Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Balle min,Hankalin kowa ya tashi jini na tashin hankali ba kadan ba,Nan likitoci Suka fara aikinsu a kaina da kyar aka samu ya tsaya,Wurin Magriba aka Gama min komai na Dan farfado Iya ta sake min wanka na shirya na canja wasu kayan,jiri Yana daukana,dakin Hutu Suka canja min ko Ina Yana kamshi,Bayan sunyi bincike da gwaje gwaje Suka ce dole sai an Kara min jini Leda biyu,Umma ta Yiwa Yan mazan gidan waya duk Suka zo aka dinga gwada su duk babu Wanda yazo Daya da Nawa A+ sai Islam,lafiya Kalau yake Amma Leda Daya Suka ce zasu eba a turo wani shima,lokacin Fu'ad ya dawo dama yasan komai suna waya da Umma,yayi zuru zuru ya fada tunda ya tafi babu abinda ya iya sawa a bakinsa,Direct wurin abinci ya wuce yaci badan Yana so ba sabo da Kawai yaje a gwada shi,Malt ya Sha da Fresh milk, ya wuce wajen aka gwada shi anyi sa'a shima A+ ne irin Nawa Dana Islam,Nan take aka ja nasa,yayi yayi su barshi ya shiga yaga lafiya ta sunki yarda,Zama yayi tare da zuba tagumi,Ya gaji ya koma masallaci yayi Sallah ya zauna Yana ta Addua harda guntun Hawayensa Allah ya bawa Rumailansa lafiya ko ta Jaririn Bai bi ba,Yana masallaci aka Kara min Leda daya,aikuwa Ina Jin jini a jikina naji wani karfi naji ma gaba Daya na warke,Da kaina nayi wanka Amma da ruwa me Dan dumi,sai gashi Dana Yi da towel shima ba duka jiki ba,Har gashi na na wanke sabo da duk kyankyamin kaina nakeyi,Sai Dana Gama na fito na dakko sabon Brush da toothpaste zanyi,Umma Tace Ikon Allah Rumaila da Iya shiri Haka Kamar kin San Haka zata faru komai kinzo da abinki,murmushi nayi nace ai dama dole ka dinga tunani iri iri,Bayan na fito,Suna kallo harda Dan shafa man jariri a kafafunsa da Hannayena,Na dakko turaruka na Ina shafawa sama sama,Har kayan da zansa,Su Iya sai kallon Ikon Allah suke Yi,Iya Tace Dan Ubanki Wai wa kike yiwa kwalliyar ne kina jego,Ni dai banyi magana ba,na saka Bra ta tana kamshi na zura doguwar rigar Atamfa ta sabuwa dal black me digon maroon,Dake akwai ac Nan take gashi na ya Bude na taje sama sama na Dan gyara abina tare da shafa Masa Dan Mai na tufke,na koma saman gadon Hutu na,Umma sai da suka wanke kayan Dana Bata suka tafi dasu gida,ta sake zuba su a washin machine ta wanke ta shanya,Fadila kuwa lafiyayyen farfesun kaji ta kawo min,su Khaleesat su Rabi duk sun zo,Rabi Tuwon Danyar shinkafa ta kawo Miyar kubewa danya ta Sha kifi Ni Nace shi nake so, nace ta hado da yajin jego,Rabi Tace a jiki yayi kyau Rumaila Harda wannan wanka Haka daga Haihuwa,a kunne ta rada min Karfa ki jawo mutumin ya zauce,Murmushi nayi Kawai na Matsu Naga Fu'ad,Kuma sabo da shi na gyara ban so Mijina yaji wani Abu ba me Dadi ba,ban son ya shaki wani Abu marar Dadi shi yasa na daure,Me wankin toilet tuni ta shigo ta wanke ta sake goge Room din wani kamshi ke tashi,Jariri Yana ta baccinsa cikin kayan sanyi farare masu Matukar kyau da tsada, Fu'ad ne ya siyo tun cikina Yana 7mnths.

Sai wurin 9pm Kamar yanda Likita Tace zata Bari ya Shiga ya ganni kowa ma zai shiga,Amma Dake Mata ne Basu Hana ba,Daga Ni sai Iya sai Khaleesat,sune zasu kwana tare Dani,Ai Likita Fu'ad ta Kira ya dinga Hararar Likita Yana Tsaki Yana bala'i Kamar zai kashe ta yace Kuma wlh daga wannan bazai sake kawo matarsa wannan Asibitin ba,aka dinga bashi Hakuri,yace ko Asibitin Gomnati ne Idan na nemi Alfarma za a barni ko ta window Naga matata, har Shugaban Asibitin sai da ya bashi Hakuri sannan ya hakura ya ja tsaki ya shiga,shi kuwa me Asibitin ya jawa maaikatansa kunne sosai,Fu'ad kofa ya bude ya shigo da Sallama Yana fargabar halin da zai sameni sai ya ganni a zaune sosai Ina cewa Iya Miko min shi na shafa Masa turare,Iya tace Iyye Rumaila ba kunya,Baki na turo nace Iya ko da ganin kirki ban Masa ba,Iya ta Miko min nayi Bismillah na karbi abina na Bude turare ina shafa Masa a kayansa, Fu'ad yayi Sallama Bamu ji ba ya tsaya Kawai Yana ta kallona da jariri Yana wani murmushi.

Iya Tace Fu'ad Ashe ka shigo,yace Iya Ina ta Sallama Baku ji ba,Dukawa yayi ya Gaida Iya, Khaleesat ta Gaida shi,suka Mike tare da Iya Suka fita,a gefe na ya zauna tare da daura Kansa a kafada ta,a Raina nace da na zauna banyi gyara sosai ba ai sai kaga me gida Yana gudunka,Gashinsa na shafa nace Sannu da Zuwa Daddy, Dariya yayi yace Yawwa Mummy,ya aiki? Alhmdllh,ya bani labarin aikin da zuwansa da hanashi ganina da aka Yi,Yace kinsha wahala ga idonki Nan duk sun kumbura,nace kuka naci,na Sha wahala mutuwa ce Kawai banyi ba,dama Haka Haihuwa take? Kai Allah ya rabamu da Ita, Fu'ad yayi Dariya yace to ai Next year za a Karo Mana mace,da sauri nace wa? Nace wallahi bazan Iya ba,to Bari kaji Likita ma Tace sai nayi shekara bakwai sannan Zan sake Haihuwa mahaifata tana bukatar hutu,Sannu Sarkin karya ance Miki duk abinda ake ciki Likita Bata gaya min ba Tace Kalau kike lafiya sumul,Nace to na Rantse da Allah bazan sake Haihuwa da wuri ba ko kana so ko baka so dole a zabga min Allurar Family planing na Gama magana da Likita, Fu'ad yace Ni ban yarda ba ai sai da amincewar miji,ba sai an Miki ba Ni Zan nayi idan Zan kawo sai zare na kawo a waje na zubar sperm din ba shike Nan ba,nace da wa zaka Yi wannan tangal tangal din? Ni baza ka min Wasa da rayuwa ba Wani Iyawa zaka Yi tun yaushe Dadi zai kwashe ka kayi abinka a ciki Bazai yuwu ba,Nifa baza ka takura min da Haihuwa ba Akan Haka sai nayi yaji wannan Uwar wahala Haka,da nasan Haka abin yake ai da na dauki mataki a kanka tuni, Fu'ad Yana ta kallona Ina ta masifa Ina bala'i,yace Ni dai gaskiya Nan da 2years ki Karo min yarinya,Kuka na saki sosai,yace ke Mene Haka Kuma? Na dago Ina kuka nace ba kace sai na sake Haihuwa ba na karasa da kuka....Fuskata ya leka Dariya na bashi yace to Yi Shuru sai Sanda kike so Zaki Haihu Wasa nake Miki,Lokacin na goge Hawayena na Mika Masa jaririn,Ya karba ya Masa Addua sosai,yace kin Masa Addua? Nace ae,Abinci fa kinci? Nace na Sha Fresh milk,tea ga tuwo na ga Farfesu Fadila ta kawo zanci,sai me kike son ci? Nace Fruits Salat,nace ance na dinga cin gasashiyar Hanta, da Fruits sosai da bargon kifi,Dariya Fu'ad yayi yace kinfi karfin wannan Baby ba sai kin Kara da karya ba a Ina kika taba ganin wani bargon kifi? Jaririn Yana hannunsa na Daura kaina a kafadarsa na lumshe Ido zanyi bacci,Iya da Khaleesat Suka shigo,Iya Tace dare yayi ka tafi gida Kai sarakan Soyayya jegon ma tare zaku Yi,munafuka shi yasa Duk halin da kike ciki sai da kika wani Sha gayu Ni dama na Gama gano ki, Fu'ad yayi Dariya yace Iya ai yau a Nan Zan kwana,Tashi yayi yace zaije ya dawo,Jaririn ya mikawa Khaleesat ya fita Bai Dade ba ya jibgo Mana kayan ci Dana Sha abin ma yayi yawa,Iya ta dinga Masa fada,Gida ya tafi yayi wanka ya kwanta ya huta bacci yayi gaba dashi.

Nima tunda ya tafi bacci nakeyi ban tashi ba sai da Iya ta matsa min na Bawa jariri nono sannan na koma bacci na,sai 11am na tashi,Iya tana ta min fada ban tashi da wuri ba,to ba Sallah zanyi ba,Brush nayi nayi wanka Iya da kanta taje ta min gashin mugunta da towel,Umma ta taho min da wasu kayan Nawa Wanda muka cire da jaririn ta tafi gida ta wanke a washing machine, idan ya bushe masu Aiko su goge su Adana min,Bayan naci na koshi aka sa min Ledar jini na biyu,Yana karewa aka zare,Yan makarantar mu suna ta zuwa dubani da ganin jariri,abokan arzuka,lokacin da Fu'ad yazo Ana Kara min jini ya fita,abokansa Haka Suka dinga cika asibiti suna dubani da ganin jariri na Sha kyautar kudade,Abbi da mazan gidan suna ta zuwa musamman Islam,Yayan su Fu'ad da matarsa tare da Babar Abbi Duk sun duba Ni a waya.

Washe gari aka sallame mu Muka tafi Iya ta nace sai dai a maida Ni gidan Umma,nace Iya Fu'ad yace Bai so shi Bai yarda ba,Iya Tace Ubanki Baku Isa ba a barku ku Daya Haihuwar fari kuyi ta shirme,Umma ma Tace Iya tayi gaskiya,Haka Suka tafi Dani,Nace to a kaini na ebo Kaya,Umma Tace mijinki ya kawo Miki muje Driver,Driver ya tuka Muka tafi Part din Umma muka je dakin Dana taba Zama tun kafin aurena da Fu'ad Nan Umma ta shigar Dani ya Sha gyara Bamu dawo da Kaya masu Dirty ba duk an wanke an goge min an shirya a dakin Dama Ashe Umma da Iya sun Gama shawararsu,Sai Fu'ad Kawai Umma ta Kira ta fada Masa,ba yanda zaiyi yace da Ummansa a'a hakura yayi yace ba damuwa,Umma Tace kuyi magana da Rumaila abinda take bukata ka kawo Mata,Okay yace Kawai ransa ya baci kamar yayi kuka,yace Wai mutum da matarsa wannan Hali na Hausawa baza su canja ba.

Haka ya kirani na karanta Masa duk kayan da zai ebo Amma Wanda yake so sai yaki kwasowa da su ya kwaso Wanda yaga dama,ya biya ya siyo min Abubuwan bukata na amfani,masu Aiki Kawai Naga suna ta shigowa da Kaya,sai da suka Gama ya shigo a karshe,Kayan nake dubawa naji ya kulle kofa ya sa key,Ta baya ya Rungume Ni a jikinsa Yana shakar kamshi na, juyowa nayi nace Su Umma sunce sai dai na zauna a Nan,yace ae ta fada min ya zanyi su ita da Iya,Nace ya Naga banga English Gown din Nan ba? Yace kin San yanda take Miki kyau kuwa? Kika saka ta nazo na ganki ai sai kisa nayi aika aika,Shagwaba na fara nace Ni gaskiya ita nake so tana min dadin sawa,wani kallo ya watsa min nayi Shuru,Jaririn ya dauka Yana ta Kallonsa Yana Jin wani irin Dadi yayi da,Flasks din ya Shiga budaya,Ni Kuma na Bude Kofar daya da key gudun kar ace wani Abun mukeyi,yace Wai kullum sai kinci tuwo ne?nace Iya ce Tace Wai sai na dinga ci anfi karfi ya na Iya,Daya ya Bude yaga faten wake da doya yasha Hanta,yayi Murmushi ya rufe ya Bude wani yaga Farfesun Naman rago yace Iyye kina goge duniya me jego,ya sake Bude daya yaga gasashen nama yace Allah 'yar Nan,Dariya ya bani na dinga kyalkyalewa,yace Ni yanzu an daina kulani,naci abinci ko ban ci ba babu abinda ya dameki sai dai kici ki koshi ki bawa danki Nono Ni ko oho,kirana ma bakya Yi a waya sabo da kin samu da,to ya Zan maka tayi na sani ko kana kyankyanmin me jego,Hararata yayi yace Zan mareki da sigar wasa,Zama nayi na dauki jaririn na juya Masa baya na Bude Zan bashi nono, Fu'ad zai leko na fasa,Yayi Dariya yace kinzo da rainin hankali,mene ban sani ba Ni Zaki boyewa nono? Na fasa bada nonon na jawo flask na zuba Tuwon shinkafa ta miyar Egusi,na sa cokali Ina ci,Spoon ya dauka shima ya fara ci tare Muka ci sai da muka kusa gamawa sannan Umma da Iya Suka shigo Wai za a yiwa jariri wanka,Iya tace yunwa yake ji,Rumaila ba Kya kula da jaririn nan, Dan Rashin Imani Kun wancakalal dashi a Kan gadon can gefe Kuna cika cikin ku shi Kuma ko Oho,Umma Tace ai laifin Fu'ad ne,Iya Tace bashi ya Sha da Allah mu sauri muke Yi,Nace to na sake juya bayana sannan na fara bashi nonon, Fu'ad Yana son ya kalla ga su Umma dole yaci gaba da cin tuwonsa,na bashi Iya ta karba ta tafi Umma kuwa dama kayan ta eba ta tafi,Suna fita yace San min na Sha kinji? Nace bada Ni ba na gyara Rigata daf,a gadon ya kwanta dama ya gaji sai bacci ya tafi da shi.

Ba wani suna da za ayi sakamakon Babar Abbi tana asibiti Rai a hannun Allah ciwon sugar ya tashi me tsanani,Abbi tafiya yayi can Germany,ranar Suna yaro aka sa Masa sunan Affa na Wato Ahmad,su Fadila Suka ce ai su tunda sunan Affana ne Fudhal za Ana ce masa,su Suka zaba aka yanka min sa da Raguna biyu,Yan aiki ne Suka soya da komai,dinkuna Fu'ad set Goma Sha ya dinka min na kece Raini ga takalma da jakankuna,har su kayan bacci Inner wears duk sababbi ya Siya min Kamar me hada lefe,kusan abubuwan duk sababbi aka dinga canja min latest,har wayata,na tattara wasu duk na Bawa mabukata.
Muna Haka Allah yayiwa Babar Abbi Rasuwa,kwana biyu aka kawo ta akayi janaza a can garinsu asali aka Yi komai har zaman makoki,sai da akayi bakwai Muka dawo Abuja

Gidan mu ma Sai da aka canja Masa fasali da kayan ciki kaf sai da ya canja,gidan ya sake tsara shi,sutura shima sai da ya canja fin Rabin nasa dama shi kusan ko yaushe a sa sabon Kaya yake, duk ya bada Wanda ya cire aka gyara Mana gidanmu,Kullum Yana zuwa wajena har na kusa Arba'in Muka tafi da Iya,a can gidan Iya nayi Arba'in,muka zaga dukkan Yan Uwa da abokan arzuka na birni Dana Kauye,Har Dangin Fu'ad Duk na je musu,sannan na dawo duk ya dameni da waya daga Jin nace na Dade da fara Sallah,sai su Iya da Umma Suka sa na Sha gyara sosai sannan na tattara kayana aka fara maida min gidana,Gidan Aunty Samha naje ta min Allurar Planning washe gari Da dare Fu'ad yazo gidan Umma ya dauke ni Muka koma gida,sai zumudi yakeyi duk ya gigice musamman da yaga yanda na canja nayi wani kyau na musamman,Ni kaina Ina bukatar Mijina,Yace kinje wajen Aunty Samha? Nace No joke naje,inda naji jiki yaushe Zan zauna,Fhudhal ya kalla yace wannan Yaron Dani yayi Kama,Nace ai har gadarar,Ban son sharri yaushe yayi wayon da za Gane wata Gadara,nace gashi Nan Dariya ma Sai yaga dama,ko da Muka Isa gida da me Gadi muka gaisa na bashi 3k kyauta Yana ta godiya,Me Aikina itama Jiya ta dawo daga Kauye,Dattijuwa me hankali da ita ga iya Aiki ga nagarta.

Gaisawa Mukayi ta koma dakinta, Fu'ad shi ya dakko Jaririn da Hand bag dita dama sanye nake cikin wani lace fari Kar,Shi Kam Danyar Gezna ya Sha wata Grey ya zuba kyau kamar yau aka daura Auren,sai kallon gidan nakeyi da Furniture an canja komai, gida ya Sha gyara Haka,

Muna Shiga bedroom dinsa na Sha mamakin yanda aka wani shirya Duniyar jariri,da Dan Gadonsa shima fari saman gadon wani Net ne daga ciki kayan Wasa ne suke Lilo a saman Net din iri iri suna kawo wuta kala kala yanda zai daukewa yaro hankali yayi ta Wasa,daga Kan gadon Kuma Teddy ce iri iri gasu nan,Kai Iya Bed din ya ishe ka Bata lokaci wajen kallo.

Mairo na Bawa shi ta Masa wanka na sa Masa fararen kayan baccinsa masu Dan kauri Yana ta wutsil wutsil da kafafunsa, Fu'ad ya fito a wanka,na bawa Fhudal Nono yayi baccinsa, Fu'ad Yana Gama Shiryawa ya karbe shi yace Jeki Dan Allah kiyi sauri Ni kina Bata min lokaci sabon Ango Ana ta Masa Yanga,Kwantar da shi yayi a Gadonsa ya masa Addua sosai ya kashe abubuwan da suke kawo wuta me kala kala a bed din.

Daga wanka na fito ko Mai Bai Bari nayi ba ya zare Towel din ya maida shi Bayi ya dauke Ni sai saman Bed dinsa,ya Shiga Lailayani Yana Sarrafa Ni yanda yake so,Albarkatun Kirjina yake Wasa dasu Nima gaba Daya na susuce Masa Ina Masa abububuwan da zasu da shi cikin farin ciki,Yana tsotsar Nipple Dina sai Kawai ya wuce da shanyewa yaro Nononsa,Dagewa nayi na susuta shi Nima ya haukace gaba Daya kamar mayunwacin Zaki Haka ya koma lokacin da ya samu damar Shigata,sabo da an Dan Dade Kuma na Sha gyara na matse sosai har zafi zafi naji Amma Kuma nayi Enjoying fiye da tunani,sai naji Kamar ban taba Jin dadi irin na yau ba shima Haka,Kalaman kauna na Sha su Haka muka kasance cikin farin ciki har karshen Daren,Muna Kwance muna Hira ta soyayya Ahmad Fhudal ya Farka ya fara kuka, Fu'ad ne ya tashi ya kunna Masa Wutar abubuwan wasansa yaga suna Lilo a hankali ga wuta dark blue,green,red suna kawowa,Sai ya daina kukan yayi Shuru Yana ta faman kallonsu Yana ta juya idanuwa,shi kadai sai ya Kama bangale Baki Yana dariya,Na leka nace ya samu abin Yi,Yana ta kusurkusur dinsa Yana kallo har ya koma baccinsa,ya kashe Masa abin Wasan,muma makale juna Mukayi sai bacci ya tafi da mu.

Haka muka kasance cikin farin ciki Ina zuwa makaranta ta,shekara nayi muka tafi aikin Hajji,daga Nan muka wuce yawo kasashe,sai da hutu na ya Kare Muka dawo Muna ta goge duniyar mu da tsinke love Iya love,kwanci tashi na Gama makaranta saura University Haka su Rabi ma da Hajara da Saude duk Muna zumunci sun waye sun goge,a Scotland ya Nemo min University lafiyayya muka tafi tare shima zaiyi PhD school dinmu Daya,Ga Ahmad yayi wayo sosai na yaye shi,Amma ban samu ciki ba sai da na kusa Gama Degree,Wannan cikin Bai bani wahala ba,ko da nazo Haihuwa ma da sauki a can na Haifi 'yata mace lafiyayya kyakyawa itama kamarsu Daya da Fu'ad sak, yana ta min tsiya bani da karfin jini,Ranar Suna taci sunan Umma Aisha,muna ce Mata Afnan,Muna Gama karatu Muka dawo Nigeria gaba daya,munyi wani uban kyau na Kara gogewa na waye na Zama wata irin Yar gayu ta kirki,ba Wanda zaice Ina da aure ma.
Afnan tayi wayonta muna zaman mu cike da so da kauna.

Yau Weekend muna Fu'ad Yana gida Yana kwance a center carpet,Na kwanta Nima kaina Yana saman kirjinsa a kwance,Fhudal Yana Zaune a saman cikinsa ita Kuma Afnan ta zauna Wai a Kansa ya jawo ta ya maidata kusa da Fhudal yace duk ku karasa Ni ku huta,yanzu Dan Rashin Imani harda ke,Ina chat a waya Ina Masa dariya,Yace Fhudal gidan Umma zai koma can ta can zai na zuwa school,Ya dinga murna Yana tsalle,yace sai anyi Hutu ya dawo Yana ta Murna,sai kuwa ga Islam da gudu Suka tafi Wajensa duk ya kwashe su ya tafi dasu, Fu'ad yace karka dawo dasu Dan Allah daga gidanka ka kaiwa Umma su Zan kawo musu kayan su gobe,Islam yace to Suka tafi.
Daukana yayi yace ke Kuma mu shige daga ciki Danna Miki na Uku,Dariya nayi nace Haba Ina da Aunty Samha wlh ba Yanzu ba sai Nan da 5yrs yace Ni Kam nayi ta Shan harkata,Bedroom muka Shiga da kafa ya tura kofa ta rufe bam.




ALHMDLLH













INA MATUKAR GODIYA FANS MUSSAM MASU SHARHI,....








ASMABAFFA
COPY BY ZAINAB BUTALAWA

Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels


Please Login or Register in order to submit comment