Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta ke fada mishi , yau bakin nata ya ki rufuwa kamar parrot

a haka har su ka karaso chop din , su ka sayi ice cream din , ta sayowa Safna ita ma , amma dan jaraba shi Kim biyu ya ce ya na so daya ta chocolate daya kuma vanilla
babu yadda Esra ta iya haka ta saya mishi biyun , ta biya kudin kafin su juya su nufi hanyar gida

tafiyar su ke yi su na shan ice cream din su har su ka iso greenwich street ba tare da ta lura ba , shi kuma a ganin shi ta nan zai fi sauri su koma gida ne shi ya sa ya biyo ta nan

hanyar babu kowa , ko lamps ma daya daya ne ke kunne , kamar an yi busa a wajen
su na tsaka da tafiyar su kawai su ka ga wasu samari uku sun sha gaban su , da ga ganin su ka San ba mutanan kirki ba ne , har wani warin taba su ke yi

dum Esra ta ji zuciyarta ta buga har ta saki bowl din ice cream din ta ba shiri , da sauri ta yi bayan Kim ta buya

cikin nitsuwa Kim ya ce musu " Guys , what are you doing here ? "

wanda ke tsakiya ne ya ce mishi " ni ke tambaya a nan , where is my money ? ka ce min two weeks , yau har one month shi ne ka sauya wajen zama dan kar na kama ka , yau sai ka ban kudi na "

cikin sigar rarrashi Kim ya ce mishi " I'm sorry Pablo , i don't have money now , ka ba ni one week wlh zan kai maka kudin ka har gida "

ko sannu Pablo bai ce mishi ba ya juya ya kalli saurayin da ke daman shi , da kai ya yi mishi allamun ya caje shi
ba musu ya karaso ya kai hannu ya fara caje Kim
da sauri Esra ta dan ja da baya ta na sakin kara

da sauri Kim ya juya ce mata " please calm down " kafin ya juya ya kalli Pablo ya ce mishi " please , ka ba ni one week zan ba ka kudin ka "

ya na gama fadar haka kawai ya ji saurayin nan ya kai hannu saman dick din shi
a dubu dari Kim ya sa hannu ya ture shi ya na dan zaro idanu

kallon Pablo saurayin nan ya yi ya na fadin " Boss , babu ko sisin kwabo a tare da shi "
cike da bacin Pablo ya kai dunkule hannu ya kai wa Kim bugu a face har sai da Kim ya dan rinsina kamar zai fadi
amma ya dago ya na dan ja da baya ya ce " please Pablo , i promise zan biya ka kudin ka , ka ban one week , in na wuce ka kashe ni in ka na so "

ko sannu Pablo bai ce mishi ba ya kai hannu ya damko kwalar rigar shi , ya daga hannu a dunkule zai sake kai mishi wani bugun

da sauri Esra ta shiga tsakiyar su ta datse idanun ta da karfi ta na jiran saukar naushin a face din ta
Pablo na ganin ta ya tsaya Cak , wani makirin murmushi ya saki ya na kallon ta

Kim na ganin irin kallon da ya ke yi wa Esra ya san ba al'heri ba ne , da sauri ya sa hannu ya buge hannun da ya rike kwalar shi da shi , ya riko hannun Esra ya meda ta bayan shi ya na kallon Pablo cikin ido

Wani dan karamin murmushi Pablo ya saki kafin ya ce " ai ga kudina nan a bayan ka , ka ban ita kawai mu tafi "

Dum Esra ta ji gaban ta ya fadi , nan take idanunta su ka ciko da ruwa , kawai sai kara kankame Kim ta yi ta baya ta na girgiza kanta a hankali

a sanyaye Kim ya ce mishi " No Pablo , please and please na ce zan biya ka kudin ka "
murya kassa kassa Esra ta ce mishi " nawa ne kudin zan biya shi "
murya kassa kassa shi ma ya ce " ki na ji ? zan kirga zuwa uku , ki juya ki bar wajen nan da gudu "

da sauri ta ce mishi " No , ba zan iya tafiya na barka ba , ka fada m....... "

ba ta kai karshen maganar ta ba Pablo ya katse ta da cewa " kai , wai maganar me ku ke yi kassa kassa haka ? "

Kim bai amsa mishi tambayar shi ba kawai ya shiga girkawa da ga uku , a rube su Pablo su ka tsaya su na kallon shi
sai da ya ida girkon shi kawai ya ji Esra ba ta motsa ba , cikin rada ya ce mata " ki bar wajen nan na ce miki ! "

ya na gama rufe bakinshi ta sake shi ta juya ta kwassa da gudu
Pablo na ganin ta fara gudu ya dan zaro idanu kafin ya kwassa da gudu shi ma ya yi bayan ta
da sauri Kim ya bi bayan shi ya na fadin " No Pablo , please ka kyale ta ! " ya na haka kawai ya ji an riko hannayanshi ta baya an tsayar da shi
dai'dai lokacin da Pablo ya cin ma Esra ya damko ta ta kugu
wata razananiyar kara ta saki ta na neman kwatar kan ta har sai da ta saki bag din hannun ta
[28/02 à 10:22] đŸĒˇđŸŠˇ:







Assalamu alaykum Barkanmu da warhaka yakk Allah ya sadamu da alkhairin dake cikin wannan ranar Ta Juma'a yamana kariya daga dukkan sharri 😊😊😊 In sha Allah gobe za mu shiga watan Azumi mai Albarka 😊 zan so na nemi gafarar baki daya , wanda na batawa ba tare da sani na ba ku yahe min 😊

yau dai kun gani har pages 3 na yi posting 😂 na bankwana ne , da ga yau zan tsayar da posting sai bayan sallat , 😂 da ga nan kuma sai dai na ce mu hadu a paid group d'ina , đŸĨąđŸĨąđŸĨąđŸĨą da farko na saka kudin littafin a kan 500 ne , so saboda abun da ke faruwa kwana biyun nan na ce zan sauko da shi kan 400 ko kuma 300 har yanzu ban yanke shawara ba đŸĨąđŸĨąđŸĨą

😂😂😂😂 sai mun hadu a paid group din , ni da ga nan na yi tafiyata
amma in sha Allah bayan sallat zan fara posting din Free book d'ina ,
ma su jiran RETURN OF EXILED PRINCE 😂😂😂 a ci gaba da jira to


😊😊😊 Na gode sosai da irin kulawar da ke samu da ga gare ku Sisters , Allah ya bar zumunci

duk me son yin magana da ni ga number ta nan +22798999753


I LOVE YOU SO MUCHHHHH 🩷🩷🩷


sign : MEERAH đŸĒģ💜


..........
Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels


Please Login or Register in order to submit comment