Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

harshi bega komaiba dominshi mutinne da be yadda da aljanuba balle shi'umancin su.

"Waye ke nocking door d'in bedroom D'ina?? Suka tsikayo murmushi...d'agowa sukayi atare suna dubanshi cikin tsoro sekuma sukaga yawani lumshe idonshi kamar bashine yayi maganarba, duban juna sukayi atare kana Al'ameen yace "nocking Kuma ya Ahmad? Bawanda yayi nocking door d'ink....gum yayida bakinshi Ganin yadda yawani bud'e idonshi duka lokaci d'aya yanamishi Wani Dan iskan kallo na karkarenamun hankali. Kamun yace bangane bawanda yayi nocking ba karkarenamun hankali wlh, yafad'a ahasale.....dukkansu k'asa sukayida kansu bawanda yace komai.

Shikuwa Ganin Hakan yak'ara hasalashi abunkaga me zuciya cikin fad'a yakecewa banasan iskanshi aje anadokarmun k'ofa sekace nashi bashin Wani sabida Kun renani kome kukeso bazaku Jira nafitiba kunsan uzurinane kawai kunzo kunwani takurawa mutin yanzu idan kuka kashenifa sanadin wannan nocking d'in...atare suka d'ago suna kallanshi Jin abunda yafad'a daga nocking se akashe mutin wannan wacce irin maganace Hakan Ahmad keyi.

D'agowa captain basheer yayi Yana dallah mishi harara tunowada kowayeshi awurinshi domin dudda yake samadashi agun aiki ai abokinshine hakan yasa yace "bangane mukashekaba Ahmad sabida kawai anyi nocking za'akashekan? aikuwu wlh danasan Hakan zakace Senayi nocking d'innan kawai kawani zokanayiwa mutane masifa kamar sanin mukayi Wanda yayi nocking d'in.


Shikuwa Jin furucin captain basheer kawai seya rufe idonshi batareda yace komaiba domin yagano tijararce tamotsa captain basheer ze iya bashi Wani ciwon Kai agaban Al'ameen gara kawai yashareshi, saurin kaihanunshi yayi Yana dafe mararshi tareda cije lips d'inshi sabida azabar mird'ar dayaji tana yimashi....shidai Al'ameen juyawa yayi kawai yabar part d'in aranshi Yana fad'ar ya Ahmad akwai jarabar masifa yanzu kawai danyanasan yiwa mutane had'a seyace wai anyi nocking d'inshi bayan suna parlor basuga shigowar kowaba balle fita.....Shima Captain basheer ficewarshi yayi domin yagano mi M. Ahmad keyiwa cizan lips afili yace fitinannne kawai kayi sure kak'i kayi sefitinar dakecinka..m Ahmad yajishi sarai Amma seyayi kamar beji abunda yaceba yanafamada kanshi.

*Ina masu famada matsalar sihiri sammu ko Neman temako akan kasuwanci aiki ko ilimi Dama sauran buk'atu narayuwar yauda kullun to gadama tasamu akwai shahararriyar malama wadda kedaba temako ga irin way'annan abubuwan Kuma adace da abunda akeso da izinin Allah idan kanasan ganinta zaka nemi tabaka Rana dakuma lokaci Domin gudun karkayita zama bakasamu ganintaba yasa ta b'ulloda duk lokacinda tabaka idan kazo Zata saurari matsalarka cikin hukuncin allah Kuma tatemakama adace...gamasu buk'atar Neman temako Kuma sunyi Nisa basa iya zuwa wurinda take takan Basu nomber wayarta domin akwai lokacidata ware na musamman datake sauraran matsalolin mutane awaya idan mara lpy ne zata Saka ayimishi video aturo matashi tagani zatayiwa mejiyarahi tambayoyi yadda yadace domin yabata cikakkiyar amsa daga Nan zatasan temakonda zatamishi Kuma idan akwai maganin da yadace kayi anfanidashi zata turama hargarinda kake Kuma duk Wanda yazo wurin malama tabbas anasamun biyan muk'ata yadda akeso cikin hukuncin allah. Allah yasa mudace gamasu buk'atar Neman temako awurinta zaku iya yimata magana ta WhatsApp a wannan contact d'in ๐Ÿ‘‰08107819124 Amma akan WhatsApp kawai idan sak'o yayi mako d'aya tozata duba insha allah, Amma fa tace asanarda masu sonyimata magana idan bawani abun yakawo mutin dagaske ba ko beshiryaba to karyayi mata magana domin zeshiga hakkin wasune tinda abun dayawa Kuma kowa tashi lalurar takawoshi. Allah yasa mudace*๐Ÿ™

_________

Anan yazauna parlor shin kusan awa d'aya ko dogon motsi beyiba Yana,Nan zaune hajja tasauko se harare harare takeyi tana tura Baki gaba domin Sam batasan mike faruwaba tana fishine kawai sabida yasaka tsallen kwad'o...tinda tafara saukowa yakafeta sa blue eyes d'inshi masu matuk'ar girma da d'aukar hankali Yana kallon yadda jikinta ke juyawa kamar da gangan take juyashi hartazo tagittashi tawuce yabi bayanta da kallo Wanda yasashi dafe wando da mara lokaci d'aya Yana yafad'ar nashiga ukku ohh my good wannan abar zata kasheni.

Itako tarigada tafice warta batamasan yanayiba kaitsaye part d'in maah tanufa koda tashiga Taga Abba da maah zaune a parlor Kuma Babu Riga ajikinshi maah nashafa mishi Wani abun dabatasan ko mineneba Kuma tana gogewa...cikin mmki Abba yace hajarah dama bakiciki Ashe Ina kikaje? Bakin tad'an turo gaba kana tace "gun ya Ahmad na je Abba shine yasakani tsallen kwad'o tak'arasa zancen kamar zatayi kuka. "Au shi Ahmad d'in ne yasaki tsallen kwad'o to yy kyau barnishi kinjiko jeki abunki. Cewar Abba cikin takaici domin yasan waye Ahmad d'in. Juyawa tayi kawai tayi shigewarta bedroom d'in Ameena tana Sak'a yadda zataji uban sojojin dayasaka tsaronta tindashi Abba zemata maganinshi sedai idan Taga bemataba tad'ora daga inda Abba matsaya da wannan tinanin tatura k'ofar bedroom d'in tashiga tana bin d'akin da kallo....!









Autar alher โœ๏ธ

*JIKAR IYA DELU*

Page 21 & 22

"Wani irin tsulli Amina tayi lokacinda Taga anshigo bedroom d'inta domin Sam Bata kawocewa hajja ceba...cikin mmki hajja tabitada kallo kamun tashegeda dariya tana nunata da yatsa tace "anty Amina wainice nabaki tsoro kome? Wannan irin razana haka. "Hummm aikam Doline narazana hajara bakiji abunda akeyibane tind'azu wai aljana agidannan ai wlh nad'auka aljanar ce takawomun hari. Tak'arasa zancen tana sauke numfashi tsoro. Dariya hajja tayi tana fad'ar wai aljana wlh kudai kuncika tsoro tana gama fad'ar Hakan tashige warta bathroom d'in Amina domin tayi wanka


Batawani shawahalaba tinda tasaba zuwa komai ta'iya anfanidashi seda Tagama wankan tsab tafito sedai tanata mmkin yadda nonuwanta sukayi sezafi suke mata abunda Bata tab'ajiba kenan Amma tayiwa Kowa maganaba tashiga sha'anin gabanta bayan tagama shafe jikinta da Mai kayan Amina tad'auko tasaka dudda cewa Amina tagirmeta sosai Amma kayanta dab sukayi mata ajiki sabida tafita man k'asusuwa, kallan Amina tayi Taga se chat takeyi awayarta batace mata komaiba tafice domin yunwa takeji tana fita tanufi bedroom d'in iya delu Amma setaga tayi bacci makure ak'asa,, murmushi kawai hajja tayi tareda duk'awa tagyarawa iya kwanciyar domin bazata iya d'aukarta seda tagama gyara nata tarifeta sosai kana tafice daga bedroom d'in tanufi kitchen koda tafito general parlor bakowa Hakan yasa tanufi kitchen kaitsaye sedai me cikin mmki takebin Wanda ke tsaye a kitchen d'in da kallo""Mercial Ahmad tagani tsaye yanashan coffee abunsa.


Kallanshi hajja ta tsayayi tana tunoda abunda yayi mata d'azu nasakata tsallen kwad'o dayayi zuciyarta kamar zata fashe tanasan Ganin Shima tayimai dededa abunda yayi mata,,tana cikin hakanne Kuma seta shiga tinanin mimatayi masa dahar yayi mata Hakan atake tatinada abunda tagani aiko gabanta yafad'i seda tadafe setin zuciyarta sekuma tasaki murmushi domin Hakan kawai taji tanasan tasake Ganin abun tarik'ashi domin taji yayake. D'agowa tayi dazimmar yimishi magana se kawai Taga yawani had'e Rai ta Tau kamar yadda yasaba domin tinshigowarta yajita sarai sharetane yayi aranshi Yana fad'ar Dama itace takaishi ga wannan abun na Shan lemun tsami da coffee cikin dare...itako had'iye maganar ta tayi tareda juyawa tad'ibi abuncinta tafice daga kitchen d'in..Shima seda yagama abunda yakawoshi sa'annan yabar part d'in gaba d'aya.


Washe gari dasafe koda iya delu tatashi tashiga Tino abunda yafaru jiya nan take tadawo Jin tsoro sedai tana tunanin Ina hajjar ta kardai sun Koma d'auketa sunkawo musu wata dudda bata fatar Hakan Amma yanzu datayi sallah zataje tabinciki auwalu taji....itako hajja tinda suka tashi takejin ranta b'ace haka kawai takejin kowa haushi yake Bata shiyasa ko Amina dasuka kwana bedroom d'aya batacewa K'ala ba tafice warta daga bedroom d'in tanufi gadin inda zomon Amina tana zuwa taje d'aukarsa yak'i yazille warshi aguje cikinjin haushi tamik'e zatabar wurin kenan Taga Wani kyakkyawan biri se kallanta yakeyi cikin sauri ta k'arasa inda birinnan yad'aukeshi suka Haye wata bishiya anan sukayi zamansu tana bawa biri lbrn Mercial Ahmad dakuma abunda takesanyi batada kayan aiki. Aiko kamar wasa taji birinnan yace Kona rakaki kisamo akwai duk abunda kikeso anan? Jama'a kuji hajja da shirme ko wauta Sam Bata damuda maganarda birin yayiba cikin sauri tace eh inaso. Tsul yayi yasauko daga kan bishiyar yace muje,,,aiko tabi bayanshi suka shiga yanka jeji daga cikin lambun gidan batareda sun fitaba.

Koda kowa yafito za'ayi breakfast ba'aga hajja ba atinaninsu ko tana part d'in ya Ahmad Hakan yasa ba Wanda yadamu. Illa iya delu datace "auwalu Anya kuwa wannan aljanar tajuya batad'aukemun hajja ba takawo tasu kamar yadda tayi a kyauye nidai tin zuwanmu ma Banga hajjar ba? Tafad'a cikin alhini dagani kasan abun nadamunta... murmushi Abba yayi kana yace aibazasu iya d'auketa anan ba iya ki kwantarda hankalinki kiji. "To shikenan allah yasa tafad'a kana taci gabada cin dimamenta domin tak'icin duk abunda akayi na breakfast d'in sedai dimame.

Shikuwa M Ahmad ko yau daya tashi bawani sauk'i domin jiya ko bacci beyiba sabida yajawa kanshi wahala Amma ahakan yashirya zuwa wurin aiki shida yaranshi dasuke fita hadda captain basheer.. itako Amina tawuce school....ya naziru kuwa Al'ameen yabiya wurin aikinshi acewarshi baze zauna shikadaiba,,shidai Al'ameen inbanda dariya Babu abunda yake Mai.

Abufa kamar wasa hadda dare hajja batadawoba har matasan gidan sukadawo Amma ba hajja Babu dalilinta wannan abun yabawa Kuwa nagidan tsoro hadda su Al'ameen,domin m Ahmad ne kawai besan Bata gidanba Shima Kuma dan beshigo bane kowa yashak'a da lamarin har Abba yace Azo abazama nemanta se kawai gata tashigo,,Amma abun mmki tana sanyo k'afarta parlor kowa yamantada tawuni Bata gidan ballema ba'asin tambayar Ina tace. Maah ce kawai tace hajara zo kici abunci kinzaunada yunwa bakici komaiba. Kallanta hajja tayi kamun ta Kalli ledar hannunta tace "barana ajiye kayana maah tana gama fad'ar Hakan tawuce bedroom d'in Amina seda tab'oye kayanda tashigo dasu kana tafito tazauna iya delu se lelenta takeyi kamar wata sabuwar jinjira.


Itako ko ajikinta burinta kawai safiya tawaye taje ta aiwayarda kud'irinta akan m Ahmad da yaranshi,,ahakan dai dataci abuncin sama,,sama kana suka tashi sukayi shigewarsu itada Amina,,itadai hajja kwanciyarta tayi yayinda Amina tashiga karatun hausa novel wato INGARMAN NAMIJI na (Autar alher) tanata kwasar dariya ita kad'ai kamar wata zararriya,,Hakan yasa hajja d'agowa tace wai anty Amina mikikeyiwa dariya ke d'aya? Ta tambaya domin duk tadameta. Cikin dariya Amina tace wlh Wani book ne nake karanta jarumar ciki nabani dariya wlh kona karanta kiji kema? Baki hajja ta tatab'e kana tace "eh to aiyafimun sauraranki kinayi ke kad'ai. Aikuwa hajja nacewa Hakan Amina tamik'e zaune tashiga karatun book d'in afili yadda hajja zataji. Hakan tafara saurarenta tana tura Baki agaba ita adoli Amina tadameta bawani abun dariya bane. Aa anacin Hakan akazo gun diramar su sumayya da yayanta yazeed Ina basega hajja hadda fad'owa k'asa ba wurin dariyar. Tofa awannan Daren Nan suka b'artaye gun karatun novel dayake dasafe weekend ne tinda asabarce.

Washe gari tinda sassafe hajja ta tashi domin tashirya abunda takesan yiwa yayan Nasu da yaranshi Hakan yasa taketa far'a kamar gonar aduga se washe Baki takeyi. Seda sukayi sallar asuba itada Amina kana tafito bayan Taga Amina Takoma bacci sabida dare dasuka Raba suna karatun novel. Kitchen tanufa inda tasamu maah tsaye itada me aikinta suna Shirin abun breakfast. Cikin mutinci tace "barkada safiya maah. "Yawwa barka hajara harkin tashine? "Eh tafad'a kanta ak'asa kamar munafuka. "Okay good to yanzu je ki kwanta kamun mugama aiko..cikin sauri tace aa maah nazo tayakine nagajida kwanciyar. "Tofa iKon ๐Ÿค” cewar maah kamun tace to shikenan Bismillah tafad'a tana nuna mata kayan fruit data ajiye tace tayanka mata. Aiko hajja tashiga aiki Babu kissa kamar gaskiya tinani kawai takeyi aranta tayaya zata samu damar aiwatarda kud'irinta tana gudun tasaka aduka abunda kowa zeci asirinta yatonu Kuma gashi batasan mi Mercial Ahmad zeci shi kad'ai ba. Tana cikin wannan tinanine maah tadawo kitchen d'in tana fad'ar Mero Maza had'awa babana coffee kibawa captain basheer yakai masa Yana parlor. "to hajiya cewar Mero...itako maah tana gama fad'ar Hakan tafice warta.

Tana fita hajja tazo gun Mero tana fad'ar ayya anty Mero baranaga ya ake had'a wannan abun...murmushi kawai Mero tayi domin Hajja na birgeta,,anan tashiga nunawa hajja yadda akeyin komai harta gama tajuya zata d'auko cup hajja ta fidda Wani abun tayi saurin zubawa ciki tana juyawa kamar yadda Mero tabarta tanayi tin farko..karb'a Mero tayi tajuye tareda d'auka tafita tabawa captain basheer Yana sanyeda kayan training yak'arb'a kana yabar parlor...itama hajja tafita tayi anan parlor maah taganta tafito daga kitchen d'in tace "yadai hajarah ko har angama aikinne.. murmushi kamun tace wanka zanyi maah. Okay to shikenan jekiyi sekufito keda Amina. To kawai hajja tace tanufi bedroom d'in Amina tashige warta wurin wanka.

Bayan minti 30 Segata tafito cikin Riga da Wanda Yan pakistan na Amina sunyimata kyau sosai kamar ba itaba bataga kowa a parlor ba Hakan yasa tafice kaitsaye....shiko acan part d'inshi kuwa tinda captain basheer yakai masa coffee yayi tafiyarshi,,zaune yake abakin bed d'inshi yanashan coffee ahankali Yana aiki a computer d'inshi harya shanye tass,,sedai me Yana gama shanshi yaji jikinshi nasakewa kamar Wanda akayiwa shegen duka nafitar hankali zubewa yayi agadon rigingine Yana kallan pop kanshi na juyawa gaya dagashi se boxes ne ajikinshi kamun kace Wani abun jikinshi wayi weak gabaki d'aya ko yatsarshi Bata iya d'agawa.

Itako hajja tana fitowa tanufi inda dandazon sojojin suke suna trining dukkansu wandon sojojinne kawai ajikinsu Babu Riga.. kaitsaye gunda suke tanufa sedai bataji dad'in ganinsu duka wuri d'aya ba domin captain basheer kawai se sauran way'anda suka tsareta taso Gani Amma tinda duk sun had'e wuri d'aya su sukasani tafad'a afili kamun ta kwance Wani abun aleda taseta Dede inda suke tahurashi da bakinta, abun mmki tana hurashi sekawai tafiduka Kuma kaitsaye se wurinsu kamar abunda aka k'arawa yawa duk sojanda ke wurinnan seda wannan abun yasauka ajikinshi. Tana Ganin Hakan tayi murmushi kana tajuya tanufi part d'in Mercial Ahmad kanta tsaye...!



Kuyi hak'uri dan allah dajina shiru kwana biyu wlh banada lpy ne affuwan bisabilillah๐Ÿ™







Autar alher โœ๏ธ

*JIKAR IYA DELU*

Page 23 & 24

"Koda tashiga bakowa a parlor Hakan yasa tahaura zuwa bedroom d'inshi domin ta tabbatarda yanacan...ahankali tatura k'ofar tashiga wani sassayan kamshi me dad'in shak'a yaziyarci hancinta gashi yagameda k'amshin AC se k'amshin yabada Wani launi nadaban lumshe kyawawan idanuwanta tayi tana shakar wannan dadd'an k'amshin kafin tabud'esu akanshi Yana kwance rigingine akan bed ya lumshe idonshi Yana sauraran yanayinshi..mayarda k'ofar tayi tarufe kana tashiga takowa ahankali hartazo tsakiyar d'akin kana tayi tsaye tana kallanshi kyakkyawan mutin INGARMAN NAMIJI ajin farko San kowa k'inwanda yarasa gashida k'irar karfafan Maza Kuma gashi atub'e dagashi se boxes kwantacciyar sumar k'irjinshi kuwa takwanta lubb ajikinshi se shek'i take abin gwanin birgewa,,Idonta tamaida ga boxes d'inshi inda suka sauka akan setin penis d'inshi da Bata kwanciya koda suturar kirki ajikinshi balle yanzu dayake shida Wanda ke tsirara ba maraba, dariya hajja tasaki cikin shak'iyanci tareda dafe bakinta tace "ohh ni hajjar iya yau nazo Ganin iyakar sojojo Ganin k'wam,,Humm tasauke numfashi kana tace bawai akan naga wannan abun fitsarin naka bane mekamada maciji shine zakawani sakani tsallen kwad'o?? Humm to yau zan luguy guytashi naga yazakayi Dani gakadai daranka Kuma idonka biyu ba bacci kakeyiba Amma Babu yadda zakayida hajjar iya iKon allah, tana gama fad'ar Hakan tahaura akan bed d'in inda yake kwance.


Shidai Mercial Ahmad tinda tafara magana yanajinta Amma yakasa Bude idanuwanshi balle yaga ta addancin datashirya yimishi aranshi yake fad'ar lallai wannan yarinyar tacika shed'aniyar gaske wai harshi zatayi wannan rashin mutincin kenan Wani abunne tayi mashi tinda hartasan halinda yake ciki, Humm yasauke ajiyar zuciya yanajin yadda zuciyarshi ke tafasa Yana tinanin hukuncin dayadace yayi mata beyi auneba yaji hannunta cikin boxes d'inshi. K'ara runtse idonshi kawai yayi domin ba yadda zeyi tinda ko yatsarshi baze iya d'agawa ba

Itako ko ajikinta cikin farin caki tarik'o penis d'inshi tareda fiddata waje daga cikin boxes d'in tana kallah...Idon tazaro sabida Wani irin numfashi dataji hajiyar nayimata ahannu tana k'ara cikowa..cikin Dan tsoro tasaki tana bintada kallo kamun Takoma rik'ota tashiga shafata tareda Jan sumar Dake kwance amararshi tana fad'ar Kai Amma ya Ahmad kanada sumar d'uwawu me kyau kamar nayi kitso. Tak'arasa zancen tana k'ara shafa kwantacciyar sumar,, hannunta d'aya Kuma narik'eda jarumar tana shafata cikin Wani Salo kamar wadda aka koyawa se matsa kan kaciyarshi takeyi tana fad'ar Kai Nan zallaushi nankuwa da k'arfi tak'ara matse Dede kewayen kaciyar tana Dan dannawa da yatsarta....haba ai tuni numfashin Mercial Ahmad yasauya Yana fita da k'arfi kamar za'afisge mishi shed'a sabida abunda akeji acikin jikinshi Babu damar motsi ko hanata Amma abun nashigar shi sosai



Dena shafa kwantacciyar sumarshi tayi seta mayarda hannunta akan penis d'in seya kasance duka hannunta biyu na kan penis d'inshi tarik'e joystick d'in da d'aya d'ayan Kuma tana mulmula kaciyarshi...haba Wani irin dogon numfashi m. Ahmad yaja dak'arfi idonshi nawani juyewa Dakyar ya iya bud'e bakinshi yace ohhhh washhhh allah ahhhh, yafad'a agigice dudda maganar Bata fita sosai...Jin abunda yace dakuma yadda yayi yasaka hajja tintsirewa da dariya tana fad'ar auto dazafi ko? Aikaima gara kaji yadda naji ba tak'amarka wahalarda mutunba? Seka gane kurenka..tak'arasa zancen tana k'ara rik'o Abar tahad'e Hanna yenta biyu tasakata tsakiya tana mulmulawa kamar tana kad'a Miya Kuma Dede kan kaciyarshi kawai take yiwa hakanan...aiko tak'ara birkita bawan allah cikin gigicewa yake fad'ar ohhh my god ashhhh ohhhh ahhhh wayyo my penis ahhhh baby please ohhhhh sheathhh ohhhhh aushhhh yafad'a idonshi ba kafewa domin dai Mercial Ahmad ba manemi mata bane Sam betab'a sanin mace ba koda kuwa da hugging ne balle Wani abun yashiga tsakaninsu se akan wannan marar kunyar wato hajja lokacinda yayi mata gugar jiki...to yau Kuma ga azabar datazo gana mashi acewarshi.


Acan waje kuwa su captain basheer nacikinyin Sha'aninsu sukaji kamar antsikaresu Kuma atare dukkansu tsayawa sukayi suna kallan juna kafin Wani azababben k'aik'ayi yayimusu rufdugu lokaci d'aya...cikin tashin hankali da mmki kowannesu ke kuytar jikinshi kamar wasu zararraru se famar ihu sukeyi musulman cikinsu na salati gabaki d'aya sun hargitsa wurin wasu kwance ak'asa suna birgimar sosar jikinsu wasu Kuma ajikin Gini wasu da jikin karfe kowada inda yake Neman d'auki gabaki d'aya suncire suturar jikinsu sunkoma dagasu se boxes suna hauka..

Wani Wanda akecewa joguyt me yashek'o aguje yararamo bindiga wareda setata yad'ana harbi Dede gadin se akan zomon Amina yasake d'ana Wani Harbin Hana yafad'ar heeeee I'll do it hooo god I'll do it woooo yak'ara tatanrewa yado kanshi ak'asa ya gurza ya gurza yak'ara mik'ewa yad'ana Harbin Wanda yayidede da fitowar Abba dasu Al'ameen agigice Jin wannan harbe harben suka nufi inda suke jiyo Harbin...suna Isa wurin sukayi turus Ganin duka Taron sojojin gidan awani Hali da wasu na taken Nigeria wasu na Kiran jijos wasu Kuma suna salati suna yakutar jiki gakuma wannan Dake musu harbi Yana fad'ar seyayi ko uwarme zeyi oho gabaki d'aya dai duk basa hayya cinsu..innalillahi wa inna'ilaihi Raji'un Abba yafad'a Yana yak'arasa shiga wurin. Yayinda Al'ameen da yafara tsoratada lamarin yaja birki Yana kallansu domin shidai yaya nazeeru tuni yaja nashi birkin Dan bek'arasoba.

"Wai mik'e faruwane? Miye Hakan yasaneku basheer? Yatambaya Yana kallon captain basheer dayayi Wani bicibici dashi. "Na'am na'am Abba innalillahi Abba k'aik'ayi zekashemu ya Salamm ohh my god Abba please help us wayyo allah. "Subahanallah Amma kuwa wannan wanne irin abune Hakan "Al'ameen kira Dr Naseer Dan Allah yazo dasu likitocin adubasu anan yafi afita dasu suna Hakan.. "okay Abba yace tareda d'auko wayarshi yakira Dr Naseer d'in...seda suka gama wayar kana Abba yace to wai Ina megidansu yakene? Ina babana Al'ameen? "Nima bansaniba wlh Abba."to jeki part d'inshi mana kaga koyanan tinda dai gaduka motocinshi ba Wanda yafita dashi.

Zuyawa Al'ameen yayi zuwa part d'in Mercial Ahmad Yana fad'ar to Abba barana duba d'in.....acan kuwa hajja tadauge se ta maula takeyi da jarumar bayan allah gabaki d'aya tajigatashi domin k'ara ruramai wutar Sha'awar kawai takeyi Amma batasan yaya zata fitarmai da itaba tinda Dama bawai tasan ma'anar Hakan bane no itakawai tsabagen sharri ne da mugunta, wata irin matsa tayiwa kan kaciyarshi Wanda yasashi sakin ihunda seda murmushi tafita babushiri, Kuma Hakan yayi Dede da kawowar Al'ameen k'ofar bedroom d'in nashi.....!




Sefa kunyi hak'uri wlh babu lpy please pray for me ๐Ÿ™





Autar alher โœ๏ธ

*JIKAR IYA DELU*

Page 25 & 26

"Ido Al'ameen yawaro Jin kamar muryar yayan nashi cikin hanzari yaturo k'ofar yashiga Babu ko nocking balle sallama turus yayi Ganin bakowa a bedroom d'in gakuma muryar Yayan nashi yaji Hakan yasa yak'arasa tsakiyar d'akin Yana dube dube Amma Bega komaiba, bathroom yanufa yabud'e k'ofar yashiga domin tinaninshi ko wata matsalar ce kefaruwa dashi.

Shikuwa Mercial Ahmad Dake kwance kamar gawa Wani irin matsanancin bak'in ciki yakeji Wanda yasakashi runtse idonshi da'azabar k'arfi yanajin da'ace Yana iya tab'uka Wani abun ayanzu dase hajarah tarena kanta setayi nadamar saninshi arayuwata domin wlh Babu abunda zehanashi shak'eta har lahira seta Dena numfashi ayau d'innan wai kamarshi Mercial Ahmad shine yau akwance tsirara agaban wannan jaririyar yarinya tasaka al'aurarshi agaba tana wasa sekace Wani d'anta Kuma hartayi sanadin k'aninshi yaga tsiraicinshi abunda yake killace abunshi tin k'urciya Wani mahaluki betab'a Ganinshiba inba iyayenshiba balle yanzu daya girma Amma shizatayiwa wannan tozalcin....itanadai hajja hakanne yakasance agunta setaji mugun zafin shigowarda Al'ameen yayi Batasan miyasaba kawai taji batasan yaga jikin ya Ahmad d'in cikin sauri tajanyo blanket tarufe mishi penis d'inshi sa'annan tasaka hannunta taciki tadanneta dankar Al'ameen yaga girmanta acikin zanen, seda Mercial Ahmad yaruntse idonshi sabida Jin tadanne mishi jiki azaba bisa azaba, cikin sauri yamayarda dubanshi gareta seyaga tarufe mishi jikinshi Kuma tadanne wai kar aganshi awaje, Wani Dan sanyi yaji aranshi haryasauke ajiyar zuciya abayyane Wanda yasata d'agowa takalleshi Amma yadda Taga idonshi sunkoma se Abun yayi bala,in tsoratata cikin sauri takauda kanta tareda saukowa akan bed d'in Wanda yayi Dede da fitowar Al'ameen daga bathroom saurin tsayawa tayi tana k'ara rik'e penis d'inna kamar abun jaraba. Seda Taga fitar Al'ameen jikin mmki duk suka bishi da kallo ga dukkan alamu begansu domin dayagansu tin shigowarshi tafarko baze karasoba Kuma zeji mugun shuck akan abun sedai haryashigo yarik'a dube dube dashiga bathroom duk Yana Neman ya Ahmad d'in Amma beganshi Kuma gashi yanzu yafita daganin yanayinshi base ancema mutin bega kowaba...atare suka kalle juna itadashi kamun tayi saurin d'auke kanta tana sakinshi tabar d'akin.


Al'ameen kuwa koda yakoma secewa Abba yayi ya Ahmad baya gidannan Abba...to shikenan baramujira zuwan doctor's d'in Amma dai wannan abun beyi dad'i ba,,,sunan tsaye Sega su Dr Naseer sunkaraso, cikin sauri Abba yataresu dakanshi yatemaka akashigadasu captain basheer bangarensu akashiga Basu temakon gaggawa dudda cewar sunjigata sosai.

Su Abba natsaye sunajiran ba'asin lpyr su captain basheer Sega dr Naseer yafito, cikin girmamawa yashiga yiwa Abba bayanin abunda ke faruwa nacewa Wani abunne duk ajikinsu me masifar k'aik'ayi Wanda Indai yazubarwa mutin muddin ba'asaurin kaishe asibitiba to ze,iya dayemai fata,,Amma yanzu duk anyi musu allurar Dake kashe abun insha allah komai zedawo normal...mamaki sosai Abba yayi akan wannan abun kamun yayiwa doctor Naseer godiya dasauran doctor's kana yayi musu alkhairi meyawa suka tafi...shiga yayi gunsu captain basheer yasamu duk suna zaune sunyi wujiga wujiga dasu Amma yanzu shiru kawai suke bawani sosar jikinsu dasukeyi, cikin tausayi Abba ke kallonsu Yana musu sannu shida Al'ameen da yaya nazeeru,,,duk suka amsa.,kana Abba yashiga tambayarsu dalilin faruwar Hakan? Aiko kowannensu yayi shiru suna raba Ido domin basusan daliliba secan captain basheer yace "wlh Abba bamusan abunda yakawo wannan abunba kawai Muma iska mukaji tataso mek'arfi daganan se wannan k'aik'ayin. Kai abba yajinjina cikin gamsuwada kalamanshi yaceto allah yakiyaye gaba gashi abokin nakama Baya gidan ko inayaje tinda safennan oho? Cikin mamaki captain basheer yace to sedaiko idan daga baya yafita Abba Amma a bedroom d'inshi nabarshi bayan nakaimai coffee domin bayamajin dad'i. Kafin Abba yayi magana Al'ameen yace aiko yafita maybe yaji sauk'i ne yaje Wani gun. To Allah yasawak'e cewar Abba shikam yafita warshi,,su Al'ameen ma sukabi bayanshi....cije Baki captain basheer yayi Yana girgiza kanshi kafin yayi magana se Wani manur yace captain basheer Amma inaga wannan abunne da'akecewa sosagaye shine aka zuba mana Kuma wlh wannan yarinyar datazo gidannan itace nagani alokacinda muke wurinnan...girgiza Kai kawai captain basheer yayi kana yabud'e Baki cikin takaici yace Nima naganta naboyewa Abba ne kawai domin banaso yafarin aibinta agaremu Amma tabbas wlh setasan suwaye tayiwa ba aljanune da'ita ko kukar bulukiya ce akanta Senayi maganinta.. gaskiya kam cewar Munir cikin Jin haushinta.

Itakam hajja tana fita tawuce warta part d'in maah cikin sa'a koda Takoma bakowa a parlor tayisaurin shigewa bedroom d'in Amina...itako alokacin tanazaune tana shiri tayo wanka zatafitayin breakfast Taga hajja tashigo karaye, cikin mmki tace hajara lpy kuwa? Dagefen Ido hajja takalleta kana tace lpy Lau mikika gani? "Aa bakomai kawai nagakinshigo kamar abirkicene wai daga inama kike? "Ke dan allah bansaniba dabak'ar shegiyar tambaya kamar dangin fillani haba? "Tofa hajara Nikike zagi yau aiko wlh Sena gayawa ya Ahmad, Amina tafad'a cikin Jin haushi. Harta kwanta gefen aminar sekuma tayi zumbur tamik'e Jin

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment