kuma ki Wauki abinci kikaimata".
saurin sauka tayi daka kan gadon tawuce domin taga ba alamun wasa a tattare dashi nan yabi bayanta a inda yabar Mummy nan suka sameta ™arasawa yayi inda take tare da cewa"Mummy abawa Maryam abincinmu takaimana".
she™e™e Mummy take kallonsa domin ita lamarin Zaid har yafara bata tsoro yadda yake rawar ™afa kan Jameela ganin Mummy batayi magana ba yasashi jiki na rawa yaje kitchen ya Wakko wani basket dayaga anhaWa ya mi™awa Maryam ta tafi shima yabi bayanta har yakusa fita Mummy ta dakatar dashi ta hanyar cewa"Zaid zonan".
bakan ranshi yaso ba haka ya juya yakoma falon yazauna yayinda rabin hankalinshi gabaki Waya yana Sangarensa gurin Jameelah cikin tsananin Sacin rai Mummy tace"kaga Zaid idan baka bimu a hankali ba wallahi ina gabda saka ka rabu da wannan tambaWaWWiyar yarinyar mara tarbiyya nasan da Inteesar ce da yanzu tazo tagaidamu amma itako ko arzi™in wannan bamu samu ba daga gurinta amma saboda kai bakasan ciwonmu ba jikinka har tsuma yakeyi akaimata abinci ko".
"Mummy kiyi ha™uri Allah ya huci zuciyarki idan muka ci abinci mukayi wanka zamuzo tagaidake da harta biyoni wai zata zo tagaidake nace tabari indawo semu zo tare amma dan Allah Mummy kidena cewa zaki rabani da Jameelah zuciyata nakejin kamar zata fashe tanamun zafi idan na rabu da Jameelah ba makawa mutuwa zanyi Mummy".
sosai ran Mummy ya™ara kaiwa ™ololuwar Saci tace"dan ubanka wallahi sede ka mutu domin wallahi seka saketęÿÿÿ‚ƒ„…†‡ˆ‰Š‹ŒŽ‘’“”•–—˜™š›œžŸ ĄąŁ€„Чš©Ș«Ź­źŻ°±ČłŽ”¶·žčș»ŒœŸżÀÁÂĂÄĆÆÇÈÉÊËÌÍÎÏĐŃÒÓÔŐÖŚŰÙÚÛÜĘȚßàáâăäćæçèéêëìíîïđńòóôőöśűùúûüęțÿa".
nan Mummy tayita yayyafa ruwan masifa .





angaren Maryam ko tana shiga Sangaren Zaid taga Jameelah da Žar wata guntuwar tsintsiya Wayan hannun kuma ri™e da wata roba fara me Wauke da rubutu ba™i™irin a ciki tana yayyarfawa a falo karaf sukayi ido huWu da Maryam data shigo ko sallama babu saboda tsananin Sacin ran Jameelah, Jameelah ko garin gigicewar datayi ne yasa robar rubutun dake hannunta ta kife kif lokaci Waya jikinta yashiga karkarwa domin batayi tsammanin shigowar wani ba a wannan lokacin saurin aje basket Win dake hannunta tayi tare da sha™o wuyan Jameelah tare da ma™ureta tace"dan ubanki sekin faWamun ubanme kike yayyarfa mana a gida tsinanniya inma wani tuggun kika haWo albarkar Annabi sede yakoma kanki tsinanniya mu da Allah muka dogara bada wani gardin ba ta Allah ba taki ba yayana yafi ™arfinki kuma wallahi sena tonamiki asirinki kowa yasan abinda kikayiwa Wan uwana aidama munsan sede idan wani abun kikayimasa amma banda haka me Yah Zaid dake tsinanniya me kama da aljanu".
itako Jameelah ba abinda takeyi se aikun tutturo ™ananun idanunta waje wurgi Maryam tayi da ita ta nufi cikin gida dan sanar dasu Mummy abinda ke faruwa.





angaren Zaid ko yami™e kenan ze tafi Sangarensa ya yanke jiki yafaWi jikake timm da gudu su Mummy da Maryam dake shugowa sukayi kansa cikin firgici!!!!!





Question?
1-Meyasami Zaid?





Votes and Comments




_*Daga Al™amun Ža# Real eeshow



_*Paidbook,Amount Nml grp 300,Vip 800,pc 1k, Account Detail 2411022356 Aisha Umar Ibrahim Zenith Bank, or Vtu mtn or airtel ga Žan Niger kuma zaku turo da katin Airtel na daidai kuWin da kikeson shiga aiko da shedar biyanka/biyanki ta wannan number 08108362334.*_


Book 3



6ă 9ă Ą'7ă 0ă



Suka haWa baki gurin cewa"Innalillahi wa'innah ilaihi raji'un Zaid,Yah Zaid ?".
amma ina shiru kakeji domin babu ko alamar numfashi a tattare da Zaid jijjigashi Mummy tashi ga yi tana kuka tana cewa"Zaid! Zaid!! Zaid!!!".
tanayi tana jijjigashi jin kukansu ne yasa Abbah dake sama saurin sakkowa har yana tuntuSe garin sauri ya isa gurin su ganin halin da Zaid Win ke ciki ne yasa Abbah saurin juyawa ya nufi gurin pridge ya buWe ya Wauki faro yakoma ya buWe marfin robar ya shiga yayyafamishi a hankali ya buWe idanunsa yashiga bin kowa na gurin da ido kamar wanda yafara ganinsu a ranar sauke a jiyar zuciya Mummy tayi me ™arfi tare da cewa"sannu Zaid".
yun™urawa Zaid yayi ya tashi zaune tare da yin wani ™asaitaccen murmushi yace"yauwa Mummy meyafaru ne naga duk hankalinku a tashe lafiya ko wani abun ne yasamu Nisful-hayat Inteesar ne dan Allah ku faWamun Mummy kardai kucemun wani abunne yasamu Inteesar inason Inteesar son da ban taSa yiwa wani mahaluki ba a duniyar nan banason na rasata Mummy dan Allah ku faWamun bakuji yadda zuciyata kemun zafi ba ".
ya™arasa zancensa yana mai dafe ™irjinsa .




Kallon juna Mummy da Abbah sukayi suna mamakin sabon rainin hankalin dayazo musu dashi sosai ran Abbah ya Saci ya wurgamasa wata uwar harara ya buWe baki kenan zeyi magana sukaji sallamar Muhseen shiru Abbah yayi da maganar dayaso yi tare da cewa "wa'alaika salam Son ne a gidan namu".
cikin girmamawa Muhseen ya™arasa inda suke tsaye cirko-cirko ya du™a har ™asa cikin ladabi yace"eh nine Abbah ina kwananku".
"lafiya ™lau yasu Ummahnku ".
"duk lafiya ™lau suke suna ma gaidaku".
"masha Allah muna amsawa Maryam kawowa Yayanku abun motsa baki".
"toh ".
"a'ah wallahi Mummy a ™oshe nake ban daWe da cin abinci ba nace bara inzo ingaidaku inwuce gurin aiki saboda na kwana biyu banzo ba".
"hakane kam angode Allah yashi albarka ".
"Ameen Mummynmu".
"masha Allah kazauna man bakata tsugunno ba".
"hmmm bakomai Mummy ai sauri nakeyi ma dan banaso 8:30am tayimun bankai gurin aiki ba bara in wuce Mummy se Allah yakaimu Abbah se Allah yakaimu Sis tinanin me kikeyi haka ba magana".
ya™arasa zancensa yana kallon Maryam da duk hankalinta ke tashe domi ganin abunda yake faruwa take kamar a mafarki saurin dawowa tayi daga duniyar tinanin data shiga tayi tare da ™a™alo murmushi tace"sorry Bro ba tinani nakeyi ba ina wuni".
harar wasa Muhseen ya watsawa Maryam tare da cewa"lafiya ™lau kodai tinanin sirikin namu akeyi ake wani boyemun a faWamun gaskiya".
saurin rife fuskarta tayi da hijabinta alamun kunya nan ya yiwa su Mummy sallama ba tare dayabi takan Zaid ba yafara tafiya.




Sosai shariyar da Muhseen yayiwa Zaid tayi tasiri a zuciyar Zaid domin se mamakin yakeyi yadda babban aminin nasa ya shareshi kasa ha™uri yayiwa yace"mutumin yada irin wannan shariyar haka kamar wanda yayimaka wani abun".
tsyawa Muhseen yayi da tafiyar da yakeyi ba tare daya juya garesa ba cikin kunar zuciya gami da mamakin furucin abokinsa garesa yace" hmmm taya zanmaka magana bayan kace kar in™ara nuna nasanka kuma kaga banason inyi danasanin saninka a rayuwata".
"bangane nace karka ™ara kulani ba ai idan da wanda zankula a rayuwata be wuceka ba domin ni a wajena ka wuce matsayin aboki Wan uwanane kai na ha™i™a meson farin cikina a koda yaushe mezasa nace karka ™ara kulani bayan kai wani jigone na rayuwata dan Allah inma wasa kakemun Muhseen dan Allah na ro™e™a kadena dan Allah kadenamun irin wannan wasan banaso insha Allahu bazakayi dana sanin sanina ba da izinin Allah".
juyawa Muhseen yayi ya wurga mishi wani banzan kallo cikin takaici yace"kanka zaka tambaya wannan kuma domin ni bani da lokacinka".
yana gama faWar haka ya juya yafice da sauri a fusace binsa da kallo Zaid yayi ya zabura ya mi™e kamar wanda aka tsikara murya kamar zeyi kuka yace"Abbah menayiwa Muhseen ne haka yake tsananin fishi dani Mummy nakasa gane meke faruwa dan Allah ku sanar dani ko zuciyata tasamu salama ".
ya™arasa zancensa hawaye na zarya a kumatunsa a taSe baki Abbah yayi tare da cewa"inma zaka dena rainawa kanka hankali ka dena domin mu bamu kake rainawa ba kanka kake rainawa".
Abbah yana gama faWar haka ya haye sama bin bayansa Mummy ma tayi itama domin gani sukeyi raina musu hankali kawai yakeyi gurin ya rage dagashi se Maryam da duk tsananin tausayinsa yakamata takasa koda kwakwaran motsi shiru ne ya biyo baya naWan wani lokaci kowanne cikinsu yana sakawa da warwara ita tana tinanin tayadda zata fara ganar da iyayensu abinda ke faruwa shikuma yana tinanin meyayiwa babban amininsa da iyayensa da har sukayi fishi dashi haka jiki a sanyaye ya mi™e tsaye yafara tafiya yana haWa hanya saboda har wani duhu-duhu yake gani sakamakon kukan da yakeyi kamar ™aramin yaro sosai yabawa Maryam tausayi ta nufi Sangaren mahaifiyarsu jiki a sanyaye.




Kamar wani Wan shaye-shaye haka ya isa Sangarensa yana zuwa ya zube akan 3seater tare da fashewa da wani matsanancin kuka bazato yaji anfaWa jikinsa cikin ™issa gami da shagwaSa tashiga cewa"Babyna daka cewa yanzu zaka dawo shine kaje kayi zamanka ko idanba& & & ".
batakai ga ™arasa maganarta ba taji anWauketa da wani gigitaccen mari wanda har seda tafara ganin taurari anyi wani wurgi da ita kanta ya bugu da center table Win Wakin jini yafara zuba cikin kakkausar murya me nuna yana cikin tsananin Sacin rai ya nunata da yatsa yace"kee wacce irin dabbace ne ke mara tinani da zaki faWowa mutumin daba maharraminki ba a jiki sau nawa zanmiki warning ne kanki fita sabgata ne ko matan sun™are bazan taSa sonki ba ballagaza kawai mara kamunkai a haka za'ah sokin baki san darajar kanki ba ko tinkiya bazatayi abinda kike ba koda yake jahilci ke damunki kifitarmun a sashina tunkafin wani yaganki Žar iska kawai mebin maza Inteesar Windai da kuka tsana ita nake so ita takwanta mun sede ku mutu idan mukayi aure ".
kuka Jameelah ta fashe dashi tare da Wora hannu aka tace"wayyo Allah na wayyo ze kashe ni mejan kunne shikenan wannan tsinanniyar ta rabani da mijina ko kwanan wata ba'ayi ba ".
wani banzan kallo Zaid ya watsamata da rinanun idaninshi da suka canza kala cikin Waga murya yace"ubanki ne mijin naki tsinanniya bara inzo in sassaSamiki kamani kya faWi mijin naki tinkiya ko kunya bakwaji ke da uwar me siffar agwagwa ku rasa wadda zakuyiwa hassada se Žar uwarki kunyi asara".
yayi kanta ganin ya nufi kanta gadan-gadan ze ma™ureta ™ara ta kwanyara hakanne ya jawo hankalin Mummy tayo Sangaren hankali tashe samun Zaid tayi ya ma™ure Jameelah a bango ™ananun idanunta duk sun tutturo tanata hawaye saurin ™arasawa tayi da gudu ta cire hannun Zaid tace"haba Zaid karka kashe Nisful-hayat Winka man matarka cefa Jameelah matar so wadda tasa ka rabu da kowa naka saboda tsananin son da kakemata karfa kamanta farincikinka ce wadda kakemun i™irarin da zaka iya rabuwa da kowa kanta".
"bangane ba Mummy wai meyake faruwa ne ni kuna sani a duhu wallahi dan Allah ku sanar dani".
muryar Maryam yaji katsam tashiga zayyanomasa labarin duk abinda yafaru tun daka ranar da yace bayason Inteesar Jameelah yake so har zuwa ranar ba abinda Zaid keyi se aikin kuka murya a dishe yace"yanzu kenan Maryam kina so kicemun na wula™anta masoyiyita ta ha™i™a farincikina abar alfaharina da kowa nawa kan waccan dabba ".
ya™arasa zancensa tare da yin kukan kura ya cafki Jameelah yayi bedroom Winsa da ita ya kulle ™ofar yasa key yashiga jibgarta kamar Allah ya aikosa seda yayimata shegen duka sannan cikin daga murya yace"na sakeki saki 1 na sakeki saki 2 na sakeki saki 3 uku Allah ya isa tsakanina dake kin rabani da komai nawa wallahi sena kasheki kamar yadda kika rabani da farin cikina dan kutumar ubanki".
jin abinda yake ™o™arin yine yasa su Mummy tsurewa suka buWe wata loka dake kusa dasu suka Wauki spare key suka buWe suna buWewa Abbah ya Wauke Zaid da wani wawan mari a hassale yace"kashe ta zakayi ne".
dur™ushewa Zaid yayi a gurin yana kuka sosai yaba kowa na gurin tausayi domin Maryam ta sanar dasu komai nan Maryam ta Wakko ruwa aka yayyafawa Jameelah datayi suman wucin gadi tana farfaWowa tasaki wata uwar ™ara tare da cewa"wayyo ze kasheni Ummah na kizo ki temakeni dama seda kikace kar inbari wani yaga lokacin da zan yarfa maganin boka yabayar to gashi ya kwaSemun mejan kunne na ™o™arin kasheni nashiga ukuna kizo ki temakeni Ummah& & ".
kasa ™arasa maganarta tayi sakamakon jin muryar Mummy na cewa"Allah dai ya tsinemiki tsinanniyar yarinya ki cutarmun da rayuwar Wana kin rabashi da farincikinsa Inteesar Allah ya isana bazan taSa yafemiki sha Allahu sekunga ™arshenku keda uwarki ".
Muhseen dake zubarwa da abokinsa hawayene ya rungume Zaid dake kuka kamar ™aramin yaro yashiga bubbuga bayanshi alamun rarrashi a zabure Zaid ya zame jikinsa ana Muhseen yayi kan Jameelah da gudu ta nufi hanyar ™ofa mayafi babu ruga a guje tana haki tana kwara uban amai.




angaren Inteesar ko zaune take akan 1seater tana bin karatun alqur'ani megirma ™ira'ar Sudais cikin takun ™asaita yake tafiya har ya ™arasa shigowa falon murmushin ™eta Namijin duniya yayi ganin yadda taci uban gayu tana jiranshi zama yayi akan kujerar dake passing Winta tare da!!!!!!






NOT EDITING



Votes and Comments





_*Daga Al™alamun Žar mutanen Gwarzo.*_r Mutanen Gw# Real eeshow



_*Paidbook,Amount Nml grp 300,Vip 800,pc 1k, Account Detail 2411022356 Aisha Umar Ibrahim Zenith Bank, or Vtu mtn or airtel ga Žan Niger kuma zaku turo da katin Airtel na daidai kuWin da kikeson shiga aiko da shedar biyanka/biyanki ta wannan number 08108362334.*_


Book 3



7ă 1ă Ą'7ă 2ă



Šora ™afa Waya kan Waya yayi tare da yasakin wani ™asaitaccen murmushin ™eta wayarshi dake kusa dashi ce tafara ringing dubawa yayi tare da Waga wayar yakaita kunnensa tare dayin shiru daga Waya Sangaren akace"My man ina ka shigene tunWazu muke kiranka wayarka a kashe ko dai amaryar ce ta Soyekane kanata kwasar gara dan nasan irinku muskilannan badai naci ba musamman da kuka kasance farin shiga a sabgar zakuyi zumuWi sosai idan kuka lula duniyar ko ya kace Ahmad".
"gaskiya ne adaibi yarinyar mutane a hankali atoh kar ajimata ciwo".
cewar Ahmad dake kusa Adam sunawa Namijin duniya dariyar sha™iyanci ta wutsiyar ido Namijin duniya yasaki kallon Inteesar data wani basar dashi kamar batasan yana gurin ba karaf sukayi four eyes da ita itama tana satar kallonshi a tare suka Wauke kansu murmushin gefan baki Namijin duniya yasaki tare da yin ™asa da murya yayi gutun tsaki kamar bayason yin magana yace"ku wannan abun ya dama dahar kuke zancenshi aini koyi zanyi bazanyi da Žar shilar nanba domin tayimun ™an™anta kudai da zaku ri™a zubar da girmanku sekuyi tayi Allah ya shiryeku gemai-gemai daku kuri™a zubarmana da mutunci a gurin ŽaŽan cikinmu ".
"Ameen ya Allah dama haka mukace bara mukiraka muji yadda tafiyar zata kasance idan da wuri zamu wuce mu sani dan muyi settling Win komai namu akan lokaci hmm My Man kenan bazaka gane bane se ranar da faWa komar Intee zakaga muna zubar da girmanmu".
"eh da wuri zamu wuce kamar 11:00am haka ".
a hansfree yamaida wayar yashiga Waura tamfatsetsen agogonsa a hannu daga Waya Sangaren Adam yace"okay zaka zo muWanyi exercise Winne ko kuwa mun kwana biyu bamuyiba".
saurin kallonsa Inteesar tayi alamun tana son jin abinda zece karaf idanunsu ya sar™e cikin na juna saurin Wauke kansa yayi tare da sakin murmushin ™eta yace"zani kujirani yanzu zan ™araso mutafi".
damm gaban Inteesar yabada a zuciyar tace"amma gaskiya idan bamuje gidannan nayi sallama ba bakayimun adalci ba taya seda na shirya na sanar da zanzo zakayimun haka ai wannan rashin sanin darajar Wan adam ne".
nanta shiga tufka da warwara domin ba™aramun Satamata rai yayi ba lokaci Waya fuskarta ta canza alamun Sacin rai suka bayyana shiko ganin yadda lokaci Waya yanayinta ya canza ba™aramun daWi hakan yayimasa ba ranshi fes yasaki jiki suka Wan taSa hira har sukayi sallama batasani ba tana can tana zancen zuci.



Yana aje wayar Ammih da Rahama na sakkowa daga stairs suna ™arasawa suka zauna akan kujera kallon inda Namijin duniya yake Ammih tayi tare da cewa"idan kunje da Allah kuce ana gaidasu dakyau dakyau anzuba kaya a cikin boot dasu zaku tafi".
mi™ewa Namijin duniya yayi kamar gaske ya kalli agogon dake hanunsa tare da cewa"Ammih dama yanzu aka kirani daka comphany zamuyi wani meeting na gaggawa sannan zansa hannu akan wasu takardu yanzu nake shirin hawowa in sanar dake inba damuwa ko Shafi'uh driver yakaisu koda gobe da safe ne naje nayi musu sallama naso mutafi tare wallahi".
sakin baki Inteesar tayi tana kallonshi saboda uwar ™aryar daya yanko a gabanta fakaitar idanunsu Ammih yayi ya kashemata ido Waya ya Wagamata gira alamun yakika gani murmushi Ammih tayi tare da cewa"bakomai Allah yakaimu sesu tafin".
"yauwa Ammih sena dawo".
"toh muje nayimuku rakiya".
"toh ".
nan suka mi™e yayi gaba sukabi bayanshi har gurin mota suka rakasu dan aga yana tattalinta yayi saurin buWemata mota mota tashiga yanata nan da ita yamayar da marfin motar ya rife tare da Wagamata hannu kamar gaske be dena yimata bye-bye ba da sakarmata ™asaitaccen mumrmushi ba har seda suka fice daka gidan sannan yayiwa Ammih sallama yashiga haWaWiyar motarsa ™irar roice-roice yafice a tamananin.




Suna isa Shafi'uh driver yafio da sauri ya buWemusu ™ofa cikin girmamawa yakira wasu yara da sukazo wucewa ya buWe boot Win motar da sukazo da ita dake sha™e da abun arzi™i yace"dan Allah kuWan shigarmana da waWannan kayan cikin gidannan yanzu wata motar ma zatazo dan Allah kuWan shigarmana".
ya™arasa zancensa yanamai nuna musu gidansu Inteesar dake buWe nan yaran suka shiga Wibar haWaWWun super holland Žan ubansu da shaddoji da materials,lesuka kala-kala suna shigarwa gidansu Inteesar.



Ummih na alola a wajan mazarariyar ruwa yara suka yi sallama suka fara shiga da kaya sosai mamaki yakamata cikin sanyin daya zamemata jiki tace"bayin Allah waya turoku da waWannan kayan".
"wani mutumi ne a waje yace mu shigo dasu".
"gaskiya banan gidan bane ku koma ku ™ara tabbatarwa domin gaskiya banajin nan gidan aka aikoku".
"kai kawo su nan Wan albarka lallai Amina wato dan kinsan Žarki almajiri take aure shine sabosa mugu abu iri naki zakice a juya dasu nidai narasa wacce irin ™iyayya kikemun nida ŽaŽana Žar ba™inciki sede ki mutu to daka gidan Jameelah suke

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment