Downloaded from GNOVELS.COM.NG This Novel is downloaded from https://NovelsHQ.com to download more hausa novels visits our site at www.NovelsHQ.com For feedback and support Facebook : https://facebook.com/NovelsHQ Twitter : https://twitter.com/NovelsHQ Telegram : https://t.me/NovelsHQ *✨AUREN ƘWAILA✨* *Romantic and comedian story* *Story and Written By Aunty Aisha Mamanteddy* *Free page* *01* *Ga masu bukatar a tallata masu hajar su , Zaku iya tuntubar wannan number 08081202932 sannan kaman yanda kuka sani Wannan littafin na kudi ne , pages biyar kacal za muyi na free page , Don haka ga masu bukatar littafin Auren Kwaila, Regular group #500...Vip group #1000.... Special payment #1500 via 8081202932 Aisha Mohammed opay or 6037312299 Mohammed Aisha keystone bnk evidence of payment via 08081202932* Bismillahir rahmanur Rahim Alhamdulillah Gani tafe da Sabo mai ɗauke da Sabon Salo ,wato Auren Ƙwaila😂💃🏻 dadin wanga labarin sai Wanda ya karanta ...Kar ku manta nice dai shahararriyar marubuciyar Nan taku Wato Mmnteddy , wacce na saba kayatar daku da littafaina ....ga Kuma masu bukatar complete novels Dina zasu iya payment 👍🏻✨💃🏻 . 1)The Sexy boss#500 2)Sex before marriage #1000 3)The virgin maid #500 4)Walijaam #500 5)Y'ar Aikina #300 6)Bintoto #300 7)Kwarton manya #500 8)Y'ar tsakar gida #600 9)Fyad'e #1000 10)Mr.Romantic #500 11)Sexxies house #500 12)Y'ar waye #300 13)Rainon soja #600 14)Rainon ta zanyi #500 15)Dijama y'ar fulani #300 16)Siyasata #300 17)Gidan kwarata #500 18)Gidan zaurawa #500 19)My lady boss #500 20)Sadaka yalla #500 21)Kwaryar sama #300 22)Zuma da madaci #300 23)Y'ar maula #300 24)Tabarah #500 25)Bafullatanan Ruga #300 26)Zaki #500 Opay Aisha Mohammed 8081202932 mun GODE . *Kaduna* Umma Umma! Umma!!! Ta shigo gidan cikin Wani irin gudu tana kwaɗa Kiran Sunan Umma nata wacce Tayi nesa Wurin surfe Wake tana wankewa don yin Alalen yamma da take Yi da kunu na sayarwa . Umma na!! Ta ƙara Kiran sunan Umman nata a karo na biyu , Wanda Umma Ramatu ta ɗago tana cewa “ Na'am Fatiti , Fati zareriya , mene ya faru waya taɓa mun ke?? “ . Umma wai ni Ikilima Zata Yi ma Rainin Wayo , na sayar ma Yaron ta da Rake na Talatin ,wai ta dawo min dashi ba Zata siya ba ,yayi mata tsada sai na Bata kudin, ni Kuma ban taɓa amsar kudi in Mai da ba , Don haka sai Tayi Haƙuri Wallahi Ba zan Amsa ba . Aiko Baki Isa ba ,ko sata ake Yi ba zan siya wannan Rake naki a naira Talatin ba , duk rashin kunyar ki sai kin bani kudi na eheee! . Ikilima ce ta katse Fati kamin Umma ta ce da ita Wani Abu . Aiko Wallahi bakya ba ,ko mijin naki ne Bai ishe ni ba.....Bude Baki Yan siyayyan kunu suka Yi suna mamakin Kalaman Wannan Ƴar Ƙwaila ga Matar Soja, domin kuwa Ikilima Mijin ta Soja ne, . Ke Dama Ina Jin labarin rashin kunyar ki ,Ashe Abin naki har ya tsallako zuwa Kai na?“ . To ki natsu ki San inda yake miki ciwo ,mara kunya . Haba Ikilima Kema Kya biye ma Fati da girman ki? Don Allah kiyi Hakuri ga Kudin naki amshi, Umma Tayi maganar tana Mai kwance bakin zanenta tare da kirgo Talatin tana mika ma Ikilima. Hannu Ikilima tasa tana amsar kudin tare da Juyawa tana amsar Raken Dake hannun yaronta tana mika ma Umma Ramatu .... Girgixa Kai Umma Tayi tare da cewa “ Aa Haba Ikilima, Kiba Yaro yasha rake Kya amsa a hannun sa . Allah kuwa Umma Bata Isa ba , sai ta bamu raken Nan......Fatiti Tayi maganar cike da tsiwa tana kokarin Kai hannun ta don ta kwace Raken ne Umma ta buge bakin ta , tare da cewa ’ Na hanaki Rashin kunya da Dauko mun magana ko? . Wuce ki bani .... Ikilima sai Anjima tasa me gida na ku tafi . Cike da Dan Jin kunya Ikilima ta tasa yaronta tana ficewa daga Gidan , Yayin da Zarah ta juya tana kunkuni tare da cuno Baki tana yin na daki adole tafasa sana'ar . Murmushi Umma Ramatu Tayi tana cewa “ Dama ni bani na saki ba,kan kece kika Saka kanki, Yarinya kamar wacce na haifa Cikin maza ,duk wata sana'a ta maza shi take yi😂har ta abokan hulɗar ta maza ne ko meye hakan hohoho ni Ramatu“ . Ai daga Yau an gama Sana'ar Raken,Indai ba zata nemi Wani Sana'ar ba to sai dai A bar shi , kai Ni sana'a ma Indai na Fatima Zarah ne Wallahi na yafe haka nan “ . Dariyar Guggo Balki ne ya katse Umma Ramatu wacce take yi har tana kyakyatawa, kana tace “ Addu'a shine kaɗai zaki yi ma Wannan Yarinya kowa da Kalan Ƙuruciyar sa “. Fitowar Fatiti yasaka Guggo Balki rufe bakin ta ,tana yin shiru don Tasan halin tsiwar ta bata bar kowa ba“ . Nufar inda Sandar Raken nata yake tayi tana cewa “ Umma bari na fita naci kasuwar yamma😹“ ...Yamma?? Aa ai Zauna Kawai Fatiti daga Yau wannan sana'ar a bar ta haka kawai na gode “. Buɗe Baki Fati tayi tana cewa “ Umma abar sana'a kika ce fa? , Aa gaskiya Ni ba mai san zaman banza ba ne! To ai bakya zuwa makarantar naki! Guggo Balki ta katse su ,inda cike da Tsiwa Fatiti tace “ Oh to ke Guggo wa ya sako bakin ki cikin nan ? Dama Ashe idanun ki na anan ban sani ba ? , Ƙila kece kk zuga Ummana akan na bar sana'ar sayar da Rake ko?“. Aa Fatima wai ai ma sanar sayar da Rake sana'a ce ta maza ba mata ba“ .Oho to Ni kuma shi nake da Ra'ayi ....“Yi min shiru! Umma ta katse ta tare da cigaba da cewa “ Na hana wannan sana'ar daga Yau “ . Hmmmm Shikenan yanzu bara naje na Dawo? . Ta furta zancen tana Nufar Hanyar fita , a'a dawo ina za kije? Umma ta katse ta wanda kamin ta sake wata magana tuni Fatiti ta banzama ta fice tare da fadin yanzu zan dawo . * Tun da Ya dauko hanya har izuwa wannan lokaci bai samu damar tsayawa ba don bai san mene ya kawo sa Wannan Gari ba , parking din moton sa yayi can gyefen hanya fiye da Mintuna arba'in yana Zaune yana tunanin Rayuwar sa . Tun ina yaro na ke burin zama Soja, a nawa tunanin wannan Itace hanya mafi sauki Wurin ganin na Ɗau fansa ta , wanda na girma da Babban Ƙulli a cikin zuciya ta ,amma Sai da na zama Cikakken Soja wanda a yanzu nake da matsayin Police Army Amma duk da hakan bashi da Wata Amfani a gareni ,tun da ban dau Fansa ta ba . Kallon wannan matashin Saurayi nayi ina mai ƙara Gyara zama na domin kuwa Dabadon naji da Harshen Hausa yake magana ba ,to babu shakka sai dai nace Balarabe ne wannan Ɗan Saurayi , Fari ne tassss Ga gargaasa ta ko ina a jikin sa Alamun hutu , Wanda ba don naji yana kiran kan sa da Soja ba to da babu shakka zan kira sa da yaran da basu san ma wahalar zufar Rana ba . Idanun sa A lumshe suke da ganin su irin sexy eyes din Nan ne dashi , ga Ɗan Saje da ya kewaye fuskar sa ....motsa laɓɓan sa yayi masu ɗan tudu nan take na Hango faɗaɗan Wushiryar sa daga Sama . Lumshe idanun sa yayi yana Kallon Gyefen Windown moton inda mutane ke wucewa kowa na harkokin sa , Shi yana iya Hangosu amma su babu mai damar ganin na cikin moton sakamakon bakar gilashin Windown . Tafiya take bazar bazar bazar , hannun ta dauke da bakar ladar wanda yake dauke da kayan yin Kalallaɓa wainar fulawa . Tun kamin ta iso layin su take yin tallah yau zata fara kalallaɓa har ta iso dab da gidan su tana tsayawa a bakin titi tare da kallon ƴan samarin dake zaune wasu cikin napep wasu kuma na zaman majalisar bayan la'asar....Garba yau zan fara kalallaɓa ashirin Ashirin . Yanzu zan shiga gida a ƙwaɓa mun zan fito da Murhu da Kwanan suya . Aaaahh haba Fatiti a soya mun ta ɗari kuwa . Juyawa tayi tana ce ma sauran mutanen ku fa?“ . Ai muma a fara suyan zamu siya .... Murmushi tayi tana Nufar napep inda Bello suke tana cewa “ Bello yau da kallaɓa da yamman nan , ta nawa zaka siya?“ . Murmushi Bello yayi yana cewa “ Fatima manya , A soya mun ta Ɗari biyu , Sai dai matsala na dake kin Fara girma amma bakisa Hijabi..... Harara ta zabga masa tare da cewa “ Ina ruwan ka dani naga wannan bai shafe ka ba , Uhmmmm! Kai dai naka siyan Kallaɓa ka Ajiye mun kuɗi na“ . Murmushi Bello yayi don da sabo ya saba da tsiwar Fatiti “ . Har ta wuce Motan sai ta dawo tana cewa “ A'a wannan fa moton tun wurin ƙarfe biyu take anan , Kuma a gaba na ta tsaya ban ga kowa ya fito daga ciki ba , Tabbas dai kowa ye a ciki yanzu yana bukatar Abin taɓawa Bara ka gani..... Maganar tayi tana kai hannun ta tare da Bubbuga glass windown , Wanda a hankali y fara saukewa yana bin ta da kallo ....Turusss Fatiti tayi tana tunanin Ko dai Balarabe ne wannan anya kuwa yana jin Hausa ..... hmmmm numfasawa tayi tana cewa “ Mene Sunan ka? . Bin ta da kallo yayi kamin a taƙaice yace “Jibo Saleem Fahad.....🙀Jibo!!! Ta furta tana buɗe Baki cike da mamaki ,kana tace “ Ikon Allah, yanzu duk kyawun nan naka a rasa sunan da za'a sanya maka sai Jibo? Hmmmm ba Wannan ba aƙwai kalallaɓa naga tun ina sayar da Rake ka tsaya baka fito ba ,nasan dai yanzu ko wata irin Hanji ne da kai yanzu zata buƙaci Abinci “ . Ta nawa zaka siya???????😹😹😹😹😹“ . Masu karatu muje zuwa , wai shin ya labarin take ne??? Waye Wannan Jibo saleem Fahad, Wanne ne sunan sa na yanka a ciki? SALEEM ne? , Ko JIBO ne , ko kuma FAHAD ??? muje zuwa me labarin ya kunsa ? Ni dai ku cigaba da biyo alƙalamin Mmnteddy...... *Kar ku manta free page 5 kaɗai zan yi ,ga masu bukata zaku iya fara biyar kudin littafin AUREN ƘWAILAH .* *Regular group #500* *VIP group #1000* *Special payment #1500* *Zaku iya Tura kudin ku ta wannan account OPAY 8081202932 A'isha Mohammed .* *Or* *6037312299 Mohammed Aisha keystone bank* *Shaidar biya ta Wannan number 08081202932 mun gode#* *✨AUREN ƘWAILA✨* *Romantic and comedian story* *Story and Written By Aunty Aisha Mamanteddy* *Free page* *02* *Ga masu bukatar a tallata masu hajar su , Zaku iya tuntubar wannan number 08081202932 sannan kaman yanda kuka sani Wannan littafin na kudi ne , pages biyar kacal za muyi na free page , Don haka ga masu bukatar littafin Auren Kwaila, Regular group #500...Vip group #1000.... Special payment #1500 via 8081202932 Aisha Mohammed opay or 6037312299 Mohammed Aisha keystone bnk evidence of payment via 08081202932* Bismillahir rahmanur Rahim _________________________ Tsayawa Yayi yana bin ta da kallo sosai kaman kar ya ɗauke idanun sa daga Kallon nata , Yanda take motsa bakin ta cike da Tsiwa tana mai cigaba da cewa “ Malam Jibo Magana nake yi wai shin zaka siyan ne ko a'a .? Kana dai gani na kaga mai tsafta , bare kace Kai Ɗan masu dashi ne ba zaka siya Wainar fulawa ta ba, Kawai abu ɗaya ne bana so shine Wanka kullum , amma bani da matsala Wurin yin daka tsami na fito sharrr dani . Wata irin Murmushi yayi wanda ya ƙara bayyana ƙyawun sa ainun , duk da Tun shigowar sa Garin Kaduna bai yi Murmushin ba sai a yanzu maganar ta yasa shi “ . Don maganar Fatiti yayi matukar saka shi nishaɗi tabbas dashi gwanin dariya ne to babu Abin da zai hanasa darawa. Hmmmm Sauke dan numfashi yana yin ƙasa da Muryar sa tare da Kallon Fatiti yana cewa “ Yarinya ya sunan ki?“.Mene??? Fatiti tayi maganar tana watsa masa Wani irin kallo tare da caɓe fuska kana tace “ Nice yarinyar? Ahhh lallai ,to ka kalleni da ƙyau ,Ni ba yarinya bace eheee! Daga nace ka siiya wainar fulawa ta kada Kuma Raini ya shiga ciki “ . Ɗan Kallon ta yayi kamin ya furta “ Ohh Sorry , Ashe babba ce , Ohk zaki Aure Ni?? . Xaro ido waje Fatima tayi kamin ta dafe kirji da sauri tana yin baya , zafzafzaaaaf babu ko waiwaye ta juya tana Nufar Hanyar gida , tana tafe Tana juyowa tare da zabga ma moton Jibbo saleem Fahad Harara . Ni bana hulɗa da Ƴan iska . Tana maganar tana Nufar saƙon da zai sasanta da gidan su . Innalillahi Wa'inna ilaihir raji'un , Fatiti ta zabga uban salati tana tafe hannayen ta tare da tafa hannayen ta biyu , ganin Hayatu wani maƙocin su da Mai sayar da Gyaɗa irin ƴammatan nan na titi...Ihu yake yi , Yana Nishi tare da kame Nonon mai tallar gyaɗan yana Makureta a lungu , gyaɗa a daga gƴefe . Asssshhh Daɗi , Nonuwan ki Taushi Hajara 😳😹 zaro ido Fatiti take yi tana kurdawa tare da Sallallami....shikammm ko takan ta baiyi ba ,duk da yasan Surutu irin na Fatiti , Ba'a yi ba ma tace anyi bare kuma anyi din hmmmmm.....Jikin Mai gyaɗan ne ya hau kyarma abun ka ga mara gaskiya, Fadi take Musa Sallame Ni na huce . Cike da murya ta ƴan tasha Musa Yake cewa “ A haba! Na sallame ki kuma?? Ban shiga daga ciki ba? , Ya ƙare maganar yana jan belt ɗin wandon sa tare da fara shafa kan Kaciyar sa yana wani lashe baki kaman sabon maye “ . Da sauri Fatiti ta ƙara rufe idanun ta harda sa hannu tana lalubar hanya tare da cewa “ Aiko yanzu zan je na na sanar da ƴan gidan ku , iska cin naka kai har a hanya? A lungu kema kinyi Asara wallh , ki rasa da Wanda zaki yi iskanci sai da Ɗan shaye shaye . Jikin Mai tallar gyaɗan ne ya hau Rawa tana fadin A'a nidai Don Allah Musa ka bani Wuri kar ta taro mana mutane ayi mun duka . Hannun sa yakai yana jan skirt ɗin ta ,tare da cewa “ Ke da Allah kar ki damu da Wannan yarinyar da shirmenta babu wanda bai san halin ta ba ,ko taje ta faɗa babu mai yarda sai dai ace masifar ta ne ya motsa 🤔 . Idan kuma kin yafe kuɗin naki ne dauki tallar ki sai ki tafi ai“. Jin kuwa haka yasa Mai tallar gyaɗar Buɗe Masa Durin ta da yake sumbuɗa Uban Wari , to ko wani Wawa Gara buɗe masa ake yi ,ya shiga ya fita kamar ƙofar gari “ . Wani irin xullo yake yi Yana danna Kaciyar sa ciki yana wani irin Nishi da jan yaji ashshshhhhh🍌🙈 Ƙara buɗe masa take yi tana fadin Wayyyo Dadi ashhhh shhhhhaaashhhhhh Danna mun ciki , Ushhhh na baka Gyaɗan da kuɗin nawa duka ,wayo daɗi Duniya hahashhhh . Wani irin ambaliyar Ruwa mai ɗumi ta fara yi masa ai nan mutumin ka ya hau mutuwar tsaye yana wani Ɗauke numfashin Daɗi kamin ya cigaba da Aiki 🍌yana zungura ta ciki . * Da Sallamar Fatiti ta isa Gidan su Musa ,inda maƙota dama suke da gidan su . Gidan yawa ne don mata sunfi Ashirin matan Aure kawai ban da Yara da ƴammata . Bin ta da kallo duka akayi don Ganin Fati an san babu Khairan😂 . Don ko Sallama babu wanda ya amsa mata . Bin su da kallo tayi kamin tace “ To ko ba gidan musulmai ba ne ba? Hmmm To Uwale Wurin ki nazo , tayi maganar tana kallon Mahaifiyar Musa tana mai cigaba da cewa “ Ni ƴar tsage gaskiya ce ko yayi ma mutum daɗi ko kar yayi , amma gaskiya inyazo sai na fade ta . Ya isa Fati mene y faru ne? Kike ta wannan duka maganar?“ . Uwale tayi maganar tana kallon Fati , Wanda ta fara kalmashe murya tana cewa “ Yanzu nan ga Musa Can a lungu shi da mai Tallar gyaɗa suna iskanci . Innalillahi Wa'inna ilaihir raji'un, Sharrin naki har ya kai ga Musa na?" To maza ki tattara ki bar mun gida kamin nasa Su Asabe suyi miki dukan tsiya ’. Kamin Fati tayi magana ne Hansa'u matar gidan tace “ A'a Uwale , kefa baki son ganin laifin naki , Amma ba bi sharri a maganar Fati , Tana da Tsiwa da tsokana amma bata ƙarya , kuma sannan duk gidan nan mun san fa Abin da Musa Yake yi da Ƴaƴan mutane ,musamman masu talle “. Au saboda na faɗa mata gaskiya ne take cewa zata sa yaran ta su buge Ni ?". Tho ki tambaye su wacece Fatiti ,? Don naga ke baki san irin ƙarfin da Allah ya Bani b😹idan kun kai ku ɗari ina sa hannu sai na turmushe ku....! Kallon ta Asabe tayi wacce take fitowa daga Kitchen tana cewa “ Ashe ƙarfin maza ne dake?. To maza fitar mana a gida ,ƴar ƙwailan ki dake Sai Rashin kunya“ . Ai kamin Asabe ta rufe baki , Fatiti ta aika mata da naushi a baki ji kake Gummmmmm ,su dai kawai sunji wasu abu sun watso ne daga bakin Asabe , Sai Ganin Hakoranta biyu a ƙasa🤔😂😂🤣" Muje zuwa masoya Mmnteddy , littafin na kuɗi ne #500 regular VIP group #1000 SPC payment #1500 via 8081202932 Aisha Mohammed Opay. *✨AUREN ƘWAILA✨* *Romantic and comedian story* *Story and Written By Aunty Aisha Mamanteddy* *Free page* *03* *Ga masu bukatar a tallata masu hajar su , Zaku iya tuntubar wannan number 08081202932 sannan kaman yanda kuka sani Wannan littafin na kudi ne , pages biyar kacal za muyi na free page , Don haka ga masu bukatar littafin Auren Kwaila, Regular group #500...Vip group #1000.... Special payment #1500 via 8081202932 Aisha Mohammed opay or 6037312299 Mohammed Aisha keystone bnk evidence of payment via 08081202932* Bismillahir rahmanur Rahim _________________________ Innalillahi Wa'inna ilaihir raji'un shine kalmar da Uwale ta furta kenan tana nufo inda Asabe take baki ya ɓalle da Jini ,a ƙasa kuma ga Haƙoranta nan biyu sun watso ƙasa . Ihu Uwale ta fasa tana mai faɗin “Shikenan Ta watsar ma Ɗiyata da Haƙora , innalillahi Wa'inna ilaihir raji'un,dama an faɗa mun Ƙarfin Gardawan maza ne da ita ,ban yarda Ba Ashe ƙashi Ɗaya take dashi😹 .....ganin yanda Akayo kan Asabe matan gidan baki Ɗaya yasa Fatiti Guduwa tana zagayawa tare da Ficewa da gudu tana Nufar Gidan su ....wuce Su Musa da mai Tallar gyaɗan Tayi sammm Bata tsaya bi ta kan su ba , Yayin da Musa ya kalli Mai Tallar gyaɗan yana cewa “ Kin gani ko,? Shi yasa nace miki ki saki Jikin ki ,na ci Durin ki kiji daɗi ,Indai ta Wannan Yarinyar ne idan taje gidan namu sai dai a wartako ta babu mai yarda da Maganar ta . Hmmmm Haka ne Yanzu sallame Ni na wuce! Kallon Tayayi ido cikin ido kamin ya hau gyaran Wando yana mai da 🍌 Hajiyar babban sa ciki kana yace “ Ai na ɗauka ke zaki bada tukuci wannan ihu haka da kika dinga yi , Har sai da fa na rufe miki baki . A'a Musa , kaga kar muyi haka da kai , kaci mun gyada ta Ɗari biyu , Kudin cin Gindina da kayi Dubu Ɗaya😳 amma ka bada #800 duk da kuɗin gƴaɗan😭Allah ya yi mana tsari da zina “ . Wata irin dariya yayi yana mai kai Hannun sa tare da Shafo ƙasan Ta ,yana furta daɗi na dake ga daɗi ga Arha, yanzu kije tallahn nasan da yamma kika dawowa don ki wuce Gidan ku , Sai ki biyo Ɗaki na gashi can , na ƙara 🍌 yana maganar yana wani shafa kan Kaciyar sa yana liliyata irin na tsagan ƴan iskan nan. Ɗaukar Gƴaɗan tayi cike da Amince masa kana tayi gaba yana biyo bayan ta ,suna fito lungun a tare . Lagos Wani irin katafaren Estate ne babba da ya gaji da Haɗuwa da ƙyal³ da kuma Kayan more Rayuwa , kai Haɗuwar sa ba'a cewa komai ,kai da gani kasan gidan Wani hamshaƙin mai ƙuɗin ne da ya amsa sunan sa “ . Tun daga Wajen Estate ɗin kake ganin Securities ko wanne fuska murtike , musamman Sojojin da suke gadin gidan , Ga baƙar Tabarau dake idanun su kai ka shiga Hannun su kasan da matsala . Ni Ko nan take na faɗa Tunanin Wani mahaukacin mai kuɗi ne mamallakin wannan Gida?“. Estate ɗin farko na fara shiga , Wanda nan take na ga katafaren Gida , Shima kewaye da Masu tsaro , Babban falon gidan na kutsa kai na ,inda naga tsaruwa iya tsaruwa domin kuwa a Falon harda Bene mai zaman kan sa , Saitin kujeru na zama Uku ,ban da Resting chairs na hutawa dake daga gƴefe , ku daga ji kun san falon karshe ne a tsaruwa da kuma Haɗuwa “ . Wani bankaɗeɗen Hoto na gani na Babban mutum fuskar sa ɗauke da Murmushi hushiryr sa y bayyana ƙwarai ,kaman zai magana , don girman hoton yayi A raba bangon uku ya ɗauke kashi Ɗaya . Kutso kan Wata soja mace ne yasa Ni duban ta ,inda naga ta tsaya tana ƙamewa a gaban hoton tare da sarawa alaman Girmamawa kamin ta juyo tana duban Hajiyar da sai a yanzu na gan ta daga gƴefe da Wani Alhaji . Ya Salam! Haɗuwar ta , ta daban ne , domin kuwa sanye take cikin wata lace wanda aka yi mata Adon stones kuɗin ta ya ba 1. million baya....“ Mace a tsaye har mace Wacce a shekaru zata haura 47 a duniya . Doguwa ce ga jiki nn mata tana da kiba don wuyar ta har guru guru yake yi na cika , Ranki ya dade An isar da komai Madam “. Kallon Sojan tayi kamin tace “ Alright “......juyawa Tayi tare da Ficewa yayin Da Alhaji Sooraj ya kalli Hajiya Juwayriyya yana cewa “ Ba Abin da yake bani Haushi tamkar na ɗaga Kaina kullum naga Wannan Hoton , yayi maganar yana kara duban wannan hoto ,cike da ɓacin Rai “ . Ɗan Taɓe baki Hajiya Juwayriyya tayi kana tace “ Na fika jin haushin wannan hoto , ina barin sa ne Kawai Saboda Fahad, Amma na tsani na buɗe idanuna nayi Arba da Hoton Alhaji Saleem Jibo. Hmmmm Wai Hajiya yaron nan ya zamuyi dashi ne??“ . Don na lura yanzu fa shi yake tafiyar da duk wasu kasuwancin mu ,Wanda ada muke kallon zamu juya shi ,a yanzu shi yake juya mu ,saboda duk dukiyar shi yake juya akalar ta . Hmmmmm Shi yasa na fiddo da Wannan mafitr na shaida masa ina so zan haɗa Auren sa dashi da Munayat, Wanda yasan kai miji na ne ,kuma Munayat ƴar kace ,don haka ba zai taɓa iya Musa mun ba ,dole ya amince daga kuma nan ne zamu zartar d Abin da muke SO akan sa“ . Hahahah!!! Ya Wani sheƙe da Dariya,irin na marasa imani yayin da Hajiya Juwayriyya ta cigaba da labarta masa komai . * Fitowa yayi daga motar yana kallon Wurin da idanun sa , kamin ya juya yana Nufar wurin wasu samari , Wanda yan isa Fahad ya miƙa masu hannu tare da sallama . Abin ka ga sun ga masu kudin rana cikin sauri suka amsa masa tare da tambayar sa mene yake da muƙata? Aaaammm Sunana Jibbo saleem Fahad, Ni haifaffen Adamawa ne ,amma ina Lagos da zama tare da kasuwanci na . Naga wata Yarinya ce yanzu ta wuce tanan,ina so Akai Ni gidan su . Innalillahi mun shiga uku Yallabai amma kaman kai Soja ne ma? Suka fadi zancen suna kallon Agogon hannun sa da Sarƙar wuyan sa tabbas na Sojoji ne don ga tambarin soja nan. Gyaɗa kai yayi wanda kamin yayi magana , Bashari yace “ Yanzu Tsokanan faɗan Fatiti har ya kai ga Taɓa Soja? Wannan Yarinya kullum sai ta jawo ma Iyayen ta masifa . Don girman ALLAH genar😹ayi mata Hakuri Wallahi ƘWAILA ce🤣 kasan shirmen su?“. Murmushi Fahad yayi kana yace “ zan iya ganin Mahaifin ta ko maɗaurin Auren ta? Saboda so nake ta zama matata!!! Bin sa da kallo duka suka yi suna mmki ,baki buɗe a tare suka furta “ ƘWAILAN????????“. To masoya ku cigaba da biyo NI a cikin littafi na ta AUREN ƘWAILAH hmmmm jama'a bana cewa komai , kar da ku bari ayi babu ku💃🏻💃🏻💃🏻 Regular group ₦500 VIP group ₦1000 Spc payment ₦1500 Zaku iya Tura kudin ku ta wannan account OPAY 8081202932 Aisha Mohammed Or 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank Shaidar biya ta Wannan number 08081202932 mun gode #Taku Mmnteddy “. *✨AUREN ƘWAILA✨* *Romantic and comedian story* *Story and Written By Aunty Aisha Mamanteddy* *Free page* *04* *Kaman yanda kuka sani Wannan littafin na kudi ne , pages biyar kacal za muyi na free page , Don haka ga masu bukatar littafin Auren Kwaila, Regular group #500...Vip group #1000.... Special payment #1500 via 8081202932 Aisha Mohammed opay or 6037312299 Mohammed Aisha keystone bnk evidence of payment via 08081202932* *A next page free page din mu zai ƙare inshallah 💃🏻* *Bismillahir rahmanur Rahim* _________________________ So kuma?? Su Ila suka furta a tare suna kallon Fahad Jibo ,wanda a hankali Ibrahim yace “ Thom Muje na kai ki Gidan nasu “. Ya furta jikin sa ko ina rawa yake yi , Don shi sammm bai yarda da magana ta Wannan Soja ba, Tayaya zaice zai Auri Fatiti ? , wacce ba natsuwa ba Hankali sannan Ƙwailah ce ,Idan tayi wuta yarinyar nan bata fi shekaru goma sha Huɗu ba . Amma Tsiwa da Rashin kunyar ta ba'a magana “ . Tabbas tayi masa Wani Abin ne yake Son ɗaukar fansa , zai fake da aure , to amma soja kaifi ɗaya ne dasu ,basa magana biyu ,kuma Wannan ko a fuskar sa bai kama da Mai Ƙarya ba , number 1 Arrogant kenan . Hmmm Yau Fatiti ta jawo ma Iyayen ta masifar da yafi karfin su , suna ɗan lallaɓa Rayuwar su . Haka Ibrahim ya yi gaba Yana yi ma Fahad jagora izuwa Gidan su Fatiti “ . Wucewan su ke da Wuya ilu ya miƙe da Sauri yana ce ma Abokann nasa da suka tsaya alhini, Wallahi yanzu zan je zauren Gidan Mai Unguwa don na shaida ma Malam Adamu Babba ,halin da Gidan sa zai shiga a yanzu , Domin kuwa Mutumin kirki ne shi , wannan shi ake ce ma Ɗan Kuka, Yo Fati a duk ƴaƴan malam Adamu babba ta fita Zakka , yaran sa Tun suna shekara sha biyu sha uku suke Sauƙe Ƙur'ani , duk haka yayyun ta suke ,amma ita kaaam ban tsammanin ko izihi Uku tana dashi .....sai nemo magana . Ɗaya taga cikin su ne ya katse Ilu yana cewa “ Ai maza Ilu ka sanar masa kasan Sojoji da zuciya ƙila ma Daga can bamu san mene zai aikata ba . Wallahi ina hango ta ta isa ga Moton sa , kun san babu Abin da zai Kaita sai Rashin kunyar ta ..... hmmmm Da Sauri Ilu ya wuce yana barin Abokann nasa suna jejeton Hali irin na Fatiti “ . Ɓangaren ko Musa yana barin Wurin ya nufi Ɗakin sa dake daga can Wajen lungun a nan ma ya saba Iska cin sa da ƴaƴan mutane , Aikin sa kenan ,domin kuwa har Abokan sa suna zuwa Da matan banza ,su gama Watswwan su ƙwana da Ƙwanaki “ . Kutsa kan sa yayi yana faɗin “ Baba yadai ,har yanzu baka huta haka nan ba? Ya furta yana kallon Abokin sa Wanda ya ajiye masa mace a ɗaki tsawon kwanaki huɗu babu wanda ya sani sai su yasu yasu ,da suke Aikin Cin Yarinyar ba dare ba Rana , Wanda a can Gidan su yarinyar anata cigiyar t ɓace ,Ashe ga inda ta kawo kan ta . Su fita su nemo mata Abinci taci su yi lalata da ita . Irin yaran nan ne marasa tarbiyya “ . Ɗago kai Hadi yayi yana sheƙewa da Dariya tare da kai hannun sa yana kunna karan sigari , Itako tana zaune Zigidir haihuwar Uwar ta , yana ta Wani irin shafata kaman mage ya taɓa nan ya latsa caaannnn , musamman Nonuwan ta da suka sauko har ciki yana Wani irin jaaan su da mulmular nipples ɗin ta .....yanayi yana busar Sigari .....ai kai dai Musa Daɗin ta na daban ne , idan na saka kaman kar na cire nake ji . Aaahh to daidai ne ai Wallahi, Yanzu duk ba Wannan ba nima Bara na shige ta 🍌 yayi maganar ba excuse yana fiddo Kaciyar sa waje yaga ɓasheme Road , Ita nata ta Wangale ,tun da bata san Darajar kan ta ba na Ƴa mace . Yanda kasan Ayu haka Ya nufeta yana kama Nononta tare da Matsasu da hannayen sa yayin da Hadi yayi baya yana cigaba da jan karar sigarin sa . Bari na hau kan ki! Ya furta yana Turmushe ta , tare da kai Hannun sa yana Wangale ƙafafunta yana mai zura Kaciyar nasa ciki, Ihu Ya saki yana Faɗin “ Asssshhh Hadi , yarinyar nan tafi Zuma wallahi ,dole mu cigaba da gashi .....yana maganar yana danna Kaciyar sa cikin durinta, yana aikin sukuwa babu ƙaƙƙautawa ji kake fat³ kawai yana gwagwgwale ta .....hmmmm ganin wannan ɓarna yasani saurin barin wurin ina mai masu fatar shiriya , Nufar Gidan Su Fatiti nayi don naga Wata Waina ake toyawa?“ . Ganin yanda Fatiti ta shigo Umma ramatu ya sa taji a jikin ta babu lafiya . Umma na ,zan shige Ɗaki duk wanda yazo nemana kice masa ba na nan . Sannan ki shaida mawa Masu siyayyanki gobe zan fara Wainar fulawa....tana maganar tana shigewa Ɗaki ,a Zuciyar ta tana mai cewa “ Nasan dai zuwa Gobe ,in ma haƙorin roba ne an yi mata 🤣 komai ya matasa daga nan. Nan ko bata san fitar t ke da Wuya Uwale mahaifiyar Asabe ta kira ƴan sanda ba , Wanda suna isowa suma suna fitowa daga Gidan , haka aka Dugunzuwa zuwa Gidan Su Fatiti “ . A zauren Gidan ne Yayan Fatiti wato Mamman ya tare su domin baya son abin da za'a ɗaga ma Mahaifiyar sa Hankali ..... lafiya bayin Allah meke faruwa? Yana maganar dai dai Fahad saleem Jibo da Ibrahim suna shigowa, Wanda suna haka suka ja suka tsaya , Cike da banbami Uwale na buɗe murya tana cewa “ Ba Ni lafiya tun da kaga jami'a , Ku fito mana Da Fatiti yanda ta zubar ma ƴa ta da Haƙora itama sai na zubd nata , sai a sanya masu n Roba tare😹. Gaban Ibrahim ne y buga ya dago tare da kallon Fahad saleem Jibo, Don jin shi meke tafe dashi? . Sallamar Malam Adamu babba ne yasa Uwale ƙara nanata abin da ya kawo su tana kuma cewa “ Wallahi sai ta Kwanan Station . Innalillahi Wa'inna ilaihir raji'un shine kalmar da Malam Adamu babba yake furtawa tare da kallon mamman wanda ransa ya ɓaci , ga kuma soja da shima da Alama da abin da ya kawosa wanda sun san bai wuce akan Fatitin ne . Kallon Sojan Malam Adamu babba yayi don tuni aka sanar masa Fatiti t fashe Gilashin moton Soja😂. Mamman ne ya furta “ Kai ma yallaɓai laifi tayi maka ko? Meke tafe da kai don Allah kuyi hkr “ ..Babu zancen hakuri ,ai Wallahi sai an watsar mata Iran da hakora kaman yanda ta watsar mawa Ɗaya da haƙori “ . Uwale ne ta kalli Sojan tana cewa " Ai kawai ka harbe shegiya duk mu huta “. Kallon ta Fahad saleem Jibo yayi kana yace “ Ni ba laifi tayi mun ba ,nazo neman izinin Auren ta ne!!!!!!!!!!!!!! Hmmmm masu karatu muje zuwa💃🏻💃🏻💃🏻 shin da gaske ne babu wata manufa ga Fahad saleem Jibo kuwa?? Mu tara a page na gaba , inda Daga shi free page ya ƙare .....ga masu bukatar payment Regular group ₦500 Vip group ₦1000 Spc payment ₦1500 Via 8081202932 Aisha Mohammed Opay Or 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank Evidence of payment via 08081202932 #MAMAN TEDDY.MUN GODE *✨AUREN ƘWAILA✨* *Romantic and comedian story* *Story and Written By Ayshatou Mmnteddy* Free page 5 *Wannnan shine last free page ,ga masu bukatar payment na littafin AUREN ƘWAILA* *Regular group ₦500* *VIP group ₦1,000* *Spc payment ₦1,500* *Zaku iya tura kudin ku ta wannan account 8081202932 Aisha Mohammed Opay* *Or* *6037312299 Mohammed Aisha keystone bank* *Evidence of payment via 08081202932* ___________________________________ Firfito da ido Kowa na wurin yayi cike da mamakin Kalaman Sojan ga Malam Adamu babba, Aure?? Mahaifin Fatiti ya furta cike da Jin mamakin zancen Fahad . Gyaɗa kai yayi yana lumshe idanun sa tare da cewa “ Ƙwarai Baba, Ina So Don Allah a bani Auren Fati“. A'a Yaro Banajin da Gaskiya a maganar ka , Fati da ko ƙawaye bata dasu , saboda rashin ji irin nata ,ko wata uwa Raba Ɗiyar ta take yi da Fatiti saboda Tsiwa da Ɗauko magana ,ga dukan yaran jama'a . Ka faɗi Gaskiya Ɗan Samari , ina can zauren Majalisar mu ,aka zo aka sanar mun Fatiti ta fashe ma Wani Mutumi gilashin Windown moton sa . Kuma nasan babu shakka kai ne Wannan mutumin! Murmushi Fahad saleem yayi kamin ya sake wata magana , Uwale ta katse su da cewa “ Kana Ganin yanda ta fashe bakin Ƴa ta , ta naƙasa mun Ƴa , Yanzu ita da Haƙori sai dai na Roba , Fashewa da Kuka Asabe tayi ,hannun ta riƙe a bakin ta har yanzu jini ke zuba daga bakin ta ,wurin da haƙorin ta ya fita . Kuma Wallahi Ni ba zan yi haƙuri ba ,sai na kai ta Station .....an kulle mun ita a cell . Ana tsaka da haka ne , Fatiti ta leƙo ganin dandazon mutane a zauren su yasa Umman ta dake bayan ta hankoɗota tana jawo ta tare da Furta “ Wallahi gata nan ku duketa,ai na hana ta ɗauko magana taƙi dainawa, don haka gata duk hukuncin da zaku yi mata Ban hanaku ba.....“ Wayyo Baba Dama Umma bata Ƙauna ta , ba zata tare mun Faɗa ba “. hannu mamman yakai mata zai bugeta cike da zafin nama Fahad ya Riƙe hannun nasa ,Wanda Ganin Haka yasa Fatiti cewa “ Ai Ni ƙarfi na Allah, dama tun ina karama bani da masu Tare mun faɗa , shi yasa Allah ya Bani Ƙarfi ko wacce tace zata yi dani Sai na Kaita ƙasa . Uwale ne ta katse t da cewa “ Eh ai ba kaiwa ƙasa ba , har kisa kina dab da farawa, To kai malam Kaji? Wannan itace kake mafarkin Aure? , Tabbas zaka yi nadama , domin irin su barin su ake yi har su mutu a haka babu Aure , wa zai kwashe ki ya kwashi Masifa da jaraba da kuɗin sa?“ . Sai a sannan Fatiti ta ga Fahad saleem Jibo,wanda tun tsayuwar ta bata lura dashi ba ,sai da Uwale take faɗin wa zai ƙwasheta? ....cike da tsiwar nan nata,take faɗin Ni ba Jarabace , Ga Jaraba can Ɗanki, ......yi mun shiru Wallahi don da hukuma ne a wurin nan , kema da sai na Watsar miki da haƙoran, aikin banza masharraciya kawai “ Uwale ta ƙare maganar tana duban Ƴan sandar da ke shirin tasa Fatiti . Wallahi ba sharri bane,idan kuma sharri ne yanzu azo aje Dakin sa , tun rannar nake jin sa da firar sa da Wata a Ɗaki, kuma aka duba nasan iskanci suke yi. Ɗaya daga cikin ƴan sandan ne suka katse ta da cewa “ Keeeee kin san Hukuncin ƙazafin Zina kuwa???“ . Saka mata handcuff mu wuce da ita!. Baba ne yace“ Kuwa Girman Allah kuyi haƙuri , Fatiti yarinya ce , Don Allah ku yafe ma Auta na“. Eiyeee!!! A'a malam , ban san ka da tare ma ƴaƴa ba idan sunyi laifi“. Uwale ta furta tana ɗaga hannun ta sama na Masifa tare da gimtse fuska na Rashin mutunci “ . Tsayawa Malam Adamu babba yayi don dole yayin da Suna gani aka fara saka mata hand cuff “. Ku data Officer , Muryar Fahad saleem Jibo ya katse su , cike da Arrogant voice ya fara magana da Muryar sa tare da cewa “ Officer sorry to said , Ni sunana Saleem Fahad Jibo! Dakatawa da ga saka mata Hand cuff din suka yi suna juyowa tare da kallon sa na mamaki ,kana yace “ Wannan da kuke ganin ta Matata ce , ita nake Son Aure kuma a yau! . Wani Saleem Jibo ɗin “ . Officer ya faɗa yana kallon sa kamin yace “ Major Sir Saleem Fahad JIBO da muke jin labari , Garin Haihuwa Lagos mazauni tare da iyali duka? . Ba tare da ya basu Amsa b ya fiddo masa Da ID card din sa. Nan take Officern ya ƙame masa tare da Salute din sa ...Ganin haka yasa Duka ƴan sandn ƙamewa suna sara masa cike da girmamawa “ . Zaro ido Fatiti tayi kana tace “ Na shiga uku , yau Soja na taɓo a rashin ji ɗin nawa? Tabbas nayi kuskure Ni Fatiti, Su fa soja Komai Harbi ne , Yanzu miƙa Ni zasu yi garesa? Sai ya kashe ni, Wayyo ni Fati !. Innalillahi Wa'inna ilaihir raji'un Ka gani Ko Baba , Babban mutum ta fasa ma Windown moto . Mamman ya furta yana kallon Malam Adamu babba....Wanda shi kan shi yanzu ya rasa bakin magana . Hmmmm Inshallah zanci Arziƙin furfura , zasu yafe ma Fati “ . Muryar Fahad ne ya katse su yana cewa “ Ban g Alamun ƙarya a tare da Fati ba , muje ɗakin matashin , Wanda duk shine silar faruwar komai . Hmmm Bamu d gaskiya ,mu tsaya kawai a bada Haƙuri, Uwale ne ta katse Baba da cewa’ Muje a gani , a fitar da Ɗ na daga Zargi “ . Text Fahad ya tura ma Personal Assistant ɗin shi , Wanda duk inda zaije yana tare dashi . Kamin yace “ Bismillah ku muje!“ . * Musa yana can suna Aikin sukuwa da cin Yarinyar da aka fi kwana huɗu an neman ta , Iyayen ta sun Ɗauka saceta aka yi ashe tana nan ta buɗe Ɓashama suna dukan Wurin a banza a Wofi . Abokin sa dake ta zuƙar Sigari ne yakai Hannun sa yana lagudar Nonon ta ,yana Wani matsa su , yayin da Musa ke cin ta , ta baya , don dafe Katifar tayi tare da Sauke Gwiwowinta ƙasa kamar Kafuwa.....Zura Kaciyar sa yake yi Yana ihu tare da cewa “ Ashhhh Kaji Gindi mai Daɗi , Ashhhh Yana yi Yana Danna ta ciki tare da fiddo ta , Gaba ɗaya ya haɗa gumin Daɗi yayin da Shi ma Abokin ba'a barsa a baya ba sunkuyawa yayi kaman Akuya yana kama nononta tare da tsotsa yana matsa ɗayan da hannun sa tare da liliyawa“ . Kutso kan mutane suka ji babu sallama wanda hakan yasasu kasa motsa wa daga abin da suke yi ......Ganin Ƴan sanda da su Uwale mahaifiyar sa , yasa musa Saurin miƙewa yana Nufar katifa tare da Jan zanin gadon yana rufe jikin sa. Hannu Fahad yasa yana saurin rufe Idanun ƴar ƘWAILAN😹 kamin yace Officer kuyi aikin ku , Baba muje ko???? Yayi maganar yana kallon Baba wanda cike d ruɗu na tsofaffi ya hau faɗin “ Subhana'llah .... Astagfurullah....!! Baba da gaske nake Ina son Auren Fati , A yanzu idan kun bukatar Iyaye na zasu bayyana😳 zaro ido Fatiti tayi kamin tace“aa Ni ɗin kake so? Wannan ƙarya ne baba, Dube shi ɗan gayu,Nifa ko wanka bana yi kuma na faɗa masa“.........................ksh masu karatu anan na kawo ƙarshen free page na littafin AUREN ƘWAILA....hmmm ku daga ji kun san gaba d sauran ƙura muje zuwa💃🏻💃🏻💃🏻 . Kada ku bari ayi babu ku....ga masu bukatar payment Regular group ₦500 VIP group ₦1000 SPC payment ₦1500 *VIA 8081202932 Aisha Mohammed Opay* Or *6037312299 Mohammed Aisha keystone bank* *Evidence of payment via 08081202932#Mmnteddy taku ce!* Downloaded from NovelsHQ.com This Novel is downloaded from https://NovelsHQ.com to download more hausa novels visits our site at www.Novels.Com For feedback and support Facebook : https://facebook.com/NovelsHQ.com Twitter : https://twitter.com/NovelsHQ.com Telegram : https://t.me/NovelsHQ.com