Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

turo masa dudda yasan kyauta halinshine amma wannan kam taban mamaki ce.

Sukuwa tun a mota mercial yakira maah dakanshi Yana gayamata, aiko maah tashiga godiyawa Allah cikin farin ciki dajin daɗi, lokacinda tasanarwa dasu iya delu dake zaune awurin dukkansu mutuwar zaune sukayi, cikin har haɗa magana amina tace "wai Hajara ce daciki maah? Ita kuwa Hajara. Kai tajinjina tana tana jinjina girman abin, shikuwa al'ameen da yaya Nazeer sunkasa cewa komai, semaimaita kallimar ciki sukeyi kuma wai ba yah Ahmad ajikin Hajara shine yayi mata cikin tomawai tayaya? "Humm al'ameen kenan kabari idan yazo zaka tambeshi tayaya maybe yagayama...itakam iya delu kuka tasaka tana faɗar anci amanata acuceta anyiwa marainiyar Allah ciki, ba yadda maah batayiba akan rarrasheta amma taƙi daga ƙarshe dai seda su yaya Nazeer sukayi mata tass kana suka nusadda ita cewar hajja fa matar aure ce babu wani abin tashin hankalin dantayi ciki..sedai buɗar bakin iya secewa tayi "to kotanada aure shi wannan mijin nata yoshene Miskilanci yabarshi yazama namiji dahar zeyiwa hajja ciki, kuma duk ba wannan ba ta ina hajja zata iya ɗaukar murgujejen ƙato kamar Ahmadu haryayi mata gaya abin ba kaɗan ba domin ko lokacinda kuna yara Allah halittar amadu dabance koni kaina firgitani takeyi tayaya balle yanzu daya girma basan ya abin yazamaba tayaya kuke tunanin hajja zata ɗauka, taƙarasa faɗa cikin ɗaga murya tana ƙara sautin kukanta..itadaima maah tundasu yaya Naseer suka farayiwa iya cin mutunci tabar wurin shiyasa duk bataji wannan katoɓararba...cikin takaici yaya Naseer yace "to mu inazasu Sani sekibari idan sukazo kitamayesu sesu gaya Miki yadda akayi.. al'ameen yabuɗe baki zeyi magana kenan sukaji saukar cool voice ɗinshi yana faɗar "koninaso kisan ya yakomane iya? Yafaɗa cikin wasarda bema taɓa yimataba...arazane suka juya suna kallonshi, yana tsaye bakin ƙofar shiga perlor rungume da hajja ajikinshi, fuskarshi ɗauke da kyakkyawan murmushi wanda suka jima basuga yayiba.


Itama iya juyawa tayi tana kallonsu har suka ƙarasa shigowa parlor kana yazauna kusan iya yaɗora hajja akan cinyarshi kana ta kwantoda kanta a ƙirjinshi. Fuskarshi ɗauka da murmushi yace "ƙanwata kinji abinda iya ke faɗa ko? Kaitaɗaga masa alamar "eh. Shi kuwa murmushi yaƙara saki yana shafa lallausar sumar fuskarshi kana yaƙara ɗagowa suka haɗa ido da iya, gira ɗaya yaɗaga mata kana yace "ƙanwata iya ƙalu balantarmu takeyi akan babyn cikinki, kona nuna mata abinda take kokwanto akanshi tagaya yakoma? Ko kece Zaki faɗa mata? Yafaɗa acikin kunnenta yana kuma lasar kunnen domin haka kawai yaji yana sha'awar kunnata kodan tawankewa iya allo domin yasan yanzu batada control akanshi kuma bakomaine yakawo Hakanba secikin jikinta...aiko ta ƙanƙameshi tareda ɗora hannunta Dede setin penis ɗinshi dake cikin wandonshi tana faɗar"a'a yah Ahmad na karka nuna mata mukaɗai zanga abuna, taƙarasa zancen cikin zallar shagwaɓa tana shafa abar daga cikin wandon. Dasauri yalumshe blue eyes ɗinshi yana ɗan shan yaji...ido duk su al'ameen suka zaro shida yaya Naseer dake wurin kafin sumiƙe dasauri har suna gara kansu wuri ɗaya, yanzu kam sun tabbata yaya ahmad dakanshi dai yayuwa hajja ciki, tunanin sukeyi wai duk jin kansa shine mace ketaɓama jiki Hakan? Macen ma ƙanwarshi? Lallai namiji kowayeshi idan yazo gaban mace yakai ƙarshe.


Iya kuwa baki tasaki da hanci nata kallonsu sekuma ta kalli kwancin penis ɗinshi a wandonshi aiko tasaka ihu tareda Miƙewa tabar wurin tana surfa masifa...murmushi M ahmad yayi yaɗauke matarshi sukabar parlor......tofa tun daga wannan ranar kulawa ta musamman hajja kesamu daga duka ahalin gidan har babba domin kowa yayi farin ciki da samun wannan cikin..Hakan take karatunta hankali kwance daga gefe ɗaya kuma fitinarta seƙaruwa tajeyi daga ita har yayan nata, kullun suna maƙale dajuna tamkar zasu cinye junansu....Hakan rayuwa yaci gabada tafiya cikin kwanciyar hankali dajin daɗi babu abinda yayi musu zafi.

Gefen sameerah kuwa tunda M ahmad yasaka aka maidata gidansu, ta tattara shi tawatsar domin tasan yarigada yayi mata nisa, kuma yanzu komitace zatayiwa hajja tasan ba barinta zeyiba kuma bazata iya takon saƙa dashiba, Hakan yasa tafidda shi duka aranta ta fuskanci wata sabuwar rayuwar domin dudda aikinta na soja ajiyewa tayi damma karta haɗu dashi taji sonshi yadawo mata, yanzu takoma company babanta da aiki.

Hajja da M Ahmad kuwa kullun cikin lelen junansu suke, musamman shi da koyaya tayi motsi zece minene? Mikikeso? Ahakan suke renon cikinsu har inda Allah yasauketa lafiya, tasamu yaronta namiji ƙatoto masha allah kamarshi ɗaya sak da ubanshi. Karkuso kutona farin cikin da akayi na wannan haihuwar s wannan family domin faɗinshi ma ɓata lokaci ne, aranar Sunan baby da hajja ta haifa aranar aka ɗaura auren aminah da Dr Fahad, sekuma al'ameen dawata yarinya ɗiyar abokin abba. Haka aka haɗa hidimar bikin inda tasamu halartar manyan mutane daga ƙusoshin gwamnati dama yan kasuwani, anyi biki nagani na faɗa abin dai se sambarka, yaro yaci Sunan abba wato Auwal amma suna kiransa Adeefan, sedai muce Allah yaraya muna baby, kuma yabawa naman babu lafiya, yau ga hajjar iya delu da baby🤩

Bayan kwana biyu da suna amayar al'ameen ta tare domin itadai aminah tun aranar aka Kaita gidan mijinta...hajja kuwa jegonta takeyi hankali kwance sedai abinda keci musu tuwo skwarya duk befi hanasu ganin junada maah tayiba, iya kuwa itace yar sa ido megadin maah kenan domin ko parlor gidan yashigo da angaisa iya kecewa seya fita domin idan yana nan batasan iya abinda zasu aikataba, tunda suna cikin gidan har sukayi ciki basu saniba bayaredama hajja ta tareba sabida hakan yanzu kuwa batada yadda ba ayi wani cikin gakuma goyo...shidai baya cemata komai sedai kawai yafice warshi...to yau dai hajja tayi arba'in kuma tasha gyara nagaban kwatance agun maah ita kanta tasan tatsimu mijinta kawai takeda buƙata...shikuwa mercial Ahmad dama ido kawai yazubawa iya yana jira tayi arba'in ne kawai ya ɗauke abarsa, to yau kam datayi arba'in ɗin sun safe yake shurya yadda ze ɗauke matarsa suma bar musu gidan baki ɗaya dama beda niyyar zama gidan kawai yabari ne idan zata tare ta tare a sabon gidanshi yanzu ko tunda an haihu hartayi arba'in ancan zasu sha amarcinsu na arba'in...da dare misalin ƙarfe 7:30pm Adeefan yana ɗakin iya delu yayinda maah ke bedroom ɗin abba, mercial Ahmad ya ɗauke hajja suka fece daga gidan batareda kowa yasaniba, basu zarce ko i'naba se sabon gidansu inda sukeda burin darzar amarcinsu....!

Autar alheri ✍️

*JIKAR IYA DELU*

Page 59 & 60

"Suna shiga babban parlor gidan yasauketa domin ɗaukota yayi tun a mota, cikin wani irin farin ciki hajja ke kallon tsarin gidan nata abin gwanin sha'awa domin iya tsaruwa gidan yatsaru, wata irin jiyowa tayi tarungume yayan nata cikin tsananin farin ciki dajin daɗin muhallin data tanadar mata tashiga kissing ɗin kyakkyawar fuskarshi, data mannamai seta ɗago tace "I really love you yah Ahmad, sekuma tasake kaimai wani kissing ɗin gabaki ɗaya tarasa yama zatayi mishi tanunamai farin cikinta...shikuwa ganin abin nata bana ƙare bane kawai yaɗauke keta cak se bedroom ɗinshi yana zuwa yadireta akan bed yashiga bata zazzafan love wanda yajima bemataba sosai yashiga nuna mata yayi missing ɗinta, itama hakan take maida mishi martani cikin zafi,zafi domin kayanda maah ta ɗura mara sunfara aiki, domin wani irin zuba ƙasanta keyi nafitar hankali...shikuwa abirkice yashiga rabasu da kayan jikinsu cikin ƙanƙanin lokaci yayi fatali da komai yabarsu dagasu se Fatar jikinsu, hummm wani irin mahaukscin romance suke yiwa junan wanda dagani base sun faɗa ba kasan sunyi kawar juna, hannun mercial Ahmad yakai ƙasanta, azabure yamiƙe yana faɗar "oushhhh my haijarr sex plesse ruwan daɗi sunzo wayyyoo, yafaɗa au of control yana buɗe ƙafafuwanta, kana yaɗauki kaciyarshi yaseta a wurin tareda gogawa, "washhhh Allah yah Ahmad daɗiii. "Wayyoo ƙanwata nima naji daɗin wlh ahhhhhh babyyy komai naki me daɗi ne ohhhhh my goddd yafaɗa agigice lokacinda yaji yatsun duma cikin lambunta me ɗimi da santsi, cikin wani irin shauƙi yashiga kurɗawa cikin fadarta yasakin numfashi me haɗe da sambatu, itama hakan take nata sambatun, abu kamar wasa Sega soja yazage yana haƙar ƙanwarshi yana zuba ihu gabaki ɗaya mercial yagigice, ya gigita ƙanwarshi da salon haƙar dayake mata, duk suka taru suka hautsina gidan ihun kawai sukeyi suna faɗawa juna kalamai masu tsayawa arai suna faɗar yadda sukejin junansu awannan lokacin, kowanne jiyake tamkar yamaida ɗan uwanshi ciki dan so. Humm a wannan daren dai mercial ya tabbatar da cewar hajja mace ce kuma cikakkiyar mace ba muna mataba, domin kuwa yasamu farin ciki yadda baze iya Misiltawaba, hakama hajja tasamu soyayya me tsayawa arai agun yayan nata kana ta tabbatar da cewar namijin zaki ne bawai mata maza ba. Nikaina wannan salon soyayyar tasu ta birgeni abin gwanin sha'awa, nidai danaga abin na amarya da angon bana ƙare bane naja musu ƙofa nafice abina, ina musu fatan alkhairi.

Acan gida kuwa, dare yayi sosai wararen 11:30pm iya tafito ɗauke da Adeefan tanufi bedroom ɗin da hajja take domin se tsandara kuka yakeyi sabida yunwa, sedai tana shiga taga bakowa, taduba bathroom nan ma batanan cikin mamaki tanufi bedroom ɗin maah tana kiranta. Koda maah tafito iya tace "bilkisu ina hajja tashiga ne? yaronnan sekuka yakeyi amma bata ɗakinta kuma bata bathroom...da mamaki kwance akan fuskar maah tace "batanan shin? To ina zataje? "Oho nima dai abinda nake son sanin kenan. Atake suka shiga sukuriyar neman hajja amma babu ita babu dalilinta, har abba yafito yake har pert ɗin mercial Ahmad nemanta abin mamaki shima bayanan. Lokacinda abba yake sanarwa maah Ahmad ma baya gidan salati kawai tasaki kafin tasaka hannu takarɓi Adeefan kana tacewa abba anemowa yaron nan madara Alhaji, tana gama faɗar hakan tashige bedroom ɗinta dashi, hakan itama iya tanufi nata bedroom ɗin tana mita...abba yanemowa baby madara acikin daren, hakan yakwana gun maah da safe abba yakirashi yana tambayarshi suna ina? Anan yagaya masa sun koma gidansu hankali kwance, abba bece komaiba ya yanke wayar hakan akabawa al'ameen Adeefan yakai musu.

Tofa tun daga wannan ranar rayuwa takara yimusu daɗi soyayyar su sukeyi hankali kwance suna renon yaronsu daga gefe ɗaya kuma hajja nacigaba da karatunta cikin kwanciyar hankali da farin ciki, gakuma soyayya me birgewa atsakanin duka ma auratan...🙏


TAMMATBIHAMDILLAH

Anan nakawo ƙarshen wannan labarin na barkwanci me taken JIKAR IYA DELU, abinda nayi dede aciki Allah yasa a anfana dashi wanda yake kuskure Allah yabamu ikon damuka watsar dashi.

Gane buƙatar kasuwanci da Autar alheri ✍️ kofa Abuɗe take ze iyayi nemana ta nomber wayana kamar hakan 👉 07037092176. Kasuwanci maganin mata nasari damasu sayen ɗaya'ɗaya hakama maganin sanyi dana gyaran breast...hakama wanda keda buƙatar shiga project ɗin 52U networking ma ze iya neman nomber dakenan anasama.







Autar alheri ✍️
Downloaded from NovelsHQ.com




This Novel is downloaded from https://NovelsHQ.com
to download more hausa novels visits our site at www.Novels.Com

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/NovelsHQ.com

Twitter : https://twitter.com/NovelsHQ.com

Telegram : https://t.me/NovelsHQ.com


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment