Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tamkar suna k'asar turai...lolx"suit ne golden brown Ajikinsu"sam fuskarta bbu walwala "tana gyara masa suit d'insa ta feshesa da turare"habibty wai wannan fushin duk na meye?"yafad'a yana rik'e hannayen ta"ni kuma?"murmushi ya saki ya rungumeta Ajikinsa tayi lamo"murya can ciki yace"nasan kishi ne ke damunki "nifa nakine kin sani?to meye na damuwa?"so nakeyi daga nan mu wuce gidan mu'az ku gaisa da Fatima sai mu wuce tare dashi"Ayi komai gabanki is okay?"to wai ma'aikatan da zaku d'auka ba duk y'an mata bane?"koma sune me ruwana dasu?"kinga dake nurse ce shikenan muna tare har Asibintin ko?"tayi shiru tak'i yin mgn"bestie kenan bazaki girma ba ko?"dama Ana girma ne wajen miji?"ah ah jinki nakeyi kamar y'ar 2yrs "tana k'ok'arin mgn sukaji knocking"ta yamutsa fuska tana fad'in nasan yarinyar nan ce Nanny d'inta ta maidota"ta fad'a tana zare jikinta daga nasa taje ta bud'e k'ofar....Hjy gata ta farka Angama shiryata dama"batayi mgn ba ta Amsheta ta wuce da ita ciki"gefensa ta zauna ta gyara rigarta ta fara shayar da ita"ya bisu da kallo yana murmushi yace"saifa kinyi sauri bestie time na tafiya "gashi inaso naje skul d'in da Akayima yaran nan transfer muyi mgn"to kodai kaje tunda sauri kakeyi?"bestie yau na lura kina so muyi fad'a dake ko?"haba bestie! saidai idan Allah yaso hakan Amma bana son Ina maka laifi sai bisa kuskure"hakane mace ta gari"kadena fasamun kai mutumin kirki"duk sukayi murmushi Atare yanata kallonta da breath d'in nata yana jin tsikar jikinsa na tashi"ya lura har yanzun mamanta basu fad'i ba.... bestie rik'eta na d'auki hand bag nawa"ni idan mun dawo gida zaka rakani nataho da yaran nan"to sarauniya Angama"kai ko broth?"ta fad'a tana murmushi ta matsa ta d'auki hand bag nata yana sab'e da babyn suka fice daga cikin k'ayataccen bed d'in nasu cikin farin ciki......!!

tamat bi hamdilillahi πŸ™

Anan nakawo k'arshen wannan littafi me taken Age mate's! kuskuran da nayi daku baki d'aya yah Allah ka yafe munπŸ‘

*Godiya* ta musammun ga Allah S W T daya bani ikon farawa lafiya har zuwa kammalawa"tsira da Amincin Allah su tabbata ga fiyayyan halitta manzon Allah S A W

Ina mik'a sak'on d'inbin godiyata gareku jama'ar da kuka zuba kud'inku kuka biya wannan littafi Allah yasaka muku da Alkhairi yak'ara bud'i da lafiya me Amfani Ina yinku totally guys Love all😻πŸ₯°

sai mun had'e a sabon book d'ina me taken NAYI SAKE! πŸ”₯πŸ’”

Wannan book d'in na kud'i ne duk wacce ta karanta bata biyani hakiinaba kota fitar mun Allah ya Isa ban yafe ba har Abada karma la'ananniyar data mun mgn wai takaranta na yafe mata

Sadaukarwa ne gareki Hjy Amina saudiyya mmn noor ina Alfahari dake πŸ₯°
Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels


Please Login or Register in order to submit comment