Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://NovelsHQ.com
to download more hausa novels visits our site at www.NovelsHQ.com

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/NovelsHQ

Twitter : https://twitter.com/NovelsHQ

Telegram : https://t.me/NovelsHQ

*✨AUREN ƘWAILA✨*
*Romantic and comedian story*





*Story and Written By Aunty Aisha Mamanteddy*



*Free page*
*01*



*Ga masu bukatar a tallata masu hajar su , Zaku iya tuntubar wannan number 08081202932 sannan kaman yanda kuka sani Wannan littafin na kudi ne , pages biyar kacal za muyi na free page , Don haka ga masu bukatar littafin Auren Kwaila, Regular group #500...Vip group #1000.... Special payment #1500 via 8081202932 Aisha Mohammed opay or 6037312299 Mohammed Aisha keystone bnk evidence of payment via 08081202932*





Bismillahir rahmanur Rahim


Alhamdulillah Gani tafe da Sabo mai ɗauke da Sabon Salo ,wato Auren Ƙwaila😂💃🏻 dadin wanga labarin sai Wanda ya karanta ...Kar ku manta nice dai shahararriyar marubuciyar Nan taku Wato Mmnteddy , wacce na saba kayatar daku da littafaina ....ga Kuma masu bukatar complete novels Dina zasu iya payment 👍🏻✨💃🏻 .
1)The Sexy boss#500

2)Sex before marriage #1000

3)The virgin maid #500

4)Walijaam #500

5)Y'ar Aikina #300

6)Bintoto #300

7)Kwarton manya #500

8)Y'ar tsakar gida #600

9)Fyad'e #1000

10)Mr.Romantic #500

11)Sexxies house #500

12)Y'ar waye #300

13)Rainon soja #600

14)Rainon ta zanyi #500

15)Dijama y'ar fulani #300

16)Siyasata #300

17)Gidan kwarata #500

18)Gidan zaurawa #500

19)My lady boss #500

20)Sadaka yalla #500

21)Kwaryar sama #300

22)Zuma da madaci #300

23)Y'ar maula #300

24)Tabarah #500

25)Bafullatanan Ruga #300

26)Zaki #500
Opay Aisha Mohammed 8081202932 mun GODE .
*Kaduna*

Umma Umma! Umma!!! Ta shigo gidan cikin Wani irin gudu tana kwaɗa Kiran Sunan Umma nata wacce Tayi nesa Wurin surfe Wake tana wankewa don yin Alalen yamma da take Yi da kunu na sayarwa . Umma na!! Ta ƙara Kiran sunan Umman nata a karo na biyu , Wanda Umma Ramatu ta ɗago tana cewa “ Na'am Fatiti , Fati zareriya , mene ya faru waya taɓa mun ke?? “ . Umma wai ni Ikilima Zata Yi ma Rainin Wayo , na sayar ma Yaron ta da Rake na Talatin ,wai ta dawo min dashi ba Zata siya ba ,yayi mata tsada sai na Bata kudin, ni Kuma ban taɓa amsar kudi in Mai da ba , Don haka sai Tayi Haƙuri Wallahi Ba zan Amsa ba .


Aiko Baki Isa ba ,ko sata ake Yi ba zan siya wannan Rake naki a naira Talatin ba , duk rashin kunyar ki sai kin bani kudi na eheee! . Ikilima ce ta katse Fati kamin Umma ta ce da ita Wani Abu . Aiko Wallahi bakya ba ,ko mijin naki ne Bai ishe ni ba.....Bude Baki Yan siyayyan kunu suka Yi suna mamakin Kalaman Wannan Ƴar Ƙwaila ga Matar Soja, domin kuwa Ikilima Mijin ta Soja ne, . Ke Dama Ina Jin labarin rashin kunyar ki ,Ashe Abin naki har ya tsallako zuwa Kai na?“ . To ki natsu ki San inda yake miki ciwo ,mara kunya . Haba Ikilima Kema Kya biye ma Fati da girman ki? Don Allah kiyi Hakuri ga Kudin naki amshi, Umma Tayi maganar tana Mai kwance bakin zanenta tare da kirgo Talatin tana mika ma Ikilima.


Hannu Ikilima tasa tana amsar kudin tare da Juyawa tana amsar Raken Dake hannun yaronta tana mika ma Umma Ramatu .... Girgixa Kai Umma Tayi tare da cewa “ Aa Haba Ikilima, Kiba Yaro yasha rake Kya amsa a hannun sa . Allah kuwa Umma Bata Isa ba , sai ta bamu raken Nan......Fatiti Tayi maganar cike da tsiwa tana kokarin Kai hannun ta don ta kwace Raken ne Umma ta buge bakin ta , tare da cewa ’ Na hanaki Rashin kunya da Dauko mun magana ko? . Wuce ki bani .... Ikilima sai Anjima tasa me gida na ku tafi . Cike da Dan Jin kunya Ikilima ta tasa yaronta tana ficewa daga Gidan , Yayin da Zarah ta juya tana kunkuni tare da cuno Baki tana yin na daki adole tafasa sana'ar . Murmushi Umma Ramatu Tayi tana cewa “ Dama ni bani na saki ba,kan kece kika Saka kanki, Yarinya kamar wacce na haifa Cikin maza ,duk wata sana'a ta maza shi take yi😂har ta abokan hulɗar ta maza ne ko meye hakan hohoho ni Ramatu“ . Ai daga Yau an gama Sana'ar Raken,Indai ba zata nemi Wani Sana'ar ba to sai dai A bar shi , kai Ni sana'a ma Indai na Fatima Zarah ne Wallahi na yafe haka nan “ .


Dariyar Guggo Balki ne ya katse Umma Ramatu wacce take yi har tana kyakyatawa, kana tace “ Addu'a shine kaɗai zaki yi ma Wannan Yarinya kowa da Kalan Ƙuruciyar sa “. Fitowar Fatiti yasaka Guggo Balki rufe bakin ta ,tana yin shiru don Tasan halin tsiwar ta bata bar kowa ba“ .


Nufar inda Sandar Raken nata yake tayi tana cewa “ Umma bari na fita naci kasuwar yamma😹“ ...Yamma?? Aa ai Zauna Kawai Fatiti daga Yau wannan sana'ar a bar ta haka kawai na gode “. Buɗe Baki Fati tayi tana cewa “ Umma abar sana'a kika ce fa? , Aa gaskiya Ni ba mai san zaman banza ba ne!


To ai bakya zuwa makarantar naki! Guggo Balki ta katse su ,inda cike da Tsiwa Fatiti tace “ Oh to ke Guggo wa ya sako bakin ki cikin nan ? Dama Ashe idanun ki na anan ban sani ba ? , Ƙila kece kk zuga Ummana akan na bar sana'ar sayar da Rake ko?“. Aa Fatima wai ai ma sanar sayar da Rake sana'a ce ta maza ba mata ba“ .Oho to Ni kuma shi nake da Ra'ayi ....“Yi min shiru! Umma ta katse ta tare da cigaba da cewa “ Na hana wannan sana'ar daga Yau “ . Hmmmm Shikenan yanzu bara naje na Dawo? . Ta furta zancen tana Nufar Hanyar fita , a'a dawo ina za kije? Umma ta katse ta wanda kamin ta sake wata magana tuni Fatiti ta banzama ta fice tare da fadin yanzu zan dawo .


*
Tun da Ya dauko hanya har izuwa wannan lokaci bai samu damar tsayawa ba don bai san mene ya kawo sa Wannan Gari ba , parking din moton sa yayi can gyefen hanya fiye da Mintuna arba'in yana Zaune yana tunanin Rayuwar sa . Tun ina yaro na ke burin zama Soja, a nawa tunanin wannan Itace hanya mafi sauki Wurin ganin na Ɗau fansa ta , wanda na girma da Babban Ƙulli a cikin zuciya ta ,amma Sai da na zama Cikakken Soja wanda a yanzu nake da matsayin Police Army Amma duk da hakan bashi da Wata Amfani a gareni ,tun da ban dau Fansa ta ba . Kallon wannan matashin Saurayi nayi ina mai ƙara Gyara zama na domin kuwa Dabadon naji da Harshen Hausa yake magana ba ,to babu shakka sai dai nace Balarabe ne wannan Ɗan Saurayi , Fari ne tassss Ga gargaasa ta ko ina a jikin sa Alamun hutu , Wanda ba don naji yana kiran kan sa da Soja ba to da babu shakka zan kira sa da yaran da basu san ma wahalar zufar Rana ba . Idanun sa A lumshe suke da ganin su irin sexy eyes din Nan ne dashi , ga Ɗan Saje da ya kewaye fuskar sa ....motsa laɓɓan sa yayi masu ɗan tudu nan take na Hango faɗaɗan Wushiryar sa daga Sama . Lumshe idanun sa yayi yana Kallon Gyefen Windown moton inda mutane ke wucewa kowa na harkokin sa , Shi yana iya Hangosu amma su babu mai damar ganin na cikin moton sakamakon bakar gilashin Windown .

Tafiya take bazar bazar bazar , hannun ta dauke da bakar ladar wanda yake dauke da kayan yin Kalallaɓa wainar fulawa . Tun kamin ta iso layin su take yin tallah yau zata fara kalallaɓa har ta iso dab da gidan su tana tsayawa a bakin titi tare da kallon ƴan samarin dake zaune wasu cikin napep wasu kuma na zaman majalisar bayan la'asar....Garba yau zan fara kalallaɓa ashirin Ashirin . Yanzu zan shiga gida a ƙwaɓa mun zan fito da Murhu da Kwanan suya . Aaaahh haba Fatiti a soya mun ta ɗari kuwa . Juyawa tayi tana ce ma sauran mutanen ku fa?“ . Ai muma a fara suyan zamu siya .... Murmushi tayi tana Nufar napep inda Bello suke tana cewa “ Bello yau da kallaɓa da yamman nan , ta nawa zaka siya?“ . Murmushi Bello yayi yana cewa “ Fatima manya , A soya mun ta Ɗari biyu , Sai dai matsala na dake kin Fara girma amma bakisa Hijabi..... Harara ta zabga masa tare da cewa “ Ina ruwan ka dani naga wannan bai shafe ka ba , Uhmmmm! Kai dai naka siyan Kallaɓa ka Ajiye mun kuɗi na“ . Murmushi Bello yayi don da sabo ya saba da tsiwar Fatiti “ . Har ta wuce Motan sai ta dawo tana cewa “ A'a wannan fa moton tun wurin ƙarfe biyu take anan , Kuma a gaba na ta tsaya ban ga kowa ya fito daga ciki ba , Tabbas dai kowa ye a ciki yanzu yana bukatar Abin taɓawa Bara ka gani..... Maganar tayi tana kai hannun ta tare da Bubbuga glass windown , Wanda a hankali y fara saukewa yana bin ta da kallo ....Turusss Fatiti tayi tana tunanin Ko dai Balarabe ne wannan anya kuwa yana jin Hausa ..... hmmmm numfasawa tayi tana cewa “ Mene Sunan ka? .


Bin ta da kallo yayi kamin a taƙaice yace “Jibo Saleem Fahad.....🙀Jibo!!! Ta furta tana buɗe Baki cike da mamaki ,kana tace “ Ikon Allah, yanzu duk kyawun nan naka a rasa sunan da za'a sanya maka sai Jibo? Hmmmm ba Wannan ba aƙwai kalallaɓa naga tun ina sayar da Rake ka tsaya baka fito ba ,nasan dai yanzu ko wata irin Hanji ne da kai yanzu zata buƙaci Abinci “ . Ta nawa zaka siya???????😹😹😹😹😹“ .


Masu karatu muje zuwa , wai shin ya labarin take ne??? Waye Wannan Jibo saleem Fahad, Wanne ne sunan sa na yanka a ciki? SALEEM ne? , Ko JIBO ne , ko kuma FAHAD ??? muje zuwa me labarin ya kunsa ? Ni dai ku cigaba da biyo alƙalamin Mmnteddy......


*Kar ku manta free page 5 kaɗai zan yi ,ga masu bukata zaku iya fara biyar kudin littafin AUREN ƘWAILAH .*

*Regular group #500*

*VIP group #1000*

*Special payment #1500*

*Zaku iya Tura kudin ku ta wannan account OPAY 8081202932 A'isha Mohammed .*

*Or*

*6037312299 Mohammed Aisha keystone bank*

*Shaidar biya ta Wannan number 08081202932 mun gode#*
*✨AUREN ƘWAILA✨*
*Romantic and comedian story*





*Story and Written By Aunty Aisha Mamanteddy*



*Free page*
*02*



*Ga masu bukatar a tallata masu hajar su , Zaku iya tuntubar wannan number 08081202932 sannan kaman yanda kuka sani Wannan littafin na kudi ne , pages biyar kacal za muyi na free page , Don haka ga masu bukatar littafin Auren Kwaila, Regular group #500...Vip group #1000.... Special payment #1500 via 8081202932 Aisha Mohammed opay or 6037312299 Mohammed Aisha keystone bnk evidence of payment via 08081202932*





Bismillahir rahmanur Rahim

_________________________


Tsayawa Yayi yana bin ta da kallo sosai kaman kar ya ɗauke idanun sa daga Kallon nata , Yanda take motsa bakin ta cike da Tsiwa tana mai cigaba da cewa “ Malam Jibo Magana nake yi wai shin zaka siyan ne ko a'a .? Kana dai gani na kaga mai tsafta , bare kace Kai Ɗan masu dashi ne ba zaka siya Wainar fulawa ta ba, Kawai abu ɗaya ne bana so shine Wanka kullum , amma bani da matsala Wurin yin daka tsami na fito sharrr dani . Wata irin Murmushi yayi wanda ya ƙara bayyana ƙyawun sa ainun , duk da Tun shigowar sa Garin Kaduna bai yi Murmushin ba sai a yanzu maganar ta yasa shi “ . Don maganar Fatiti yayi matukar saka shi nishaɗi tabbas dashi gwanin dariya ne to babu Abin da zai hanasa darawa. Hmmmm Sauke dan numfashi yana yin ƙasa da Muryar sa tare da Kallon Fatiti yana cewa “ Yarinya ya sunan ki?“.Mene??? Fatiti tayi maganar tana watsa masa Wani irin kallo tare da caɓe fuska kana tace “ Nice yarinyar? Ahhh lallai ,to ka kalleni da ƙyau ,Ni ba yarinya bace eheee! Daga nace ka siiya wainar fulawa ta kada Kuma Raini ya shiga ciki “ . Ɗan Kallon ta yayi kamin ya furta “ Ohh Sorry , Ashe babba ce , Ohk zaki Aure Ni?? . Xaro ido waje Fatima tayi kamin ta dafe kirji da sauri tana yin baya , zafzafzaaaaf babu ko waiwaye ta juya tana Nufar Hanyar gida , tana tafe Tana juyowa tare da zabga ma moton Jibbo saleem Fahad Harara . Ni bana hulɗa da Ƴan iska .


Tana maganar tana Nufar saƙon da zai sasanta da gidan su .

Innalillahi Wa'inna ilaihir raji'un , Fatiti ta zabga uban salati tana tafe hannayen ta tare da tafa hannayen ta biyu , ganin Hayatu wani maƙocin su da Mai sayar da Gyaɗa irin ƴammatan nan na titi...Ihu yake yi , Yana Nishi tare da kame Nonon mai tallar gyaɗan yana Makureta a lungu , gyaɗa a daga gƴefe . Asssshhh Daɗi , Nonuwan ki Taushi Hajara 😳😹 zaro ido Fatiti take yi tana kurdawa tare da Sallallami....shikammm ko takan ta baiyi ba ,duk da yasan Surutu irin na Fatiti , Ba'a yi ba ma tace anyi bare kuma anyi din hmmmmm.....Jikin Mai gyaɗan ne ya hau kyarma abun ka ga mara gaskiya, Fadi take Musa Sallame Ni na huce . Cike da murya ta ƴan tasha Musa Yake cewa “ A haba! Na sallame ki kuma?? Ban shiga daga ciki ba? , Ya ƙare maganar yana jan belt ɗin wandon sa tare da fara shafa kan Kaciyar sa yana wani lashe baki kaman sabon maye “ .


Da sauri Fatiti ta ƙara rufe idanun ta harda sa hannu tana lalubar hanya tare da cewa “ Aiko yanzu zan je na na sanar da ƴan gidan ku , iska cin naka kai har a hanya? A lungu kema kinyi Asara wallh , ki rasa da Wanda zaki yi iskanci sai da Ɗan shaye shaye .


Jikin Mai tallar gyaɗan ne ya hau Rawa tana fadin A'a nidai Don Allah Musa ka bani Wuri kar ta taro mana mutane ayi mun duka . Hannun sa yakai yana jan skirt ɗin ta ,tare da cewa “ Ke da Allah kar ki damu da Wannan yarinyar da shirmenta babu wanda bai san halin ta ba ,ko taje ta faɗa babu mai yarda sai dai ace masifar ta ne ya motsa 🤔 . Idan kuma kin yafe kuɗin naki ne dauki tallar ki sai ki tafi ai“.


Jin kuwa haka yasa Mai tallar gyaɗar Buɗe Masa Durin ta da yake sumbuɗa Uban Wari , to ko wani Wawa Gara buɗe masa ake yi ,ya shiga ya fita kamar ƙofar gari “ . Wani irin xullo yake yi Yana danna Kaciyar sa ciki yana wani irin Nishi da jan yaji ashshshhhhh🍌🙈 Ƙara buɗe masa take yi tana fadin Wayyyo Dadi ashhhh shhhhhaaashhhhhh Danna mun ciki , Ushhhh na baka Gyaɗan da kuɗin nawa duka ,wayo daɗi Duniya hahashhhh . Wani irin ambaliyar Ruwa mai ɗumi ta fara yi masa ai nan mutumin ka ya hau mutuwar tsaye yana wani Ɗauke numfashin Daɗi kamin ya cigaba da Aiki 🍌yana zungura ta ciki .

*

Da Sallamar Fatiti ta isa Gidan su Musa ,inda maƙota dama suke da gidan su . Gidan yawa ne don mata sunfi Ashirin matan Aure kawai ban da Yara da ƴammata . Bin ta da kallo duka akayi don Ganin Fati an san babu Khairan😂 . Don ko Sallama babu wanda ya amsa mata . Bin su da kallo tayi kamin tace “ To ko ba gidan musulmai ba ne ba? Hmmm To Uwale Wurin ki nazo , tayi maganar tana kallon Mahaifiyar Musa tana mai cigaba da cewa “ Ni ƴar tsage gaskiya ce ko yayi ma mutum daɗi ko kar yayi , amma gaskiya inyazo sai na fade ta .


Ya isa Fati mene y faru ne? Kike ta wannan duka maganar?“ . Uwale tayi maganar tana kallon Fati , Wanda ta fara kalmashe murya tana cewa “ Yanzu nan ga Musa Can a lungu shi da mai Tallar gyaɗa suna iskanci .


Innalillahi Wa'inna ilaihir raji'un, Sharrin naki har ya kai ga Musa na?" To maza ki tattara ki bar mun gida kamin nasa Su Asabe suyi miki dukan tsiya ’. Kamin Fati tayi magana ne Hansa'u matar gidan tace “ A'a Uwale , kefa baki son ganin laifin naki , Amma ba bi sharri a maganar Fati , Tana da Tsiwa da tsokana amma bata ƙarya , kuma sannan duk gidan nan mun san fa Abin da Musa Yake yi da Ƴaƴan mutane ,musamman masu talle “. Au saboda na faɗa mata gaskiya ne take cewa zata sa yaran ta su buge Ni ?".


Tho ki tambaye su wacece Fatiti ,? Don naga ke baki san irin ƙarfin da Allah ya Bani b😹idan kun kai ku ɗari ina sa hannu sai na turmushe ku....! Kallon ta Asabe tayi wacce take fitowa daga Kitchen tana cewa “ Ashe ƙarfin maza ne dake?. To maza fitar mana a gida ,ƴar ƙwailan ki dake Sai Rashin kunya“ . Ai kamin Asabe ta rufe baki , Fatiti ta aika mata da naushi a baki ji kake Gummmmmm ,su dai kawai sunji wasu abu sun watso ne daga bakin Asabe , Sai Ganin Hakoranta biyu a ƙasa🤔😂😂🤣"



Muje zuwa masoya Mmnteddy , littafin na kuɗi ne #500 regular VIP group #1000 SPC payment #1500 via 8081202932 Aisha Mohammed Opay.

*✨AUREN ƘWAILA✨*
*Romantic and comedian story*





*Story and Written By Aunty Aisha Mamanteddy*



*Free page*
*03*



*Ga masu bukatar a tallata masu hajar su , Zaku iya tuntubar wannan number 08081202932 sannan kaman yanda kuka sani Wannan littafin na kudi ne , pages biyar kacal za muyi na free page , Don haka ga masu bukatar littafin Auren Kwaila, Regular group #500...Vip group #1000.... Special payment #1500 via 8081202932 Aisha Mohammed opay or 6037312299 Mohammed Aisha keystone bnk evidence of payment via 08081202932*





Bismillahir rahmanur Rahim

_________________________


Innalillahi Wa'inna ilaihir raji'un shine kalmar da Uwale ta furta kenan tana nufo inda Asabe take baki ya ɓalle da Jini ,a ƙasa kuma ga Haƙoranta nan biyu sun watso ƙasa . Ihu Uwale ta fasa tana mai faɗin “Shikenan Ta watsar ma Ɗiyata da Haƙora , innalillahi Wa'inna ilaihir raji'un,dama an faɗa mun Ƙarfin Gardawan maza ne da ita ,ban yarda Ba Ashe ƙashi Ɗaya take dashi😹 .....ganin yanda Akayo kan Asabe matan gidan baki Ɗaya yasa Fatiti Guduwa tana zagayawa tare da Ficewa da gudu tana Nufar Gidan su ....wuce Su Musa da mai Tallar gyaɗan Tayi sammm Bata tsaya bi ta kan su ba , Yayin da Musa ya kalli Mai Tallar gyaɗan yana cewa “ Kin gani ko,? Shi yasa nace miki ki saki Jikin ki ,na ci Durin ki kiji daɗi ,Indai ta Wannan Yarinyar ne idan taje gidan namu sai dai a wartako ta babu mai yarda da Maganar ta . Hmmmm Haka ne Yanzu sallame Ni na wuce! Kallon Tayayi ido cikin ido kamin ya hau gyaran Wando yana mai da 🍌 Hajiyar babban sa ciki kana yace “ Ai na ɗauka ke zaki bada tukuci wannan ihu haka da kika dinga yi , Har sai da fa na rufe miki baki .

A'a Musa , kaga kar muyi haka da kai , kaci mun gyada ta Ɗari biyu , Kudin cin Gindina da kayi Dubu Ɗaya😳 amma ka bada #800 duk da kuɗin gƴaɗan😭Allah ya yi mana tsari da zina “ . Wata irin dariya yayi yana mai kai Hannun sa tare da Shafo ƙasan Ta ,yana furta daɗi na dake ga daɗi ga Arha, yanzu kije tallahn nasan da yamma kika dawowa don ki wuce Gidan ku , Sai ki biyo Ɗaki na gashi can , na ƙara 🍌 yana maganar yana wani shafa kan Kaciyar sa yana liliyata irin na tsagan ƴan iskan nan. Ɗaukar Gƴaɗan tayi cike da Amince masa kana tayi gaba yana biyo bayan ta ,suna fito lungun a tare .


Lagos
Wani irin katafaren Estate ne babba da ya gaji da Haɗuwa da ƙyal³ da kuma Kayan more Rayuwa , kai Haɗuwar sa ba'a cewa komai ,kai da gani kasan gidan Wani hamshaƙin mai ƙuɗin ne da ya amsa sunan sa “ . Tun daga Wajen Estate ɗin kake ganin Securities ko wanne fuska murtike , musamman Sojojin da suke gadin gidan , Ga baƙar Tabarau dake idanun su kai ka shiga Hannun su kasan da matsala . Ni Ko nan take na faɗa Tunanin Wani mahaukacin mai kuɗi ne mamallakin wannan Gida?“.


Estate ɗin farko na fara shiga , Wanda nan take na ga katafaren Gida , Shima kewaye da Masu tsaro , Babban falon gidan na kutsa kai na ,inda naga tsaruwa iya tsaruwa domin kuwa a Falon harda Bene mai zaman kan sa , Saitin kujeru na zama Uku ,ban da Resting chairs na hutawa dake daga gƴefe , ku daga ji kun san falon karshe ne a tsaruwa da kuma Haɗuwa “ . Wani bankaɗeɗen Hoto na gani na Babban mutum fuskar sa ɗauke da Murmushi hushiryr sa y bayyana ƙwarai ,kaman zai magana , don girman hoton yayi A raba bangon uku ya ɗauke kashi Ɗaya .


Kutso kan Wata soja mace ne yasa Ni duban ta ,inda naga ta tsaya tana ƙamewa a gaban hoton tare da sarawa alaman Girmamawa kamin ta juyo tana duban Hajiyar da sai a yanzu na gan ta daga gƴefe da Wani Alhaji .


Ya Salam! Haɗuwar ta , ta daban ne , domin kuwa sanye take cikin wata lace wanda aka yi mata Adon stones kuɗin ta ya ba 1. million baya....“ Mace a tsaye har mace Wacce a shekaru zata haura 47 a duniya . Doguwa ce ga jiki nn mata tana da kiba don wuyar ta har guru guru yake yi na cika , Ranki ya dade An isar da komai Madam “. Kallon Sojan tayi kamin tace “ Alright “......juyawa Tayi tare da Ficewa yayin Da Alhaji Sooraj ya kalli Hajiya Juwayriyya yana cewa “ Ba Abin da yake bani Haushi tamkar na ɗaga Kaina kullum naga Wannan Hoton , yayi maganar yana kara duban wannan hoto ,cike da ɓacin Rai “ . Ɗan Taɓe baki Hajiya Juwayriyya tayi kana tace “ Na fika jin haushin wannan hoto , ina barin sa ne Kawai Saboda Fahad, Amma na tsani na buɗe idanuna nayi Arba da Hoton Alhaji Saleem Jibo. Hmmmm Wai Hajiya yaron nan ya zamuyi dashi ne??“ . Don na lura yanzu fa shi yake tafiyar da duk wasu kasuwancin mu ,Wanda ada muke kallon zamu juya shi ,a yanzu shi yake juya mu ,saboda duk dukiyar shi yake juya akalar ta .


Hmmmmm Shi yasa na fiddo da Wannan mafitr na shaida masa ina so zan haɗa Auren sa dashi da Munayat, Wanda yasan kai miji na ne ,kuma Munayat ƴar kace ,don haka ba zai taɓa iya Musa mun ba ,dole ya amince daga kuma nan ne zamu zartar d Abin da muke SO akan sa“ . Hahahah!!! Ya Wani sheƙe da Dariya,irin na marasa imani yayin da Hajiya Juwayriyya ta cigaba da labarta masa komai .

*
Fitowa yayi daga motar yana kallon Wurin da idanun sa , kamin ya juya yana Nufar wurin wasu samari , Wanda yan isa Fahad ya miƙa masu hannu tare da sallama . Abin ka ga sun ga masu kudin rana cikin sauri suka amsa masa tare da tambayar sa mene yake da muƙata? Aaaammm Sunana Jibbo saleem Fahad, Ni haifaffen Adamawa ne ,amma ina Lagos da zama tare da kasuwanci na . Naga wata Yarinya ce yanzu ta wuce tanan,ina so Akai Ni gidan su . Innalillahi mun shiga uku Yallabai amma kaman kai Soja ne ma? Suka fadi zancen suna kallon Agogon hannun sa da Sarƙar wuyan sa tabbas na Sojoji ne don ga tambarin soja nan. Gyaɗa kai yayi wanda kamin yayi magana , Bashari yace “ Yanzu Tsokanan faɗan Fatiti har ya

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2

Please Login or Register in order to submit comment