Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Yana sonsa,Da Yamma 5pm Yana Garden Yana karanta Jarida Ina Palo na kunna kida a manyan speakers Dina Sai ga Kawayena Laila,Hafiza da Zabba'atu,Ihu Muka saki tare da rungume juna,Laila Tace kut gaskiya kin Gama hayewa irin wannan gida haka Rumaila kamar baza a mutu ba,nace kafin a mutu na samu rabon ai,Sai ki dage da karatu ki Kara wayewa,musamman turancin Nan Rumaila ya kamata ki goge har yanzu Baki iya ba sai kadan kadan cewar Zabba'atu.

Nace Ni fa yanzu abinda ya dameni yafi karfin wani turanci Bari dai na dakko muku littafina na English Lesson ku Dan tuna min wani waje,jakar Islamiyya ta na dakko tare da dakko littafin English Dina, Laila ta karba ta duba Tace yanzu sabo da Allah Rumaila wannan ne Baki Iya ba? Opposite ne fa gashi Opposite na Good shine Bad,Nayi tunani Bath na wanka take nufi nace yo Ni me zanyi da wannan, wanka ai sai Teku,idan wanka ne ki tafi Teku shine zakiyi Good Bad,Dariya suka dinga Yi,Hafiza Tace ya kamata kije kiga Likitan kwakwalwa Rumaila,Nifa ba turanci ne a gaba na ba,ku yara ne baku San Aure ba,mu masu Aure abubuwan sunyi Mana yawa,Duk cikinsu nasan sun girmeni Amma nace su yara ne, Basu Gama zaucewa ba sai da suka ga hadadde Fu'ad shine mijina,Sai Kallonsa suke Yi nace a daina kalle min miji.

Sai wurin magriba sannan suka tafi,Tunda nayi auren Nan Fu'ad Bai samu dama ko kiss ya min ba,Kuma yayi Hakuri Bai taba nuna min Yana Jin haushi ba,abin duk ya dameni Babu Wanda muka fadawa har na cika wata Guda da aure,duk abinda ya kama na matar aure ina yi,sai dai muyi Hira Kawai da Fu'ad ba Wani Abu da Muka Yi na aure,Bayan Magriba katsam sai ga Fadila da Mama sun shugo,Lokacin Fu'ad ya fita,a mutunce na tarbe su sai kallon banza suke Bina da shi,Jin nace Baya Nan ai sai suka Mike,Fadila Tace to me muka zauna Yi Wanda Muka zo Wajensa baya Nan,nace ai kuwa dai ya kamata ku Kama Gaban ku tunda Dan Uwan naku ya fita,Girgiza Kai Mama tayi Tace zaki ga abinda zai same ki,Nace Allah na tuba me kika Isa ki min karshe kice Zaki je gidan boka a turo min Aljani to Ina da su me ya rage Kuma Ni da nake da Salahu,kin San waye shi Salahu? To Dagaci ne a kauyensu Yana da yara a karkashinsa su kadai ma sun ishe ku, sai na turo muku shi zaku gane shayi ruwana,Momy taji tsoro tasan dukan data Sha, tafiya sukayi suna zage zage,Bayan sun tafi Zama nayi Ina tunanin Wai Ni me nayi musu ne? Me na tare musu haka.

Bayan wasu lokaci shi kanshi Fu'ad din sai Naga ya canja min ya koma Fu'ad dinsa na asali,ko abincina baya ci,baya kulani ko na Masa magana da kyar yake amsawa,abin ya dameni gaba daya,Na tambaye shi ko na Masa laifi yace ba abinda na Masa,a Bedroom dinsa na same shi ya zauna Yana latsa system dinsa,Me ya kawo ki?ya tambaya nace dama anjima nake son zuwa wajen Umma,ba tare da ya ko kalleni ba yace a dawo lfy,Wai wanne laifi na maka ne? Me.....ki fitar min a daki Ni bana son ganinki Kuma ba abinda kika min kije Kawai,shuru nayi tare da juyawa na tafi,Da Yamma Shiryawa nayi cikin lace me shegen tsada na Lefe na sai da na fito Zan tafi na ganshi a Palo yace na fasa barinki ba inda Zaki je,Kamar zanyi kuka nace Dan Allah kaji, baza ki je ba ya Furta da fada,Haka na hakura da zuwa sai a waya na Kira Umma muka gaisa,Bayan Kwana biyu sai ganinsa nayi kamar zai dakeni,Ina kitchen yace Ke zo ki tafi gidan ku,Ido na zaro nace lafiya? Ki tafi gidanku nace kuma karki sake na ganki a gidanmu can kauyenku Zaki tafi,kayiwa Allah karka Bari abinda Iya tayi ya dawo kaina,Iya ta kashe aure da yawa karka rama a Kan Yar Iya,Ni dai ba inda Zan taf.....Mari ya tsinka min,da sauri na dafe kumatu na,ganin yanda ya koma kamar wani Zaki da sauri na kwashi kayana da abubuwan bukata cikin Akwati katuwa na saka Hijab sai tasha,Kuma ikon Allah ko kuka banyi ba Ni dama bani da saurin kuka.

Nan take Hajiya ta Kori Iya Tace fitar min a gida ko wlh na sa Yan Sanda su kamaki,na Miki Uzuri sabo da naga ke garar Kauye ce,Iya ma Tace kamar yanda Uwarki take ba garar Kauye,Iya ficewa tayi tana masifa tace na fasa ma auren Sanatan,Tasha ta koma ta hau motar Jigawa Wanda a lokacin Nima Ina Tasha.
Iya ta koma gida da minti Goma har ta dora abincin dare Nima sai gani,da kyar na Gane gidanmu Iya ta canja sabon gini,Da kyar Iya ta Gane nice Rumaila,Mikewa tayi tana shafa kayan jikina Tace Rumaila kece kuwa? Kuka na saki nace nice Iya,Ina auren? Ya koreni yace na dawo kauyen mu,Iya tace kin ci Sa'a na yafe Miki na daina fushi da ke da yau sai dai kiyi kwanan Sauro a waje,to Allah ya taimakeki sannan ya kamata ki fara godewa Kudi domin su suka sa na yafe Miki,Kudi na gode muku na Furta,ki sake godewa Kudi,shuru nayi Iya Tace Baki ce komai ba Nace Kudi Na gode a Karo na biyu.

Zama Iya tayi na Bata labarin komai tun daga tafiyata Birni har yanzu Dana dawo,Iya Tace cab ke me ya kaiki Zama gidan wasu? Baki gajeni ba Rumaila,ai ko duniya za a bani akan a wulakantani gwara a barta,Bayan nayi wanka tare da Sallah tuwon dawa Miyar kuka Iya ta kwaso min a kwano, Tuwon na gutsira da miyar na saka a Baki,Kuka na saki nace Dawa fa? Dawa fa Iya yaushe rabon Dana ganta ma bare na ci Ni wlh ba Dadi,Iya ta kalleni Tace sun cuceki Rumaila Yan Birni sun Gama kashe Miki zuciya kar kici ki zauna da Yunwa,Iya Baki ga dadin bane Dan Baki sani bane Iya,Wannan tuwon ai yafi na semo Dadi cewar Iya,nace wannan sunansa tuwon Somun bata ba tuwon semovita ba,Allah dai yasa Bai Koro min ke da ciki ba? Nace Iya ai duk matsalar akan a samu cikin ne,na Gane Kan zancen cewar Iya,ai komai Hakuri akeyi da zaman aure, ke Dan yace ki taho sai ki kamo kafa ki tafi ai yanzu an daina yaji,Iya gaskiya wannan fadan naki Bai samu karbuwa ba,kema ai ba Zama kike Yi ba,aurenki Nawa sabo da Allah sai Ni yanzu Dan Kawai yace na taho,Gaskiya bazan ji wannan fadan ba sabo da ban taso naga kina hakurin ba,gashi yanzu an rama a kaina abinda kikewa wasu maza hakkinsu ya shafe Ni,Shuru Iya tayi Tace Kuma Haka ne fa.

Muna Zaune Muna Hira Iya Tace saura kadan na Zama matar Sanata Allah baiyi ba,nace to fa Ya akayi Bai tabbata ba?Iya Tace jiya Allah ya hadamu sai dai Uwar gidansa Bata da mutunci na fasa,Dariya nayi nace Iya a jiya kika ganshi Amma har aka kusa aure? Idan auren yazo sai ki Hana na gani Kuma wallahi Watarana sai na koma gidan Sanata ko matar tasa da Hajiya mero baza su san Sanda zanje ba,mijinki ya koroki Zaki dawo ki hanani Rawar Gaban Hantsi ,Allah ya Baki Hakuri Iya Nima ba Haka na so ba kaddara ce Kuma nasan zai zo ya neme Ni,Allah yasa naga kafarsa a gidan Nan wallahi sai na kwashe Masa Albarka,zai ci Ubansa Bari Allah ya kawo shi yace yazo biko sai na wanke shi tas da soso.

Baki Bude nace Haba Iya Ni dai wallahi karki ko Harare shi Haka kawai Aljani na ne ya jawo Bai da laifi,Iya yatsa ta ciza Tace Ina ma Allah zai sa Ana ganin Aljanu da har gidan su Salahu Zan je da tabarya na rotse Masa Kai,Nace Iya ko Ana ganinsu Salahu yafi karfin mu gidansa matakan tsaro ne ko Ina,Sarki ne ko Gomna a garin su? Iya ta tambaya,nace Dagaci ne,Tsaki Iya taja Tace dagacin banza Ashe shi Dan Kauye ne ma,Iya kibi a Sannu wlh Fu'ad Baki gani ba da safe ranannan akan yace zai je Nemo me magani Kawai wandonsa ya dinga fadowa,yin duniya wandonsa yaki Zama sai Boxers Dole sai fasa fita yayi,Tsaki Iya ta ja Tace wannan ne abin tausayi Dan wandonsa ya Fadi babu Wani laifin Aljani tazuge ne tela Bai Masa me kyau ba, ki bashi shawara yanzu Roba ake sawa an daina Tazuge,Iya kin San kuwa waye Mijina? Ga kudi ga kyau ga wayewa ga aji Amma ace a gaba na Salahu ya sutale Masa wando kasa,Iya Tace yo sai me? Ke ba matarsa bace ba sai ki Sha kallo ba.

Dariya da kunya Iya ta bani,nace Iya tsakaninmu akwai kunya fa,Kunyar me tsakanin Mata da Miji ?ke kika jawo ma ya Kore ki Baki gajeni ba,Baki gani ba Ni Namiji Yana so na Yana kuka Haka yake saki na dole,Amma ke banza kin Bari an Kore ki,Ni sai dai na Kori kaina ba dai a koreni ba,Ina Jin Iya tana ta kuri,washe gari tuni zance ya watsu Rumaila ta zo,abinka da Kauye har kallo na ake zuwa Yi,Mutane kullum cika gidan suke Yi,Yau ma da sassafe Ina hada Mana shayi Mata Suka shigo su shida,kafin su karaso Iya Tace ku dakata a Nan Hanne,duk mutum daya Naira ashirin,kudin kallon Rumaila duk mutum daya Naira ashirin kudin shiga,Kullum sai dai ku cika Mana gida Kuna kallon Rumaila a kyauta daga yau ba Mutunci Naira ashiri maza kuma Naira Dari dari,tunda Iya ta saka Harajin kallo na sai ta rufe gida,duk wacce tazo ko ba kallo na tazo ba Naira ashirin,Ba wacce ta biya sisi sai suka daina zuwa ko Kare baya shigowa inda muke sabo da sai ya biya kudi,Su Saude da Hajara an taho gulma Iya Tace Ashirin ashirin,Amma da son Gulma sai suka biya Naira Arba'in sannan Iya ta Bude musu suka shugo.

Ina zaune a tsakar gida sai gasu,Baki na Bude da Niyyar yin magana tunda kawaye na ne a da,Nan take Iya Tace marar zuciya rufe min Baki iya kudin kallo Suka biya Basu biya na magana ba,shuru nayi suna kallo na Ina kallon su,sun zura min Ido suna wani tabe Baki,Iya taji labarin abinda Suka min da akace nayi cikin shege,ko minti daya basuyi suna kallo na ba Iya Tace Ashirin dinku ta Kare kun kalli iya kudinku kuzo ku fita munafukan banza,Saude ta harari Iya Tace ai wallahi Bamu kalli iya na kudin mu ba,Dan wannan kallon ne ashirin? Iya Tace zaku fita ko sai na karya ku ta Furta tare da Dakko tabarya,da gudu Suka fice,Iya ta harareni Tace marar zuciya ke Kuma har wata magana Zaki musu aikin banza,Iya a tura musu aniyarsu Mana,Bada Ni ba bana turawa mutum Aniya Ni kowa ya min sai na masa,Nace Iya naje wajen Affa jiya,Iya Tace ke da Mahaifinki ku karanta can bana son labarinsa.

Tunda Fu'ad ya Kore Ni hankalinsa ya tashi ya kasa zaune ya kasa tsaye ko bacci Bai Iyawa,Abin duniya ya Masa zafi,kwana daya tsakani ya shirya yaje gida wajen Ummansa,Lokacin tana shirya Dining taji ya shugo ta amsa Masa sallamarsa,Hannun Umma ya rike ya janyeta zuwa Upstairs ba tare da yace Mata komai ba,Zama suka Yi a gefen gadonta, Fu'ad ya kalli Ummansa hankalinsa a tashe Yace Umma Rumaila ta tafi gida kauyensu,Gaban Umma ya yanke ya Fadi Tace sabo da me? Ni dai ban sani ba Kawai naji Ina Jin haushinta Kawai nace ta bar min gida,Umma ta shiga tafa Hannu tana sallallami Tace ka koreta Amma baka sanar min ba? Fu'ad cikin jimami yace Kuma Umma korar Kare na Mata Baki gani ba abin tausayi na mareta Kuma,Hannu Umma taci gaba da tafawa,shi Kuma yaci gaba da cewa tana ta bani Hakuri tana cewa me na maka Dan Momy me nayi maka Amma Umma sai da na koreta,Kuma fa nace kar ta sake tazo Nan ta tafi kauyensu,Dan Allah daina fada min abin haushi cewar Umma,ai gwara ma da ka turata kauyen Amma idan Yan gidan Nan suka ji labarin Nan ai mun Shiga Uku da dariya da gulma,Kuma kasan Abbi yaji wallahi sai ya ci mutuncinka, Fu'ad yace Kuma Umma Aljaninta ya Hana ko yatsanta ban Isa na taba ba,Rannan saura kadan ya balla min hannu akan Kawai na gyara Mata sarkar wuyanta ya lankwasa min hannu,Yi min shuru da abin takaicinka, Bari zamuyi Maganar da Abbi cikin sirri a San abin Yi dole a nemawa Rumaila magani,Ka barta a kauyen idan tana can zamu fi samun damar Yi Mata maganin,dole a Nemo malamai, Fu'ad yace Yanzu Umma baza kice ta dawo yanzu ba? Ana fada maka Abu kana canja layi Kuma,Zan Kira naji idan tana can zance ta zauna zanzo na dauke ta, Fu'ad ya Bata Rai yace Umma Ni Kuma wa zai na kula da Ni,Yaron yaye ne Kai? Cewar Umma, Fu'ad Yana cewa Girki me Dadi duk bazan ci ba? Ko Yar kwalliyata na gani ai sanyi nake ji,Kasan da Haka ka Kore ta? Kuma girki ba ga Nawa ba sai na dinga Aiko maka, Fu'ad yace Yanzu nufinki dai Umma nayi Reverse na sake dawowa Gwauro,Kuma Ni gaskiya Girkinta na Yan zamani ne,ke na tsofaffi ne,Iyyeeee Haka zaka ce ai shi kaci ka girma duk tsiya zaka min zancen banza cewar Umma,Murmushi yayi yace Umma ta Iya girki ne ba karya,gashi tana tafiya sai ramewa nake Yi.

A sirri Umma ta sanarwa Abbi abinda ke faruwa yace za a San abin yi,Ina kwance a tsakar gidan Ni da Iya kasancewar Ana zafi,wayata ce tayi Kara nayi tunanin Fu'ad ne Sai Naga Umma,Da Sauri na daga,Sallamarta na amsa Tace gidanku Rumaila,Ni ba Ummanki bace shine zaku samu matsala baza ki sanar min ba sai Kawai ki tafi,Kiyi hakuri Umma gani nayi kauyen yafi Safe sabo da Nan su Momy zasu Yi ta gulmar abin shi yasa na taho,kinyi hankali a Nan Ina Iyan Taki tana Nan lafiya? Lfy Lau Umma,Amma dai tayi Hakuri ta karbe ki ko? Nace ae ai Bata ko tada zancen ba,Iya tana daga gefe Tace Allah dai ya taimakeki,ya kamata ma ki koma gidan mijinki sabo da Ni bazan dade ba Zan koma wajen Sanata ya aure Ni,Da Hannu na dunguri Iya Akan tayi shuru tana bani kunya,Murya Iya ta sake dagawa Tace Allah ya tsaga min Baki Babu Wanda ya Isa ya hanani magana,Ita dai Umma a ranta cewa tayi Iyan Rumaila tana da motsi a kanta ba Kalau take ba,irin marasa hankali ne a cikin masu Hankali,Bayan mun Gama waya sai Murna nakeyi Umma Tace zata zo ta daukeni,Nace Iya Dan tani a daina Noma masara da dawa a kasar nan na kusa komawa cikin daula,Ai kuwa kashinki bazai Yi kwari ba Iya ta bani amsa tare da Mikewa ta ebo Magungunan gargajiya na Mata masu Kara Niima da dandano tare Dana ciwon Sanyi,Iya Tace gasu Nan da wannan mu Fulani muka gagari mazajenmu,Zaki ga mace wata kazama ba kwalliya wata harbatsai da ita Amma akanta mijinta sai yayi kisan kai,Matukar bakya gyara dole miji ya Kore ki ko ki sha wulakanci,karba nayi Zan boye su Iya Tace amfani Zaki fara Yi da su so kike ki warke daga ciwon Aljanin bakatatan Mijin ya sameki ba shiri?

Haka badan Ina so ba Iya tasa dole na fara amfani da su,Kwana Uku tsakani da sassafe ko karyawa Bata Yi ba Iya ta shirya tare da sa sabuwar Atamfarta ta yafa gyalenta Tace na tafi Kano sai dare Zan dawo,Baki Bude nace kasuwa Zaki je ko Ina? Iya Tace zanje wajen kawata Hajiya Mero,Nasan ba wata wajen kawa Kawai wajen Sanata zata je gwada sa'arta,Duk aikin gidan Ni nayi shi,Wanka nayi Ina shafa Mai naji Ana ta buga gida,Hijab na Daura a saman guntun towel din dake jikina naje na Bude Kofar,Sai Naga Fu'ad yaci Uwar Shadda fara ya dauki kyau,kamshinsa ya cika min Hanci,Farin ciki da murna ta kamani ban San ma na saki Dariya ba,Murmushi yayi yace mene abin Dariya Kuma? Shigo na furta Ina kallonsa,Iya fa? Ki sanar mata,nace shugo Kawai,shigowa yayi na rufe Kofar har da saka Mata sakata,Idan nice na taba Fu'ad sai na zauna lafiya Amma idan shine ya tabani akwai matsala,shi yasa na ajiye Dan ajin Nawa nace sai na warke Zan dakko shi na maida,Rungume shi nayi tare da makalkale shi,Yace karki jawo fa Dan Iskan Nan ya zanani yau,Ba abinda zaiyi Inshaallah,Ina Iyan? Nace ta tafi Kano,Yace kice a sa'a nazo? Ae Mana na Furta Zan cire Hijab Dina Fu'ad yace Salahu na kusa karki cire please ya tsokale min Ido,fasawa nayi na zauna a gefensa a Raina nace yau Salahu ko yafi Uwarsa sai anyi ko Kiss ne,Nice zanyi Aikin tunda abin Haka ne,Dakina na shigar dashi Wanda daga katifa sai carpet Maroon,yasha gyara Yana ta kamshi.










Masu Sharhi Ina godiya
Aci gaba Ina samun kwarin gwiwa.








AsmaBaffa
[7/13, 8:42 AM] Sis Asma: 🎈🎈🎈🎈
DANGIN RABI
🎈🎈🎈🎈












NA KUDI NE

DAN ALLAH KARKU FITAR DA NOVEL DIN NAN,DUK WACCE TACI AMANA BAZA MU YAFE BA.
















DANGIN RABI IS DEDICATED TO AIDA MAMAN TASNIM.














61-65















Official












By
AsmaBaffa











Page naku ne

Ummu Arfat
Mama murtala
Nafeesat Umar Muhammad
Princess
Farhat Mrs Mj















Kallon dakin Fu'ad yayi yace Iya tayi kokari ita ta gyara gidan Nan Kuma? Rumaila Tace ae ai Iya akwai Kunar bakin wake,Ayatul Kursiyyu Fu'ad ya fara karantawa yace sabo da Salahu,Murmushi nayi Ina goga turaruka masu dadin kamshin Nima na shiga karantawa har da Amanar Rasulu,Wayata ce tayi Kara ya Riga Ni duba wayar yace Iya ce,Wayar na karba nayi Sallama tare da tambaya Iya kinje lafiya? Iya Tace lfy alhmdllh dama kiranki nayi na fada Miki na sauka lafiya kiyi abinci kafin na dawo sannan ki kwashe min shanyar wanki na idan Hadari ya hada,To Inshaallah nace da Iya ta kashe Wayarta abinta,ban saka kaya ba daga Ni sai Hijab da towel na zauna a gefen Fu'ad kafadar mu tana gugan ta juna,Wani Abu yaji Yana Masa yawo a jiki kamar yanda naji a cikin jinina Nima,kallo na yake Yi kamar zai maida Ni cikinsa.

Duk Kiss din da nake kurin Zan fara Masa sai na kasa kunya ta hanani sai kallon juna Kawai da muke wa juna,Muna Zaune ya rungumoni jikinsa dama abinda nake so kenan sabo da jikinsa Yana birge Ni,Baki na ya laluba tare da fara tsotsa har hakoran mu haduwa suke Dana juna suna Karo,Harshe na ya laluba tare da cafke su Yana tsotsa wuyansa zuwa sumarsa nake shafawa a hankali,a hankali da rada ya Shiga Furta min I love you yafi sau biyar,Me too nake furtawa Nima Ina shafa kirjinsa Amma kayan dake jikinsa sun Hana naji yanda nake so,Botin din rigar na Balle sannan na fara kokarin cire Masa Wanda a lokacin ya zare min Hijab Dina ya ajiye shi gefe,Gaba daya Mun gigice,hankalinmu ya Gama gushewa,Rigarsa na tayashi muka cire ta tare da wandon daga shi sai Boxers,Rungume shi nayi sosai Ina Jin dadin jikinsa,wani makaleni yayi a jikinsa sosai har muka fadan saman katifar Yana cewa jikinki Dadi ne da shi Muna Dan nishin Dadi tare da maganganu na soyayya,Towel dina ya zame daga jikina surata ta bayyana,albarkatun kirji na ne ya tafi da Imaninsa Wanda sai da yace abubuwan Nawa sun koshi me kike Basu? Murmushi nayi Ina sake tura Masa kirji na Furta Nima ban sani ba Haka na gansu sun koma.

Dukiyar Fulani na ya kama Yana aika min wasu sakonni cikin salo da wayewa,tsotsar daya yake Yi Yana shafa daya,wani irin yanayi na shiga,Washsh.... Nake furtawa a hankali Ina sake kankame shi, ban San na fara Masa wasu salon ba ma,kirjinsa me laushi sumul sumul nake shafawa Ina Wasa da nipples Dinsa shima sake haukace min yayi ya cafki bakina muna tsotsar juna,ya kamata gwauraye su yiwa Gomnati tawaye a Samar musu aikin Yi ko sa samu suyi aure,Dariya nayi nace Santi kake Yi Amma ya kamata kaima ka Bude wata gidauniyar tallafin Gwauraye Ana Basu jari kaga sai su samu Suma su Shiga daga ciki,Ni kuwa Mata Zan na taimakawa da kudin Kayan daki sabo da kar wannan dadin ya wuce su,Har na tausayawa su Rabi,A kunne ya rada min kiyi sauri na kawo kar Salahu yazo,Ai kuwa da sauri sauri na Shiga masa sucking Hajiya Babba sabo da a tsorace muke,yace I need your Sweet Pussy Baby,Uhm uhm daina zancen Nan wajen hanyar lafiya a bita da shekara kar tsautsayi yasa Salahu ya Cinna maka wuta a Sarauniyar matanka Haka kawai ya jawo masifa,Shima Fu'ad ya yarda da Maganar tawa gashi na yake shafawa Yana gyarawa tare da maida shi baya,Ni Kuma Ina Masa abinda yafi so a Sarauniyar tasa,duk da ban Iya ba sosai nayi kokari na nuna jarumta Wanda ya sake gigicewa ya zauce min Yana shafa jikina zuwa Albarkatun Kirjina ga kaina ya rike Yana gyara min gashi na Ni Kuma Ina Sha Masa,Ba a dauki dogon Lokaci ba ya kawo,Ya wani sake kankame ni yana nishin Dadi da Ihu,Hannayena na sakalo ta wuyansa ya manna Ni a jikinsa tare da Rungume Ni sosai Yana Jin farin ciki marar misaltuwa,Kunnena daya yake hura min tare da saka Harshensa a ciki Yana min wani salo Wanda ke sawa ka zauce ba tare da ka shirya ba,a hankali na Furta Fadila style kake min,Dariya yayi nace sunansa Fadila Style,Boobs Dina ya Shiga shafawa tare da cewa me kike Basu wai haka? Fari nayi da Ido tare da Yi Masa kallon Jan hankali nace Daga Allah nace maka na bashi amsa,Hips Dina yake shafawa yanda yaga dama,Hankalina ya sake tashi Boobs Dina yake tsotsa yanda yaga dama,Na Matsu yaje Down Dina Amma sai iya sama yake mirzawa Yana tsotsa,Hankalina gaba daya Gama tashi idona sunyi wani Golden kwalla ta taru a ciki sai faman kallon fuskata yake Yi Ina birge shi,Ji yake kamar ya cinye Ni ya huta.

Wani wasanni yake min har ya gangaro marata Yana lasar min cibi ko da ya gangaro kasa wani Ido na lumshe kamar na Suma ma,wasanni na musamman yake min Wanda ban taba sani ba sai dai naji a novels,Ihu na Shiga Yi kala kala Ina Nishi gaba daya na rasa yanda zanyi ban San Sanda na rungumo wuyansa ba na Shiga kissing nasa ba ji ba gani,Wasu tambayoyi yake min Wanda idan a hayyaci na nake bazan iya bada amsa ba sabo da kunya Amma sai gashi yanzu ban ma San sanda nake amsa Masa ba,Kalmomi masu nauyin furtawa yake fada min Nima Ina bashi amsa,sai da na samu Gamsuwa sannan yace Baby da Dadi? Kunya ce ta lullubeni na fara kame kame Ina Sosa gashin kaina tare da rufe Ido na ban son ma mu hada Ido da shi,bedsheet din duk mun Bata shi nasan idan Iya ta gani dole zata gane,towel Dina na Daura shima na bashi Towel dayan ya daura,Tsabar samun sake nace Kayi wankanka a inda muke Wanke wanke,Yace no sai kace yaro,Ruwa na Kai Masa har botiki biyu daya na wankan tsarki daya Kuma na wanka da Sabulu,Sabulu na me kamshi na bashi,Kafin ya fito Ni nayi wanka na a tsakar gidan, Bedsheet marar nauyi na wanke fes na shanya tare da Kare gyara dakin,Shiryawa yayi cikin kayansa Dana Adana Masa,ya saka Kamar yanzu ya saka kayan,1pm nace Yunwa nake ji me Zan dafa? Ina zuwa ya Furta ya fita tare da Bude Motarsa ya kwaso Mana ruwan Roba da Juice kala kala harda Yogourt masu tsada,snacks Leda Guda ya kawo min,nasan Bai son kayan Zaki dole dai nayi Masa girki,Muje a

Please Login or Register in order to submit comment