Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

Downloaded from GNOVELS.COM.NG

This Novel is downloaded from https://NovelsHQ.com
to download more hausa novels visits our site at www.NovelsHQ.com

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/NovelsHQ

Twitter : https://twitter.com/NovelsHQ

Telegram : https://t.me/NovelsHQ

*RASHIN JINI 🩸 RASHIN TSAGAWA!!!*
_PAID BOOK ₦400 ONLY_

*_LOVE, BETRAYAL, DEPRESSION & SYMPATHY ALL IN TARKON SO!!!_*

_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

(MRS_MLM GRAPHIX & NOVELS ALƘALAMI DA FASAHA STUDIO 💥 ✨ 💥)

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA..(32) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (33) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (34) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (35) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (36). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (37). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (38).. (39) CAPTAIN AMEESH FREE BOOK....(40) DAREN HANA BACCI ☠️ 💀 ☠️ (41) BARRISTER ARMAN! (42) TARKON SO!
(43) RASHIN JINI 🩸 RASHIN TSAGAWA!!!loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *RASHIN JINI 🩸RASHIN TSAGAWA!!!*
PAID BOOK ₦400 ONLY

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰*

................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓

........................

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)*

```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics```

```Ina kuke ma'abota ƙamshi Mata da Maza nesa tazo kusadaku BINTOUR ALIEY PERFORM Duniyar ƙamshi Cikin rahusa da Rangwame muna maraba da masu dasayen ɗaya koma Y'an sari muna turaruka kamar:~
sandal flasks, sandal wood, sandal bangi, Senegalese kajiji, kabbasa, humra fara, da brown,musk, turaren gogawa Kala Kala, turaren tsinke, dadai sauransu.... Zaku iya Nemanmu A 07048605381, Or 07040154174 Whatsapp ko kira,... BINTOUR ALIEY PERFORM, DUNIYAR ƘAMSHI DA KECE RAINANI...... MUNA MARABA DA ZUWANKUUUU```

_MARCH 2026_

_15/3/2026, 26 DAY'S OF RAMADHAN_

*BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM*

*FREE PAGE 1 TO 5*

.................duka gidan ya ɗauka da murna sai shirye shirye suke a ɗaura wannan a sauke a ɗaura wannan gaba ɗaya gidan sai murna suke wa dawowar Babban yaron gidan wato Haisam, Shekara 10 kenan baya Nigeria yana waje karatu yanzu haka ya kammala digree ɗinsa na Uku ɓangaren Sashen bincike na farin kaya wato C.I.D "CRIMINAL INVESTIGATION DEPARTMENT" ci hakken mutum ne mai fiƙira wayo hankali da Bara ga kuma sanin Computer ciki da waje, ƙwarewarsa ya saka can ƙasar da yake ƙarin karatunsa suka so riƙeshi, shi kanshi yaso hakan saidai jan ido faɗa irin nasu Abby da Hajiya kaka data ƙwallafa rai da soyayyar jikan nata yazo kusa da ita ya saka dole suka saka baki kan dawowar tasa, badan ya soba dole ya nufo Nigeria bayan yazo da tarin ilimin sa da kyaututtuka na musamman,

Bayan saukar jirkin, fitowa yayi daga wani saƙon, sanye yake da suit baƙi amma iya Faran rigace kawai jikinsa sai necktie ɗinsa baƙi ɗayan hannun sa riƙe da baƙar rigarsa da wayarsa ɗayan hannunsa kuma yana janye da akwatinsa,

Masha Allah na faɗa bayan hango kyakkyawar fuskarsa data ƙawatu da saje da baƙin glass daya saka, sumar kansa kwance wadda tasha gyara sai sheƙi take, HAISAM Kenan kyakkyawan matashi maiji da kuɗi kyau dukiya dama ilimi,

Hangosa Babban Abokinsa ko nace Amini kuma ɗan uwansa Areef yayi da sauri ya ƙarasa inda yake yana rungumarsa Cikin kewa da ƙaunarsa,

Yasani bazai wuce Dr Areef ba domin shine kawai yayiwa waya kan ya sauka, hakan yasa shima yasaka ɗayan hannunsa ya rungumesa Cikin nuna so da kewarsa shima,

"You're welcome Boss" Areef ya faɗa yana wani ɗan sara masa da alaman tsokana

Harara ya watsa masa kafin yace"a'a killer dai"

Dariya yayi sosai yana karɓar akwatin nasa "a'a nidai a Boss na tsaya kuma kaima kasan kaine Boss a gidan kuma sunan yayi matuƙar dacewa dakai, wataƙil ma yanzu Wadda tabaka sunan tamanta amma dai nasan bazata manta da cewar kaine Boss ɗin ba,"

Mtsww "Sarkin Surutu kasameni gida ai," ya faɗa yana ƙoƙarin shiga motar

Dariya kawai Dr Areef yayi tareda saka kayansa a mota yaja suka nufe gida,

Tunda suka fito idanta ya faɗa kan Haisam gaba ɗaya ta rasa imaninta domin Kuwa ya gama tafiya da ita saidai koda yazo kusa da ita ko kallon inda take baiba balle yasan da wanzuwarta gurin,

Latifa "muje ko,"

Ganin shurun yayi yawa yasaka Zeema, waigawa baya tsaye ta hangota can baya tana kallon wani da bai masan tanayi ba kuma har ya wuce amma takasa ɗauke idanta daga inda suka wuce, dawowa tayi tareda janyo hannun ta tace"Are you okey latee? Wai me kike kallo haka,"?

A jiyan zuciya ta sauke mai ƙarfi tareda runtse idanta tasake hasko fuskar guy ɗin da wani fitinannen ƙamshi dayake a fili ta bayyana " He is handsome man and i love it,"

Baki sake Zeema tabita da kallo kafin tace"Latee so kuma,"?

"Sosai kuma ko yaya dole na mallakeshi, domin babu abinda na taɓa nema a rayuwa na rasa kuma Yanzu dole na samu,"

Zeema zatayi Magana ta dakatar da ita "muje gida" ta faɗa tana maida ƙaton Glass ɗinta na no respect...............

_BASEERATA ITA CE ARZIKINA😍_

(MRS_MLM GRAPHIX & NOVELS ALƘALAMI DA FASAHA STUDIO🔥)

Whatsapp number 07064904617 or 07031012948

*RASHIN JINI 🩸 RASHIN TSAGAWA!!!*
_PAID BOOK ₦400 ONLY_

*_LOVE, BETRAYAL, DEPRESSION & SYMPATHY ALL IN TARKON SO!!!_*

_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

(MRS_MLM GRAPHIX & NOVELS ALƘALAMI DA FASAHA STUDIO 💥 ✨ 💥)

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA..(32) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (33) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (34) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (35) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (36). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (37). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (38).. (39) CAPTAIN AMEESH FREE BOOK....(40) DAREN HANA BACCI ☠️ 💀 ☠️ (41) BARRISTER ARMAN! (42) TARKON SO!
(43) RASHIN JINI 🩸 RASHIN TSAGAWA!!!loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *RASHIN JINI 🩸RASHIN TSAGAWA!!!*
PAID BOOK ₦400 ONLY

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰*

................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓

........................

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)*

```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics```

```Ina kuke ma'abota ƙamshi Mata da Maza nesa tazo kusadaku BINTOUR ALIEY PERFORM Duniyar ƙamshi Cikin rahusa da Rangwame muna maraba da masu dasayen ɗaya koma Y'an sari muna turaruka kamar:~
sandal flasks, sandal wood, sandal bangi, Senegalese kajiji, kabbasa, humra fara, da brown,musk, turaren gogawa Kala Kala, turaren tsinke, dadai sauransu.... Zaku iya Nemanmu A 07048605381, Or 07040154174 Whatsapp ko kira,... BINTOUR ALIEY PERFORM, DUNIYAR ƘAMSHI DA KECE RAINANI...... MUNA MARABA DA ZUWANKUUUU```

_MARCH 2026_

_FREE PAGE 6 TO 10_

..........Ke Hismatu Unugu jeki ki ƙara sharewa ɗan mai ƙarfi sashensa kuma kinsan baison ƙazanta kuma babu ruwan ki da kayansa wallahi bansaki taɓa masa komai ba nasan ki da shegen taɓe taɓe babu ruwan ki da kayansa to,"

Tura baki tayi "waini Hajiya da zuwana shine zaki wani sani aiki ko hutuwa banyi ba kuma kinsan halin Boss ni gaskiya bari nakira Laure tamasa,"

Sake baki Hajiya tayi kafin kuma cikin masifa tace"saboda kin rainani ko insaki aikin shine zaki wani cemun ki kira Laure to ki kira Uban Laure yarinya sai son jikin tsiya ai duk Abu ce tawani lalataki ga rashin son zumunci ga rashin son aiki to wallahi saikin gyara ɗakin in ba hakaba ranki zai ɓaci,"

MiƘewa Hisma tayi tana tura baki da guna guni kaɗan kaɗan tareda dana sanin Zuwa gidan ita wannan tsohuwar kullum cikin masifa take babu randa zaka wanye lafiya da ita

"Oh dai kuma uwarki Abu kikama gunguni bani ba gaki dai da sunan masu kirki amma kedai bakida shi bansan wakika biyo da wannan baƙin halin ba dan nidai wallahi ba haka nake ba,"

"Kibani mukullin to,"

Wurgamata key ɗin tayi tana cigaba da masifarta

*RASHIN JINI 🩸 RASHIN TSAGAWA* Hisma ta faɗa tana barin palourn

Sake baki Hajiya tayi tana kallonta cikin wata masifar tace"yo ke dawa kike zonan kimin bayani me kike nufi da cewar *RASHIN JINI 🩸 RASHIN TSAGAWA*,? ko kina nufin dani kikayi gadon masifar,"?

Ita dai gaba tayi tabarta tana ta kumfar baki ita kaɗai.

Buɗe ƙofar palourn nasa tayi tashiga wani sanyi da ƙamshi ya daketa ka rantse yana cikin ɗakin yanzu haka koda yake kullum cikin gyara yake domin Hajiya bata wasa da gyaransa duk da ta tsufa amma akwai ta da tsafta sosai kuma sanin halin Haisam da shegen ƙyanƙyanmi yasa kullum sai angyara masa musamman ganin yana kusa da dawowa,

Kallo tabi palourn dashi komai tsare yake kamar ɗakin macce komai pink idanuwanta suka faɗa kan wani makeken photon sa dake jingine da bango tamkar an sassaƙashi fuskar sa ɗauke da murmushin sa mai kyau yana daga tsaye hannayen sa harɗe kan ƙirjinsa daganin yanayin photon yana cikin farin ciki lokacin ɗayan kuma yana zaune da laptop yana aiki ɗaukar photon yazo masa a bazata amma yayi kyau sosai, ta faɗa a zuciyar ta a bayyane kuma tayi tsaki tareda taɓe baki tace"kyawon banza kyawon ɗan macijiji tunda ba zuciya mai kyau sai cin zali, murguɗa bakinta tayi kamar shine a zahiri kafin tayi cikin bedroom ɗinsa anan tasake dasƙarewa domin Kuwa ya kashe kuɗi a ɗakin komai mai kyau ne kuma tsare lalle Boss akwai tsafta ta faɗa tana leƙa toilet ɗin, fitowa tayi ganin bawani gyara sosai tana mitar kawai dan Hajiya ta musguna matane tasata gyaran, cire ƙaramin veil ɗinta tayi tanaɗan naɗe hannuwan rigarta ta domin Arabic gown ce tashiga toilet ɗin sama sama ta wanke bayan tagama masa ɓarna da gel ɗinsa da turarukan wanka kusan rabin air freshener ta zazzage toilet ɗin gel ɗinsa na wanka kuma saida ta sunsuna ko wanne taji wanda ya mata wanda kuma shine yafi tsada ta cire kwalinsa Domin sabone tabar masa kwalin ta ɗauke gel ɗin toilet baima tsane ba tayis ɗin da sauran ruwan sa tabarshi haka tafito a gurguje gaban mirror ɗinsa ta tsaya nanma saida ta kwashe turaruka kusan kala uku tacire tabar masa kwalayen ɗakin ko mopping ɗinsa batayi ba jiyo hayaniya daga waje tagane ya iso ne hakan yasa ta zuba duk kayan da ta kwashe masa Cikin ƙaramin gyalen nata tafito da sauri bayan shuke shuken gidan takai ta ɓoye nan Kafin tasake falfalawa da gudu cikin gidan, a hanyar fitowa sukayi karo da Hajiya tana ƙoƙarin fitowa domin taji ƙaran motar

"A'a ke lafiya? Wai ke meyasa bakida hankali bakida natsuwa ne to so kike ki kadani kome? Waima tsaya daga gidan ubanwa kike,"?

Tura baki tayi"toba kece kika sakani gyaran ɗakin Boss ba,"

"La'ila wai dama Saboda tsabar sakarci tun ɗazu kina Cikin ɗakin nasa? Lalle yarinyar yo ai dole ki runtumo aguje tunda kinjisa ai naso ya sameki ciki ya zubar miki da haƙora, waima me kika aika tamasa ne dakika rugo haka"

Sake tura baki tayi "ni ni babu abinda namasa kinsani gyaran kuma nagama ga mukullin," bata tayi tasake kwasa aguje tayi cikin gidan

Girgiza kai Hajiya tayi tana cigaba da mitarta tayi waje inda haniyarsu ke fitowa,

Ita kuwa ɗakin Amna tashiga gyalenta tararumo tana ƙoƙarin sake ficewa
Amna tace"Hisma meyasa zaki tafi yanzu bayan kuma momy tace zaki kwanan muna,"

Harara ta ɓalla mata tace"in kwana ina bayan Boss yadawo gidan wallahi ni gidan ubana zan koma bazan iya wannan rayuwar ba gashidai da mugun ya dawo kuma ga masifar Hajiya wallahi ni tafi, idan momy ta neman kice mata na wuce zanmaida miki gyalenki daga baya,"

"To wai ina naki gyalen? Ah Hismat yanake jin ƙamshin irin na turaren big bro," ta faɗa tana ƙoƙarin kama hannun Hismat danta tabbatar ita ɗince kuwa,?

Fisge hannunta tayi cikin masifa tace"bana son raini Amna waike yaushe kika zama muna fuka? To bansani ba," ta faɗa cikin masifa tabar palourn

Tana fitowa ta ɗauke ajiyanta kafin ta sulale kamar macijiya tabar gidan batare da kowa ya lura da ita ba domin dukansu suna gurin motarsa................

_BASEERATA ITA CE ARZIKINA 😍_

(MRS_MLM GRAPHIX & NOVELS ALƘALAMI DA FASAHA STUDIO 🔥)

Whatsapp number 07064904617 or 07031012948

*RASHIN JINI 🩸 RASHIN TSAGAWA!!!*
_PAID BOOK ₦400 ONLY_

*_LOVE, BETRAYAL, DEPRESSION & SYMPATHY ALL IN TARKON SO!!!_*

_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

(MRS_MLM GRAPHIX & NOVELS ALƘALAMI DA FASAHA STUDIO 💥 ✨ 💥)

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA..(32) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (33) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (34) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (35) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (36). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (37). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (38).. (39) CAPTAIN AMEESH FREE BOOK....(40) DAREN HANA BACCI ☠️ 💀 ☠️ (41) BARRISTER ARMAN! (42) TARKON SO!
(43) RASHIN JINI 🩸 RASHIN TSAGAWA!!!loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *RASHIN JINI 🩸RASHIN TSAGAWA!!!*
PAID BOOK ₦400 ONLY

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment