Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya ranki ai indai wannan bain halin naki zaki cigaba dashi sha Allahu tun a duniya zaki ria ganin arshenki keda aan naki arzii sede ku kalla a wani gurin indai mugum abune cinikinki ayyiriri Dagauta ku fito kuga kaSakin arzii daka gidan ar albarka wadda takai darajarta gidan mijinta".
nan tashiga kwakwazon buWa tana rawa tana sakin habaici domin kaya bana wasa ba aka shishishigo dasu Uwar gwarama jikinta se tsuma yake taga kayan alatu se buWa takeyi ita da ar korenta Dagauta .




Suna niyyar shiga gida Jameelah ta bungujesu a tamanin se waige-waige takeyi tanayi tana kuka saurin taSata Inteesar tayi tare da cewa"Jameelah lafiya".
wata uwar harara ta bankawa Inteesar tare da wucewa fuuu Jameelah ta wuce ko takan Inteesar bata bi ba tayi wucewarta taSa Inteesar Rahama tayi tare da cewa!!!!!!!




Votes and Comments





_*Daga Alalamun ar Mutanen Gwarzo.*_arzo.*_# Real eeshow



_*Paidbook,Amount Nml grp 300,Vip 800,pc 1k, Account Detail 2411022356 Aisha Umar Ibrahim Zenith Bank, or Vtu mtn or airtel ga an Niger kuma zaku turo da katin Airtel na daidai kuWin da kikeson shiga aiko da shedar biyanka/biyanki ta wannan number 08108362334.*_


Book 3


7 3 '7 4




"Aunty anya ko wannan ba mahaukaciya bace naga kina mata magana ko kulaki batayi ba sema wurgamiki harara danaga tayi anya ko ba mahaukaciya bace ba kuwa dubi fa yadda ta bangajemu ko hauri bata tsaya tabamu ba sema harararki danaga tayi wacece itan wai wacece?".
cikin sanyin muryar daya zamemata jiki tace"anwata ce ubanmu Waya sunanta Jameelah".
"Jameelah kuma badai wadda ta auri Zaid Win Abbah berister ba naga ko lulluSi babu a jikinta anya ko ba wani abunne yake faru ba kuwa".
"nima abunda nake tinani kenan muje ciki muji".
"toh".
nan suka cigaba da tafiyarsu.



Jameelah nashiga ta faWa jikin Uwar gwarama daketa gaWa a tsakar gida ta fashe da wani matsanancin kuka hankali tashe Uwar gwarama da dagauta sukace"lafiya Jameelah kike wannan kukan ko duk kaSakin arziin da mijinki yakawo manane yasaki yin kuka ne".
cikin muryar kuka Jameelah tace"nashiga uku na lalace mejan kunne yasakeni saki uku yayimun shegen duka dakyar na araso nan gidan Ummah".
"bangane ya sakeki ba lafiya".
"mijina ya sakeni Ummah dakyar aka kwaceni a hannunsa".
gaban Uwar gwarama ne ya yanke ya faWi sakamakon tino da sharaWin boka tashiga bin ko ina na jikin Jameelah da ido murza ido tayi ta buWe tagadai dagaske abinda idanunta keganemata haka yake ta buWe baki zatayi magana kenan su Inteesar sukayi sallama Waga idonnan da Uwar gwarama zatayi taga wasu kamar Inteesar kamar kuma wata balarabiya domin baaramin canzawa tayi ba hutu yazauna ga sanyin a.c dayafara zamemata jiki Hauwa'uh da Khadijah ne suka fito da gudu daka Waki suka rungume Inteesar tare da cewa"oyoyo oyoyo sannu da zuwa Inteenmu".




Daskarewa Uwar gwarama da Dagauta sukayi sakamakon jin abunda kunnuwansu ke jiyemusu kusan suman tsaye sukayi buWa Hauwa'uh ta rangaWa tare da yin dariyar shaiyanci tace"Allah yayarda raumi yaci aya zakaran da Allah ya nufa da cara ko ana mazuru ana shaho seyayi duk wanda ya rie Allah da manzonsa baze taSa taSewa ba waiwai bahaushe yayi gaskiya daya ce me hauri shike dafa dutse ya nuna luguf har yasha romonsa Inteesar Win dai da kuka tsana itace dai a sama nagaba yayi gaba na baya se labari dama ban faWamiki ba yau gashi ranar da ake gujemuku tazo wa'inda kuke ganin bakomai bane yanzu sune komai ga gara nan ankawo daka gidan almajirin da ake cewa".
muut Uwar gwarama ta haWiyi wani abu daya zo ya tsayamata cikin masifa tace"abunda baze taSa yiwuwa ba kenan wallahu nasan duk wannan kutunguilar da munafuncin yana gurin Umaru bari Malam yashigo duk wadda za'ayi sedai ayi domin wallahi aurennan se an rabashi sede ayi mutuwar kasko wallahi kowa ma ya rasa nasan wallahi jifana akayi dole a raba tsinanne aurennan dan banga amfani haWa zuri'ah da irin rashin tarbiyya ba".
batakai ga arasa magana ba Jameelah dake jikinta a lafe ta zame jikinta da sauri tashiga kwara amai kamar zata amayar da an cikinta lokaci Waya fita hayyacinta ruwa Dagauta tabata ta kurkure bakinta dashi takoma gefe tana maida numfashi tsorone arara ya bayyana a fuskar Uwar gwarama ta ure Jameelah da ido.



Dariya Khadija ta tintsire da ita tare da kama hannun Inteesar tace"muje ko Mrs Namijin duniya mun barku a tsaye muntsaya kallon manyan Malamai da suka yankewa tarbiyya cibiya ko dayake duk cikin tarbiyyar ce aka samun sakamakon Wan dakan kuka".
"hhh result ne yafara fitowa aidama haka Allah yake ikonsa wani hanin ga Allah baiwa sunyi ulunbotonsu Intee ta rasa Zaid segashi Allah ya musanyamata da mafiyinshi a hayye Wus mahassada sede su mutu kinji wai jifanta akayi".
"hhh aidama abinda mutum yakeyi gani yakeyi kowa ma shi yakeyi ansaba bin bokaye da an tsubbu dole ayi tinanin muna shi mukeyi Allah yakawo Abban lafiya kun rigada kun makaro anrigada an Waura aure sede hauri Allah ne ya gwadamuku ikonsa ".
"kewai Khadija wanne irin kunnen ashi ne dake ne wallahi inbakiyi shiru nazo nan sena tattakaki ki tsaranki ne".
cewar Ummih dake fitowa daka Wakinta bata kaiga rife baki ba sukaji sallamar wani mutumi ya rie kafaWar Abbansu Inteesar amsa sallamar sukayi gabaki Waya bazato Ummih taji muryar Abbah yace"Aminatu Wakko tabarma ki shimfiWa".
baki buWe Ummih ke kallon Abbah domin rabon daya yimata kallon arzii ko maganar arzii ta haWata dashi har ta manta lokaci Waya wasu zafafan hawaye suka shiga sintiri a kumatunta ta rasa kukan farinciki takeyi ko na bain ciki tsunduma tayi a duniyar tinani tana ko kwanton anya ko ita yake nufi kuwa tana tsaka da tinani taji ya sake cewa"kin barmu a tsaye Aminatu tinanin mekikeyi ne haka dahar kike lafiya".
saurin share hawaye Ummih tayi tare da cewa"toh bara inWakko".
nan ta tafi kamar kazar da kwai ya fashewa a ciki tana tafiya tana tinane-tinane domin rabon data shiga Wakinsa tin tanada cikin Khadija shima yana arami kama ugu Uwar Gwarama tayi tana jijjige-jijjige alamun rashin mutunci cikin Waga murya menuni da bada umarni tace"Malam menake gani ne haka ina zata ne baka ganin abinda wannan bain munafunkin Wan uwanaka ya& & ".
kasa arasa maganarta tayi sakamakon ganin wani banzan kallon da Abbah ya watsamata ba tare daya ce da ita ala ba yaara tsare gida yadawo asalin Malam Ibrahim Winshi jikinta ne yafara Sari sum-sum takama hannun Jameelah sukayi Waka .



ShimfiWamusu tabarma Ummih tayi mutuminnan ya zaunar da Abbah tare da kallon su Ummih yace"mun idar da sallah ya tashi ze tafi akaga ya yanke jiki yafaWi shine na rakoshi".
gaidashi Ummih tayi nan ya amsa yayimusu sallama ya tafi abunsa miewa Ummih tayi zata tafi Abbah yayi saurin rie haSar hijabinta tare da cewa"ina kuma zaki tafi ki barni ".
ba tare da Ummih ta juyo ba wani kuka ya suSucemata tare da cewa"Waki zankoma kaifa kacemun ka tsanemu sekaga bayana ni da aana kaifa kace idan nasake matsowa kusa dakai seka kasheni kaifa kace sekaga arshena zaman mezanyi a kusa dakai yazama dole in nisanceka".
a zabure Abbah yamie tare da rungumeta suka fashe da kuka nan ya buWewa su Inteesar hannu ba musu suka rungume mahaifinsu suka fashe da wani matsanancin kuka sosai suka bama Hauwah da Rahama tausayi seda sukayi me isarsu sannan suka zauna Khadija uwar azagwaigwai tashiga bashi labarin abunda yayiyyimusu wani mugun tausayinsu ne yayi mugun kamashi yayita kuka kamar aramin yaro nan yabasu hauri suka yafemasa sannan suka shiga hirar duniya .



Suna shiga Waki Uwar Gwarama ta fashe da wani matsanancin kuka tare da nuna Jameelah da yatsa tace"shikenan kin cuceni kingama dani kin lalatamun komai hankalinki ya kwanta ar iska tsinanniya wallahi sede ke ki haukace badai ni ba jaka kawai kin lalatamun aikin shekara da shekaru garin sakarcinki ".
tasowa Uwar Gwarama Jameelah tayi a hassale tace"yakamata kibarni inji da rashin lafiyar dake damuna".
"iyeee wato dan ubanki har kinada bakin magana to wallahi bari kiji infaWamiki tun wuri kije kinemo uban cikin dake jikinki ko jikinki yayi tsami".
"ki kira su Bahijja suzo muji yadda za'ah Sullowa abunnan ingurin bokan zanu koma musa tayi tunda wuri domin wannan abun dake faruwa bekamata a tsaya sanya akanshi ba".
cewar Dagauta furzar da numfashi Uwar Gwarama tayi tare da cewa"toh".
nantashiga dialing number aanta.




9:00pm
Aje wayar dake hannunta tayi ta buWe plate Win dake gabanta ta Wauki spoon Webi faten wake kenan zatakai bakinta taji an!!!!!!





Votes and Comments





_*Daga Alalamun ar Mutanen Gwarzo.*_# Real eeshow



_*Paidbook,Amount Nml grp 300,Vip 800,pc 1k, Account Detail 2411022356 Aisha Umar Ibrahim Zenith Bank, or Vtu mtn or airtel ga an Niger kuma zaku turo da katin Airtel na daidai kuWin da kikeson shiga aiko da shedar biyanka/biyanki ta wannan number 08108362334.*_


Book 3



7 5 '7 6



KaSar da spoon Win hannunta yayi sanadiyyar haka abincikan dake gabanta suka tarwatse gabaki Wayansu hankalin kowa na gurinne yadawo kansu murya naWan rawa alamun firgici taji muryar Namijin duniya yace"haba Baby meyasa idan na hanaki abu bakyaji ne kinsan idan kikasha faten wake cikinki baya zama lafiya meyasa bazaki guji duk abinda kesaki cikin trouble bane".
sosai kalamansa sukayi matuar bawa Inteesar mamaki sosai ranta yakai ololuwar Saci ita aganinta wani sabon muzantata zeyi ta mie a fusace da niyyar barin gurin zuciyarta na tafarfasa wani santsi ya kwasheta zuuu ta tafi zata faWi saurin rife lulu eyes Winta tayi domin tagama sadaarwa zatajita a asa seji tayi tafaWa jikin mutum koda bata buWe lulu eyes Winta tasan jikin wanda tafaWa amshin daddaWan turarensa ne yaara tabbatarmata da shine sakin wata ajiyar zuciya tayi me arfi a hankali tashiga buWe lulu eyes Winta dake manne da zara-zaran eye lashes ta saukesu akan kyakyawar fuskar Namijin duniya daya kafeta da manya-manyan idanunsa da suke kamar name bacci ko iftawa bayayi iska ce tashiga kaWawa abunka da garin damuna lokaci Waya suka shiga wani yanayi iskar dake kaWawa ce tasanya dogon gashinta rifemata fuska bazato taji yasa lallausan hannunsa yayi baya dashi a zuciyarta tace"kai Allah ya zuba halitta anan gurin ashe da ni duk kallon tsoro nakemishi".
wata zuciyar ce tace"wannan wanne irin kallo kikemishi ne karfa kija yaara rainaki yazata mutuwa kikayi akansa yadda ammata keyi yaji daWin takaki dolene kiyi controling Win kanki agun wannan Wan rainin hankalin inba hakaba yadaWa rainaki".
saurin kauda idonta tayi daka garesa tashiga mutsu-mutsu alamun ya saketa hannunta tasa akan nashi daya Wora a ugunta tare saurin zame jikinta a nashi a kunya ce sakamakon haWa ido da sukayi a da Ammih da shigowarta kenan ta dawo daka unguwa saurin asa tayi da kanta tare da satar kallon dining Win gani tayi wayam bakowa hakan yabata tabbacin ganin yadda suka rungume juna ne yasa kowa na gurin barin gurin a kunyace tace"sannu da dawowa Ammih".
"yauwa ar albarka".
nan ta anshi jakarta da wata leda data shigo da ita ta tafi kaimata su bedroom Winta.




Murza hannunshi yayi dayasa a ugunta tare da sakin murmushin dabe shirya yinsa ba shinshina rigar jikinsa yayi yaji amshin mayen turarenta yazauna kamar a jikinsa aka fesa karon farko dayaji yanason kara kasancewa da ita domin a wannan lokacin da suke tare jiyake dama su dawwama a haka da baze taSa gajiya ba sauke ajiyar zuciya yayi tare da fara tafiya Waga idonnan dazeyi sukayi ido huWu da Ammih sosa eya yayi alamun jin kunya tare da cewa"barka dai Ammih mu yaushe kika dawo aida naWauka zaki kirani in Wakkoki ".
"ina zakasan da wata Ammih meWan ido baWan ciki kana can kana tsinko fure".
"hhhh kinji Ammih ni bara na wuce inaso inkwanta da wuri saboda 9 insha Allahu muntafi".
"hakane kam gwara kayi maza ka kwanta bara inje nima insa takwarata takwanta da wuri kar azo ana jiranta".
"toh seda safe".
"Allah ya tashemu lafiya".
nanya wuce Sangarensa itakuma ta wuce bedroom Winta bata jimaba tafito hannunta rie da ledar da Inteesar tashigarmata ta nufi bedroom Win su Inteesar.




Kwance take akan gadonsu ba abinda take se aikin tinanin meyasa Namijin duniya ze kaSarmata da abincinta zuciyarta ce tace da ita" ila wani sabon faifan rashin mutuncin ne wannan kai gaskiya akwai dalili tunda hakanan Namijin duniya baze firgita ba babu dalili gaskiya akwai dalili".
tana nan tana sae-saenta akan gado taji sallamar Ammih tashi tayi zaune tare da yin asa da kanta tace"sannu da shigowa Ammih".
"yauwa ke kaWai kike zaune ina Rahaman kuma?".
"tashiga toilet".
"toh".
"Rahama kiyi& ".
"kyaleta kawai dama ai gurinki nazo ".
"toh Ammih Allah dai yasa lafiya".
"lafiya lau ingo wannan ki shanye shi tas".
taarasa zancenta tana mai miawa Inteesar roba cike da tsumi ansa tayu babu musu ta buWe robar ta shanyeshi tas sannan ta miamata wani abu data dama da madara a cup ta ansa ta shanye shima tas tana yamutsa fuska nan tayita bata magunguna kala-kala tana shanyewa sannan suka Wan taSa hira Ammih tayimata sallama ta tafi itakuma ta kwanta.



"Meemah anyako wani bega lokacin da kika zuba maganin nan ba kuwa yasanarwa da Abdallah nifa gaskiya ina zargin lokacin dakike zubawa wani yaganki batare da kingashi ba inba haka ba babu tayarda za'ayi Abdallah yayi reaction Win da yayi Wazu".
"kewai Mummy meyasa kika cika nacin abu Waya ne nacemiki babu wanda yaganni kekuma kin nace nafi zargin ila ya hanata shan faten waken".
sauke numfashi Mummy tayi tare da cewa"hakane kuma hakan zata iya faruwa anyako wannan yarinyar ba wani abun suka yiwa Namijin duniya ba kuwa yake wannan rawar Wuwawun akanta gaskiya da zancen ji".
"gashi narigada na juye maganin duka sede idan gobe muyi sammako gurin boka da wuri kinga idan muka samu taci maganin kinga shikenan ze tsaneta sekuma muyi wanda za'ah juyo da hankalinshi kaina".
"aiko dai gwara muje da wuri har na hangoki a spain Wiyata".
nan suka shirya zasu tafi da wuri saboda Inteesar taci maganin kafin su tafi yafasa tafiya da ita.



Washe gari misalin arfe takwas da rabi jirgin su Namijin duniya ya dira a!!!!!!!






Votes and Comments





_*Daga Alalamun ar Mutanen Gwarzo*_# Real eeshow



_*Paidbook,Amount Nml grp 300,Vip 800,pc 1k, Account Detail 2411022356 Aisha Umar Ibrahim Zenith Bank, or Vtu mtn or airtel ga an Niger kuma zaku turo da katin Airtel na daidai kuWin da kikeson shiga aiko da shedar biyanka/biyanki ta wannan number 08108362334.*_


Book 3


7 7 '7 8


Airport Win Spain suna sauka wasu haWaWWun motoci masu tambarin MAN OF THE WORLD a jikin lambarsu suka kwashesu basu zame dasu ko inaba se unguwar My one tafiya kaWan sukayi suka isa gaban wani tamfatsetsen gini me tsayi da alamu dai estate ne horn sukayi wasu kitika-kitikan majiya arfine suka wangale ofar haWaWWen get Win nan suka kutsa hancin motocinsu ciki seda sukayi tafiya me nisa sannan suka kewaya wani round about me photon butterfly yana zubar da ruwa a bakinsa sannan suka isa gaban wannan tanamemen ginin wanda ke lii da sunan Namijin duniya da farin haske yana juyawa lie da sunan parking motocin sukai a wadataccen parking space Win gurin sannan driver yajuya cikin girmamawa yace"Oga mun iso".
"okay".
nan drivern yafita yazagaya ya buWewa Namijin duniya tare nufar ofar da Inteesar ke zaune ze buWe muryar Namijin duniya yaji yace"kyaleta nizan buWemata dakaina".
cikin ladabi yace"okay Sir".
nanya matsa tare da maida ofar da Namijin duniya ya fito ya rife cikin takun asaita yazagaya ofar da take zaune yasa lallausan hannunsa ya buWe handle Win haWaWWiyar motar kawai bazato yaji yamiamata hannu batare data shirya ba ta miamasa hannunta nanta fito suka jera kamar wasu taurari suka nufi ofar katafaren estate Win batare da sun jira su Ahmad ba.



Ahmad dake lie da matarsa ne yayi gyaran murya Adam yajuya ya kallesa nuni yayimasa da Abdallah da Inteesar yace"Namijin duniya fa yariga da yagama zurmawa ba tare daya sani ba jibifa amma tsabar girman kai yakasa gane yana son matarshi ya tsaya yanata wani rainamana hankali".
"aini tun yaushe nagane yana sonta tun ranar daya hana kowa ya taSa jikinta a Comphany nagane yana mugun sonta kana ganin yadda ya harzua dakazo zaka taSata zaka tabbatar da kishinta ne yasashi yin haka shiyasa tunda na lura nadena shiga tsakaninsu domin dukkansu suna matuar son junansu tsabar girman kaine yahanasu sanarwa da junansu saboda kowanne cikinsu ji yake da kanshi gani yake idan ya furtawa Wan uwansa kamar ajinsa yagama zubewa".
"hmmm zama su sauke domin ila kafin mukoma gida ila sunzama romeo da juliet".
"Allah yasa idanfa suka jone suka tino abubuwan da suka riayiwa junansu kowanne cikinsu seya yiwa kansa dariya domin kowanne cikinsu girman kai ke Wawainiya dashi".
nan suna tafiya suna magana har  
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~suka isa ofar dasu Inteesar suka shiga kowanne ya nufi Sangarensa.




Suna shiga haWaWWen falon part Win da suka shiga ta zube akan kujera sakamakon wani irin mugun sanyin dataji tanaji wucewa yayi gaban Waya daka cikin ofofin dake falon ya murza key Win dake jikin ofar ya buWe ya kutsa kanshi cikin Wakin wani haWaWWen bedroom ne ya bayyana tsayawa faWin tsaruwa dakin bata lokaci ne domin se inare labarinnan bangama ba komai na Wakin fari ne tas hattana furnitures Win Wakin farare ne aje system Winsa yayi akan bedside drower yashiga rage kayan jikinsa zuwa yayi gurin wardrobe ya buWe yazari sabon towel ya tuSe kayan jikinsa yashiga toilet ya sakarwa kansa ruwan zafi .



Tashi tayi daka kan kujerar da take domin harta fara gyan-gyaWi ta nufi ofar dataga yashiga ta buWe tashiga ta mayar ta rife aje handbag Winta tayi domin basu tafi da kayaba a cewarsa bazasu Wakko komai ba ya siyamusu wani mugun fitsari taji tanaji ya matseta da sauri ta nufi ofar data gani a Wakin ta tura ba tare datayi knocking ba tafaWa da gudu sakamakon jin datayi kamar fitsarin ze zubomata cin karo tayi da Namijin duniya dake tsaye gaban shower yana wankansa ba kaya a jikinsa kwalla ara tayi tsabar gigicewar datayi sakamakon bata taSa ganin babba mutum kamarshi ba tsirara a tamanin ta juya zata koma jikinta se rawa yakeyi kamar mazari taku Waya yayi ana biyu ya cafkota tafaWa jikinsa murmushin gefan baki yayi tare da cewa"ina zaki bakiga abinda kikazo gani ba bari in nunamiki badai wannan kikazo gani ba".
yaarasa zancensa tare da juyo da ita suna fuskantar juna saurin rintse ido tayi jikinta na tsuma bakinta na Sari tace"dan Allah kayi hauri wallahi bansan kana ciki ba naWauka kafice shiyasa na shigo kaina tsaye ba tare danayi knocking ba dan Allah kayimun rai wallahi bazan sakeba".
taarasa zancenta bakinta na rawa murmushin eta Abdallah yayi me sauti tare da cewa"aiko yarinya ba inda zaki sekinga abinda kikazo gani atoh gwarama ki tsaya ki kalla domin ba inda zaki".
hauri tayita bashi saboda tsabar tsoratar datayi jikinta ko ina rawa yakeyi uramata sexy eyes Winta yayi yaga yadda dukta tsure se jikinta ke Sari gani yayi rigar jikinta dukta Wameta har ana ganin nipple Winta dake babu braziyya jikinta kafe tsayyayun breast Winta yayi da ido tare da cewa"idan kinaso inkyaleki sede ki haWani da friends Wina".
"faWamun suwaye inhaWaka dasu ko su waye nidai fatana kabarni intafi dan Allah Yah Abdallah".
jin wani abu yayi tundaka tsakiyar kansa har afarsa ya tsirgarmasa lokaci Waya yaji tsigar jikinsa tashi wata irin muguwar sha'awarsa ta motsa sakamakon jin yadda takira sunanshi jiyayi kamar duk duniya ba wanda yakaita iya faWar sunan matseta yayi a faffaWan kirjinsa dake yalwace da kwantaccen gashi wata uwar ajiyar zuciya suka sauke a tare hannunsa yasa ta tsakankanin irjinsu yashiga SaSSale bottle Win jikin rigarta ya Sallesu duk yayi wurgi da rigar gefe tare da janta jikinsa yaara matseta a irjinsa yashiga sauke ajiyar zuciya akai-akai wani mugun tsoronsa ne ya dirarmata murya na rawa alamun yana tsananin buace yake da ita ya shafa boob Winta guda Waya tare da cewa"kingansu nan sune friend Win nawa kina haWani dasu mukaWan gaisa zan sakeki".
"nidai a'ah dan Allah kayi hauri Allah nason masu yafiya wallahi bazan sake ba ka kyaleni banaso fitsari nakeji sosai wallahi kafita dan Allah zezubo".
taarasa zancenta tanamai fashewa da wani matsanancin kuka tana kakkare jikinta da hannunta murmushin eta Abdallah yaarayi tare da cewa"kiyi fitsarinki man na hanaki ne?".
"to kafita inyi babu kyau mutum yakalli tsiraicin wanifa".
"hmm sekuma akacemiki harda miji da mata ne bakyau Win ba inda zani aini kika tarar bani na sameki ba".
yaarasa zancensa yana mai shafa hips Winta shiru tayi ta lamfacesa ta dua kamar zata tsugunna ta kwasa a guje ta buWe ofa tafice a tamanin jiyayi wata uwar dariya ta kuSucemasa yayitayi seda yayi me isarsa sannan yayi wankan tsarki sannan yafara wankan sabulu.




Bata tsaya ko inaba se a cikin Wayan bedroom Win tana shiga ta murza key ta nufi toilet a tamanin tayi fitsari tafito tazauna akan gado tare da cewa"wash Allah na kajini daWan duniyar mutumi da Allah anyako Namijin duniya ba Wan iska bane anyako Namijin duniyar dana sanine me bain girman kan tsiyarnan ne kuwa gaskiya da sakal dole indena fitowa muhaWu dashi tunda dai shi bashi da kamun kai ko ba'ah kulashi ba shi seya kula mutum haba ina dalili gaskiya wannan matarshi tashiga uku da unata irinsune basa Wagawa matansu afa".
zuciyarta ce tabata amsa da"ai kece matarsan dakike cewa".
a zabure ta mie tare da cewa a fili "Allah ya kyauta inzama matar wannan kwazababben mutumin".
rashin me bata amsa yasata tayita tufka da warwara domin al'amarin Namijin duniya baaramin tsoro yabawa Inteesar ba ta yanke hukuncin bazata sake yadda su haWu dashi ba ko abinci ne se bayanan zata fito taci.




12:00am
Sanye da burmemen hijabi tafito tana sanWa ta zauna akan kujera ta jawo center table Win dataga ledar restuarant akai ta buWe gani tayi friedrice tayi da kaza sekuma spoon da pork nantashiga ci seda ta cinye tas domin baaramin yunwa takeji ba sakamakon tai fitowa taci abinci saboda jin motsin Namijin duniya datayi a gidan tana gamawa ta Wauki ledar da take away Win tasaka a dustbin sannan ta buWe wata ofa da take tinanin kitchen ne tashiga gani tayi shiWinne gani tayi ko ina fes-fes dashi ba ura taSe baki tayi tare da cewa"kamar gidan mutumin arzii mutum se Wacin ran tsiya".
sannan ta wuce ta buWe deap freezer wow tafurta domin maare yake da kayan alatu ruwa taWauka sekuma inibi data zuba a cikin plate ta maida pridge Win ta rife ta lea store Win jikin kitchen nanma ta girgiza kai tare da cewa"Allah mungodemaka jibi komai na gidannan kamar baza'ah mutu ba".
nan tayita santinta domin komai na gidan ya burgeta tana juyawa yiff aka Wauke wuta duhu ne gabaki Waya ya kauraye gurin lokaci Waya wani mugun tsoro ya dirarmata da lalube ta buWe ofa ta fita a tsorace tana laWube harta isa tsakiyar babban falon taji wani abu ya zubomata a jiki Waga idonnan da zatayi tayi arba da!!!!!!!





Votes and Comments




_*Daga Alalamun ar Mutanen Gwarzo.*_# Real eeshow



_*Paidbook,Amount Nml grp 300,Vip 800,pc 1k, Account Detail 2411022356 Aisha Umar Ibrahim Zenith Bank, or Vtu mtn or airtel ga an Niger kuma zaku turo da katin Airtel na daidai kuWin da kikeson shiga aiko da shedar biyanka/biyanki ta wannan number 08108362334.*_


Book 3




7 9 '8 0


Wani jan haske ya haskamata mutum a due yayi kneel down a mugun tsorace ta wurgar da kas Win data zubo inibi zata zura da gudu taji an rie hannunta gani tayi wani haske me colours ya bayyana juyawa tayi dan ganin wanene arba tayi da kyakyawar fuskar Namijin duniya hannunsa Waya rie da jar flower mamaki ne ya mugun kamata bata gama mamakin da takeyi ba taji yace"Inteesar ina sonki ina aunarki tun ranar dana fara Wora idona akanki na tabbatar da nasamu mahaWin rayuwata uwar aana inasonki so na haia akanki nafara so akanki na rifeshi akanki nafara tinanin wata Wiya mace akanki na rifeshi kidaure kisoni koda rabin son da nakemiki My 100% sure I love you with all my heart".
yaarasa zancensa tare da miamata rose flower dake hannunsa wasu zafafan hawayene suka shiga zarya a kumatunta ta

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment